← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 39

Sashe 11

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jey wanka ya shiga yayi bayan ya fito ne ya shirya cikin wani red shirt sai black jeans sai tashin k鈥檃mshi yakeyi zama yayi a palorn su ya d鈥檃uki laptop nashi ya aza akan k鈥檃farsa yana duba wani abu Amayah wacce take zaune kan carpet sai kallon yayan nata takeyi kallonta yayi ya haderai yana cigaba da abunda yake yace 鈥渨hy are u stering at me?鈥� Murmushi tayi tana b鈥檕ye dariyar ta tace 鈥渦hmm ya jawad dama inaso ne zanje wajen Aunty jawaheer indubo ya jikinta鈥� had鈥檈 rai yayi yace 鈥淎mayah ban fara wannan wasar dake ba waye kuma jawaheer a ina take?鈥� Ganin da gaske da iyaka gaskiyar sa yayi maganar yasa tace鈥漺anda akamata aure d鈥檃zu fa nake nufi鈥� shiru yayi yacigaba da abinda yakeyi ganin yak鈥檌 cewa komai yasa Amaya ta fasa zuwa.

Ajidde wacce tayi tagumi tana tunanin inama Aliyu zai sake yin abun d鈥檃zu da ita don taji d鈥檃d鈥檌n sa sosai duk bin mazan datake bata tab鈥檃 cin karo da mai cikakkiyar halitta irin sa ba duk da cewar abud鈥檈 take tofa saida taji Abutturab ya cika mata mara.

Mahaifiyar tace ta kalleta tace 鈥渒ekuwa yanxu jiddah kinga ci kinga rashi ai wlh naso wannan balaraben ko bazai aureki ba ace yana hutawa dake nasan da kakarki ta yanke sa鈥檃鈥�.

Ajidde tab鈥檈 baki tayi tace鈥漨ama nifa Abutturab nakeso kuma ni shine damuwa ta yanzu wlh ina masifar sonshi鈥� murmushi Hajiya zuwaira tayi tace鈥漚ishima d鈥檌n akwai naira don haka kiyi mishi tayi kawai tunda shima namiji ne aibazaiga abin muradi ya kauda kaiba鈥�

Washegari da safe jawaheer ko fitowa palor tak鈥檌yi yaune duk y鈥檃n uwansu dasuka zo daga wani gari duk suka wuce gidan yazama babu kowa sai Ajidde da mama dakuma Hajiya zuwaira sai kuma jey da Amaya wanda suke b鈥檃ngaren su.

Suna zaune almajiri ya shigo yace 鈥渨ai ana sallama da Ajidde!鈥� Babu wani jan aji ta tashi da sauri tabar breakfast datakeyi don sotake taga waye mai k鈥檌ran nata don ita tasan babu wani mai zuwa wajen ta.

Tana fita kuwa ta hangi wata luntsimemiyar sabuwar mota wacce tagaji da had鈥檜, k鈥檃rasawa wajen motar tayi aka sauk鈥檈 glass d鈥檌n baya Abutturab tagani yayi mata murmushin gefen baki yace鈥漛abe inaso kiyimin rakiya zuwa egypt domin ki d鈥檈bemin kewa if u are ready sai mu wuce?鈥� Murmushi tayi tace鈥漮key muje kawai idan munje kasayamin kaya don banason komawa ciki鈥� aikuwa ta shiga motar driver ya kunna mota ya kaisu airport suna zuwa ta k鈥檌ra mamanta tace itafa tafiya ta taso mata tawuce egypt, Allah ya tsare shine kalmar da mahaifiyar ta tafad鈥檃.

Zoya kuwa wacce tun daren jiya aka shiryata aka kaita gidan Abutturab a d鈥檃kin jawaheer aka ajiyeta inda Abban su ya kashe kud鈥檌 wajen kayan d鈥檃ki, haka ta kwana tana jiran ango shiru taji babushi babu lbrn sa. Inda acan gida duk su Aunty yaana sunyi tunanin Abutturab d鈥檌n ya kwana agidan amaryar tasa.

Misalin k鈥檃rfe uku na yamma jirginsu Umaimah yayi landing a maiduguri international airport.

This book is not free kibiya kikaranta cikin salama 08093772168

S.Borno ce鉁嶏笍
5/11/22, 1:14 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI鉁煉�

Paid book.

Page 27&28

Umaimah bayan sun sauk鈥檃 a airport har yanzun bata k鈥檌ra Abutturab ba driver ta k鈥檌ra kawai, ba a d鈥檃uki lokaci ba sai gashi yazo airport d鈥檌n, bayan sun shiga mota ne ya d鈥檃uki hanyar gida.

A can gida kuwa jawaheer tashi tayi daga kwancen datakeyi wanda ta gaji da kuka ta mik鈥檈 ta fad鈥檃 toilet d鈥檌n dake d鈥檃kin ta, ta d鈥檃uki tsawon mintuna goma tana wanka kafin ta fito, bayan tafito zama tayi gaban mirror ta goge jikinta tana kallon yadda idanunta suka tasa sabida kukan da tasha, lotion鈥檚 ta shashshafa tare da body spray d鈥檌nta, cikin wata simple doguwar rigar abaya ta shirya kafin ta bud鈥檈 wodrobe ta d鈥檃uki hijab ta shimfid鈥檃 dadduma ta tada sallar asr. Bayan ta iddah sallar ta juma kan prayer mart tana addu鈥檃 kafin ta shafa ta nad鈥檈 dadduman ta mik鈥檈 jakar islamiya d鈥檌nta ta d鈥檃uka ta fito ta zara flat shoe wanda ya haska farar fatar k鈥檃fafunta sauk鈥檕 wa tayi palorn babu kowa hakan yasa ta lek鈥檃 sitting room kwance taga mama tana barci hakan yasa tayi ficewar ta, ahankali take tafiya kamar wacce k鈥檞ai ya fashewa a ciki harta kai compound daidai nan Amaya wacce take sauk鈥檕 wa daga nasu upstair d鈥檌n ta hangota da gudu ta k鈥檃raso tana murmushi tace鈥漛arka da yammah Aunty jawaheer!鈥� Jawaheer ta had鈥檈 rai tace 鈥淎maya banson haka zamu b鈥檃ta dake鈥� murmushi Amaya tayi tace鈥漴anki ya dad鈥檈 bani nakar zomon ba rataya akabani鈥� duk da cewar tana cikin fushi hakan bai hanata mamakin yaya akayi Amaya tana balarabiya anma takejin hausa haka, Amaya still murmushi take tace鈥漬aganki da hijab ina kika nufa kuma da yanma haka?鈥� Babu yabo babu fallasa tace鈥� zanje gidan su Nadira zamuje islamiya ne鈥� zaro idanu Amaya tayi in a serious tone tace鈥滱unty Jawaheer kin san cewa fa yanzu ba dabane wlh yanzu darajarki ta nunku fiye dana da so baikamata kifita ba har sai da izinin mijinki鈥� Jawaheer wacce kalmar Amaya datace wai mijinta ba k鈥檃ramin k鈥檕na mata rai yayi ba hakan yasa ta juya fuu tayi ficewar ta. Murmushi Amaya tayi ta juya ta nufi part nasu jawaheer da sallama ta shiga mama wacce tashinta a barci kenan ta amsa mata tare da fad鈥檌n 鈥淎maya kishigo mana鈥� murmushi tayi tashiga ta duk鈥檃 cikin ladabi tace鈥漣nayini mama?鈥� Mama babu yabo babu fallasa tace 鈥渓fy lau Amaya ya yayanki?鈥� Murmushi tayi kafin tace鈥漼ana lfy dama zuwa nayi infad鈥檃 miki aiyau Umaimah da Abee suna hanya harda dasu Aunty Norhan da su Aahil鈥� mama tana murmushi tace鈥漚hh to Allah ya kawo su lfy aibaki fad鈥檌n min dawuri ba da angirka musu wani abun鈥� murmushi tayi batace komai ba mama tace 鈥渒ishiga ciki mana jawaheer na ciki tana sama ai鈥� Amaya tana murmushi tace鈥漚i na had鈥檜 da ita a compound zata wuce islamiya鈥� mama zaro ido tayi tana salati tace鈥漬a shiga uku wanne irin sakalci ne wannan zata fita ko tatambayi yayanki ne?鈥� Amaya tace鈥滱鈥檃 shifa yanama cikin gida鈥� mama tayi tagumi sam bataji dad鈥檌n abinda jawaheer d鈥檌n tayiba, Hajiya zuwaira wacce fitowar ta duk tagama jin mama da Amaya budan bakinta cewa tayi鈥漢mm yaran yanxu ai sai addu鈥檃 waya sani kodai wajen Abutturab d鈥檌n nata datake mutuwar so taje, inbanda ita ai yanxu bazaima kulata ba tunda har yaji lbrn abinda tayi koko ince yaga videon鈥� shiru mama tayi batace komai ba anma taji zafin maganar,Amaya wacce taji ciyon maganar tayi tace鈥漬inasan yayana ba mazinaci bane don iyayenmu sunyi mana tarbiyya mafi girma sannan kuma nayi imani Aunty jawaheer bata aikata abunda kike fad鈥檃 ba kawai inatunanin set up ne na mahassada wlh鈥� tana fad鈥檌n haka ta fice a zuciye tabar part d鈥檌n nasu, Hajiya zuwaira sake baki tayi tana mamakin rashin kunyar Amaya.

Mama wacce ranta ya gama b鈥檃ci ne tace鈥漐uwaira ai koda wani zaiwa Jawaheer wannan K鈥檃zafi ke d鈥檌n mai hanawa ce domin kema uwace a gareta, yanzu da kike wannan maganar tun safe fa Ajidde ta fita anma banga dawowarta ba鈥� cikin fushi zuwaira tace鈥漚hh kinga karki ce zakiwa y鈥檃ta k鈥檃zafi idan kinga muna zamane gidanku to kinga tafiyata anjima zanzo inkwashi kayanmu daga haka tai ficewewarta鈥�

Driver yana isowa k鈥檕far gidan su jawaheer gate man ya wangale mishi gate motar ta kutsa kai, Aahil autan su Jay ne yayi saurin d鈥檃ukar wayan Umaimah ya dannawa Amaya k鈥檌ra aikuwa ganin number Umaimah ta Nigeria ko d鈥檃gawa batayi ba tasa wani uban ihu jay wanda fitowar sa a d鈥檃ki kenan zai nufi masallaci toshe kunnuwan sa yayi yana fad鈥檌n 鈥渁re u out of ur sense Amayah mekikeyi haka?鈥� Cikin farin ciki tace鈥漼a Jawad Umaimah daga haka tayi k鈥檃sa aguje.

Jay lek鈥檃wa yayi ta sama aikuwa ya hango su umaimah ne dasu Norhan dasu Aahil da sauri ya nufi downstairs.

Yana sauk鈥檕 yayi hugging Umaimah for the first time naga jawad yana wani irin killer smile mamaki ne kawai ya rufeni, Umaimah hugging nashi back tayi tana fad鈥檌n 鈥渏aydeen soja na nayi kewarka sosai鈥� Amaya mak鈥檃lewa tayi a gefe wai ita a dole fushi takeyi ganin haka Aunty Norhan tana murmushi ta rungume ta itama cikin harshen shuwa arab tacewa k鈥檃nwar tata 鈥渋ntiey koisi blen Akhty ana?鈥� (Haka kika k鈥檃rayin kyau rabin raina) aikuwa Amaya nan tafara murmushi nan ta rungume Aunty Norhan tace鈥漵hinu Abee Aunty Norhan?鈥� (Ina Abee Aunty Norhan) cikin harshen hausa tace鈥滱bee mun sauk鈥檈 shi can gida kin san ba nan zamu sauk鈥檃 ba zamuwuce can sabon gida da akagama鈥�

Jawad yana murmushi yace 鈥淯maimah irin suprise haka shine kawai zakuxo baku fad鈥檃 min ba?鈥�

Umaimah tana murmushi tace鈥漦asan dama gobe ne dawowar mu nigeria gabad鈥檃ya to shine Amaya ta k鈥檌rani tayi min wani albishir daya sani farin ciki shine dana labartawa Abeen ku shima ya kasa hak鈥檜ri yace kawai mu taho yau d鈥檌n鈥� jawad mugun harara ya dakawa Amaya kafin yayi k鈥檃sa da kanshi wanda shi kansa bai san dalilin yin hakan ba, Umaimah ganin kamar kunya yaji tace鈥漷oni ina surkuwar tawa ne banganta ba jawaad?鈥� Don ya kauda zancen yace 鈥淯maimah mushiga ku huta yabanga Abee bafa?鈥� Umaimah tace 鈥淎bee munyi dropping nashi can gida muma da munyi sallar magrib bayan naga surkata sai mu tafi can d鈥檌n鈥� shikam jey baice komai ba.

Norhan tana murmushi tace 鈥渋nayini yaya?鈥� Babu yabo babu fallasa yace 鈥渓fy lau yasu warda?鈥� Tace鈥漵una lfy na barsu can banzo dasu ba akwai school鈥� Aahil ne ya gaida yayan nasa shima amsa mishi yayi yana fad鈥檌n 鈥測aya school kana zuwa ko baka son zuwa?鈥� Aahil wanda yake matuk鈥檃r tsoron jay yace鈥漣na zuwa yanzu ma mungama zana junior waec inji Umaimah tunda mundawo Nigeria zan fara zuwa Ruby sprinfilled collage ss1鈥� murmushi jey yayi yana shafa kan k鈥檃nin nasa yace 鈥済ood boy saika dage da karatu鈥� ya ciro chocolate cikin aljihun sa ya mik鈥檃 mishi.
Chapter 11 · 0% Book details