← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 39

Sashe 21

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Massa bayan sun gaisa yace鈥滱maya har yanxu baki bani amsata ba kuma kink鈥檌 bani dama inzo muyi magana ko dai banyi miki bane?鈥� Amaya rufe fuskar ta tayi da tafukan hanu kamar yana ganinta tana murmushi tace zanyimaka tst鈥� massa yace 鈥渢o don Allah karya jima thanks u sai munyi magana anjima鈥� daga haka sukayi sallama.

Bayan Amaya ta fito ne su Nadira suka dinga dariya itadai murmushi kawai tayi batace komai ba ta nufi d鈥檃kin jay koda tashiga waya yake sai bayan yagama tace鈥漼a jay zamuje saloon鈥� kallon ta yayi kafin yace 鈥渙k but banson wannan abun kitso yake da suna or what kar ayiwa jawaheer kinji nagaya miki wankin kai kawai za ayimata kuje driver ya kaiku nima zanje airport yanxu Norhan ta iso.

Jawaheer tana wanke lallen nata sai kallo takeyi don ita kanta ya burgeta hakan yasa ta sanya safa a cewar ta wai karya kod鈥檈.

08093772168.
5/17/22, 8:05 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

-By Sapnah Borno-鉁嶏笍

47&48鈥�

Basu suka dawo daga saloon ba sai bayan magrib lokacin da suka dawo ne suka tarar da Norhan ta iso sai murna sukeyi suka shiga palorn, Norhan ce zaune palorn sai jay wanda yake kan kujera da alamun hira sukeyi da k鈥檃nwar tashi, Aunty Norhan ta rik鈥檈 baki tana murmushi tace鈥漨asha Allah Aunty Jawaheer wannan kyau haka don Allah nidai kar arikitamin yayana dayawa fa鈥� Jawaheer murmushi tayi ta d鈥檃go ahankali ta kali inda jay ke zaune sai kallonta yakeyi k鈥檃sa ta maida kanta tace鈥漨aman warda tun yaushe kuka iso ne?鈥� Norhan tace鈥漚i inajin baku jima da fita ba mukazo鈥� ta mik鈥檈 ta nufi kitchen ta kawowa Norhan abincin da kayan motsa baki daga haka ta juya zata nufi d鈥檃kin ta jawad wani irin kallo yake binta dashi har idanun shi suna k鈥檃nk鈥檃nce wa.

Washe gari da safe jawaheer ce kwance tana barci a d鈥檃kin ta wani irin ciyon kai takeji, tacan waje Amaya ta d鈥檃ga murya tace鈥� hope kin tashi lfy Auntyn mu? Good morning, oyah stand up nd get ready we going to your new house, yeeeh exited right?鈥� Murmushi tayi ta sauk鈥檕 daga kan bed d鈥檌n tana kallon d鈥檃kin, tashi tayi ta fad鈥檃 toilet tayi brush tayi wanka tsaf ta fito ta shirya cikin wani riga da skirt na atamfa super dayabi shape d鈥檌n jikin ta sosai, medium mayafi ta d鈥檃uka wanda yashiga da kayan bayan tayi d鈥檃urin Aisha buhari tayi parking long hair d鈥檌nta ta k鈥檃san d鈥檃nkwalin, humrar da mama ta saimata wajen sapnah borno masu bala鈥檌n k鈥檃mshi ta shashshafa kafin ta fesa turaruka, dukda babu makeup a fuskar ta but tayi wani irin inviting kyau ta zira flat shoe d鈥檌nta ta fito.

Kamar munafuka ta bud鈥檈 k鈥檕far bedroom d鈥檌n ta fito gaban tane ya tsananta fad鈥檜wa daidai lokacin shima ya bud鈥檈 nashi k鈥檕far ya fito yana sanye cikin wata ubansu shadda ash colour da tayi mishi mugun kyau sai d鈥檃ukar ido take ga k鈥檃mshin sa ya gama karad鈥檈 ilahirin wajen yasha hula zannah d鈥檌nkin maiduguri,yasha black flat sandal wanda ya haska farar k鈥檃farshi yayi kyau sosai sai k鈥檃mshi yake, kallo d鈥檃ya yayi mata ya d鈥檃uke kai ya cigaba da tafiyar shi zuwa down stairs, wani irin tashin hankali ne da fad鈥檜war gaba suka dirar mata jitayi jikinta yayi sanyi takasa ko motsi balle tayi tafiya.

Norhan ce ta fito daga d鈥檃kin su tana fitowa da wani sabon akwati guda d鈥檃ya da alama itace tazo dashi daga saudi, murmushi ta sakarwa jawaheer murmushi itama ta sakar mata tace鈥漣na kwana?鈥� Norhan barin akwatin tayi tazo ta rik鈥檈 hanun jawaheer tana murmushi tace鈥漢ow was your night Aunty kinga yadda kikayi kyau kuwa? Muje Amaya zatazo ta d鈥檃ukar miki jakanki鈥� gyad鈥檃 mata kai kawai tayi tabita suka sauk鈥檕 downstairs gabanta is still beating har zuwa compound d鈥檌n, tsaye ta hangoshi da gate man yana magana yana d鈥檃n murmushi wurin motar Norhan ta kaita ta bud鈥檈 mata back seat ta sata kafin ta bud鈥檈 boot tasaka jakanta ciki, kafin ta koma gida yakai kusan 3min yana magana da gate man sannan ya juyo ya dawo motan yana satan kallon ta yanda ta rusunar da kai tana wasa da yatsun ta, bud鈥檈 motar yayi ya zauna mazaunin driver, ahankali ta d鈥檃ga kai ta saci kallon shi zuciyarta na bugawa da tsananin tsoro kamar zatayi kuka tace鈥漡ood morning鈥� ko alamun amsawa baiyi ba balle tasaka tsammanin zai amsa, sake maida kanta k鈥檃sa tayi daidai lokacin kuma Norhan da Amaya suka k鈥檃raso, jakankunanta suka zuba a booth suka rufe, sannan suka bud鈥檈 motan Norhan ta shigo baya Amaya ta zauna gaba, daga haka jay ya tashi motar duk da cewar gidan jawad d鈥檌n yana nan cikin gidan sune akwai tafiya mai nisa don gidan nasu babba ne fiye da tunanin mai tunani don har zoo akwai aciki, sunyi tafiyar kusan minti ashirin kafin suka iso.

Gaban wani babban gate ya tsaya ya danna wani remote nan gidan ya bud鈥檈 suka shiga ba k鈥檃ramin had鈥檜wa gidan yayi ba ya k鈥檃yatu da flower masu kyawun gaske, bangare biyu ne cikin gidan kuma manyan gaske sunada tazara tsakanin su, parking yayi Amaya ta bud鈥檈 ta sauk鈥檃 ta dawo ta side nata ta bud鈥檈 mata tafito ahankali, Norhan ma sauk鈥檕 wa tayi ta bud鈥檈 jakar boot ta d鈥檃uki jakarta tace鈥漨uje na kaiki d鈥檃kin ki kinji ko Aunty鈥� kamar zatayi kuka tabita suka fara tafiya kafin ahankali ta waigo ta kalli gaban motan wajen mazaunin driver, had鈥檃 ido sukayi da sauri ta d鈥檃uke kai tacigaba da bin Norhan k鈥檃fafunta na hard鈥檈wa suka shiga sashin dayake nata, had鈥檃d鈥檃n duplex be gidan tamkar ba a nigeria ba, anyi fenti up white sai curtains golen brown kujerun ma haka ga wani babban flasma, sai kallon komi take don gani take nanma yafi d鈥檃yan gidan kyau sau d鈥檃ri, sukayi upstairs wani d鈥檃ki ta bud鈥檈 mata taja jakanta cikin d鈥檃kin dayayi wani masifar kyau ga wani makeken royal bed ciki, Norhan tana murmushi ta juyo ta kalleta tace 鈥渟it nd relax Aunty鈥� zama tayi bakin bed d鈥檌n babu abinda yake damu ta kamar yadda jay yaki amsa gaisuwar ta kalmomin Umaimah ne suke mata yawo akai na kikularmin d鈥檃na for my sake kisoshi, Norhan fita tayi don zataje d鈥檃ya part din Amaya tagani Jawaheer tana fitar ta hawayen da take b鈥檕yewa suka fara fitowa daga idanun ta.

Jawaheer sai k鈥檃rewa d鈥檃kin nata kallo takeyi tana jin wani irin abu mai kama da farin ciki, mik鈥檈wa tayi ta bud鈥檈 wodrobe aikuwa nan taganshi cike da kaya makil banda wanda aka yimata su na lefe hatta takalma babu kalanda babu ciki dakuma jakkuna, rufewa tayi ta koma bakin gado ta cire mayafinta ta kwanta.

Jay nashi d鈥檃kin ya wuce yana zaune yana latsa waya akayi nocking yace鈥漼es鈥� Amayah ne da Norhan suka shigo da ledojin gidan Abinci bayan sun ajiye mishi nashi suka wuce d鈥檃kin jawaheer, Amaya tace鈥滱unty muje can part dina kigani daga nan muyi breakfast d鈥檌n acan鈥� daga haka suka fito zasu wuce Norhan tashiga d鈥檃kin jay tace鈥漼a jay muna can part din Amaya tare da Aunty鈥� ya d鈥檃ga mata kai alamar 鈥淭oh鈥� duk yanayin sa ya nuna kamar yana cikin damuwa yana k鈥檕k鈥檃rin saita kanshi da yanda yaganta cikin riga da skirt d鈥檌n nan ya mugun d鈥檃ga mishi sh鈥檃wa ashi a iya saninshi yasan she鈥檚 not clean, he wants her badly, gabaki d鈥檃ya kanshi baya fuctioning well, k鈥檃rasowa wajen Norhan tayi ta zauna a gefen k鈥檃fafun shi tana kallon fuskar shi ba tare da tayi magana ba ganin kamar akwai abinda ke damunshi, ahankali ya bud鈥檈 ido yace鈥漚m fine favorite sis鈥� murmushi Norhan tayi ta shafa sumar shi tace鈥漚she kagane kaiko ya jaydeen u ar too smart, actually i thought something was wrong with u, tana murmushi ta mike tabi bayan su Amaya.

Hira sukayi tayi har magrib ta gabato bayan sunyi sallah ne Aunty Norhan tace鈥漷o Aunty jawaheer kije Ki shirya muzo muyi miki rakiya wajen mujinki鈥� shiru tayi kanta a k鈥檃sa Norhan ta kama hanunta ta rakata can part nata, tana shiga toilet ta shiga don yin wani wankan Norhan ta koma palor ta zauna tana jiran tagama shirin鈥�.

08093772168.
5/18/22, 11:49 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

-By Sapnah Borno -鉁嶏笍

49&50..

Jawaheer wanka tayi ta fito ta feshe jikin ta da turaruka masu dad鈥檌n k鈥檃mshi cikin rigar bacci ta shirya white color mai kyau kafin ta d鈥檃uki hand dryer tana busar da gashin kanta jin ana nocking tayi saurin ajiye hand dryer d鈥檌n ta zira dogon hijab tace鈥漼es come in鈥� Norhan ne ta shigo Amaya na biye da ita kan rug suka zauna itama jawaheer tasamu kan rug d鈥檌n ta zauna, Amaya ce ta sakar mata murmushi itama hakan tayi mata kafin Amaya tace鈥滱maryan big bross kinyi kyau sosai masha Allah鈥� k鈥檃sa tayi da kanta tana fingerting fingers d鈥檌nta.

Aunty Norhan ce ta bud鈥檈 da addu鈥檃 kafin tace 鈥淭o alhmdlh Aunty jawaheer muna welcoming naki shigowa cikin ahalin mu munyi farin cikin wannan ranar duk da cewar wacce zata fimu farinciki da hakan ubangijinmu yariga da ya karb鈥檃 rayuwar ta sabida yafimu sonta, farko dai abinda nake son fad鈥檃 miki shine kiyi hak鈥檜ri duk da cewar nasan na girmeki nesa ba kusa ba ayanxu ina k鈥檃san ki kuma darajarki tasa dole zan zamo hakan tunda kina auren yayanah, Abu na farko nasan yadda duk auren nan ya kasance don Allah kiyi hak鈥檜ri kiso yayanmu wlh zan iya miki ratsuwa jaydeen yana sonki soma bana wasa ba kuma zaki gane hakan ne nan kusa鈥�

Aunty Norhan takai kanta k鈥檃sa ta kamo hanun jawaheer tace 鈥淎unty! Yanzu kece mahaifiyar mu kece duk wani gatanmu a nan Nigeria kinga mrs iqbal matar mahaifin muce, anma bata damu da damuwar muba hasalima bata k鈥檃unar mu! Ayanzu kece abokiyar shawara wanda zamu gayawa abunda ke damun mu muji dadi kinga yayanmu namiji ne so keda kike matar sa kece wanda zamu fad鈥檃 wa damuwar mu, kinga muna tsakiyar magauta don Aunty karki guji ya jawad wlh he鈥檚 a very simple man鈥� takai k鈥檃rshen zancen ne wani irin hawaye na zubo mata jawaheer gabad鈥檃ya jikinta yayi sanyi duk suka bata tausayi.
Chapter 21 · 0% Book details