← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 39

Sashe 10

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gabad鈥檃ya jikake wajen yayi tsit kowa ya rik鈥檈 baki yana binsa da kallo harma da ahalin ita jawaheer d鈥檌n nan take ya mik鈥檈 tare da ita ajikinshi ya nufi masallacin k鈥檕far gidan nasu nan ya buk鈥檃ci a d鈥檃ura mishi aure tare da jawaheer kasancewar limamin sun san ita Jawaheer d鈥檌n sunkuma san jawad nan imam ya tsaya a b鈥檃ngaren jawad shikuma limami ya tsaya a b鈥檃ngaren Jawaheer kasancewar komai na fasa bikinta agabansu ya faru nan jawad ya cire dubu d鈥檃ri biyu ya bada a matsayin sadaki aka d鈥檃ura mishi aure tare da jawaheer. Hajiya zuwaira hankalin ta yayi masifar tashi ganin wai jey shine ya auri jawaheer.

Bayan angama d鈥檃ura auren still tana jikin sa yana k鈥檕k鈥檃rin shiga gida ta farfad鈥檕 bud鈥檈 idanun da zatayi sai ganinta tayi a k鈥檌rjin jey wani irin wuntslowa tayi daga jikin sa tana fashewa da kuka tace 鈥渨lh wlh bazan tab鈥檃 yafe maka ba tunda ban tarema komai a rayuwar ka ba anma kayimin wannan k鈥檃zafin kayimin bak鈥檌n tab鈥檕 yanzu da wani irin ido mijina zai ganni, kasan irin sonda nakeyi masa dazakamin sharri, yanzu haka za akaini gidanshi dangin sa da kowa yayi min kallon yar iska, to bari kaji duk sharrin da kayimin wlh inason ya Aliyuna kuma shima yana so n鈥︹€� bai bari ta k鈥檃rasa ba ya daka mata wata uwar tsawa yace 鈥渦 are very stupid jawaheer karkisa inkashe wancan d鈥檃n akuyan kibar k鈥檌ramin sunanshi anan鈥� fashewa tayi da kuka ta juya aguje tayi part d鈥檌n mama bayanta yabi da ido kafin ya kad鈥檃 kai tare da tab鈥檈 baki ya wuce part nasu.

Amaya wani irin farin cikine ya lullub鈥檈ta ganin ya Jey yayi aure don a rayuwar sa anyi anyi yayi aure anma yak鈥檌yi, Umaimah ma tayi fama dashi cewar ko dan tsananin ciyon mara dayake fama dashi yayi aure anma hakan ta faskara yaudai dalilin k鈥檃zafi ashi yayi auren inda ya auri yarinya d鈥檃nya shad鈥檃f wacce ko shekaru sha bakwai bata kaiba.

Amaya kasa hak鈥檜ri tayi don wani irin farin ciki daya gama lulub鈥檈 ta ana cikin wannan tashin hankalin tanaga a d鈥檃ura wa jay da jawaheer aure tayi cikin gida ta d鈥檃u waya ta k鈥檌ra Umaimah saida ta labarta mata komai Umaimah tayi farin cikin hakan tare da fad鈥檌n gobe zasu taho nigeria gabad鈥檃ya daman ai nan ta fad鈥檃 wa Abban jawad da sauran k鈥檃nnen sa farinciki ne ya lullub鈥檈 su baki d鈥檃ya.

Jawaheer tana shiga palorn su ta fashe da kuka tana zubewa jikin mama tace鈥漺lh tallahi mama k鈥檃zafine wlh kiyarda dani ban aikata ba,ni wannan mutumin ko magana bata had鈥檃ni ma dashi narantse鈥� mama shafa kanta tayi itama tanajin kamar tayi hawayen tace鈥漬asani jawaheer nice nayi miki tarbiya kuma nayi imani sharrin magauta ne, anma tunda sunci galaba sunyi sanadin da akafasa aurenki da Aliyu shikenan鈥� jawaheer wacce ta dafe k鈥檌rjinta wani irin k鈥檃ra tasa jin wai anfasa aurenta da yah Abutturab nan ta zube sumammiya.

Nan iyayen nata suka rufu akanta aka shiga kuza mata ruwa tana farfad鈥檕wa ta fashe da kuka mai ban tausayi cikin rarrashi kakarta tace 鈥渉aba jawaheera kiyi hak鈥檜ri tabbas da ciyo aikima godewa Allah tunda ba aji kunya ba bayan anfasa aurenki da Aliyu nan take wannan balaraben yace shi ya karb鈥檃 auren naki鈥� awani irin haukace tasa ihu tana fashewa da kuka ta sake zubewa asume don babu abinda ta tsana aduniya sama da jey, gashi an ambato matashi wai a matsayin mij鈥�.

This book is not free08093772168

S.Borno ce鉁嶏笍
5/10/22, 3:32 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Paid book.

Page 25&26

A can waje kuwa Aunty yana taji mugun takaicin d鈥檃ura auren jawaheer da akayi da jay. Shi kuwa Abutturab baima san wacce wainar ake toyawa ba don tun dayaga wannan video na jey da jawaheer gabad鈥檃ya duniyar ce tayi masa duhu baya iya ganin komai hakan yasa a daddafe duk da cewar tun wannan magani da yayyah tabashi jikin sa baigama dawowa dadai ba babu wani k鈥檃rfi ko kuzari tare dashi hakan yasa a dafe ya shiga cikin motar da sukazo ya sauk鈥檈 kujerar baya yana dafe zuciyar sa dakeyi mishi wani irin rad鈥檃d鈥檇鈥檌 nan take abinda sukayi shida Ajidde ya fad鈥檕 mishi wani irin rintse idanun sa yayi yana hawaye yana furta kalmar 鈥渋nnalillahi-wa鈥檌nna鈥檌laihi raji鈥檜n, yah rabb nasan ni mai laifine gareka laifi mai girma kasancewar na aikata zina duk da cewar bansan yaya hakan ta kasance daniba, ubangiji ina rok鈥檕n yafiyar ka Allah ka kuma sanya kar jawaheer ta gujeni ya Allah kasa ta fahimci bawai nayi hakan ne da niyyah ba鈥� yana wannan kukan wani wahalallen tari ya sark鈥檈 shi idan yana tarin ne gudan jini yana fita daga cikin bakin sa.

Aunty yana sanin cewar yana motan ta shigo itada yayyah taceda driver su wuce gida, suna isa gida Zoya wacce take tsaye compound tana kaiwa da kawowa aiko tana hango shigowar motar su gidan ko parking basu gamayi ba ta k鈥檃raso da gudu tana murmushi ta karb鈥檃 jakan hanun Aunty yaana tana fad鈥檌n 鈥渟annu da zuwa Aunty ashe har kun dawo?鈥� Aunty yana tayi murmushi tana shafa gefen fuskarta tace鈥漨un dawo yar Albarka鈥�.

Sai satar kallon Abutturab takeyi wanda yanzu sauk鈥檕 war sa daga mota kenan idanunsa sunyi jaa kamar marar lfy wuce su yayi ya nufi palor, bayan duk sun zauna cikin palorn shiru ne ya biyo baya ahalin yanzu ya gama dawowa dadai hakan yasa ya risina yana hawaye yace 鈥測ayyah wlh tallahi inason jawaheer nasan wannan abunda ya faru da ita baifi k鈥檃rfin kowa ba so k鈥檃ddara bata wuce kowa don girman Allah karku hanani auren matata wanda na tsara zaman aurena da ita?鈥� Yayyah wanda kalmomin Abutturab suka fusatata wani irin ashar ta k鈥檜nduma mishi tare da bashi wawan mari tace 鈥渮ancen banza kawai muda mukeda alak鈥檃 da gidan sarautar borno zaka jajib鈥檕 mana yarinya wacce idanunta babu irin mazan da basu sani ba kace zaka had鈥檃 mana zuri鈥檃 da ita to wlh kayi kad鈥檃n nace ko uwarka yana tayi kad鈥檃n Aliyu da kake wannan zancen banza ita yarinyar ma anriga da an d鈥檃ura mata aure ita da fasik鈥檌n balaraben dasuke dadiron tare don idan bashi d鈥檌n ba to babu wani mai aurenta鈥�.

Aliyu yana hawaye ya mik鈥檈 zai fice cikin bada umarni yayyah tace鈥漦uma mungama magana da uwarka dakuma ubanka yanzu haka anje d鈥檃ura aurenka da y鈥檃r uwarka zoya!鈥� Wani irin juyowa yayi idanun sa sungama rufewa hak鈥檜rin sa ya k鈥檃re hakan yasa ya mance da kakarsa yake magana kai tsaye yace鈥漬inagaya muku ba itace choice d鈥檌na ba banida wani feeling akanta so don haka keda kike bada umarni akanta kizauna da ita anan amma wlh ninawa biyayyan daga yanzu ya k鈥檃re kuma nibanida wata mata kada kikuma dangantani da wannan marar tarbiyar sannan inaso kirik鈥檈 girmanki, idan kin haifi mummy na bawai ni kika haifa ba so stay in your limit!鈥� Daga haka ya juya ya fice a palorn a zuciye.

Amma rik鈥檈 hab鈥檃 tayi ta nufi d鈥檃kin Aunty yana ta fashe da kuka, Aunty yana ganin mahaifiyar tata tana kuka hakan yayi mugun tada mata hankali cikin tsananin kad鈥檜wa take fad鈥檌n 鈥測ayyah ayiyeyi?鈥� (Yayyah mene yafaru) cikin kuka yayyah ta kwashe komai ta fad鈥檃wa Aunty yana gabad鈥檃ya abunda Aliyun yayi matan sosai abun yabawa Aunty yana mamaki.

Hak鈥檜ri ta shiga bawa yayyah kafin yayyah ta sauk鈥檕 daga dokin zuciyar data hau, kallon ta Aunty yana ta kumayi tace鈥漼ayyah munfayiwa wannan bokan alk鈥檃warin kud鈥檌 masu tsoka don haka tunda har buk鈥檃tar ta biya Aliyun yasha wannan magani to muyi maza muje muyi masa bayani daga nan ma sai akarya abun tunda yace idan bamu hanzarta ba zai ringa bin matane kamar taure鈥�.

Mik鈥檈wa sukayi suka nad鈥檃 laffayar su suka fice daga gidan suka nufi wajen boka.

A can gidan su jawaheer kuwa ansamu ta farfad鈥檕 anma kuka take tamkar wacce mahaifiyar ta ta mutu anyi rarrashi angaji mik鈥檈wa tayi ta wuce d鈥檃kin ta ta kwanta kan gado babu abinda takeyi sai hawaye tare da cin alwashin wlh bazata zauna da wannan d鈥檃n iskan yayan Amayan ba wanda yayi mata sharri yayi sanadiyar rabuwanta da masoyinta ba.

Abutturab yana shiga part d鈥檌nsa ya had鈥檃 duk wani kayan sa da zai buk鈥檃ta na tafiya can Egypt bayan ya gama had鈥檃 wa ne yak鈥檌ra wayar massa bayan sungaisa massa yace 鈥渕an wlh har yanzu nikam nakasa believing jawaheer zatayi wannan abun anya ba set up bane kuwa?鈥� Abutturab ajiyar zuciya ya sauk鈥檈 yace 鈥渂uddy wlh ni koda fiye da hakan ma tayi ni inasonta don k鈥檃ddara tawuce wasa anma ayanxu kam anriga and鈥檃ura mata aure ai ninakiraka ne infad鈥檃 maka zanwuce gobe wlh bazan iya zama da wannan zoya d鈥檌n ba ita ba teste d鈥檌na bace infact ma batada qualities d鈥檌n da zan iya sonta鈥�

Yayyah da Aunty yana ne zaune gaban boka sun ajiye mishi miliyoyi, yayyah ce tayi gyaran murya tace 鈥渂oka tunda buk鈥檃tar ta biya ya kwanta da wata munaso akarya sihirin don kar yaje yazamto d鈥檃n iska!鈥� Boka kwashewa da wata iriyar dariya yayi yace 鈥渉hhhhh huhuhu saini boka bagudu, abinda zan iyacewa daku shine kun makaro domin bakuzo akan wannan lokaci ba, yanzu d鈥檃nku bashi da wani maraba da d鈥檃n bunsuru koko ince taure domin inhar zaiga mace to saiyabi, sannan abunda zangaya muku shine kuma kanku ku kiyaye don inhar abun yatashi koku bazai ragawa ba鈥� yaana tace 鈥渕un shiga uku yanxu boka babu mafita kenan?鈥� Boka daka mata tsawa yayi yace鈥漦e don kutumar ubanku kutashi kubani waje wannan damuwarku ce ba tawa ba鈥� haka suka dawo gida duk jikin su yayi sanyi.
Chapter 10 · 0% Book details