Sashe 19
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jawaheer wacce take hawaye dawowa tayi ta zauna gefen sa baima san tazo wajen ba sai dayaji ta dafashi tana mik鈥檃 mishi bottle water mai sanyi har yanzun tana hawaye, fisge ruwan yayi ya cillar wata nurse ce ta k鈥檃raso wajen da gudu tace鈥漵ir patient naku tana b鈥檜katar jini!鈥� Da sauri ya mik鈥檈 ya yabi bayan nurse d鈥檌n yadda yaga Amaya idanunta rufe yayi saurin ficewa a d鈥檃kin ya nufi inda ake saida jini nan cikin hospital d鈥檌n.
Jawaheer tasowa tayi ta nufi d鈥檃kin tacewa nurses d鈥檌n ita jinin ta group 0 ne don haka a d鈥檌bi nata asawa Amaya. Kwanciya tayi kan bed dake gefen amaya nan aka fara d鈥檌ban nata jinin sai dai yadda take tsoron Allura hakan yasa tafara kuka, ana cikin d鈥檌ba jaydeen ya shigo d鈥檃kin tsayawa yayi nesa jikin sa yayi wani irin mugun sanyi ganin yadda take hawayen sabida zafin allurar ahankali ya tako bakin gadon saiji tayi ya kamo tayi hanunta yana massaging ya zuba mata idanu da sauri ta kawar da kai taci gaba da hawayen ta.
Bayan angama iban jinin ahankali ta mik鈥檈 tabar d鈥檃kin yabita da kallo nan akasawa amaya jini.
A waje ta tarar da mama da Hajiya Nanah k鈥檃war ta suma sunzo hospital d鈥檌n.
Washegari da yamma jawaheer na zaune a reception ita da jay wanda haryanxu baya kulata wani nurse ya fito da sauri yace鈥漵ir ayi hanzari anemo silinda namu na nan babu gas gashi patient d鈥檌n tana kokuwa da numfashinta鈥� Jawaheer ta fashe da kuka ta mike da sauri tana lek鈥檃 Amaya wacce ke kokuwa da numfashi ta window, aguje ta juya tayi wani kwana daidai nan ta hango wani dattijo kan keke matar sa tana turashi ga oxygen ahancin sa suna tafiya da silinda, tana kuka tace 鈥渄on Allah baba ko zaka d鈥檃n taimaka min da silinda zuwa mintuna shabiyar wlh yar uwata ke cikin halin rai ko mutuwa don Allah?鈥� Matar mutumin ta d鈥檃go tace鈥漦e bakida hankali shi kuma idan yabaki yayi numfashin da meye?鈥� Da sauri dattijon yace 鈥渂abu komai ni tsohon soja ne babu irin wahala wanda banyi training ba kuma zan iya rik鈥檈 numfashi for 15 minutes don haka gashi y鈥檃ta鈥� nan ya cire ya bata da sauri ta nufi d鈥檃kin Amayah nan akasa mata saida numfashin ya dawo sannan ta maidawa tsohon silinda yayi murmushi yace鈥滱llah y miki albarka idan ana samun irinku a rayuwa da anyi babbar nasara a k鈥檃sarmu鈥� godiya tayi mishi ta tafi.
Jawad har cikin ransa yaji dad鈥檌n yadda jawaheer d鈥檌n ta nuna damuwar ta kan beloved sister d鈥檌n tasa.
Satinsu d鈥檃ya a hospital akayi discharging nasu bai kaisu can gidan ba wani gidanshi daban yakaisu wanda yake cikin legacy estate.
A can egyt cikin Ajidde ya girma yashiga 5 months wannan dalili ne yasa Abutturab ya daina zuwa ko wajen aiki kullum cikin kula yake da ita don cikin yana masifar bata wahala daidai da wanka shine keyi mata.
Amaya satin ta biyu da sallama alhmdlh hanu yana warkewa yadda ya kamata.
Yau ta kama Sunday babu aiki jaydeen yana can gidan su inda aka kashe Umaimah yana kwance kan three seater ya d鈥檃ura system nashi saman cikin shi yana duba wani Abu sallamar Hajja amme kakarshi ya jiyo da sauri ya mik鈥檈 zaune shigowa palorn tayi ta zauna ya risina ya gaisheta, bayan ta amsa tace鈥漮hh Allah sarki da ace ban tafi can gidana da dad鈥檈wa ba nima inaga da harda ni fa za鈥檃kashe ko jawaf?鈥� Had鈥檈 rai yayi yace鈥滺ajja meyasa kikazo ne banfiye son ana zuwa gidan nan ba wlh hatsari ne babba zuwan ku nan don Allah kudena zuwa!鈥� Daga haka ya mik鈥檈 ya d鈥檃uki key d鈥檌n mota yace 鈥渕uje inmaidake鈥� tashi tayi ya fita ya maidata gidan ta.
Ahanyar sa ta dawowa ne yaga wata mota kamar tana bin bayan shi murmushi yayi yaci gaba da tuk鈥檌 bai wuce gida ba ya wuce barrack, sai kusan la鈥檃sar ya fito da nufin komawa gida ya sakega motar bai damu ba yayi wucewar sa gida yana shiga ya d鈥檃uro alwala ya fito zaije mosque hango motar d鈥檃zun yayi a can santar layin su ayi parking d鈥檌nta, bai damu ba yayi wucewar sa saida yayi sallah ya koma cikin gida ya sallami masu aiki yace yabasu hutun sati, jay yayi hakan ne don kare rayukan su. Bayan suntafi ne ya kafa rocket guda biyu a tsakiyar gidan, wata mota hilux ya d鈥檃uko daga parking loat ya paker a tsakiyar compound ya d鈥檃uko generator ya kunna ya d鈥檃ura cikin hilux d鈥檌n bullet masu yawan gaske ya d鈥檜ra cikin bunduga kafin ya d鈥檃ura bundugar saman hilux tana juyawa ita kad鈥檃i yayi connecting time da bundugar zatayi aikine cikin wayar sa.
Bayan sallar magrib ya d鈥檃uki bunduga kusan uku yasa musu bullet zama yayi a palorn sa yana waya da captain yace鈥漜aptain akwai wasu danake suspecting tun safe suke sobeying a cikin layin nan anma koma su wanene inatunanin basuda ilimi coz sunyi abun ne yadda za鈥檃ganesu but nagama duk wani shiri, nayi connecting gun compressor true phone call nawa idan harnaji alamun sun shigo da zarar nayi pressing phone nawa sai dai suji ruwan bullet zasu rasa ta ina ake shooting nasu by d time kukuma sai kuzo鈥�.
Jay hankalin sa kwance yana kwance palorn sa misalin k鈥檃rfe tara kawai yafara jin ana sakin harbi da sauri ya mik鈥檈 yayi playing time daya seta wannan gun dake jikin hilux d鈥檌n nan take bundugar tashiga juyawa tana harbi, su ba鈥檃na duk azatonsu shine yake harbin su duk hankalin su yayi gunda suke jiyo harbi kafin kace meye bullet ya samu hanun Ba鈥檃na babu shiri ya saki bundugar sa ya rik鈥檈 hanunshi yana ihu, sukuma sauran sai harbi suke basuga mutum ba har bullet nasu ya gama k鈥檃rewa daidai nan jaydeen ya fito kunna wutar compound d鈥檌n yayi nan suka shiga kallon kallo suna ganinshi suka nufi gate zasu gudu nan ya bud鈥檈 wa k鈥檃fafunsu wuta suka zube wajen don anharbi k鈥檃fa babu damar gudu nan take ya nufesu yace鈥漽anyi muku kisa irin wacce kukayiwa first luv koma ince fiye da nata so kaikuma zaka fad鈥檌n min waya turo ku鈥� ya nuna ba鈥檃na.
Harbin su ya shigayi akai saida yaga kwakwalwarsu a k鈥檃sa kafin ya kuma harbinsu a zuciya Ba鈥檃na duk a tsorace yake sai karkarwa yake yana gumi.
Jay babu walwala tare dashi ya jona shocking irin wanda suke sawa yan boko haram daidai nan su captain suka iso, atake captain ya karba shocking d鈥檌n bayan ya jona nan ya d鈥檃ure Ba鈥檃na ya samu azzakarin sa yana samishi shocking suman Ba鈥檃na uku sai kuka yake yana ihu anma yak鈥檌 barinshi cikin kuka yace鈥漺lh wlh zan fad鈥檃 wanda ta turomu don Allah karka kasheni wayyo Allah na azaba鈥�
Jaydeen yasa sauran sojojin suka fice da gawar wakin agidan.
A can gida kuwa jawaheer kwance take marar ta tana mata ciyo sai dai duk hakan bai damunta damuwarta kawai ina jawad yake鈥�
Idan naji comment zakujini da dare鈥�.
08093772168.
5/16/22, 4:29 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�
-By Sapnah Borno -鉁嶏笍
43&44鈥�
Captain Hakeem wani irin take gaban Ba鈥檃na yayi cikin tsawa yace 鈥渮aka fad鈥檃 ne ko sai kaji ruhan harsashi tsakiyar kwakwalwarka?鈥� Ba鈥檃na wanda azaba ta ratsashi yana ihu yace鈥漺lh wlh matarshi jawaheer itace tasamu wannan aikin!鈥� Murmushi captain yayi yace kai jahili ne kuma mai taurin kai so babu amfanin mu wahalar da kanmu kazauna kana yimana k鈥檃rya don haka wait for me鈥� daga haka captain ya nufi inda jay ke zaune a compound wayace kare a kunnen sa yana magana da Norhan wacce zata zo kan maganar tarewar jawaheer, saurin katse wayar yayi yana d鈥檃gawa captain hanu alamar 鈥測aya akayi?鈥� Captain ne yace sir鈥漺annan guy d鈥檌n zaifi mu kashesa kawai coz naga yana shirin yin k鈥檃zafi cikin wannan lamarin tunda har yana cewa wifey d鈥檌nka ce tasashi鈥� wani irin killer smile yayi yace鈥滳aptain just shoot him wannan mutumin harshensa ya aikata babban laifi ninasan wifey bazata iya aikata hakan ba duka duka ma nawatake, pls ka kawo min shi nan sannan ka taho da sword wlh da hanuna zan yanke mishi harshe sannan inkashe sa, ai tunda sun yarda phone zamu samu evidence soon insha Allah鈥�. Captain cikin cika umarni yaje ya d鈥檃uko Ba鈥檃na wanda ke d鈥檃ure da chain nan take jaydeen ya yanke mishi harshe daga nan ya sakar mishi bullet har uku a zuciya nan Ba鈥檃na ya mutu.
Captain haka kawai ya tsinci kanshi yanason zuwa gida wanda shi kanshi baisan dalilin son zuwa ba, yana fitowa yasa aka fice da gawan B鈥檃na daga haka ya d鈥檃uki motar shi yau shida kanshi yake driving har ya fice gidan, tafiyar thirty minutes ce ta kawoshi legacy estate.
Bakin wani gate yayi horn da sauri gate man ya bud鈥檈 mishi, gida ne mai shegen kyau wanda ya k鈥檃watu da flowers masu kyau, kutsa kai yayi yanufi parking loats ya paker motar shi, k鈥檃fafun shi ya fitar waje yana k鈥檕k鈥檃rin fita wayar sa tashiga ring ganin wacce ke k鈥檌ra ya runtse ido ya bud鈥檈 ahankali yace鈥漷rouble maker鈥� daga haka ya amsa wayar yace鈥漀orhan bakida aikine hala kiketa damuna haka, ki k鈥檌ra Amayah tatura miki nifa banda number d鈥檌nta鈥� daga haka ya katse wayar ya shiga entrance d鈥檌n gidan tun kafin ya gama shigowa parfume d鈥檌nshi ya sanar musu.
Da sallama ya shigo palorn yana bin palorn da kallo, Amaya tana murmushi tace 鈥渋nayini yaya?鈥� Ya amsa mata da lfy lau kafin ya kalli inda jawaheer take d鈥檃gowa tayi suka had鈥檃 ido tayi saurin rusunar dakai tace鈥漣na yini?鈥� Yace 鈥渓fy鈥� daga haka ta mik鈥檈 da sauri tayi hanyar d鈥檃ki ya bita da ido.
Amaya ce ta kalli inda yayan ta yake tace鈥漼a Jay zamuje kasuwa yanxu nida Nadira da Aunty jawaheer bazamu jima ba pls?鈥� Da sauri ya ajiye wayar dayake dannawa ya zaro manyan idanun sa yace 鈥渋ta jawaheer d鈥檌n ce zataje kasuwa da aurena akanta, to maza tashi kije kutafi keda Nadira d鈥檌n kuma karki dad鈥檈 kidawo da wuri zamuje can gida mrs iqbal tamin waya suna zuwa鈥� nan take fara鈥檃r fuskar Amaya ta d鈥檃uke jin sunan da jay ya ambata. D鈥檃ki ta koma ta shirya cikin golden color Abaya ta fito don jawaheer tana toilet tana wanka, ATM ya mik鈥檃 mata ta karb鈥檃 ta fice daga gidan.