Sashe 7
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jawaheer ce zaune ta rafka uban tagumi ga abinci da ta d'ebo tun d'axun ta kasaci, sosai tayi nisa cikin tunani mamah ce ta shigo d'akin ta da sallama dafata tayi da sauri ta d'ago tana murmushin k'arfin hali don kar a fahimci halin da take ciki, mama wacce tun bayau ba ta fahimci komai xama tayi gefenta tace"Jawaheer kun samu sab'ani ne da yayanki?" wasu hawaye ne suka shiga wasan tsere kan fuskarta tafashe da kuka ta kwashe duk abinda ya had'ata da Aliyun tafad'awa mama harma da kashe wayar sa da yayi tare da daina xuwa. murmushi mama tayi tace"Jawaheer inaso ki kwantar da hankalinki kinga ke yarinyace k'arama karki ce xaki sawa kanki damuwar namiji tun yanxun kimin alk'awarin mancewa dawani Aliyu idan har mijinki ne to babu abinda xai kawo shamaki tsakaninku"
jawaheer taji shawarar mama sai dai bawai hakan yana nufin tacire Abutturab axuciyar ta bane kawai dai ta danne xuciyar tane kuma tasa dangana cikin lamarin nata.
misalin k'arfe uku na yamma Nadira k'awar jawaheer ce taxo gidan su jawaheer d'in bayan ta gaishe da mama ne mama tace"ai jawaheer tana d'akinta kishiga" shiga tayi da sallama Jawaheer wacce fitowar ta kenan daga wanka tace"ohhh wai yau Nadira kinga daman xuwa gidan mu ne ko b'atan hanyace?" murmushi Nadira tayi tace "jawaheer kiji tsoron Allah canake ninama fiki kirki keda bawani xuwa namu gidan kikeyi bama!" murmushi Jawaheer tayi wanda har dimples nata suka lotsa tace "uhmm bara inje insa kaya" daga haka tafice xuwa d'aya d'akin ta shirya ta dawo.
Nadira tace"besty wai nikam bak'i kukayi ne agidan naku naga wata balarabiya ta shigo yanxu da ledoji a hanunta" murmushi jawaheer tayi tace "ohhh Amayah kike fad'a wlh nima ganin su nayi agidan kuma tanada kirki anma akwai yayanta d'an iska kullum da long trouser yake yawo"
Nadira tana dariya tace "kinga jawaheer bari ya jiki ya miki duka nikam babu ruwana, tashi kimin rakiya xan tafi dama naxo infad'a miki gobe ko xamuje musha ice cream a cold stone?" jawaheer tace "gaskiya fa mun jima bamusha ba to Allah ya kaimu goben" daga haka ta d'auki veil d'inta suka fito Nadira taiwa mama sallama.
Suna fitowa compound daidai nan driver d'in Jay ya shigo gidan bud'ewa Jay mota yayi gently ya sauk'o wannan karon ba short trouser ke jikinsa ba Suit ne ne ajikin sa blue black wanda yayi masa masifar kyau kallo d'aya yawa Nadeera da jawaheer ya kawar da kai gently yake tafiya iska yana kad'a sumar kanshi ga k'amshin sa ya gama cika compound d'in, Amaya wacce tundaga Sama ta hangi jaeaheer tana shirin sauk'owa taga yayanta yadawo hakan yasa ta b'oye kasan benin yana hawa sama aguje ta sauk'o xuwa wajen su Jawaheer tana murmushi tace musu"Hey yakuke?" suma suka maida mata murmushin Jawaheer ta nuna mata Nadira tace"Amaya wannan bst frnd d'ina ce sunanta Nadira!" nan suka gaisa da Nadeerah jawaheer tace"xan rakata ne" itama tace suje tare suyi rakiyan bayan sunmata rakiyan ne Nadira tace"to jawaheer goben xanxo kamar karfe uku sai mutafi" ta bata amsa da "Allah ya kaimu" daga nan suka juya suna dawowa Amaya tace "ina xakuje goben?" Jawaheer tace"shan ice cream" nanma tace itama xataje.
jay yana shiga ciki yafara k'wala k'ira "Amayah! Amayah! Amayah!" jin shiru yasa ya fara dube dube anma bai ganta ba yana k'ok'arin kiran wayar ta tashigo yana mata wani mugun kallo yace "from where?" murmushi tayi tayi huging yayan nata tace"am very sorry Jay naje wajen frnd d'ita ne Jawaheer!" tab'e baki yayi yace "who is jawaheer ina kika kuma santa?" tana xaro idanu tace "Jay wannan beutiful d'in datake gidan nan ce baka santa ba?" atake ya had'e rai cikin tsawa yace"enough Amaya niban tambayeki she's beutiful or not ba so banson yawan surutu kiwuce ki yanka min fruits".
a can gidan su Abutturab hankali ya gama tashi abunka da kanuri tuni sun sanar da fam d'in su aiba aga Abutturab ba haka yasa gidan ya cika kamar gidan mutuwa duk yan uwa xuwa kawai sukeyi ana kuka, zoya idanunta duk sunyi luhu luhu kuka kawai takeyi yau da safe sumanta biyu.
yayya ce ta shigo d'akin zoya ta zauna gefen gado in a seriou tone tace"Zoya kinga wannan shine kad'an daga cikin makircin uwarki Rumanatu wlh nasan itace tasa Abu ya nisanta kanshi damu don nace bazai auri Y'arta ba" Zoya d'ago kumburarrun idanunta tayi tace"Yayyah kibarni dasu wlh jawaheer daga ita har mamanta saina tada musu hankali " tayi maganar tana mik'ewa ta d'auki makullin motar ta da mayafin abayarta ta wuce kamar xata tashi sama.
a compound ta had'u da Dad nata yayi mata alama da hanu cewar takoma cikin gida fashewa tayi da kuka ta juya aguje ta koma cikin gida yayyah ganinta ahaka ne yasa ta rud'e tana fad'in "menene keda waye Zoya?" cikin kuka tace"yayya wai Babana ne kawai daga gani xan fita yace indawo"
kama hanunta Yayya tayi tace muje inga uban mai hanaki fita, saida ta kaita har bakin motarta ta fice agidan sannan ta dawo cikin gida, shikam Baban Zoya takaicin abunda uwartasa keyi ne yacika sa.
Zoya direct gidan su jawaheer ta nufa inda kwanaki Aunty yana ta nuna mata tace agidan mamanta keyin aikatau, bayan ta paker motarta bakin gidan ne tayi saurin fitowa xata shiga gidan mai gadi yayi saurin tasowa yace"baiwar Allah babu kowa nan gidan mutanen dake gidan sunkoma wancan gidan" ya k'arasa maganar yana pointing mata sabon gidan dake opposite da tsohon gidan nasu. bata ce mishi komai ba ta nufi gidan babu ko sallama ta shiga, mama tana tsaye bakin pomp dake compound tana wanke bucket kasancewar yau jawaheer bata nan suntafi sayan ice cream itada Nadira da Amaya, hango mama datayi ne yasa ta tako ta tsaya gabanta, ita kanta mama ganin zoya datayi saida gabanta ya fad'i cikin sigar rashin kunya tace "naxo ne insanar dake kibaiwa yar taki sako tafita gonata wlh Abutturab ba sa'anta bane nawane mikad'ai so dan haka baxai had'a jini da matsiyata irinku ba". Jay wanda dawowar sa kenan duk agaban sa akayi komai don arayuwarshi babu abinda ya tsana irin yaga anayiwa Babba rashin kunya duk da cewar bawai yana shiga harkan su mama bane agidan anma yaji xafin yadda yarinya k'arama keyi mata rashin kunya babu abinda mama keyi sai hawaye, gently ya tako xuwa wajen wani wawan mari ya d'auke Zoya dashi cikin fushi yace"how dere u zaki tako har cikin gida kiwa mata babba haka misbehaving nasan cewa wannan ta haifeki xama tayi jika dake, beside ma wanene wannan banxan Aliyu da kike magana kanshi waye ubansa?" yayi maganar ne cikin tsawa kafin yace"get out from this compound before inyi loosing temper na!" Zoya aguje tafice daga gidan hanunta dafe da kuncinta.
Jay ransa a b'ace ya juya ya wuce part nasu yanata k'walawa Amayah k'ira shiru yaji hakan yasashi sauk'owa yana fitowa yace ma driver d'insa ya tada mota xasu fita .
yayyah kallon Aunty yana wacce take ta kuka kamar k'aramar yarinya tayi tace"ke yana mexan gani haka tunda ga massa yaxo ai komai xaixo da sauk'i don nasan shi baxai gagara sanin inda d'an uwan nasa yake ba" Massa wanda kanshi ke k'asa calmy yace"Yayyah wlh nima kaina ban san ina abutturab yashiga ba yau wata biyu kenan ban sashi idona ba nayi tunanin ko ya komane, to amma kun duba gidanshi dake dombua road baya can?"
da sauri yayyah tace "a'a bamu duba ba kumafa gskyar massa maxa muje can d'in"
isarsu massa dasu Aunty yana suka tarar da Abutturab yana aman jini gabad'aya hankalin su ya gama tashi da sauri sukayi asibiti dashi.
Jay suna cikin tafiya shida driver d'inshi suka hango su Amaya a traffic akan mashin har su ukun, suma sun hangoshi kasancewar glass d'in motar ba tinted bace
Amaya kamar xatayi kuka tace "Jawaheer nashiga uku wlh Jay yaganmu kuma yau ransa kamar a b'ace bansan meyasameshi ba"!
Jawaheer tab'e baki tayi tace"wlh Amaya wannan yayanki yana takura miki ashe haka kike tsoronshi dubi yadda jikinki ke karkarwa?"
bayan sun dawo gida Jay yana kallon Amaya bai kulata ba bayan yaje masallaci yayi sallar isha yana dawowa ya had'u da Jawaheer a compound wani irin cafkota yayi ganin xata gudu fuskarshi babu alamun wasa yace"u stupid stay away from my sister ke ko kunya bakiji kina mace har kikahau machine duk cinyoyinki awaje are u out of your sense?" yanda ya daka mata tsawa saida hanjin cikinta ya kad'a girgixa kai ta shigayi kamar k'adangaruwa yace"kada insake ganinki da Amaya wlh idan bahaka am going to teach u a lesson!" daga haka yayi cilli da ita har ta buge jikin garu ta ji ciyo a goshin ta juyawa yayi yayi tafiyar sa.
tundaga ranar Jawaheer ta dena xuwa wajen Amaya, da safiyar yau jawaheer ce ta fito sanye da hijab nata har k'asa daidai nan Amaya ta hango ta da gudu ta taho tana fad'in "jawaheer! jawaheer!" Anma jawaheer bata juyo ba balle ta kulata hakan yasa tayi sauri tasha gabanta tace"jawaheer nayi miki wani abun ne?" Jawaheer juyowa tayi tace"yayanki yace i should stay away from u, so na had'aki da Allah kifita harkata kar injamiki matsala gurin d'an uwanki" daga haka tayi juyawarta ta fice daga gidan.
Jay gabad'aya yarasa kan Amaya bata kulashi bata xama suyi hira abun yafara damunshi, d'aki ya shiga tana kwance kan bed idanunta tana kallon celling ahankali ya xauna bakin gadon ya dafa ta murya can k'asa yace "Amayah are u alright?" fashewa tayi da kuka tace"yaya Jay inason ayimin visa xan koma saudi wurin umaimah" xaro idanu yayi yace "meya faru Amayah?" cikin kuka tace "that my frnd Jawaheer tadena kulani tace kace tafita harkata kuma inasonta she's a very kind person" murmushi yayi baice komai ba ya mike ya bar d'akin.
Abutturab bayan sun kwana biyu a hospital aka sallamo shi suka dawo gida inda likita ya sanar dasu cewar idan bai samu abinda yake muradi ba yana daf da kamuwa da heart attack sosai hankalin mahaifinsa ya tashi.
yayya ce taja Aunty yana gefe sukayi wata magana a kunne wanda nikaina banji mai suke cewa ba kafin suka kwashe da dariya sukasa shewa.