← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 39

Sashe 4

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abutturab wanda jikin sa ya gama yin sanyi haka ya shiga motar sa ko takan massa baibi ba yaja motar yabar wajen aguje kamar wadda yake cikin tsananin fushi, murmushi massa yayi shima ya tashi motar shi ya mara mishi baya basu tsaya ko inaba sai gidan su Abutturab.

Jawaheer ko da ta koma gida bata labartawa mahaifiyar ta K鈥檃zafin da akayi mata na satar d鈥檃nkunne ba don tasan idan ta fad鈥檃 wa mama to abun zai dameta a rayuwar ta idan akwai abunda bataso shine damuwar mahaifiyar ta.

Mama ce ta kalleta tace 鈥渏awaheer ince dai kin baro dangin naki Lfy lau koh?鈥� Murmushin dayafi koku ciyo ta k鈥檌rk鈥檌ro tace 鈥渆hh mama duk sun gaishe ki鈥� murmushi mama tayi tace 鈥渏awaheer kenan nasan baki tab鈥檃 yimin k鈥檃rya ba anma yau kinyimin nifa mahaifiyar kice kuma nafi kowa sanin halinki so nasan koda mutuwa ce nayi su yana bazasu yi ta鈥檃ziyyata ba balle ina raye kuma suce agaidani鈥� jikinta ne yayi sanyi don har taji kunyar meyasa tayiwa mama wannan k鈥檃ryar. Mik鈥檈wa tayi jiki a sanyaye ta wuce sama direct d鈥檃kinta ta wuce ganin magrib ta kusanyi ne yasa tayi wanka ta d鈥檃ura alwala ta fito bata d鈥檃uki lokaci ba wajen shafa lotions d鈥檌nta da parfumes, simple gown tasaka ta d鈥檃uki hijab nata daidai nan aka k鈥檌rayi sallah tayi sallar ta bayan ta idar ta jima kan dadduma tana addu鈥檃r ta, saida har akayi isha bayan tayi sannan ta nad鈥檈 dadduman. Komawa tayi kan gadon ta tana tunanin su Aunty yana tare da zoya gabad鈥檃ya jitayi ta tsani duk wani wanda ya fito gidan su ma.

Abutturab koda ya isa gidan su wrong parking yayi kana ganinshi zaka fahimci cewar yana cikin fushi don wannan fuskar tana nan a murtuk鈥檈 kamar hadarin gabas gently ya bud鈥檈 motar ya fito babu ko sallama ya shigo palor k鈥檃nnen shi gabad鈥檃ya sun wani nutsu ganin yayan nasu a wannan yanayi don sun sanshi sarai yana iya sauk鈥檈 fushin sa kansu, Aunty yana wacce bata jima da dawowa daga gidan yayyah ba itada zoya kallon shi tayi ganin yadda yayi tsaye kamar wani soldier hakan yasa tace鈥滱liyu ayiyeyi?鈥� (Aliyu meya faru) rintse idanunshi yayi ya yamutsa uban sumar da ke kanshi kai tsaye yace 鈥渕om shi dun duwo?鈥� (Mom wacece ita) Aunty yana mik鈥檈wa tayi tsaye ta rik鈥檈 west cikin harcen kanuri ta rufe Abutturab da Masifa tana cewa 鈥渒anada had鈥檌 da itane koko k鈥檃nwar uwarka ce da zaka wani so ka tsareni kanamin tambaya ka kama kanka Aliyu niban fara wannan wasar da kai ba daga yau karka kuma yimin wannan banzar tambayar 鈥� ahankali ya juya ya bar palorn ya wuce sama yana shiga d鈥檃kin sa ya zube kan bed idanunshi tuni sun kad鈥檃 sunyi jazir kamar rushi. Tunanin maganar massa ya shiga yi na cewar sunan yarinyar Jawaheer kuma k鈥檃nwar zoya ce.

Wayar sace tahau ruri ganin massa ne yasa ya d鈥檃ga sai dai baiyi magana ba don ahalin tunanin yarinyar nan da yake baya jin zai iya yiwa kowa magana, daga d鈥檃ya b鈥檃ngaren massa yace 鈥渕an kanadi gone bari alaronde sadiyaa awaladiyen kladin鈥� (man kayi hak鈥檜ri Allah ya kaimu gobe zamusan yadda za鈥檃yi insha Allah) Abutturab baice komi ba wayar dai tana kunnen sa hakan yasa massa yace 鈥渘idai bazan shigo ba zan wuce gidan mu sai gobe angon jawaheer 鈥� still shiru yayi ya ajiye phone d鈥檌n bayan ya katse wayar.

Abutturab mik鈥檈wa yayi ya rage kayan jikin sa ya fad鈥檃 toilet d鈥檌n dake cikin d鈥檃kin sa ya d鈥檃uro wanka ya d鈥檃uki lokaci wajen wankan kafin ya kammala ya d鈥檃uro alwala ya fito, bayan ya shafe jikin sa da mayukan shi masu dad鈥檌n k鈥檃mshi tare da perfumes jallabiya brown color ya zira sai boxer, bud鈥檈 k鈥檕far d鈥檃kin sa yayi ya fito gently yake tafiya irin ta zaratan maza wanda suka amsa sunan su maza har ya sauk鈥檕 palorn k鈥檃sa babu kowa a palorn sai zoya wacce ke zaune tasha uban make up tana latsa waya tana jiyo k鈥檃mshin sa ta d鈥檃go kallo d鈥檃ya yay mata ya d鈥檃uke kai yayi ficewar sa zuwa mosque dake cikin gidan nasu. Wani irin kallo take binsa dashi tana k鈥檃ra jin yadda k鈥檃unar sa ke d鈥檃d鈥檜wa cikin zuciyar ta wani tunanine ya fad鈥檕 mata da sauri ta mik鈥檈 ta nufi kitchen ta jona kettle ta had鈥檃 shayi mai zafi bayan ta juye cikin mug ta koma can d鈥檃kin da ta sauk鈥檃 ta fad鈥檃 toilet ta d鈥檃uro wanka ta fito cikin sauri sauri ta gama shiryawa cikin wata doguwar riga tayi kyau ba k鈥檃rya turaruka kusan kala bakwai ta feshe jikin ta dasu, daga haka ta fito ta nufi kitchen, Batool da mairam ta samu a kitchen d鈥檌n suna kallon shigowar ta suka had鈥檈 rai batabi ta kansu ba ta d鈥檃uki mug d鈥檌n data juye tea d鈥檌n tana k鈥檕k鈥檃rin ficewa daga kitchen d鈥檌n kwashewa sukayi da dariya don su har sun rigada sun harbo jirgin son ya Abutturab takeyi.

Abutturab sai da yajira akayi sallar isha sannan ya shigo gidan, yana shiga bedroom d鈥檌n sa ya sake d鈥檃uro sabon wanka d鈥檃ure yake da towel gaban mirror yana gyara sumar kanshi sai ji yayi an turo k鈥檕fa bakin ta d鈥檃uke da sallama tana rik鈥檈 da tea data kawo mishi ta madubi ya hango ta hakan yasa ya juyo afusace cikin fad鈥檃 yana nuna mata k鈥檕far fita yace鈥漁yah get lost my frnd鈥� yayi maganar yana rintse idanun sa don wani irin tsanar ta yakeyi wanda bai san dalili ba.

Fashewa tayi da kuka da gudu ta nufeshi tana mak鈥檃lewa jikin shi Abutturab wani wawan mari ya sauk鈥檈 mata har sau biyu yana fad鈥檌n 鈥渦 stupid ashe baki da manners dubi yadda kike zuwa jikin mutum don ubanki nayi miki kama da irin mazan da zaki fad鈥檃 ajikin su ne kokuma fyad鈥檈 kike shirin aikatamin?鈥� Cikin kuka tace鈥漼ah Abu wlh bazaka ganeba koda zaka ringa yankani da razo bazanji haushin hakan ba coz..i I love鈥鈥� wani irin tsawa ya daka mata 鈥済et out of my room banson ganin ki wlh kafin inyi loosing temper na kificemin a room niban sonki coz bakida qualities d鈥檌n macen da zan iya aurenta鈥�.

Yana fad鈥檌n hakan ya bud鈥檈 k鈥檕far ya wurgata waje ya maida k鈥檕far ya rufe yana tunanin Jawaheer tare da alk鈥檃warin duk yadda za ayi gobe sai yasan yadda zaiyi ya tsaidata.

Zoya ranar kwana tayi batayi barci ba don taci alwashin saita sanar da yayyah tanason Abutturab don tasan kakarta bata son b鈥檃cin ranta wannan shine kad鈥檃i damar ta da wannan tunanin barci b鈥檃rawo ya saceta.

Washe gari ta kama monday tun asuba jawaheer tagama komai na gidan su, wanka tayi ta shirya musu breast a dining itada mama, k鈥檃rfe bakwai suka kammala breakfast ta tattare wajen tayi wanka tayi shirin school don suna yin waec ne bata son tayi late, koda ta fito daga gidan su wani makeken gida dake kallon gidan su takalla wanda akaga ginawa anata shiga da kaya, kallo d鈥檃ya taiwa gidan ta d鈥檃uke kai har ta isa bakin titi ta tare d鈥檃n sahu ta hau.

Fitan jawaheer bai jima ba mai gadin su ya shigo bayan ya gaisa da mama yace 鈥渄ama masu gidan nan ne sukace ku koma can sabon gidan anzuba maku komi da komai kayanku kawai zaku d鈥檃uka kar yawuce gobe don za arushe nan d鈥檌n鈥�. Mamaki ne ya rufe mama don tasan wannan ba aikin kowa bane sai aikin umaimah kuma babu abinda ya kara bata mamaki sai sabon gidan don har yafi nasu had鈥檜wa, godiya taiwa mai gadin sannan ta amsa da toh, daga haka yayi mata sallama ya fice.

Misalin k鈥檃rfe shabiyu na rana Massa yazo suka fita tare da Abutturab direct school d鈥檌n su Jawaheer suka nufa bayan sun iso school d鈥檌n ne Abu ya juya ya kalli massa alamar mai yakawo su nan d鈥檌n dariya massa yayi yace鈥漝ude naga u wanna be come mad coz of luv thaz why i want to give u a shocked suprise oya muje ciki ai anan school d鈥檌na take karatu鈥� Abutturab jin haka yasa ya zaro ido tare da fad鈥檌n 鈥渁re u sure man?鈥� Massa yana murmushi ya gyad鈥檃 mishi kai.

Gently ya sauk鈥檕 daga motar sosai yayi kyau cikin voil d鈥檌n daya sanya kalar golden kasancewar bai cika sanya manyan kaya ba hakan yasa idan yasa yake mishi masifar kyau, gashi ya kafa hula d鈥檌nkin borno wanda ta k鈥檃rawa adonshi armashi bakajin tashin komai sai k鈥檃mshin turaren sa wanda hatta labulayen d鈥檃kin sa da wayoyin sa suma sun kamu da k鈥檃mshin sa wato turaren dayake using shine 鈥淏aqarat鈥�.

Suna shiga direct office d鈥檌n massa suka nufa bayan sun zauna ne massa ya aika wani student daya shigo yaxu cewar yaje class nasu Jawaheer Ya k鈥檌ra mishi ita.

Bayan student d鈥檌n ya fita ne massa dake b鈥檕ye dariyar sa kalli Abutturab yace鈥漷o man nifa nagama aikina tunda har na kawoka inda take don haka sauran ya rage naka鈥�. Harara Abutturab ya wurga mishi bai ce komai ba, sallamar tace tasa sukayi saurin d鈥檃gowa da ladabi ta duk鈥檃 ta gaida su kanta a k鈥檃sa massa ne kad鈥檃i ya amsa da fara鈥檃 tare da fad鈥檌n 鈥渏awaheer ya mama kigaishe ta kwanakin nan banzo na gaishe ta ba i was busy鈥� still kanta yana k鈥檃sa tace 鈥渋nsha Allah zataji鈥�.

Mik鈥檈wa Massa yayi ya d鈥檃uki wayoyin sa yana murmushi yace鈥漼auwa Jawaheer d鈥檃n uwana keson yimiki magana that鈥檚 why na aika ak鈥檌raki鈥� yana fad鈥檌n haka yafice a office d鈥檌n sai a lokacin ta d鈥檃go don ganin mutumin daya ambata da d鈥檃n uwanshi karaf idanun su sukayi clash da sauri ta kawar da kanta tana k鈥檕k鈥檃rin mik鈥檈wa tsaye da niyar barin office d鈥檌n tuni ya rigata mik鈥檈wa har ta juya zata fice daga office d鈥檌n cikin sweet voice d鈥檌nshi yace鈥漥awaheer!鈥�

Last free page yakusa k鈥檃rewa so dama nadena saka romance a free pages kubiya kar abaku lbr salon na dabanne yasin.

S.Borno ce 鉁嶏笍
5/5/22, 10:35 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Paid book.

Free page 13&14
Chapter 4 · 0% Book details