Sashe 39
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Deluwa ce da yanma tana dawowa daga k鈥檃ramar kasuwa da lodin kayayyakin d鈥檃nwake data sayo daidai zata shige gida saiga aminiyarta iyatu tana tahowa da murmushinta tace鈥滵eluwa ikon Allah daga kasuwa kike ne?鈥� Deluwa tayi murmushi tace 鈥渁hh mutan binni antaho ne yaushe agari?鈥� Iyahtu tace鈥漚ina kwan biyu da zuwa jibi ma nake shirin komawa insha Allahu, don kin san gidan danake aikatau d鈥檌n basu cika zama a nan maiduguri ba, a habuja suke yawan zama to yanxu ma dai maganar danake miki suntafi can Habujan shiyasa kikaga nadawo anma jibi zan koma dan sunce zasu dawo akwai bikin da zasuyi, ashe dai ana nan ana sana鈥檃r d鈥檃nwaken ai jiya na jiyoki kinata faman fad鈥檃 ashe dai wannan tsinanniyar yarinya bata daina saki magana ba鈥� Deluwa tace鈥漢mm kedai barni ai wannan yarinyar wlh tana wuyana jinake kamar inkarta kowa ma ya huta, nifa dazaki tahi da ita can binnin ma taje can tayi aikatau insamu kud鈥檌 da ita ai inaso wlh鈥� Iyatu tace鈥漈oh ai indai kikace intai da ita wlh sai muje d鈥檌n yanxu dai jibi zan tahi kyayi k鈥檕k鈥檃rin ki sata ta had鈥檃 tsummokaranta ma wuce kawai鈥�
鈥淗aba magajiya kindai san ni kikace zan kwana tare da wannan Alhajin anma yanxu kawai don ankawo sabbin y鈥檃n mata shine za acanza shawara gaskiya nidai ba a kyautamin ba wallahi鈥�
Matar da aka ambata da magajiya wata k鈥檃tuwar matace taci uban bleaching ta sanya d鈥檃n kunne a hanci tasha uban gashin doki murmushi tayi tace鈥漢aba Billy kefa bakya ganewa ai wad鈥檃nnan sune sabbi kibari mana musamu kudi masu yawa aike kinjima a wannan harkar kiyi hak鈥檜ri yanzu kije na zabe ku ku goma kuje bakin titi da yanman nan zamu fi samun customers ai鈥�
This book is not free
08093772168 S.Born