Sashe 31
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yana doso gate duk tsoro ya cikashi saida yafara parking motar bakin gate kafin ya shiga cikin compound ya duba ganin Jawaheer bata compound yayi tunanin k鈥檌la bacci tayi,komawa yayi ya bud鈥檈 gate ya shigo da motar ganin yadda idanun meenah suka kafe sosai tabashi tausayi gashi bata ma hayyacin ta tamkar gawa haka take bud鈥檈 motar yayi ya d鈥檃gota daidai nan jawaheer wacce taji shigowar mota ta d鈥檃ga curtains saida gaban ta ya fad鈥檌 ganin Meenah a kafad鈥檃r jay da sauri ta sauke labulen tashiga kaiwa da kawowa cikin palorn.
Jaydeen saida yakaita part din su Amaya kafin ya dawo nasu part d鈥檌n sanda ya shigo bata palorn d鈥檃ki ya nufa yaganta zaune bakin gado da murmushi ya zauna gefenta yace鈥漛aby nah!鈥� Wani kallo data wurga mishi na tuhuma saida gaban shi ya fad鈥檌 cikin tsawa tace鈥漥awad bazan d鈥檃uki wannan watsewar acikin gidana ba daga kai har waccan k鈥檃zamar dake nanemaka kamar chewing gum ina daidai da zamaninku kawai kallon ku nake鈥� cikin b鈥檃cin rai yace鈥漮hh haka kikace! Nikam sau nawa zan fada miki cewar meenah kanwata ce wlh Jawaheer kinfara kaini mak鈥檜ra fa鈥� cikin fad鈥檃 tace鈥漨alam kad鈥檃u mataki ankaika mak鈥檜ran鈥� jay har karkarwa yake yanajin kamar ya d鈥檃uketa da mari ganin inyaci gaba da tsayawa wajen zaiyi abinda bashine ba yasa ya juya ya bar wajen.
Komawa yayi part d鈥檌nsu Amayah daidai nan dr d鈥檌n yazo jay yayi mishi iso ya shiga yawa meenah Allura bacci mai nauyi ya d鈥檃uketa daga haka ya wuce yayi alwala ya nufi mosque don yin sallar magrib.
Washegari yakama weekend kawayen meenah ne sukazo gidan sunfito zasu koma meenah tace musu 鈥渁i bakusani ba yanxu jay har yajiki yamin wlh鈥� suka kwashe da dariya sumayyah tace鈥漝on Allah nizanso inga matar shi鈥� meenah tace 鈥渒uzo muje ku ganta wlh shegiya ce ko ubanta ba asani ba鈥� daga haka suka nufi part d鈥檌n sukayi nocking da sauri jawaheer ta nufi k鈥檕far ta bud鈥檈 ganin meenah ta had鈥檃 rai k鈥檃wayen sukace鈥漨eenah kamar fa kishi take dake鈥� meenah ta tab鈥檈 baki tace鈥漨tsww kuma inbanda ku wanda aka haifeshi ta hanyar zina aiko kallo bai ishenba wlh鈥� jawaheer harta fara tafiya ta juyo a hasale ta cikumo meena ta bata mari ta hankad鈥檃ta jikin k鈥檕fa kafin kace wani abu saiga meenah a k鈥檃sa Jawaheer duka take mata saida ta fasa mata goshi sannan tashak鈥檈ta idanun meenah suka firfito kawar zata mutu jin hayaniya jay yafito da sauri ganin Jawaheer ta danne meenah zata kashe ya d鈥檃gata da sauri yasata cikin palor ya rufe palorn saida meenah ta wuce ya dawo palorn yana mata wani mugun kallo yace鈥漦eeh ashe mahaukaciya ce how dere you zaki mata haka ko gidanki ne nan d鈥檌n?鈥� Harara ta watsa mishi tace鈥漦arka gayamin magana baka san meye tayi min ba don haka nadaketa d鈥檌n鈥� jaydeen d鈥檃ga hanu yayi zai mareta duk yaji ya kasa cikin fad鈥檃 yace 鈥渘ibazan d鈥檃u wannan iskancin agidana ba so kije kibata hak鈥檜ri鈥� Jawaheer ranta yagama b鈥檃ci tace鈥漦arkamin gori gidanka yanxu zan barshi meye agidan naka banda k鈥檜nci da nadama鈥� kwanciya yayi kan kujera yana jin haushin abunda tayi daga haka fuu ta wuce d鈥檃ki ta had鈥檃 kayanta ta d鈥檃uko akwati cikin tsawa yace鈥漦imayar min da akwati tunda badashi kikazo ba kuma kifi ruwa gudu daga haka ta ajiye akwatin ta fice tabar gidan
08093772168
5/25/22, 9:21 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�
By Sapnah Borno 馃摎鉁嶏笍
69&70鈥�
Jawaheer tana fita bakin gate wani irin hawaye ne ya zubo mata gabanta har duhu yakeyi, mik鈥檈wa tayi kawai tana tafiya batare da tasan inatake tafiyar ba.
Tunanine yazo mata na zuwa gidan su saidai taji bazata ba don ita tasan can d鈥檌n ma ai gidan sane kuma tunda yayi mata gorin akwati zai iyayimata na gida hakan yasa ta zabi taje duk inda Allah yakaita kawai.
Meenah kuma kuka tasha daga haka ta wanke fuskar ta ta nufi can gidan kakarsu Hajja ko sallama babu ta kutsa kai cikin palor tana fashewa da kuka, da sauri Hajja kakarsu jay ta d鈥檃go cikin tsananin tsawa tace鈥漦ekuma mezangani haka meenah uban waye ya tab鈥檃 ki? Dubi fa goshinki fashe bakinki kumbure nace d鈥檃n gidan uban waye yamiki haka yanxu inga waye ya tsaya mishi a nanjeriya?鈥� Meenah tana kuka tace鈥滺ajja wannan yar gaba da fatihan ce kawai don kawayena zasu gaisa da ya jawad shine kawai ta fincikoni ta shiga kaimin duka鈥�
A harzuk鈥檈 Hajja ta mike tace鈥漦ina nufin wannan matar ta jawaf duk kyawun d鈥檃n maciji gare nashigenge ni Hajja hafsatu, yanzu shi mugun iri ya kwaso mana ashe? Wlh meenatuh nifa tunda naga irin kyawun yarinyar dama nafara zargin abubuwa da dama, daga k鈥檃rshe dai intak鈥檃ice miki har kud鈥檌 na baiwa malam rabe nace yayi addu鈥檃r da Asirin mara gaskiya zai tonu kinga kuwa gashi Allah ya bayyana wayyo ni Hafsatu鈥� tayi maganar tana fashewa da kuka tace 鈥渢o yanzu dai bari inci tuwo zansaki agaba wlh sai munje har gidan kin rama kuma wlh billahillazi saita bar gidan, ba ruwana Allah na tuba irin wannan yan gaba da fatiya idan ka ajiyesu gidanka ba sai ayi girgizan k鈥檃sa ba kokuma ayi rashin ruwan sama鈥�
Jay mik鈥檈wa yayi daga kwanciyar dayake ya dafe kansa idanunshi sun kad鈥檃 sunyi jazur dasu, d鈥檃ki ya shiga ya dudduba a tunanin sa ko dai bata tafiba don bai tab鈥檃 kawo zata tafin ba sai dai kaf babu inda bai duba ba babu jawaheer hankalin shine yafara tashi da sauri ya nufi bakin gate, nanma babu ita babu halamar ta Jaydeen dafe kai yayi yana ambata鈥漣nnalillahi-wa inna-ilaihi-raji鈥檜n mena aikata haka ya salm ni jawad na aikata very huge mistake nashiga uku yanxu ina tatafi kenan ga condition datake ciki鈥� waya ya zaro ya kira mama bayan sun gaisa yace鈥漨ama jawaheer tazo nan gida ne?鈥� Mama tace鈥漛atazo ba鈥�
Wasa wasa har yamma babu Jawaheer jay yakoma kamar mahaukci sai yawo yake bakin titi yana dube dube ko zai ganta har aka kusan k鈥檌ran magrib babu ita
Wani irin jiri ya fara gani yana bakin titi yana gararin nemanfa dafe kansa yayi baiyi aune ba jiri ya kwasheshi daidai nan motar mahaifin shi ta shawo kwana ko gama parking beyi ba escort suka bud鈥檈 mishi ya sauk鈥檕 da sauri ya nufi gurin tilon d鈥檃n nashi yana kallon yadda jay ya susuce cikin firgici Abba yace鈥漥aydeen meyake faruwa baka jin dad鈥檌 ne pls tell me meke damunka?鈥� Ga mamakin Abba sai ganin hawaye yayi idanun jay yana fad鈥檌n 鈥淎bba i don鈥檛 no what comes over me, jawaheer ta barni Abba wlh mutuwa zanyi plsss Abba don Allah kanemota wlh tallahi i can鈥檛 live without her she鈥檚 my life鈥� yayi maganar yana fashewa da wani irin kuka.
Abba mai zaiyi banda ya tsaya kallon sojan nashi wanda rabon dayaga kukanshi tun yana d鈥檃n yaro.
Jawaheer tafiya tayi mai nisa daga old Gra har zuwa jiddari polo yanda tagaji sosai ganin magrib ya abato ne yasa ta zauna cikin wani anguwa dayake shiru tuawa da wulakanci da jay yaymata ta fashe da kuka kamar ranta zai fita tanajin wani irin tsanarsa wata mota ce k鈥檌rar lexus Lx 470 ta shigo anguwar
08093772168
5/26/22, 12:05 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�
71&72
Motar slowly take tafiya harta wuce jawaheer dake tsugune tana rafka kuka kafin tayi reverse ta dawo, bud鈥檈 glass akayi wata matace balarabiya tare da driver suke matar tace鈥漛aiwar Allah menene matsalarki naga tsohon ciki gareki kuma a wannan condition ba ason damuwa鈥� Jawaheer wani sabon hawaye ne ya zubo mata don ko magana ta kasayi, ganin haka kyakkyawar matar da bazata wuce 50yrs ba ta fito daga motar takowa tayi ahankali har inda jawaheer take ta kama hanunta suka shiga motar daga nan suka wuce gidan matar inda yake a filin polo.
Bayan sun shiga cikin gidan matar tasa ramlatu yar aikin ta takai jawaheer wani d鈥檃ki, babu b鈥檃ta lokaci ramlatu tayi hakan koda ta shiga toilet dake d鈥檃kin ta nuna mata tashiga tayi alwala ta fito, sallah ta gabatar ta dad鈥檈 tana addu鈥檃 kafin tayi azkar, tana zaune kan dadduma datayi sallah matar ta turo k鈥檕far d鈥檃kin ta shigo zama bakin gado tayi tana kallon jawaheer tace鈥漛aiwar Allah inason zantambaye ki karkimin k鈥檃rya kuma karkiji komai ki sanar dani gaskiya kinji koh鈥� nan take idanunta suka fara hawaye ta kasa d鈥檃gowa, kallon ta matar tayi tace鈥漨e sunanki?鈥� Cikin kuka tace鈥滼awaheer sunanah鈥� matar tace 鈥渏awaheer kifadamin kinada aurene?鈥� Still tana kuka tace鈥漞hh inada aure mama daga haka ta labartawa matar komai sosai matar taji tausayin ta ganin yarinya ce k鈥檃rama gashi tana d鈥檃uke da ciki, cikin tausayawa matar tace鈥漬i sunana Anum asalina yar saudiya ce ki d鈥檃uke ni matsayin mahaifiyar ki kinji koh?sannan ki saki jiki zakici gaba da zama nan wajena wannan miji naki saiya gane kurensa, sannan kibani adreshin mahaifiyar ki xanje har gidan ku zamuyi magana ta fahimta da ita, ni ba yar nan bace asalina yar saudiya ce anma mijina d鈥檃n nan ne kuma mun rabu da jimawa tsawon shekaru talatin, yanxu ma nazo ne dalilin wani abu mai mahimmanci, jeki huta yanxu kiyi wanka ramlatu zata kawo miki abinci鈥� Jawaheer risinawa tayi tace nagode mami鈥�