← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 39

Sashe 3

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jawaheer fitowa tayi daga kitchen ta nufi palorn yayyah sai dai bataga kowa a palorn ba hakan yasa ta d鈥檃n rab鈥檈 gefen kujera ta zauna bata dad鈥檈 da zama ba suka shigo palorn Aunty yana ce ta kalleta cikin masifa tace 鈥� kai feron gudiye adun palorn yanumbiya isim nafkam?鈥� (Ke Y鈥檃r matsiyaciya palorn uwarki ne nan kikazo kika zauna) jawaheer kasancewar ta tashi ne gurin mahaifiyar ta batajin yaren kanuri sosai tanajin kad鈥檃n kuma hakan bai hanata fahimtar zagin uwarta akayi ba sosai taji zafin abun anma ita ba d鈥檃bi鈥檃rta bace maidawa babba magana hakan yasa bata ce komi ba ta mik鈥檈 ta koma kan tiles ta duk鈥檃 tace 鈥渒iyi hak鈥檜ri Aunty鈥� cikin masifa da tsantsar k鈥檌yayya yayya ta karb鈥檌 maganar tace 鈥渒arki kuma k鈥檌ran diyata da Auntyn ki kije can kikira dangin uwarki mai aikatau da Aunty badai dangin gidan nan ba鈥� jawaheer bata iya cewa komai ba kanta yana k鈥檃sa zoya kam banda kallon wulakanci babu abinda takeyi mata kafin tace 鈥渂anma san miya kawoki gidan muba Wallahi matsalar talaka kenan sai uban kwad鈥檃yi dubi ana magana don munafurci sai sunne kai kikeyi, keda wannan k鈥檃zamar mahaifiyar tak鈥︹€� Jawaheer gabad鈥檃ya idanunta sun rufe don yadda taji zoya tafara wuce limit hakan yasa ta mik鈥檈 ta bata wasu dirty slaps guda biyu cikin fushi tace鈥漐oya how dere u zaki rink鈥檃 aibunta min mahaifiya idan ke kinkasance marar albarka zanso ki farga daga wannan barcin zanso kisani bakida wani gata wanda ya wuce wanda mahaifiyar ki tabaki don haka muma bamu buk鈥檃tarki a rayuwar mu Allah kuma ya ganarki鈥� zoya dafe kunci tayi tana huci kamar wata zakanya nan take gefen fuskar ta tayi jazir. Sosai ran yayyah ya b鈥檃ci don marin da jawaheer tayiwa zoya d鈥檌n ya tab鈥檃 ranta ba kad鈥檃n ba hakan yasa tafara masifa tana zagin jawaheer, Aunty yana kuwa ana cikin haka ta tako ta cukume kwalar Jawaheer tana fad鈥檌n 鈥渂ani d鈥檃nkunnen da kika sace don ubanki?鈥� Jawaheer bata fahimci zancen ba hakan yasa tace 鈥渨ani d鈥檃n kunne kuma?鈥� Yayyah tace 鈥測ana wani d鈥檃n kune kike magana?鈥� Aunty yana tace鈥漌allahi yayyah lokacin da muka tafi gaida Abuyi nabar d鈥檃n kunnen gold d鈥檌na anan kuma bayan mun dawo ai itace kad鈥檃i a palorn naga kuma agidan nan babu matsiyacin da zai d鈥檃uka don haka kawai ta cire鈥� Jawaheer hawaye ya gama wanke mata fuska don a rayuwar ta bata tab鈥檃 ganin bak鈥檌n sharri kamar wanda yau ake shirin yimata ba kuma wai dangin mahaifin ta suke mata hakan.

Yayya ta taso ta rik鈥檈 jawaheer tace 鈥渮oya zoki rama dukan da taimiki mareta kamar yadda taimiki bazaiyu azo har gidanku a tab鈥檃 lafiyarki in kyale ba鈥� da sauri zoya tataso jawaheer tana hawaye ga yayya ta rik鈥檈ta zoya ta d鈥檃ga hanu zata kai mata mari saiji tayi anrik鈥檈 hanun hakan yasa duk sukayi saurin d鈥檃gowa don ganin wanene鈥�..

S.Borno ce鉁嶏笍
5/4/22, 10:30 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Paid book

Free page 9&10

Abutturab ne ya rik鈥檈 hanun zoya yana aika mata da wani mugun kallo su dukan suka tab鈥檈 baki yayyah wanda abun ya bata haushi ne ta d鈥檃ga hanu ta shararawa jawaheer mari tana fad鈥檌n tunda ka rik鈥檈 hanun zoya to ni aibanga uban mai rik鈥檈 nawa hanun ba don haka saika rama mata don uwarka.

Abutturab baice komai ba sai uban harara daya aikawa yayyah jawaheer juyawa tayi wacce har tana ganin jiri ta bar palorn cikin fad鈥檃 suke fad鈥檌n Shegiya b鈥檃rauniyar yarinya kawai mai halin b鈥檈raye daga zuwa har kin sace sark鈥檃 wallahi ahir da masu hali irin naki, bata tankasu ba har ta k鈥檃rasa ficewar ta daga gidan, Abutturab yazo zai d鈥檃uki phone nashi kan kujerar palorn saiga d鈥檃n kunne ajiye inda mamanshi ta tashi da sauri ya d鈥檃uka yana fad鈥檌n 鈥渕ummy ba wannan ne kuke nema ba?鈥� Aunty yana tace 鈥渓ahh wlh shine kunji shegiyar b鈥檃rauniya taga wahala shine ta ajiye Allah dai ya tsinewa b鈥檃rawo鈥� wannan kalmar sosai ta doki zuciyar Abu don yanaji kamar ruwan dalma ne mahaifiyar tasa ke zuba mishi.

Juyawa yayi da sauri ya bar palorn ba tare da yayi musu sallama ba ya nufi parking lot ya d鈥檃uki motar sa gate man ya wangale mishi gate aguje ya fice, koda ya fita tunani yafarayi wacce hanya zaibi don neman yarinyar da ta fita yanzu d鈥檌n don ya tabbata idan har ba k鈥檃rya zuciyar sa keyi mishi ba tabbas ya fad鈥檃 so don wannan itace irin matar dayake addu鈥檃r samu ance duk inda so yake yana tare ne da sha鈥檃wa a rayuwar shi bai tab鈥檃 ganin mace yaji wani abu gameda ita ba kamar yadda yau yaji akan yarinyar nan, shi gabad鈥檃ya yayi tunanin ko baida Lfy ne but yau ya tabbata bawai lfy ce baida ita ba kawai bai samu wacce yake so bane anma yau ganin wannan little angel d鈥檌n babu hijab yasa hakan yayi shocking life nashi komai ma yaji don babu k鈥檃rya ya girgiza.

Haka yayi ta tafiya bai ganta ba da sauri ya juya kan motar sa yabi d鈥檃ya hanyan cikin sa鈥檃 kuwa ya hango hijab d鈥檌nta tana tafiya Cikin nutsuwa ahankali yafara driving slowly har ya iso gefen ta yayi mata horn duk a tunanin ta mota ce keson wucewa hakan yasa tayi saurin juyowa ganin wannan mutumin na gidan su Zoya ne hakan yasa ta had鈥檈 rai ta juya taci gaba da tafiyar ta, shima d鈥檌n Abutturab bai daina binta ba shi hasali ma yadda take tafiyar tata k鈥檃ra zautar da shi hakan keyi, jawaheer ganin har yanxu bai daina binta ba yasa tayi saurin shiga gidan su k鈥檃war ta wanda tagani kusa da wajen. Tana shiga Hafiz yayan Nadira yana shirin fitowa zaije masallaci gaishe shi tayi ya amsa cikin zolaya yake fad鈥檌n 鈥渒aga y鈥檃n matan mamah yau dai za ahuta da gori wajen Nadira yau kusan watanki biyu bakizo gidan nan ba鈥� murmushi tayi tace 鈥渒ai ya Hafiz don Allah kar Nadira ta jiyo ka kasan yanxu zata ce banda zuminci fa鈥� yana murmushi yace 鈥渙hhh hakane fa to ya ummyn ki ya studies menene yasameki naga kamar kuka kikayi koh?鈥� Murmushi ta kakalo tace 鈥淣oo ya Hafiz wani abune ya fad鈥檃 idona鈥� tana fad鈥檌n haka tayi saurin k鈥檃rasa shiga gidan, shikam Hafiz ba don ya yarda ba yayi wucewar sa mosque.

Yana fitowa yaga Abutturab ya jingina jikin motar sa yana waya shima Abutturab d鈥檌n kallon abokin sa yayi da sauri ya katse wayar yana maidata cikin aljihu gently ya tako ya bawa Hafiz hanu 鈥渕an kaine anan inace kana aiki ne sokoto ko kazo weekend ne?鈥� Murmushi Hafiz yayi yace 鈥淎liyu wlh baka da kirki ganinka yayi wahala duk da cewar baka nija anma ai yakamata ka ringa neman mutane, wlh nazo weekend ne kullum ummah tana fad鈥檌n wai ina Aliyu cemata nake kayi sabbin frnds ka yadani鈥� murmushi Aliyu yayi yace 鈥渉aba man kai kana tunanin akwai sabbin abokan da zanyi wanda zasu fiku ne wlh kawai issues ne, anma mu shiga ingaida ummah鈥� babu musu suka shiga gidan su Hafiz.

Umma zaune take sunata hira da jawaheer da Nadeera sallamar su Abutturab ne yasa ta d鈥檃go da murmushi take fad鈥檌n 鈥渁h ah wata sabon gani yau wanake gani haka kamar Aliyu?鈥� Murmushi yayi with respect ya duk鈥檃 ya gaishe da ummah yana juyowa karaf idanun shi suka sauk鈥檃 kan Jawaheer da sauri ta rusunar da kanta bayan sun gama gaisawa ne Nadeera ta gaishe sa itama jawaheer ganin umman Nadira na wajen ne yasa ta gaidashi, bai jima ba ya musu sallama suka fito tare da Hafiz. Bayan sun fito ne ya kalli Hafiz yace 鈥渕an wai wannan wanda ta shiga gidan ku d鈥檃zu kafin ka fito is she your sister?鈥� Hafiz yace 鈥淣oo frnd d鈥檌n k鈥檃nwa tace鈥� shiru Abutturab yayi ganin baida niyar cewa komai ne Hafiz yace 鈥渢o idan tayi tsami zamuji ai ni zan wuce mosque may b zan shigo area ku anjima ka gaishe da massa鈥� Abutturab yana tsaye motar massa ta iso parking yayi ya sauk鈥檕 zuwa wajen motar Aliyu d鈥檌n cikin tsokana massa yace 鈥淎bu miye hakan ina gida ina bacci zaka tasoni kai daga zuwa nija har kafara yawo da alama ko abinci bakaci ba鈥� in a serious tone Abutturab ya kalli massa yace 鈥渕assa wlh babu wani abinci da zan iyaci kasan niba kula mata nakeyi ba so yau Allah ya nunamin wacce zuciyata ke mafarkin samu shine naga kamar guduna takeyi, tashiga gidan su Hafiz鈥�.鈥� Maganar shi ce ta katse ganin jawaheer sun fito tare da Nadeera k鈥檃nwar Hafiz da alamu rakiya zatayi mata.

Ahankali yace 鈥渕assa ka ganta ko wlh itace ke son bani wahala pls do something wlh am in love鈥� massa wanda ya juya don ganin yarinyar mamaki ne ya kamashi don ya d鈥檃uka abokinshi raina mishi hankali yake sonyi don yasan irin miskilincin sa.

Massa yace鈥滱liyu wannan fa Jawaheer ce k鈥檃nwar zoya kake son cemin bakasan cousin taka ba or what?鈥濃€�.

This book is not free 08093772168

S.Borno ce鉁嶏笍
5/5/22, 6:23 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Hot romantic and pure love

Story and written by sapnah borno.

Paid book.

Free page 11&12

Abutturab wani irin mugun mamaki ne ya rufe sa don da jimawa yatab鈥檃 tambayar mom tasa cewar ina k鈥檃nwar zoya wacce tun tana jaririya maman zoya suka rabu da uncle Abbas tare da ita mahaifiyar zoya d鈥檌n ko anajin labarin su, kai tsaye Aunty yana cemishi tayi ai da jimawa Allah yayi musu rasuwa don sun samu labarin cewar wai mota ce ta takesu daga ita har jaririyar tata.

Aliyu tunawa da yayi da wannan maganar take yafara doubting cewar ko dai akwai wani abune a k鈥檃sa sanin cewar babu mai bashi amsa ne yasa ya share zancen sai dai gabad鈥檃ya ya rasa nutsuwar sa.

Massa ne yayi saurin cewa 鈥淎butturab wai duk miskilincin nan naka yau kaine kake shirin rasa nutsuwar ka akan wancan yar yarinyar da bata wuce 17 ba, haba mana kar kacemin kaima a fagen so sauna ne mana鈥� uwar harara Abutturab ya daka mishi hakan yasa ya fara dariya ciki ciki.

Massa sanin cewar yanxun Abutturab zai daina kulashi ne yasashi cewar 鈥渟ai kazo mutafi ai kaga jawaheer d鈥檌n har sun wuce so we have to go鈥�.
Chapter 3 · 0% Book details