← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 39

Sashe 6

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiru tayi bata ce dashi komai ba shi kansa yasan bataso hakan ba don yasan iyayen nasa basuyi mata abunda zata manta ba, ya sake cewa 鈥渏awaheer kiyi hakuri nasani cewar mummy da yayya sunyi miki laifi anma don Allah kiyi hak鈥檜ri baku fahimci juna bane kuma ko ba yanxu ba wani lokaci komai zai wuce, pls kifad鈥檃wa mama gobe zanzo sai muje can ki gaidasu ba jimawa zamuyi ba okay?鈥�

Murya can k鈥檃sa tace 鈥淭oh鈥� daga haka sukayi sallama.

Bayan mamah ta dawo daga anguwa ne bayan la鈥檃sar Jawaheer ke shaida mata abinda ya Abutturab d鈥檌n yace, murmushi mamah tayi kafin tace鈥漥awaheer don yace zai kaiki kigaida iyayen sa shine duk kika tashi hankalin ki minene aciki?鈥� Kanta a k鈥檃sa tana wasa da yatsun hanun ta idanun ta wanda suka gama kawo k鈥檞alla tace鈥漨amah wlh inajin tsoron maman ya Abu dakuma kakar zoya i don鈥檛 like them at all basuda kirki sun cika selfishness鈥� saurin katseta mama tayi ta hanyar cewa 鈥渂an son sake jin wannan kalmar daga bakinki Jawaheer kema ai kakarki ce kakar zoyan so ban miki wannan tarbiyar ba, kuma aitunda kina son shi Aliyun yazama dole kiso iyayen shi dan haka zakije babu abinda zai faru Allah ya kaimu goben!鈥�

Washe gari jawaheer ta shirya cikin atamfar ta tayi kyau sosai suna zaune ita da mama suna hira wayarta tafara ring mik鈥檈wa tayi ta shige d鈥檃ki ta amsa wayar daga d鈥檃ya b鈥檃ngaren bayan sun gaisa yace gani awaje鈥� daga haka ya yanke wayar dawowa tayi palor ta rusuna ta shaidawa mama, mama fad鈥檃 tashiga yimata da nasiha kan tayi hak鈥檜ri ta jure duk wani abu da iyayen Aliyun zasuyi mata, ta amsa da to jikinta asanyaye ta mike ta sa flat shoe d鈥檌nta taiwa mama saita dawo, sosai tayi kyau abinka da kyakkyawa tana tafiya cikin nutsuwa kamar mai tausayin k鈥檃sa.

Tana sauk鈥檕 wa ta hango wannan balarabiyar yarinyar wacce ta d鈥檃n girmeta anma zasuyi sa鈥檃 da yayarta zoya, itama Amaya wacce suke zaune kan kujera tare da yayanta jawad kallon Jawaheer tayi sannan ta sakar mata murmushi da sauri ta mik鈥檈 ta isa wajen jawaheer d鈥檌n tana kama hanunta tace鈥滺yy beautiful how are u?鈥� Murmushi Jawaheer tayi tana fad鈥檌n 鈥渟ame to u鈥� Amaya still tana murmushi tace 鈥渃an we be frnds?鈥� Jawaheer tayi murmushi tace 鈥渨hy not!鈥� Amaya taji dad鈥檌n hakan sosai don taji yarinyar ta burgeta kuma ita a nigeria bata da kawa infact ma bata san kowa ba don Jay baison kwashe kwashe coz shibaison mutane cewa yake all nigeian people are monster鈥檚, murmushi Amaya tayi kafin tace 鈥淚鈥檓 Amaya iqbal Hashim, nd u?鈥� Murmushi Jawaheer tayi tace 鈥渘ice to meet u Amaya, i am Jawaheer Abbas鈥�.

Amaya ta nunawa jawaheer inda yayanta jay ke zaune ya jingina da kujerar dayake zaune tana juyowa sukayi clash tsaki yaja ya kawar da kanshi tace鈥漢e鈥檚 my brother Jawad iqbal Hashim鈥� tab鈥檈 baki jawaheer tayi tace 鈥淥wk u wlcm nizanje anguwa idan nadawo zan shigo sai muyi hira鈥� daga haka tayi tafiyar ta.

Bayan ta tafi ne Jay ya kalli Amaya wanda tasha jinin jikinta sanin halin yayan ta cikin tsawa yace 鈥淎mayah ban son kwashe kwashe wannan yazama last da zanga kina kula wannan yarinyar鈥�

Jawaheer bayan sun iso gidan yayyah kasancewar duk family d鈥檌n yau sun hallaru agidan suna jiran suka surkar tasu.

Abutturab ne yafara shiga palorn da sallama sai jawaheer wacce tabiyo bayan sa itama bakin ta d鈥檃uke da sallama rusunawa tayi tana gaida su a zabure Aunty yana ta mike tana fad鈥檌n 鈥淎liyu ayi adi, ayi adi fero barabah adi gonum kudimin andero,sha yanamin nimin?鈥� (Aliyu meye wannan menake gani zaka d鈥檃uko wannan tsinanniyar ka kawo mana ita matsayin wacce zaka aura).

Kai tsaye Abutturab wanda ranshi yayi mugun b鈥檃ci da kaman mahaifiyar tasa yace鈥漨ummy ni ita nake so kuma ita nake shirin aure鈥�

Yayyah wacce ta hakimce a kujera itama mik鈥檈wa tayi tana nuna Abutturab cikin hasa tace鈥漚di tummaro mowanjin ba, yayanzu yanimin zoya鈥� (wannan abun bazai tab鈥檃 yuwaba sai dai ka auri yayarta zoya) Abutturab shiru yayi baice komai ba don maganar yayya ya mugun tab鈥檃 mishi zuciya.

Jawaheer kanta yana k鈥檃sa babu abinda takeyi sai hawaye gabad鈥檃ya jitayi duniyar tayi mata duhu batayi aune ba taji Aunty yana ta fincikota daga tsugunon datake ta mik鈥檃r da ita tsaye cikin fad鈥檃 tace鈥漦ifita daga rayuwar d鈥檃na don naga keda uwarki kuna shirin shanye min shi to ba watace ta haifamin shi ba, kinji ko bakiji ba don uwarki?鈥� Jawaheer banda hawaye takasa tab鈥檜ka komai hakan yabawa Aunty yana haushi d鈥檃ga hanu tayi zata mareta da sauri Abutturab ya janye Jawaheer cikin harshen kanuri yace 鈥渕ummy kanadi tai wuma shakuko shigiyi klanzu suduh kwallesha kalange鈥� (mummy kiyi hak鈥檜ri nina kawota ba ita ta kawo kanta ba zan medata gida) jawaheer wacce kuka ya gama cin k鈥檃rfin ta aguje ta juya ta fice daga palorn tana fita ta tari d鈥檃n sahu tahau, Abutturab bayanta yabi sai dai kafin yayi wani yunk鈥檜ri tuni d鈥檃n sahu ya wuce.

Jawaheer cikin kuka ta fad鈥檌n ma d鈥檃n sahu inda zai kaita koda suka isa k鈥檕far gidan su cewa tayi yajira tashiga ta karb鈥檃 mishi kud鈥檌n anma yace taje kawai ya bar mata.

Tana shiga gida ta zube jikin mama tana kuka tare fad鈥檌n 鈥渕amah nikam na hak鈥檜ra da auren ya Abu kinga babu irin cin zarafin da ba ayimin agidan su ba鈥� mamah murmushi tayi wanda yafi kuka ciyo tace 鈥測a isa haka jawaheer kibar kukan haka idan Aliyu mijinki ne zaki aureshi鈥� daga haka mama ta shige dak鈥檌n ta hawayen da take b鈥檕yewa suka zubo don ita barga Allah bazata so Jawaheer tasha irin wahalar datasha a wajen wannan ahalin ba sai dai babu yadda zatayi ta rabasu shiyasa ta barwa Allah zab鈥檌n ta.

Abutturab har ya iso k鈥檕far gidan su jawaheer anma idan yatuna da cin mutunci da parents nashi sukayi mata sai yaji ya kasa shiga gidan nasu, wayar ta yayita k鈥檌ra anma ba a d鈥檃ga wa daga k鈥檃rshe ma wayar kasheta akayi gabad鈥檃ya hakan ba k鈥檃ramin shocking nashi yayi ba don shi sam bai son abinda zai sa jawaheer ta gujesa, dafe kansa yayi yace鈥漼a salam yanxu yaya zanyi jawaheer ta fahimceni?鈥�

Juya motar sa yayi ya tafi sabon gidan shi dake dombua road yaje bayan yayi horn gate man ya taso ya bud鈥檈 mishi.

Bayan magrib jawaheer ta nufi upstairs d鈥檌n su Amaya tana shiga tayi nocking k鈥檕far tajima bakin k鈥檕far taji shiru ta sakeyin nocking bud鈥檈 k鈥檕far akayi da sauri taja baya ganin shi sanye da guntun wando iyakarsa gwiwa kamar kullum, wannan karan babu riga ajikin sa hakan ya bayyanar da kwantaccen sumar dake k鈥檌rjin sa, saurin kawar da kanta tayi ta juya zata tafi ya rik鈥檕 ta cikin tsawa yace鈥漢eeeeh u stupid me kike nema zaki zo kina bugawa mutane k鈥檕fa useless鈥� mamaki ne yakama don ita yadda ta gansu larabawa tayi zaton basujin hausa warce hanunta tayi tace鈥漝alla can anbuga k鈥檕far nida nake neman Amaya shine zaka wani fitowa mutane tsirara鈥�

Tana fad鈥檌n haka ta juya aguje tayi hanyar nasu upstairs d鈥檌n Jay cije lips d鈥檌nshi yayi yana jin haushin yarinyar tare da tunanin cin ubanta da zaiyi.

Abutturab har iyanxun k'iran wayar jawaheer yake anma akashe hankalin sa sosai yatashi daga haka ya yanke hukuncin cigaba da xama anan gidan sa batare daya k'ara zuwa can gidan iyayen sa ba.

Aunty yana yau kwana uku bata saka Abutturab a idanunta ba hankalinta ne yayi matuk'ar tashi gashi duka wayoyin sa kashe.

Abutturab jiyayi idan har yau baiga jawaheer ba xuciyar sa tana barazanar tarwatsewa hakan yasa bayan sallar magrib ya shirya cikin wata ash color getzner wanda d'inkin yayi matuk'ar amsarshi sai baxa k'amshin sa yake ya fito ya nufi parking space ya d'auki motar sa ya nufi anguwar su jawaheer.

koda ya iso k'ofar gidan su wayar ta ya k'ira anma yauma kamar kullum kashe yaji wayar hakan yasa ya yanke shawarar shiga cikin gidan nasu.

da sallama ya shigo palorn mama wacce take xaune kan dadduma tanajan tasbaha ce tace"ah'ah Aliyu ne agidan namu k'araso ciki mana!" shiga yayi ya risina ya gaishe ta kanshi a k'asa yace"mama jawaheer fa?" tabashi amsa da tana "sama bara ak'irawo ta" da sauri yace "ah ah mamah bara inje ink'irata". daga haka ya nufi sama dai dai nan jawaheer ta bud'e k'ofar d'akinta tashiga batama ganshi ba shikuma ya ganta bayanta yabi tana shiga ya shiga da sauri ta juyo ganinshi datayi ta cikin mirror,had'e rai tayi da sauri zata rab'i gefenshi ta fice daga d'akin ya rik'ota murya can k'asa yace "wai muna fad'a ne jawaheer, pls kibarni haka wlh wannan hukuncin yayimin tsauri nasan cewa mummy da yayya sunmiki laifi anma kiyi hak'uri don Allah?" jawaheer ganin yadda ya manneta ajikin sa sosai gabanta yashiga fad'uwa don k'amshin turaren sa ya gama cikata k'ok'arin kwacewa takeyi tana hawaye tace"ya Abu pls muhak'ura da juna banso kasamu matsala da parents naka akaina kawai kabi xab'in su inaga haka xai fiye maka alkhairi"

Abutturab sosai kalmomin jawaheer suka daki xuciyar sa idanun sa suka kad'a sukayi jazir dasu wani irin abu yafaraji kamar jiri hakan yasa.....

08093772168

Sapnah.Borno ce鉁嶏笍
5/7/22, 9:23 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI鉁煉�

paid book.

last free page 17&18

ya juya ya fice daga d'akin koda ya fito babu mama a palor fita yayi daga gidan yana dafe xuciyar sa wacce yakejin tamkar xata fashe.

a dafe ya shiga motar sa yabar anguwar ikon Allah ne kad'ai ya kaishi gidan sa.

tun daga wannan ranar Jawaheer bata sake jin wayar shi ba gabadaya tabi tashiga damuwa har wani rama tayi duk taxama wata kala kana ganinta xakayi tunanin ko jinya tayi babu abinda ke damunta irin yadda kullum take k'iran wayan ya Abutturab anma akashe gani take kamar ko ya rabu da itane.

wasa wasa yau wata guda da faruwar hakan shiru babu Abutturab bakuma lbrn sa.
Chapter 6 · 0% Book details