Sashe 16
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin mintuna wanda bazasu gaza shabiyar ba Aunty yaana ta iso, yadda ta hango Batool tsirara kwance cikin jini rud鈥檈wa tayi ta d鈥檃ura hanu akai tana ihu tana jijjiga Batool tare da fad鈥檌n 鈥渨ayyo Allah nashiga uku Batool waye ya miki wannan aika aikar ya Allah na kafimu sani鈥� kuka take sosai ta rasa abunyi, zulai ce tayi saurin d鈥檃uko ruwan sanyi ta kuzawa Batool afirgice ta farka saidai idanunta arufe suke nan take tasa wani k鈥檃ra tana fad鈥檌n 鈥測a Abuu don Allah karka cutar da rayuwata nice k鈥檃nwar ka Batool ko kamantani ne yah Abu?鈥� Aunty yaana atake hawayen fuskar ta suka k鈥檃fe jin abinda Batool take fad鈥檃 hankalin ta yakai k鈥檕loluwa wajen tashi don har ta kasa furta komai, gabad鈥檃ya ta rikice hakan yasa ta manta da zulai tana wajen tace鈥漺lh wlh duk wannan jawaheer d鈥檌n dalilinta ne silar lalacewar d鈥檃na tare da rugujewar rayuwar shi, ta rabani dashi gashi tasa yayiwa k鈥檃nwar sa wannan aika aikar daga ita har mijinta da ahalin su saina hallaka su鈥�.
Asibiti aka nufa da Batool, sai da akasa hanu kafin likitocin suka karb鈥檈ta nan da nan aka bata taimakon gaggawa d鈥檌nki kusan uku akayi mata sai kusan la鈥檃sar ta dawo daidai, su yayyah ne suka shigo d鈥檃kin tana ganinsu ta fashe da marayan kuka, yayyah ma kukan tasa tana cewa鈥滲atool kiyi hak鈥檜ri kinji鈥� cikin kuka tace 鈥渨lh banida wani mutunci a duniya ni rayuwata bata dawani aiki tunda har yayana zai iya aikata min haka menene anfanina wlh gara inkashe kaina kawai鈥�.
Kwanan su Biyu a hospital akayi discharging nasu sai dai har yanzun Batool ko yaushe cikin kuka take, sau biyu tana yunk鈥檜rin kashe kanta ta hanyar shan poison saidai mahaifiyar ta tana kamata hakan yasa yanzu ba abarinta ita kad鈥檃i a d鈥檃ki.
Abutturab aranar da wannan Abun yafaru a ranar yabar k鈥檃sar ran mahaifin shi yayi mugun b鈥檃ci ya rufe yaana da fad鈥檃 yace 鈥測aana Akwai laifin Abutturab kema akwai naki laifin yaro kin haifeshi anma kin d鈥檃uki k鈥檜nci kinsa a rayuwar sa so bari kiji wlh bazan bar Aliyu ba duk da ina mahaifin sa saina sa an d鈥檃ure shi duk sanda ya shigo maiduguri鈥�.
Aunty yaana motar ta ta d鈥檃uka ta tafi can gidan yayya bayan ta fito daga gidan yayyah ne wani saurayi da bazai wuce 28yrs ba yana zaune cikin majalisa yana hangota ya taso ya zo yana fad鈥檌n 鈥渦war marayu mai zan samu ne?鈥� Aunty yaana juyowa tayi tana sauk鈥檈 ajiyar zuciya tace鈥滲a鈥檃na ina cikin tashin hankali wlh鈥� Ba鈥檃na ya shafa beard d鈥檌nshi yace鈥漺aye ne ya b鈥檃tawa uwar marayu rai wlh ko wayeshi indai muna borno bai isaba don kawai zuwa zamuyi mu haskashi鈥� cikin rashin fahimta Aunty yaana tace 鈥渨ani irin haskawa Ba鈥檃na?鈥� Murmushi yayi yace鈥漸war marayu kenan ai a kullum shekau yace mu kashe mu kashe mu kashe don hakan shima aikin Allah ne鈥� murmushi Aunty yaana tayi tace鈥漺lh yanzu naji dad鈥檌 Ba鈥檃na! Inace kasan jawaheer kanwar zoya koh?鈥� Cikin hausar sa ta kanuri yace鈥漞hh nasanshi ba yaro fara wancan ba?鈥� Tana murmushi tace 鈥測auwa ita dai to inaso a kawar ta daga ita har dangin mijin nata鈥�. Ya kwashe da dariya yace 鈥渟u dangin mijin ai ban sansu ba鈥� tace 鈥渂akasan gidan iqbal ba?鈥� Yace鈥漺ai kina nufin wanda yanada mata balarabe wancan da yara larabawa?鈥� Tace 鈥測auwa su Ba鈥檃na don Allah akawar dasu banson ko d鈥檃ya daga cikin su ya saura鈥� Ba鈥檃na yace 鈥渦war marayu angama kuma jinin su ya halalta yau zasu tafi barzahu zamu kai farmaki zamu musu kisan wulakanci鈥�.
A can gidan su jawad gabad鈥檃ya suna zaune kan dining suna shiririn fara yin breakfast, Umaimah ta kalli Amayah tace鈥滱mayah ina ita Auntyn ku maza jeki k鈥檌rata yau duk tare za鈥檃yi breakfast鈥� daidai nan jay ya shigo palorn ya zauna sanye yake da uniform d鈥檌nshi na comouflage na sojoji complete dress, kayan sun masifar yimishi kyau, bayan ya gaida mahaifiyar tasa ne shima ya zauna dining d鈥檌n kannenshi ne suka gaidashi with respect.
Suna zaune jawaheer ta fito tare da Amaya, tun fitowar ta ya kafeta da ido don yau satin su biyu basuga juna ba tun ranar da yayimata wannan abun ta fara wasan b鈥檜ya dashi.
Bayan ta gaida su Umaimah ne ta d鈥檃go kai ahankali suka had鈥檃 ido saurin rusuna kai tayi tace鈥漣na kwana鈥� ya amsa da鈥漧fy lau鈥� zama sukayi aka fara breakfast jawaheer sai juya spoon take bawani cin abincin take ba muryar shi ta jiyo yace鈥漽akiyi breakfast kokuma zakita turning spoon ne?鈥� Ahankali ta faracin abincin. Umaimah ta kalli Norhan wacce tayi shiru kamar mai tunani tace鈥漀orhan kin san k鈥檃rfe tara jirginku zai tashi anma kinyi shiru kina tunani, tunanin me kikeyi haka?鈥� Murmushi tayi tace鈥漊maimah wlh inajin fad鈥檜war gaba ban san dalili ba鈥� Amaya tace 鈥淎unty Norhan yaushe kuma zaki dawo?鈥� Tana murmushi tace 鈥渘ext week insha Allah zandawo tunda Umaimah tace za鈥檃yi bikin tarewar Aunty Jawaheer ai鈥� daidai nan ta mik鈥檈 tana goge bakin ta da tissue.
Bayan sun kammala breakfast ne jay ya kalli Umaimah yace鈥漊maimah ni wani aiki ya tasomin zantafi kaduna gobe zan dawo insha Allah kokuma jibi鈥� tana murmushi tace 鈥渢o Allah ya taimaki soja na, jaydeen ina alfahari da kai Allah yayimaka albarka, burina a kullum shine kayiwa k鈥檃sar ka aiki koda bayan raina inaso kayiwa k鈥檃sar ka hidima karka bar duk wani azzalumi kaji soja na?鈥� Murmushi yayi, yayi hugging mahaifiyar tasa itama shafa sumar kansa tayi tace鈥滱llah ya tsare鈥� daga haka ta maida kallon ta kan jawaheer tace鈥漷ashi kije ko akwai abinda yake buk鈥檃ta jeki kiji鈥� Jawaheer badon taso ba ta tashi tabi bayan sa direct d鈥檃kin sa ya nufa tana biye a bayansa ta shiga, zama yayi bakin bed yana kallon ta rusunawa tayi kan rug batace komai ba taji muryarsa yana cewa鈥漚kwai abunda kike buk鈥檃ta ne?鈥� Tace鈥漛abu komai鈥� yace 鈥渁lright to mijinki zaiyi tafiya bakiyi mishi Add鈥檜a ba uhmm?鈥� Kanta yana k鈥檃sa tace鈥滱llah ya tsare ya dawo da kai lfy鈥� killer smile yayi yace鈥漚meen kafin ya ciro ATM Card ya mik鈥檃 mata yace鈥漽an fad鈥檃 miki pin d鈥檌n zan kiraki awayar Amaya鈥� zaro ido tayi tace鈥漬ifa bana buk鈥檃tar komai鈥� had鈥檈 rai yayi yace鈥漛a ayiwa miji haka komai ya bada karb鈥檃 akeyi so kikarb鈥檃 sai munyi magana take care ban yarda ko compound kifita ba鈥� daga haka yayi ficewar sa.
Yana fitowa compound duk sojojin sa sunzo jiran fitowar sa kasancewar sa babban soja haka suka fice da motocin su sukabar gidan.
Aunty Norhan ma suna fita driver ya kaita airport.
Bayan magrib jawaheer tana zaune cikin d鈥檃kin su tare da Amaya Umaimah ta shigo tace鈥滱maya bamu waje zamuyi magana鈥� mik鈥檈wa tayi ta fice.
Umaimah ta zauna bakin bed ta rik鈥檕 hanun jawaheer tace鈥漝aughter nasan araba mutum da masoyin sa akwai ciyo don Allah inaso kiyi hak鈥檜ri ina kuma nemawa jaydeen soyayyar ki don Allah kikula min da jaydeen kicanza min shi kinji d鈥檌yata,Allah yayi muku albarka鈥� jawaheer kanta yana k鈥檃sa duk jikinta yayi sanyi.
Lokacin sallar isha daidai wasu mutane suka shigo anguwar su jay akan mashina duk fiskokinsu rufe da rawani sunkai mashina biyar suka paker daidai gate d鈥檌n su jawad, mai gadi yana ganinsu a tsorace ya fara karkarwa cikin tsawa d鈥檃ya daga cikin su yace鈥漦ai tsoho yinan鈥� da gudu tshon ya gudu har yana sakin fitsari.
Kai tsaye suka shiga gidan su jay suka fara harbi Umaimah da sauri ta fito daga d鈥檃kin ta d鈥檃kin su jawaheer tayi duk sun tsorata sun tashi zasu fito tace鈥漦arku fita ku zauna cikin d鈥檃kin kuyi shiru ku kashe wutan kunji koh zan dawo yanxu鈥� daga haka ta fita compound d鈥檌n kasancewar gidan kota ina wuta a kunne yake hakan yasa suka hangota d鈥檃ya daga cikin su ya seta mata bunduga akai yace 鈥渒e balarabe ina d鈥檃nka yake shida matanshi yau zamu kashe ku da ranku鈥� Umaimah kai tsaye tace鈥漦oda zaku kasheni bazan fad鈥檃 muku ina Jaydeen yake ba duk da cewar nasan d鈥檃na tamkar jan zaki yake kuma ba matsoraci bane, kuma waya turoku me suka muku?鈥� Ba鈥檃na ya buga mata gindin bunduga a goshi nan goshin ta yafara zubda jini d鈥檃ya daga cikin su ya sake mata harbi a zujiya nan ta zube tana dafe da k鈥檌rjin ta kafin ta d鈥檃go idanunta ta fidda numfashi da k鈥檡ar tace鈥漬asani jaydeen bazai tab鈥檃 barin kuba kamar yadda kuka kasheni zaizo kuma haka zai鈥︹€� basu bari ta kai k鈥檃rshe ba suka sake mata harbi akai.
Shigowa palorn sukayi sunata harbi sai dai shiru sukaji alamun babu kowa hakan yasa ba鈥檃na yace鈥漨utafi ai sauran basu nan鈥� suna kabbara suka fice a palorn.
A can kaduna jay yana zaune cikin office wani irin tsinkar zuciya yaji wanda bai tab鈥檃 jiba.
08093772168
5/15/22, 7:09 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�
-By Sapnah Borno -鉁嶏笍
37&38鈥�
Sanye da doguwar rigar bacci take baccin ta cikin kwanciyar hankali kasancewar yau bata da lectures sai da yamma hakan yasa take gida.