← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 39

Sashe 34

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Deen tauna dabino yayi ya sawa yaran duka uku abaki kafin yayi musu k鈥檌ran sallah a kunne daga haka ya suka koma d鈥檃kin don har angama gyara jawaheer tsaftsaf kamar ba ita ta haihu ba, ajiye mata babys d鈥檌n da suka fara barci ummu tayi gefenta tana murmushi tace 鈥渄aughter na yanxu kinzama mummy Allah ya raya mana su ki d鈥檃uke su kiga yaran naki kinji koh?鈥� Jawaheer wanda kanta ke k鈥檃sa nan take ta tuna jawad haka kawai taji wasu hawaye masu d鈥檜mi suna zarya a fiskar ta takasa d鈥檃ukan yaran ummu ganin haka ta shiga rarrashinta. Haka babys d鈥檌n Jawaheer suka dinga barci tana son d鈥檃ukar su amma kunyar ummu yahanata yin hakan bayan magrib likitocin ganin lfyrta lau yasa sukai discharging d鈥檌nsu.

Maman Jawaheer wacce ta samu lbrn haihuwar tace ta nufo asibitin koda ta iya har anyi discharged d鈥檌nsu hakan yasa suka fito tare da kaya don deen yazo da mota zasu wuce can gidan Anuum. Mamace ta rik鈥檈 baby d鈥檃ya sai Anum ta rik鈥檈 d鈥檃yan d鈥檃ya kuma yana hanun Deen, ramlatu ce ta kwaso kayan sai jawaheer datake biye da su mama tuni tayi wajen mota daidai fitowar jawaheer da Anuum daidai nan jawad ma ya fito daga d鈥檃kin da aka rik鈥檈 sa shida Amaya da massa wanda yake takawa ahankali sabida tsananin rashin lfy clash sukayi da jawaheer kasancewar wajen akwai haske tamkar rana da hanu ya nunata kamar yau ya fara ganinta yana nunata da yatsa ya dafe k鈥檌rjin sa cikin rawar murya yace鈥漼u..y..you!鈥� Wani irin jiri ya kwashesa ya fad鈥檌 a wajen, awani irin guje jawaheer tayi kansa tare da sakin wani ihu wanda yasa Anuum da Deen juyowa da sauri sukayi kanta ganin tana jijjigasa tana kuka cikin rashin fahimta ummu ke fad鈥檌n 鈥渄aughter meya sameki fadamin waye wannan d鈥檌n ina kika sanshi?鈥� Cikin kuka tace鈥漬a shiga uku plsss ya jawad wake up wlh inasonka ban san dalilin da yasa na barka ba pls wake up鈥� jikin Anuum ne yayi mugun sanyi Amaya wacce take kuka ce ta d鈥檃go Jawaheer ta jata gefe nan da nan likitoci suka turo keken marasa lfy aka maida jay d鈥檃ki cikin gaggawa suka nufi kansa.

Nan take sukayi k鈥檕k鈥檃rin daidai ta numfashin sa jawaheer ta shigo d鈥檃kin ta kifa kanta kan side drower banda hawaye babu abinda takeyi Abee daidai lokacin suka iso asibitin shida mrs iqbaal, daidai nan kuwa Annum wanda tagama tabbatar da cewar jawad din shine uban triples ta shigo d鈥檃kin tare da deen dakuma ramlatu hanunsu d鈥檃uke da cute babies d鈥檌n bata kula da wanda suke d鈥檃kin ba ta nufi gadon jay tace鈥漛awon Allah tashi kaga kyautar da ubangijin sammai yayi maka karb鈥檃 yaranka kaji d鈥檜minsu鈥� da sauri ya d鈥檃go saida gabansa ya fad鈥檌 had鈥檃 ido da yayi da Anum wanda shi bai san dalilin hakan ba karb鈥檃 yayi yana wani irin kallon babies d鈥檌n yana jin k鈥檃unarsu jawaheer ce ta d鈥檃ga kai suka had鈥檃 ido bai cemata komaiba.

Abee saurin tasowa yayi daga inda yake zaune jin muryar da bazai tab鈥檃 mancewa da ita ba, shikam Deen kallon jawad kawai yake yana nazarin wani abu.

Abee wanda ya k鈥檃raso bakin gadon kallon ummu yayi cikin firgici yace鈥滱nuuum kece nake gani? Don Allah kucemin ba mafarki nake ba wlh wannan Anuum ce鈥� mrs iqbaal a haukace ta taso daga inda take babu abinda take tunowa sai maganar boka daya ke cewa鈥漝uk ranar da asirin ya karye tabbas kece zaki haukace sannan kibi duniya tsirara haihuwar uwarki鈥�

Anuum zaro idanu tayi tace鈥漣qbaal!鈥� Nan take saiga hawaye idanunta tashiga fad鈥檌n 鈥渒a sake biyomu nan ne don ka rusa rayuwar mu?鈥� Cikin rashin fahimta jay yace 鈥淎bee who is she?鈥� Cikin tashin hankali Abee yace鈥漥awad she鈥檚 your biological mum鈥� Norhan wacce kusan tare suka shigo d鈥檃kin da maman Jawaheer zaro idanu tayi hakama duka yan cikin d鈥檃kin.

Nan iqbaal ya fara yimusu bayanin b鈥檃tar ta kamar haka鈥滼awad mahaifiyar ka itace mata ta farko dana fara aure, munyi aure na soyayya da ita haka zalika bamu tab鈥檃 samun sabani ba, lokacin kanada shekaru biyar a duniya natafi lagos yin wani kasuwanci sai na had鈥檜 da Hafsat (mrs iqbaal) nan tace tana k鈥檃unata haka nan mukayi alk鈥檃warin aure har muka fara soyayyar da takai ga aure, bayan tarewar ta da kwanaki biyu tace bata son ganin Anuum dole inrabu da ita nidai bance komai ba daga wannan lokacin, washe gari sai dawowa gida nayi da dare na hangi Anuum a k鈥檃sa ana janta inda na kasa cewa komai saima jidanayi ban k鈥檃unar ganinta a wannan lokacin anma ayanxu na fahimci ba yin kaina bane don Allah kiyafemin Anuum鈥� mrs iqbaal ce tasa wani ihuu tace鈥漺ihuhu ni mahaukaciyar bakin gogi nice na bunne jaki da rai ba yanka bak鈥檃r mage wihuhu nasawa iqbaal jinin al鈥檃data cikin miyar kub鈥檈wa hhhhh wlh wlh nice hehehe huhuhu鈥� haka ta ringa tsalle tsalle tana fincike jikinta har tayi tsirara kafin k鈥檌ftawa da bismillah ta runtuma da wani uban gudu tayi waje, gudu kawai take tana bin duniya.

Babu wanda yayi k鈥檕k鈥檃rin taro ta iqbaal yaci gaba da fad鈥檌n 鈥渢un bayan tafiyar mahaifiyar ka narasa sukuni da kwanciyar hankali, mrs iqbaal ta ringa azabtar ka ganin hakan danayi lokaci d鈥檃ya batare dana shawarceta ba, bayan naje saudiya na Had鈥檜 da Razeeyah na aurota muka zo nan muna zaune, shine ta raineka tabaka duk wata soyayyar da karasa gurin mahaifiya, saida tayi shekaru takwas shine ta haifi Norhan bayan shekaru uku ta sake haifan Amayah, mahaifiyar ka ta bar gidana tana d鈥檃uke da cikin one month鈥�

Gabad鈥檃ya wajen babu wanda bayi hawaye ba

Anuum kam kama hanun Jawaheer tayi tace鈥漝aughter mu wuce can gida kinji koh鈥� da wani irin kallo jay ya bita juyowa tayi rai a bace tace鈥漦aikuma idan ma kayi gadon wulakanta mace ne wajen ubanka u must pay for that鈥� daga haka ta d鈥檃uki babies d鈥檌n taja hanun j鈥�

08093772168.
5/29/22, 1:04 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 77..

Mama mahaifiyar Jawaheer ce tace鈥漚yi hak鈥檜ri dai hajiya kinga baida lfy鈥� da k鈥檡ar ummu ta hak鈥檜ra anma tak鈥檌 yarda jawaheer takoma gidan jay sai cewa tayi gidan ta zata wuce da Jawaheer d鈥檌n.

Norhan da Amaya rungume ummu suma sukayi suna hawaye inda taji son yaran da tausayinsu har cikin ranta, Abee ya kalli inda jawaheer take ta rusunar da kai tanata wasa da yatsun hanunta yace鈥漵annu daughter yaya jikin to Allah ya raya babies ya albarkace su鈥� kanta ak鈥檃sa tace鈥漬gd鈥� jay wanda yara biyun ke hanunsa sai satar kallon jawaheer yakeyi, ummu ta kalli inda deen yake tace鈥漣qbaal shikuma wannan d鈥檃n naka baka sonshi ne鈥� da sauri yace鈥漼a salam wlh tun d鈥檃zu naketa kallon kamanninsa da jaydeen anma bakina yayi min nauyi鈥� Abee yana hawaye yayi hugging deen yana fad鈥檌n 鈥淏less u Son, tabbas mahaifinka yayi kewarka kayafemin kaji d鈥檃na鈥� Deen yana murmushi yace 鈥渂akaimin laifi ba Abee naji dad鈥檌n ganinka tare da y鈥檃n uwana baki d鈥檃ya yau nayi farinciki wanda ban tab鈥檃 samun irinshi a rayuwata ba鈥� Ahankali yaje yayi Hugging su Amaya da Norhan sai dadi sukeji kafin Abee ya karb鈥檃 baby dake hanun deen.

Jaydeen kallon mama yayi kansa a k鈥檃sa ya gaisheta tayi mishi yaya jiki sannan tace zata wuce daga haka ta juya tabar asibitin.

Norhan ce ta isa bakin gadon jay kamar mai whispering tace鈥漼a jay kun gaisa kuwa da Aunty Jawaheer?鈥� Kai ya d鈥檃ga alamar ehh daga haka bata sake cewa komai ba nan suka tashi tafiya, ai da sauri jay ya mik鈥檈 har yanxu yana rik鈥檈 da baby d鈥檃ya hanunshi, Abee yayi saurin kallon sa yace鈥漦aida bakada lfy ina zakkaje?鈥� Da sauri yace鈥漚hm Abee nafaji sauki wlh鈥� murmushi Abee da su Amaya sukayi banda Anuum dake harararshi daga haka dai gabad鈥檃ya gidan Anuum suka wuce, koda suka isa jaydeen bai shiga gidan ba yace zaije ya dawo daga haka suka juya shida Abee, suna cikin tafiya ne Abee yace鈥漥awad lokacin da kake kwance crutical condition mahaifiyar Jawaheer fa takawo makullin gidanka wai sunsaya gida shine tace abaka makulli sun gode Allah ya saka鈥� ji jikinsa ne yayi sanyi ya kasa cewa komai.

Koda ya iso gida jawad wanka yayi daga haka ya wuce wani mall yayiwa babies d鈥檌nshi sayayya tamkar za abud鈥檈 shago daga nan ya wuce can gidan ummu.

Wayar Norhan ya k鈥檌ra itace ta fito suka shigo tare da sallama ya shigo palorn ya isa gaban ummu dakeyiwa baby boy wanka yanata tsala ihu risinawa yayi yace鈥漣nayini ummuna鈥� tana hararar shi tace鈥漵annu mai akwati wato a ajiye akwati badashi akazo ba to ka kyauta ai鈥� jikin sane yayi sanyi ahankali ya koma kusa da deen bayan sun gaisa yayi k鈥檃sa da murya yace鈥滵een wannan mamartaka ta cika fad鈥檃 wlh ni umaimah na sam bata irin wannan fushin鈥� Deen ya kwashe da dariya yace鈥漦ai ya jawad karkasa ummu tace maganarta mukeyi fa鈥� murmushi sukayi su biyun kafin yace鈥滵een kaje motata tana compound akwai abubuwa ciki ka kwaso su鈥� daga haka ya fice.
Chapter 34 · 0% Book details