Sashe 29
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jay tura k鈥檕far d鈥檃kin yayi ya shiga hangota yayi ta takure waje d鈥檃ya tana barci can k鈥檃rshen gadon ta rufe jikinta da duvet, Ahankali ya ajiye ledar hanunshi ya juya zuwa b鈥檃ngaren su Amaya bai shiga ba ya dannawa Norhan kira fitowa tayi ta karb鈥檃 ledan hanunshi ta koma bayan tayi mishi saida safeh, koda ya dawo d鈥檃kin sa ya wuce ya fad鈥檃 toilet yayi wani sabon wanka bayan ya fito ya feshe jikin sa da turaruka daga haka ya shirya cikin sleeping dress d鈥檌nshi ya nufi can d鈥檃kin ta rage ac d鈥檌n yayi kafin ya kashe wutar d鈥檃kin ya hau gadon bayan ya kunna dim light ahankali ya yaye duvet d鈥檌n ya ja matsa kusa da ita ya jawota sleeping dress d鈥檌n jikin yake kallo kafin ya rungumeta xuwa jikin sa bud鈥檈 ido tayi ahankali tana ganin shi tace鈥漰ls ya Jawad bacci nake sonyi am feeling sleepy鈥� jay yana mata wani irin kallo yace鈥漚mma baby aini ban hanaki bacci ba pls karki hanamin hakkina wlh bazan iyaba wifey pls kibarni inyi nasan nayau bazaiyi zafi ba鈥� ji abinda yake cewa ta mike da sauri zata bar gadon jay rik鈥檕 ta yayi ya had鈥檈 bakin su ya shiga kissing nata deeply daga haka wasan ya canza salo saida ya rabata da komai a wannan daren dai saida yayi mu鈥檃mala da ita itakanta batayi zaton haka ba don tayi tunanin zataji zafi sai dai bataji komai ba.
Cikin shagwab鈥檃 ta koma k鈥檃rshen gado tana yimishi kuka jay gabad鈥檃ya shi kukan nata ma sake bijiro mishi da sabon feeling kawai yakeyi d鈥檃ukarta kawai taji yayi suka nufin toilet.
Bayan sunyi wanka sun dawo jawota yayi zuwa jikin sa haka bacci ya d鈥檃uke su.
Tun bayan sallar asuba jawaheer bata koma barci ba fitowa palor tayi sanye da hijab d鈥檌nta har k鈥檃sa wanda yayi mata mugun kyau, zata shiga kitchen hangoshi tayi zaune a palor yana operating laptop ahankali ta tako zuwa palorn nesa dashi ta risina batare data yarda sun had鈥檃 ido ba tace鈥漡ood morning鈥� d鈥檃gowa yayi yana kallon ta yace鈥漨orning baby kintashi, yanxu da kika fito by this time ina zakije kuma uhmm?鈥� Sai a lokacin ta d鈥檃go tace 鈥渒itchen zani鈥� zaro ido yayi yace鈥� no wife jeki kwanta ki rama baccin ki na jiya Norhan zasuyi鈥� kamar zatayi kuka tace鈥漸hm uhm nidai inaso inyi鈥� tayi maganar cikin zallar shagwab鈥檃 wacce ita kanta bata san tayishi ba shikam sai kallonta yake daga haka Ta wuce kitchen ya bita da ido.
Shayi ta fara d鈥檃urawa wanda yaji kayan k鈥檃mshi gabad鈥檃ya gidan ya d鈥檃uki k鈥檃mshi daga haka ta d鈥檃uki feeler tafara fere irish bata wani d鈥檃uki lokaci ba ta gama.
Nan tafara soya wa bayan tayi boiling dinshi.
Su Amayah ne suka shigo palorn da sallama with respect suka gaida yayan nasu, meenah ma gaishe sa tayi babu yabo babu fallasa ya amsa mata gaisuwar daga haka ya nufi kitchen meenah ta bi hanyar kitchen d鈥檌n da kallo.
Su Norhan jin k鈥檃mshin soye soye hakan ya tabbatar musu cewar tana kitchen suma kitchen d鈥檌n sukayi, jay tun daya shigo kitchen ya wani jawota jikin sa yana kissing d鈥檌nta daidai nan sukaji sallamar Norhan da sauri ta tureshi ta matsa gefe tana fad鈥檌n 鈥渕eye haka ne jawad鈥� zaro ido yayi baice komai ba.
Norhan tana smiling tace鈥漡ood morning Aunty鈥� murmushin ta mayar mata itama tace鈥漨orning mummy warda鈥� Amaya ma gaisheta tayi banda meenah wacce tahau kan cabinet ta zauna tana kallon jay tace鈥漥ay akwai tafiyoka ne don Allah?鈥� Wani uban harara ya daka mata yace鈥漦in gaishe da matata ne?鈥� Tab鈥檈 baki tayi tace鈥漚nma ai kai na gaishe ka鈥� Jawaheer ko inda meenah take bata kalla ba ta gama shirya komai su Amayah suka taimaka mata ta shirya dining
Jay fita yayi yabar meenah a kitchen d鈥檌n ita dai tab鈥檈 baki tayi ta kunna gas ta d鈥檃ura noodles don tace bazataci girkin Shegiya ba wanda aka haifeta babu aure ba.
Aunty Norhan sati biyu tayi ta tafi.
Two months letter abubuwa da dama sun faru ciki kuwa harda haihuwar Ajidde sai dai babyn yazo babu rai Abutturab wanda ya k鈥檞allafa rai kan wannan babyn ba k鈥檃ramin kuka yayi ba.
Yayyah tasamu sauki sosai haka ma zoya sai dai su ukun shirya makirci kawai sukeyi akan jawaheer.
Jawaheer sosai tayi kyau ta kara haske tayi bulbul da ita soyayya mai tsafta sukeyiwa junan su ita da jawad meenah har yanxu tana gidan don ta dawo gidan da zama gabad鈥檃ya.
Shekau kuwa tun lokacin da Aunty yaana taje wajen yan tsubbu aka rufe bakinshi bai sake aiko da zancen Ba鈥檃na ba.
Meenah ce suka shigo gidan da k鈥檃wayen ta bayan sun taso daga sch don yau gabad鈥檃ya sai yamma suka gama lectures, Sapnah k鈥檃war meenah ce taga Jawaheer ta fito daga can part nasu Amaya zata koma nata, Sapnah tace鈥漦ai masha Allah meenah wannan yarinyar balarabiya ce kodai k鈥檃nwar su Amaya ce itama?鈥� Meenah tab鈥檈 baki tayi tace鈥漺annan bakanwar su mace matar jay ce wannan cousin brother d鈥檌na danake baku lbr yayan su Amaya, wlh baku ganshi ba ai wannan yar talakawar ko k鈥檃farshi bazata kama a kyau ba鈥� Sapnah tace鈥漈oh Allah ya kyauta nikuwa meenah har yanxu baya kulakin ne?鈥� Harara ta watsawa Sapnah tace鈥漼anxu har gaisuwata yake amsawa wlh akasin da dayake min kallon banza, ke yanxu ai da ganan nake barin sai ya shirya zai fita office sai ince don Allah ka ajiyeni tunda sch namu yana kan hanya wlh saikiga ya ajiyeni鈥� tafawa sukayi.
Kwanakin nan kullum da zazzabi Jawaheer ke kwana da zarar safiya tayi kuma sai ta tashi lfy hankalin jay yatashi ya matsa sai sunje hospital gwajin farko aka tabbatar mishi da cewar matar shi na d鈥檃uke da cikin watanni biyu da sati uku yayi farin ciki sosai bayan sun dawo gida ya ringa lallab鈥檃ta 鈥渕e kikeso wife mezaki ci don Allah say something ban son zama da yunwa鈥� itadai batace mishi komai ba sai murmushi kawai takeyi.
Washe gari takama sunday mrs iqbaal ce wajen wani bikin yaron k鈥檃war ta tana hira tace鈥漢mm Hajiya Asiya wai yaron nan jawad ya rasa me zai jajib鈥檕 mana sai yar Shegiya mara uba, yanxu zancen danake miki ciki gare ita matar tasa wlh鈥� Aunty yaana itama taje bikin don Asiya kawar tace jin an ambaci jawad da sauri taje鈥漦o jawad iqbal kike magana Hajiya?鈥� Da sauri mrs iqbaal tace鈥漞hh baiwar Allah ko kema kin sanshi ne?鈥� Murmushi yaana tayi tace鈥漚i ita yarinyar daya aura d鈥檌n mahaifiyar ta matar yayana ce, sun haifi yarinya zoya to dai tun bayan haihuwar zoya yayi tafiya ashe tana bin maza wlh wani dreba yamata ciki aikuwa yayana yazo ya gano ashe tana zina shine daya gane Jawaheer ba y鈥檃rsa bace wlh ya koreta, tabbas jawaheer shegiya ce wlh ba k鈥檃rya bane鈥� mrs iqbaal tace 鈥渢o Asiya kinji koh鈥� Asiya tace kawai ku had鈥檈 kai wlh ku san yanda zakuyi da cikin nan na jikin shegiyar karma ayarda ta haifo balle ahad鈥檃 zuriya鈥�
Mrs iqbaal ta d鈥檃uki jakarta tacewa yaana鈥漵abuwar k鈥檃wata kinga tashi muje can gidan akwai maganar da zamuyi鈥� daga haka suka wuce cikin mota suka gama shirya duk wani plan daga haka suka nufi gidan jawaheer.
Yaana tun daga waje dataga yanayin haduwar gidan taji jiri yana neman kwasar ta daurewa kawai take suna shiga tace鈥漨rs iqbaal to ita jawaheer din akasa take zama ko sama?鈥� Mrs iqbaal tace鈥漷unda tafara laulayi dai kullum asama take鈥� yaana tayi murmushi tace 鈥測anzu zamu kasheta bama ita kad鈥檃i ba har d鈥檃n dake cikin鈥� bud鈥檈 jaka tayi ta ciyo beeds itin wanda akewa yara adon kitso ta wawwatsa a kan steps na beni daga haka suka koma k鈥檃sa suna dariya.
Mrs iqbaal da ihu tace鈥漥aydeeeeen!jaydeeeeen kafito nashiga uku maciji a palorn kuna k鈥檃sa wayyo Allah nahhhh鈥� tasake kwala ihu, Jawaheer jin ance maciji da gudu ta fito daga d鈥檃ki tana gudu zata sauk鈥檕 downstairs wasu irin abubuwa taji sun kwasheta aiko tayi baya luuuu tatafi zata fad鈥檕 ta saman beni
08093772168.
5/24/22, 6:50 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�
By Sapnah Borno 馃摎鉁嶏笍
65&66鈥�
Jaydeen wanda shigowar sa palorn kenan wani irin speed yayi ya tarota asume ta fad鈥檃 jikin shi, hankalin shi yayi mugun tashi idanunshi dasuka sauya kala zuwa launin jaa ya d鈥檃ga yana mata wani irin kallo kamar zaiyi kuka ya kwantar ta kan kujera da sauri ya bud鈥檈 fridge ya d鈥檃uki ruwa ya yayyafa mata bai ko kalli inda suke ba ya d鈥檃uketa yayi sama da ita.
Yaana da mrs iqbaal ficewa sukayi jikie a sanyaye
Bayan wata uku da haihuwar Ajidde yau aka d鈥檃ura musu aure da ita ta tare a can gidan sa, Dad d鈥檌nshi yayi mishi nasiha sosai tare da sanar mishi gobe itama zoya zata tare can gidan yakuma yi adalci tsakanin su, bayan sun gama maganar Abutturab ya wuce gida.
Washegari kamar kullum jawaheer wanda cikin ta ya tsufa ce tsaye cikin kitchen tana had鈥檃 breakfast k鈥檕far palor taji anturo duk a tunanin ta ko Amaya ce ta shigo.
Meenah ce ta shigo sanye take da hijab sai jakar ta data rataya tayi kyau babu laifi zama tayi kan kujerar da jaydeen ke zaune tayi tana gaishe shi ya amsa tace鈥漼auwa jay sonake kayimin wannan assignment d鈥檌n pls ko zaka dubamin a google wlh nawa systerm d鈥檌n yasamu matsala鈥� nan tashiga nunamishi daidai nan jawaheer wacce tagama girka breakfast ta fito a kitchen kallo d鈥檃ya tayi musu daga ita har jay d鈥檌n ta d鈥檃uke kai tayi wucewar ta kitchen juye breakfast d鈥檌n tayi a cooler bayan ta d鈥檈bi wanda zataci tayi wucewarta d鈥檃ki jay saida ya gama dubawa meenah assignment d鈥檌nta a google ya mik鈥檈 ya nufi d鈥檃kin shi meenah ficewa tayi daga palorn, yana shiga yace鈥漛aby abani breakfast zan fita office鈥� Jawaheer batare data kalleshi ba tace 鈥渒aje gun wanda kuke zaune a palorn zata baka breakfast鈥� daga haka ta fice tabar mishi d鈥檃kin jaydeen Murmushi kawai yayi don shi yanxu har ga Allah tsoron jawaheer ma yakeyi tunda cikin nata ya girma ta koyi wani masifa abu kad鈥檃n zata rufeshi da ruwan masifa: