← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 39

Sashe 2

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Aunty yana saida ta gama rarrashin zoya tad鈥檃uki Jakarta da key d鈥檌n motar ta zata tafi ganin haka zoya tace 鈥淎unty indaro lenimin?鈥� (Aunty ina zakije?) Murmushi Aunty yana tayi tace 鈥渇atoro lenimin鈥� (zanje gida ne) daga haka zoya tace 鈥淭oh kigaida su mairam nima zanzo gobe鈥�

Aunty yana tana mik鈥檈wa tace鈥漷o sai kinzo kinsan Abutturab ma gobe zai dawo koh?鈥� da sauri zoya ta mik鈥檈 zaune tace 鈥渄on Allah fa Aunty, to wlh da sassafe zanzo鈥� daga haka sukayi sallama ta fito tayi tafiyar ta.

Bayan sallar magrib zoya tana kwance d鈥檃ki tana tunanin wani irin ado zatayi gobe wanda zata burge Abutturab wayar tace tashiga ringing ganin mai k鈥檌ran yasa ta yatsina fuska badon taso ba ta d鈥檃ga.

Daga d鈥檃ya b鈥檃ngaren massa yace 鈥渮oya inda fato?鈥� (Zoya ya gida) kamar bazatayi magana ba tace 鈥渇oto kilaiwa silai, massa kanadi alagamma wande wayanyi bangnimin wu awodiyoye ngu fuyin nbeyi鈥� (gida lafiya lau, massa don Allah na rok鈥檈ka kadaina k鈥檌ran wayana akwai abubuwa dasuka fika mahinmanci agabana) bata jira cewar sa ba ta yanke wayar sanin cewa massa zai kuma k鈥檌ran wayar yasa ta kashe wayar baki d鈥檃ya.

Massa shine d鈥檃n gidan shehun Borno wato sarkin borno, mahaifiyar sa ya mairah yayar yayyah ce tun zoya tana y鈥檃r yarinya ya d鈥檃uki soyayyar duniya ta d鈥檃ura mata inda yace bazaiyi aure ba sai yajira ta har takai minzilin aure, itakuwa zoya bashi take hari ba don ita Abutturab d鈥檃n gidan Aunty yana shine aranta wanda baima san cewar tanayi ba kuma babban aminin massa ne, acikin wannan family babu wanda yasan zoya tana dakon soyayyar Abutturab ita kad鈥檃i tasan Kayan ta.

Washegari da sassafe zoya ta tashi ta shiga shirye shiryen tafiya gidan Aunty yana k鈥檃rfe goma tagama duk wani shirin ta, sauk鈥檕wa tayi a palor ta tarar da yayya da kakanta Abuyi gaishesu tayi cikin harshen kanuri da fara鈥檃 suka amsa mata.

Yayyah ce ta juya ta kalleta tace 鈥淏itty bazakiyi breakfast bane yau?鈥� Cikin shagwab鈥檃 zoya tace 鈥渦hmm yayyah ina sauri ne idan naje gidan Aunty yana zanyi鈥� tana yafa mayafinta zata fice daga palorn daidai nan鈥�.

This book ix not free idan kina buk鈥檃tar ki tuntub鈥檌 wannan number 08093772168

S.Borno ce 鉁嶏笍
5/4/22, 10:27 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Paid book.

Free page 5&6

Zoya tun sanda taga k鈥檃nnen sa sune guje gujen zuwa compound don tarbo yayansu mik鈥檈wa tayi cikin sauri ta nufi bedroom d鈥檌n Aunty yana ta shiga ta ringa gyara fuskarta gaban miror tare da gyara d鈥檃nkwalin kanta.

Aunty yana kuwa tana ta faman shirya dining batamasan wace wainar zoya ke toyawa ba.

Tun kafin ya kai ga k鈥檃rasowa cikin palorn k鈥檃mshin turaren sa ya gama bada signature d鈥檌n sa bakin sa d鈥檃uke da sallama ya shigo cikin palorn da sauri Aunty yana ta amsa mishi tare da k鈥檃rasowa tana rungume shi Cikin farin ciki tace鈥滱bu u welcome鈥� Cikin sauri ya zame k鈥檃sa cikin ladabi yace 鈥渘da rubdo mummy鈥�(inayini mummy) da murmushi ta amsa mishi tace鈥滾fy lau yaya hanyan鈥� haka dai suka gama gaisawa da mahaifiyar tashi suna cikin hira zoya ta fito cikin takunta ta k鈥檃raso cikin palorn tana wani karairaya tana kad鈥檃 k鈥檜gu da manyan hips d鈥檌nta ta k鈥檃raso cikin palorn daidai nan Abutturab ya d鈥檃go suka had鈥檃 ido da sauri ya d鈥檃uke kanshi ya cigaba da danna phone nashi zama tayi kan hanun kujera with low voice tace 鈥渋nayini ya Abu鈥� ba tare daya d鈥檃go ba yace 鈥渓fy鈥� daga haka ya mik鈥檈 da sauri Aunty yana tace鈥滱liyu ndaro lenimin?鈥� (Aliyu ina zaka) cikin kulawa yace 鈥渕ummy zan freshen up inaso naje gidan yayya鈥� da sauri ta kalleshi tace 鈥渄aga zuwa ko abinci bakaci ba kake k鈥檕k鈥檃rin fita Aliyu?鈥� Murmushi yayi wanda yakusa haukata zoya cikin miskilinci kamar wanda maganar keyi mishi wahala yace 鈥渁m sorry mum bafa jimawa zanyi ba I just want to see my grandma kin san nayi kewar ta sosai 鈥� murmushi Aunty yana tafi kafin tace 鈥� to a gaishe da ita nima d鈥檌n yanxu inazuwa gidan鈥� ficewa yayi ya nufi part d鈥檌nshi ya rage kayan jikin sa ya fad鈥檃 toilet ya sakarwa kanshi ruwa duk da cewar ya dad鈥檈 baya k鈥檃sar amma part d鈥檌n nashi ko ina a tsaftace kasancewar Batool da mairam kullum sai sun gyara b鈥檃ngaren yayan nasu.

Yana fitowa ya shirya cikin wani black t-shirt sai blue jeans yayi kyau sosai sai k鈥檃mshi yake zubawa iwatch d鈥檌nshi yasaka shima black color sumar kanshi tasha gyara daga haka ya d鈥檃uki p-carp d鈥檌nshi yasaka ya fito rik鈥檈 da car keys d鈥檌nshi part d鈥檌n mahaifiyar sa ya wuce sai dai babu kowa yar aiki ce take shaida mishi ai sun wuce gidan yayya gabad鈥檃yan su, daga haka ya fito direct parking space ya wuce ya d鈥檃uki motar sa ya fice daga gidan.

Jawaheer bata wani sha wahala wajen gane gidan su ba hakan yasa direct ta nufi gidan masu gadin gidan basu hanata shiga ba don sunga kamanninta da zoya hakan yasa har suka barta ta shiga gidan.

Jawaheer compound d鈥檌n datake jiyo kamar akwai d鈥檃n hayaniya can ta nufa bakinta d鈥檃uke da da sallama ta shiga palorn yayyah cikin mutanen dake palorn babu wanda ya amsa sallamar tata saima mugun kallo dasuke wurga mata da shi, zoya kuwa tsaki taja bata sake kallon inda take ba, jawaheer bataji haushin abunda sukai matan ba don ta tsanmaci fiye da haka awajen nasu, cikin ladabi ta duk鈥檃 tana gishe su a maimakon su amsa mata ne yayyah tayi saurin cewa 鈥渒e bamu buk鈥檃tar gaisuwarki tunda Allah yasa kinzo kwad鈥檃yi to maza tashi kije kitchen akwai wanke wanke kiyi, itama yar aikin yau hutawa zatayi don komi kezakiyi鈥� batayi musu ba tace 鈥渋nane kitchen d鈥檌n?鈥� Cikin tsawa Aunty yana tace 鈥渄on uwarki wa kikewa wannan tambayar hala acikinmu kinga sa鈥檃rki ne oya b鈥檃cemin dagani Shegiya mai kama da aljanu mai halin uwarta鈥� Jawaheer jike a sanyaye ta mik鈥檈 ta fito a compound ta had鈥檜 da d鈥檃ya daga cikin ma鈥檃ikan gidan sunata safgar su nan ta tambaye shi inane kitchen ya nuna mata, bata wani b鈥檃ta lokaci ba ta isa zuwa kitchen d鈥檌n ta cire hijab nata ta hauyin uban wanke wanken nan.

A can palorn kuwa zoya ce ta kalli Aunty yana tace鈥滱unty nifa abinda ke bani haushi wai ace maman jawaheer tana aikatau anma dubi wai har irin atamfar 20k danake sakawa itace jikinta, ita wacece da har zan d鈥檃ura super itama ta d鈥檃ura wlh daga ita har mamanta na tsanesu鈥� da sauri yayyah tace 鈥渉mm Allah natuba to ina yar mai aikatau ina batun d鈥檃ura super aiduk wacce kikaga ance tana aikatau tofa wlh kika bincika sace sace suke agidan mutane balle Rumanah datake yar fulani baduk suke kidnapping mutane ba鈥� sallamar Abutturab ce ta katse musu hirar tasu. Yayyah tafa hanu tayi tana wani irin jin farin cikin ganin jikan nata wanda take matuk鈥檃r k鈥檃unar sa cikin harshen kanuri tace鈥滼iwonyi tada bara yiwa layyi?鈥� (Jikana d鈥檃n albarka kaine atafe) Abutturab gaishe da yayyah yayi yana tambayar ina kakan sa da hanu tayi mishi nuni da yana can b鈥檃ngaren sa.

Zoya ce tayi saurin cewa鈥漼a Abutturab muje innuna maka part d鈥檌n Abuyi d鈥檌n鈥� banza yayi da ita don ko kallon inda take baiyi ba ita kuwa zoya duk atunanin ta baiji bane hakan yasa ta mik鈥檈 tana wani karairaya tace鈥漨uje鈥� wani mugun kallo da yayi mata yasa tasha jinin jikin ta babu shiri ta koma ta zauna.

Aunty yana ce ta wurga mishi harara da sauri ya mik鈥檈 yana sosa kai ya fice dai dai nan jawaheer tafito daga kitchen hanunta rik鈥檈 da hijabi tana k鈥檕k鈥檃rin sakawa ga dukkan alamu ta kammala wanke wanken da yayyah ta sakata鈥�..

This book is not free 08083772168

S.Borno ce 鉁嶏笍
5/4/22, 10:28 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Hot romantic nd pure luv

Story and written by S.Borno.

This book is not free idan kina bukata ki tuntubeni kai tsaye 08093772168.

Paid book.

Free page 7&8

Abutturab still yayi yana kallon Jawaheer don iyaka saninsa bai tab鈥檃 ganinta ba yana wannan tunanin ne yana binta da kallo for the first time kenan a rayuwar sa daya d鈥檃ura ido kan mace ya kasa d鈥檃ukewa don har cikin whole life d鈥檌nshi wani irin abu yakeji gameda yarinyar wanda shikansa bai san menene abunba. Jawaheer jikinta ne ya bata cewar idanu suna yawo jikinta hakan yasa tayi saurin d鈥檃gowa karaf suka had鈥檃 ido da sauri ta d鈥檃uke kanta tayi saurin maida hijabin jikin ta juya ta koma kitchen d鈥檌n. Ganin haka Abutturab yayi wucewar sa b鈥檃ngaren Abuyi ya gaidashi yana can palorn Abuyi su yayyah duk suka shigo palorn harda zoya wacce take ta satar kallon Abutturab wanda hankalin sa baya kansu su dukan don kamar tunanin wani abu yakeyi.
Chapter 2 · 0% Book details