← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 39

Sashe 13

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ajidde suna gama waya da Aunty yaana tayi sauri ta k鈥檌ra mahaifiyar ta bayan sun gaisa tace鈥漨ama kin san fa da Abutturab mukayi tafiya gashi mahaifiyar sa nason kawo mana matsala don Allah zantura miki kud鈥檌 sai kije gurin boka sonake arabashi da uwar tasa sai abinda nace kawai鈥�

Aunty yaana gayawa yayyah komai tayi yayyah wacce hankalin ta yatashi tace鈥漚 gaskiya mafita d鈥檃ya ce yaana muje can gidan iyayen mijin ita jawaheer d鈥檌n mu lallab鈥檃 su muce ya saketa idan yasaketa sai shi Aliyun shima yasaki zoya kinga sai taje ta auri massa itakuma jawaheer saita auri Abutturab idan ankwana biyu sai musan yadda zamuyi mukasheta kinga inmukayi haka mun yada k鈥檞allon mangoro mun huta da k鈥檜da.

A can gidan su Umaimah sabon babu abinda jey bai zuba ba na k鈥檡alk鈥檡alin duniya gidan ya had鈥檜 ba kad鈥檃n ba ga uban girma fad鈥檃r kyawun gidan b鈥檃ta lokaci ne dai kuyi imagine yaya gidan fomer president zai kasance kawai anan zaku auno irin kyawun gidan.

Washe gari da yamma Umaimah wacce ta shirya cikin abaya sosai tayi kyau tare suka fito itada Amayah da alamun anguwa zasu fita itama amaya sanye take da black abaya wacce tayi matuk鈥檃r yimata kyau, driver ne ya taso nan suka fice gidan, suna fita Driver yace 鈥淗ajiya ina zamuje?鈥� Tace dashi 鈥渮aka kaimu can gidan shehun borno鈥� minti talatin suka iso gidan bayan sunshiga ya mairah mahaifiyar massa ta rungume Umaimah tana fad鈥檌n 鈥淗ajiya Raziya ashe rai zaiga rai lale marhabin k鈥檃raso mana鈥� nan suka shiga palorn inda ya gama k鈥檃yatuwa, Amaya ce ta risina tace鈥漣nayini鈥� ya mairah ta amsa da fara鈥檃 tana fad鈥檌n 鈥渦seki bitty鈥� (sannunki d鈥檌yata) massa ne ya shigo palorn mahaifiyar tasa da sallama ganin tanada bak鈥檌 ya gaishe da Umaimah, sai satan kallon Amaya yakeyi suka had鈥檃 ido babu yabo babu fallasa tace mishi 鈥渋nayini鈥� ya amsa da lfy.

Sun jima sai bayan magrib suka tafi.

Massa ne ya shigo part d鈥檌n mahaifiyar tasa tana kallon shi tace鈥漨assa tunda zoya tayi aurenta yanxu ai kaima yaci ka nemi mata kayi aurenka鈥� massa yana murmushi yace 鈥渕amah wai larabawan d鈥檃zun nan su waye ne?鈥� Murmushi tayi tace 鈥渨annan matar aminiyata ce d鈥檃yar kuma y鈥檃rta ce鈥� da sauri massa yace鈥漷o mama ita yarinyar bata da aure ne?鈥� Zaro idanu tayi tace鈥漦ana sone massa?鈥� Sosa kai yayi yana murmushi baice komai ba ya mik鈥檈 ya bar palorn.

Massa ne zaune gaban su Aunty yaana wanda suka k鈥檌rashi a yau d鈥檌n Yayyah tace 鈥渢o masa dama zansa Aliyu yasaki zoya ne tunda dama kai kana sonta sai ka aura鈥�

Massa batare daya d鈥檃go ba yace 鈥測ayyah kiyi hak鈥檜ri amma koda Aliyu ya rabu da zoya nibazan iya aurenta ba don tun farko tace bata sona, nizan wuce akwai inda zanje鈥� daga haka ya mik鈥檈 yayi tafiyar sa.

*TWO WEEKS LETTER*

Aunty yaana da yayyah wanda suka nemi gidan su jey sukaje da kyar masu gadi suka barsu suka shiga, bayan sun shiga ne yar aiki ta kaisu palorn gidan suka zauna babu kowa sai tv dayake ta faman aiki duk tsaruwar gidan su saida suka koma y鈥檃n k鈥檃uye dasuka shigo gidan su Jey d鈥檌n wannan ba k鈥檃ramin tada musu hankali yayi ba.

Umaimah ce ta shigo palorn gaisawa sukayi kafin tace 鈥渄on Allah kuyi hak鈥檜ri ko zan iya saninku don ban ganeku ba?鈥� Murmushi yayyah tayi tace 鈥渄ama munzo wajen d鈥檃nki ne da fatan kece mahaifiyar jawad iqbal?鈥� Umaimah tace 鈥渆hh nice Allah dai yasa lfy?鈥� Murmushi tayi tace 鈥渓fy lau鈥� daidai nan jey ya shigo palorn da sallama yana ganin Aunty yaana ya had鈥檈 rai zai wuce sama, Umaimah tace鈥漥aydeen!鈥� Tsayawa yayi ba tare daya juyo ba tace 鈥渨ad鈥檃nnan wajenka suka zo鈥� yace 鈥渕eya kawo ku inace ba wani abun ya kuma faruwa ba?鈥� Yayyah kanta a k鈥檃sa tace 鈥測aro don Allah ka tallafi rayuwar d鈥檃nmu datake cikin garari don Allah ka saki jawaheer ya aura鈥� wani irin kallo yayi musu cikin fushi yake nuna musu hanyar k鈥檕far fita yace 鈥渒utashi kubar gidan nan kafin nayi loosing temper, sannan inason kusani bazan saketa akan wani mazinacin d鈥檃nku ba鈥�

Ai da sauri suka d鈥檃u takalma ahanu suka fice ganin yadda idanun sa suka kad鈥檃 sukayi jaa atake.

Suna fita ya rusuna gaban mahaifiyar sa kansa a k鈥檃sa yace鈥漊maimah inason jawaheer tadawo nan wajenki ta zauna kafin zuwa two weeks a kammala part nat..鈥�

IDAN NAJI COMMENT ZAKUJINI ZUWA DARE INSHA ALLAH.

This book is not free 08093772168

S.Borno ce鉁嶏笍
5/12/22, 10:11 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Paid book. 08093772168

Page 31&32

Umaimah ce zaune da aminiyar hajiya Sapnah da wasu shegun akwatuna har set uku wanda kana ganin su kasan cewa bama a k鈥檃sar nan akasaye su ba.

Hajiya Sapnah tace鈥漷o maman Jawad ga lefen duk na gama had鈥檕 su sai dai cikin miliyon biyar da jaydeen d鈥檌n ya bani har wasu y鈥檃n canji sun rage don ban sai inner wears ba don bansan size ba, sai dai ko idan ya tambaya ta asaya anan maiduguri鈥� Umaimah ce ta kwalawa Norhan k鈥檌ra cikin sauri ta fito nan tace 鈥測a kikaga akwatuna zoki gagga kayan Norhan鈥� Norhan bayan ta gaida Hajiya Sapnah ta shiga bubbud鈥檈 kayane mak鈥檌l masu tsadar gaske harda su sark鈥檃 na gold babu kalan kayan da babu Norhan tace 鈥渕asha Allah Umaimah wlh kayan nan sunyi matuk鈥檃r kyau saima yaya ya dawo ya gansu tukun nasan zasu yimishi kyau鈥�

Mama mahaifiyar Abee ce tafito ta zauna wajen tana kallon Norhan tace鈥漬ikam Nurham shi jawaf din inyaje tad鈥檌 mai yake fad鈥檃 wa matar tasa, da wannan shegen miskilincin nasa K鈥檌lan ko wannan d鈥檃n I lofiyin bai iya fad鈥檃 ba, inaga zaman kurame sukeyi鈥� murmushi Umaimah tayi batace komaiba, Norhan tace 鈥渉mm Ammeh nikam babu ruwana ki rufan asiri inkoma Saudi lfy karkisa ya Jawad ya karairayani agidan nan鈥�

Mamah ce zaune sai Jawaheer wacce take gefe ta rusunar da kai k鈥檃sa mama tace 鈥淛awaheer kinga inaso ki zama mai hak鈥檜ri wannan aure da kikaga har ya k鈥檜llu tsakanin ki da jawad to Allah kad鈥檃i yasan dalilin hakan, kiyiwa Jawad biyayya kidubi yadda iyayensa da y鈥檃n uwansa ke rawar jiki akanki don Allah karki bani kunya kishirya maza anjima bayan magrib mahaifiyar sa tace zaizo ya d鈥檃ukeki yakaiki can gidan su kafin ki tare, yanzu ki k鈥檌ra Nadira saitazo tayi miki lalle kinji, Allah yayi miki albarka鈥� Jawaheer tana hawaye tace鈥漷o mama ni banso intafi inbarki kuma babu wanda nasani acan d鈥檌n fa鈥� mama tana murmushi tace鈥滼awaheer ai d鈥檌ya mace haka take muma haka mukayi aure muka bar gaban iyayenmu yanzu ni banida iko dake sunfini iko dake, kinsan wannan mahaifiyar tasu bango ce majingina itace silar da yau muke raye cikin farinciki jawaheer, nan gidan da muke zaune gidan sune fa duk sune ginshik鈥檌n rayuwarmu don Allah kisosu kiyi musu biyayya kinji koh?鈥� Tana hawaye ta gyad鈥檃 kai.

Bayan sallar magrib jaydeen yazo a k鈥檕far gidan su Jawaheer yayi parking kafin ya shiga gidan ya gaida mama ya fito yana jiran fitowar ta yafi minti goma kafin suka fito tare da Nadeera gaishe sa Nadeera tayi ya amsa kafin tace鈥滲esty me to Allah ya tashemu lfy yabaku zaman lfy sai nazo ki gaida min Amaya pls鈥� Jawaheer idanunta cike da hawaye kai kawai ta d鈥檃ga mata kanta a k鈥檃sa tana wasa da yatsun hanunta wanda sukasha red henna.

Sauk鈥檈 glass yayi yace鈥漵higa mutafi鈥� babu wasa a fuskarshi, jawaheer tana hawaye ta shiga motan ajiyar xuciya ta sauk鈥檈 lokaci d鈥檃ya da k鈥檃mshin turaren sa ya cikata yau yayi matuk鈥檃r kyau sanye yake da shadda gezner cream colour for the first time kenan data ganshi cikin shigar hausa don yawanci da gajeren three quater take ganinsa kokuma suit, kanta a k鈥檃sa tana sheshshek鈥檃n kuka juyowa yayi ya kalleta ya kawar da kai yaci gaba da tuk鈥檌nshi. Har suka kai anguwar su Kota ina haskene kasancewar anguwar manya ne shiru bakajin komai sai haushin karnuka,bakin wani katafaren gida yayi horn babu jimawa aka bud鈥檈 gate, jawaheer saida ta tsorata da tsaruwar gidan duk da cewar itama gidan su ya had鈥檜 anma ko k鈥檃far wannan bai kama ba duk da cewar dare ne hakan bazai hana ka fahimci cewar gidan k鈥檃to sosai bane.

Rumfar parking ya nufa yayi parking ahankali ya sauk鈥檕 ya fara tafiya gently tana biye a bayan sa har suka isa palorn da sallama ya shiga itama ahankali tayi sallama ta shiga kanta a k鈥檃sa.

Norhan ce kad鈥檃i a palorn sai kakarsu Hajja ammeh wacce take zaune tana shan tea, da sauri Norhan ta mik鈥檈 taje ta rungume jawaheer tana murmushi tare da fad鈥檌n 鈥淥yayo Aunyn mu sannu da zuwa鈥� jawad zama yayi kan kujera yana waya da frnd nasa Asad.

Jawaheer rusunawa tayi gaban Hajja with respect tace鈥漣nayini鈥� Hajja ta amsa da 鈥渓fy lau yar nan yaya naganki kamar kinyi kuka kodai marinki yayi ahanya don wannan balaraben tsaf zai aikata haka wlh kiji tsoron shi ninan tsorona kar ya rik鈥檈 ni azuciya yazo cikin dare ya harbeni wlh鈥� Jawaheer kanta a k鈥檃sa batace komai ba tana wasa da yatsun hanunta.

Umaimah ce ta fito da sauri tana fara鈥檃 tace A鈥檃 daughter har kun isone鈥�? Jawaheer ta rusuna ta gaishe ta, Umaimah tace 鈥淣orhan kaita d鈥檃kin Amaya ta huta sai kikai mata abinci鈥� kama hanun ta Norhan tayi suka nufi d鈥檃kin Amaya wanda yaji royal bed da kayan more rayuwa, shigar su keda wahala jawaheer tace 鈥渋na Amaya ban ganta ba?鈥� Murmushi Norhan tayi tace鈥漚i yanzu tayiwa k鈥檃nwar Abee rakiya itada Aahil yanzu zata dawo, mai za akawo miki naci Aunty jawaheer?鈥� Murmushi tayi tace 鈥渘a k鈥檕shi fa鈥� Norhan ta zaro manyan idanunta tace鈥漝on Allah Aunty kisaki jiki kici kar ya Jaydeen ya k鈥檜llaceni鈥� shiru tayi bata sake cewa komai ba. Norhan ta fita ta nufi kitchen don samo mata abinda zataci.
Chapter 13 · 0% Book details