Sashe 18
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye suka shiga gidan su jay suka fara harbi Umaimah da sauri ta fito daga d鈥檃kin ta d鈥檃kin su jawaheer tayi duk sun tsorata sun tashi zasu fito tace鈥漦arku fita ku zauna cikin d鈥檃kin kuyi shiru ku kashe wutan kunji koh zan dawo yanxu鈥� daga haka ta fita compound d鈥檌n kasancewar gidan kota ina wuta a kunne yake hakan yasa suka hangota d鈥檃ya daga cikin su ya seta mata bunduga akai yace 鈥渒e balarabe ina d鈥檃nka yake shida matanshi yau zamu kashe ku da ranku鈥� Umaimah kai tsaye tace鈥漦oda zaku kasheni bazan fad鈥檃 muku ina Jaydeen yake ba duk da cewar nasan d鈥檃na tamkar jan zaki yake kuma ba matsoraci bane, kuma waya turoku me suka muku?鈥� Ba鈥檃na ya buga mata gindin bunduga a goshi nan goshin ta yafara zubda jini d鈥檃ya daga cikin su ya sake mata harbi a zujiya nan ta zube tana dafe da k鈥檌rjin ta kafin ta d鈥檃go idanunta ta fidda numfashi da k鈥檡ar tace鈥漬asani jaydeen bazai tab鈥檃 barin kuba kamar yadda kuka kasheni zaizo kuma haka zai鈥︹€� basu bari ta kai k鈥檃rshe ba suka sake mata harbi akai.
Shigowa palorn sukayi sunata harbi sai dai shiru sukaji alamun babu kowa hakan yasa ba鈥檃na yace鈥漨utafi ai sauran basu nan鈥� suna kabbara suka fice a palorn.
A can kaduna jay yana zaune cikin office wani irin tsinkar zuciya yaji wanda bai tab鈥檃 jiba.
08093772168
5/15/22, 7:09 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI鉁煉�
-By Sapnah Borno-鉁嶏笍
39&40鈥�
Gabad鈥檃ya jiyayi hankalin shi yayi gida da sauri ya zaro wayarsa k鈥檌rar iPhone 13promax ya shiga dialing number Umaimah, Amaya ce ta d鈥檃ga kasancewar wayar tana hanunta, bayan yayi sallama sai yaji Amaya ta amsa tana magana ahankali da sauri yace鈥滱maya what鈥檚 wrong,ina Umaimah nah?鈥� Cikin tashin hankali tace鈥漼a jaydeen wallahi wasune sukazo gida sai harbe harbe suke yanxu haka muna d鈥檃ki mun b鈥檜ya Umaimah tace bara ta duba鈥� hankalin sane ya tashi yace鈥漼anxu kenan ta fita dubawa?鈥� Amaya tace 鈥渆hh鈥� kashe wayar yayi yak鈥檌ra wasu sojoji bayan sun d鈥檃ga ne yace 鈥渃aptain Hakeem pls inaso kuje main house namu wasu sun kawo attack banso asamu matsala ku hanzarta鈥�
Sake k鈥檌ran Amaya yayi yace鈥漦u kwantar da hankalin ku yanzu sojoji suna zuwa鈥�.
Cikin muntuna da bazasu gaza ashirin ba sojoji suka iso cikin gidan anan suka tarar da gawar Umaimah, jikin su yayi mugun sanyi basu san yaya zasu fara tunkarar je da zancen mutuwar mahaifiyar tasa ba, wanda sunaga gawar ganin goshinta afashe hakan ya tabbatar musu da kisan wulakanci akayi mata.
K鈥檌ran jaydeen ne ya shigo wayar captain saurin d鈥檃gawa yayi cikin tsawa jay yace鈥漜aptain yaya family na suke hope all ix well?鈥� Shiru captain Hakeem yayi kamar bazaice komai bai ya k鈥檃ra jiyo muryar jay yana cewa 鈥渃aptain wani abun ne yafaru ko menene?鈥� Captain ganin bai dace yawa ogan sa k鈥檃rya ba kai tsaye yace鈥漇ir am sorry to say munzo gidan anma muntadda ma鈥檃m Sunriga da sun kasheta鈥�
Jawad wani irin ihu yasa yace鈥漜aptain me kake shirin fad鈥檃 min pls karka cemin narasa Umaimah nah鈥� wasu irin hawaye ne suka sauk鈥檕 mishi bai san sanda ya sake wayan ta tarwatse ba, babu shiri ya nufi airport cikin daren yabi private jet ya iso borno.
Captain Hakeem tun kafin jay ya iso gidan suka d鈥檃ga gawar Umaimah suka shigar palorn gidan, a compound d鈥檌n gidan suka tsinci wata k鈥檃ramar waya datake ta faman ring, da sauri captain ya d鈥檃ga wayar muryar mace ya jiyo daga d鈥檃ya b鈥檃ngaren tana fad鈥檌n 鈥淏a鈥檃na kun kashesu duka ko don banaso asamu matsala鈥� captain shiru yayi daidai nan jay ya iso gidan bai kula ko d鈥檃ya daga cikin sojojin sa suka cika gidan nasu ba direct palor ya nufa yana shiga ya duk鈥檃 gaban gawar Umaimah wani irin hawaye yakeyi wanda ya kasa tsayawa ahankali yakai hanu ya bud鈥檈 fuskar ta ganin irin kisan da akayi mata na wulakanci wani hawayen yasake sauk鈥檕 mishi. Daga k鈥檃rshe neman hawayen yayi ya rasa ganin har yanzu jini yana fita akan Umaimah wajen da aka harbeta ahankali ya mik鈥檈 ya nufi d鈥檃kin su Amaya don neman d鈥檃nkwali ya d鈥檃ure mata wajen kunna wutan d鈥檃kin yayi ya hango su a rakub鈥檈 Aahil nakan cinyar jawaheer yana bacci, suna ganinshi Amaya ta fashe da kuka ta taso tazo wajen sa tana kallon fuskar sa wacce kanagani kasan kuka yayi tace鈥漼a jay meya faru ko ba akamasu bane?鈥� Bai kulata ba yayi shiru yana tsaye tanata tab鈥檃 shi muryar sa ta jiyo yana cewa 鈥淎maya! Umaimah is no more鈥� Amaya hanu ta d鈥檃ura akai tace鈥漺ayyo Allah na shiga uku na rasa gata na鈥� nan ta fad鈥檌 sumammiya jaydeen hawaye yakeyi ganin haka jawaheer wacce take hawayen itama ta nufoshi tana rarrashin shi.
Cikin wannan dare labarin mutuwar Umaimah ya karad鈥檈 garin borno kafin kace me gidan ya cika babu masaka tsinke duk da cewar dare ne kowa kuka yake yana fad鈥檌n alkhairin da takeyi mishi, a daren jay ya sanar da Abee shima babu shiri ya biyo jirgi a daren ya dawo.
Washegari da safe akayi mata sutura aka kaita makwanci, maman jawaheer tayi kuka sosai don tasan ko cikin dangi babu wanda yy mata halaccin da Umaimah tayi mata.
Aunty yaana ce zaune Ba鈥檃na ya shigo gidan ta tana murmushi tace鈥橞est shooter ya naji ance uwarce kawai kuka aika lahira ya haka fa?鈥� Ba鈥檃na yace karki damu ai shima yaron zamu aikashi anma tunkarar shi sai anshirya don shid鈥檌n ba gaba da gaba ko ta baya sai anshirya kinsan lokacin da Ash鈥檚hekawee ya gagari kowa a can sambisa camp zero wlh shi akatura, nace miki duk sojoji sun gudu wasuma sun yada uniform anma wannan shegen balaraben shine yaja amor tank yayi b鈥檃rin wuta cikin wannan dajin saida yayi mana yak鈥檌n k鈥檃re dangi, kuma abinda ya bawa mutanenmu tsoro wlh har rocket launcher mun harbo mishi anma ya kauce, ina fad鈥檃 miki duk girman RPG wlh mun wurga anma tsabagin ya samu training gayen fa ya kauce, yanzu dai kibari komai ya lafa zamu sake kai hari gidan bazamu bar kowa da rai ba. Yaana ta washe baki tace鈥漡skya ne Ba鈥檃na Allah ya tsare min kai wlh kabiyani鈥� ya tab鈥檈 baki yace 鈥渨lh har na jefar wayata ahanya yanzu haka zancen dana kemiki kwankwaso na duk a k鈥檕ne yake fa鈥� zaro ido tayi tace 鈥渕eya sameka?鈥� Yayi murmushi yace鈥漦insan idan muka harbi mutum sai muyi sauri musa fiston d鈥檌n a gefen cikin mu鈥� d鈥檃ga rigarshi yayi ya nuna mata wajen.
Bayan mutuwar Umaimah da sati biyu zazzaune suke palorn gidan gabad鈥檃ya familyn harma da Norhan wacce sai bayan arba鈥檌n zata koma. Jay ne ya mik鈥檈 ya nufi part d鈥檌nsa wayar hanun sa ya jujjuya kafin ya kad鈥檃 kai ya taune lips d鈥檌nsa na k鈥檃sa wasu hawaye ne suka zubo daga idonsa ya mik鈥檈 tsaye yana kaiwa da kawowa cikin d鈥檃kin, cikin mura mai amo yace 鈥渘a rantse nayi imani da mahaliccina I won鈥檛 spare them da hannaye na zanyi musu kisar gilla鈥�.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yau watan Umaimah uku da rasuwa, tun bayan rasuwar ta Jaydeen ya duk鈥檜fa bincike kan saiya gano su gabad鈥檃ya bashida wani aiki sai bincike kawai akan su.
Misalin k鈥檃rfe hud鈥檜 na yamma wayar jawaheer ce ta fara ring bata d鈥檃ga ba saida akayi kusan k鈥檌ra uku ganin sabuwar number ce, tana d鈥檃gawa ta jiyo muryar namiji yana fad鈥檌n 鈥渒eeh jawaheer mahaifiyar ki tana hanunmu, inkina son ta da lfy kiyi maza kizo yanxu muna bakin cicular road kuma karki fad鈥檌n ma kowa鈥� jawaheer a rud鈥檈 tace 鈥渢o gani xuwa yanxu yanxu鈥� Amaya ce ta kalleta tace鈥滱unty menene ina kuma zaki bayan ya jay baya nan?鈥� Bata kula Amaya ba tayi saurin sa hijab ta fice kasancewar basu da nisa da cicular road d鈥檌n.
Amayah ganin tafita a birkice hakan yasa tabi bayan ta sai dai tayi mata nisa, k鈥檃ran harbin da taji yasa tayi saurin juyowa wasu mutane ne kan machine suka harbi Amaya ahanu sukayi saurin wucewa.
Amaya ihu tasa tana rik鈥檈 hanun jini yanata zuba da sauri Jawaheer ta k鈥檃raso wajen aguje tana fad鈥檌n 鈥淎maya meyasa kika biyoni meyasa?鈥� Amayah hawaye kawai take nan mutane dake wucewa suka taimaka mata suka nufi hospital suna shiga ta k鈥檌ra jay da wayar Amaya don ko number shi bata da ita.
Jay wanda yake zaune office yana tracking number wanda suka kawowa mahaifiyar sa saurin d鈥檃ga wayar鈥�..
08093772168
5/15/22, 7:09 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�
-By Sapnah Borno-鉁嶏笍
41&42鈥�
Lokacin da ya iso hospital d鈥檌n tuni an wuce da Amaya accident nd emergency, jawaheer ya tarar tanata lek鈥檃 windows d鈥檌n d鈥檃kin tana marayan kuka tare da k鈥檌ran sunan Amayah. Jaydeen wanda idanunsa suka rine wajen da take ya nufa babu walwala a fuskar shi yace 鈥済arin yaya hakan ta faru duk sojojin dake tsaron gidan bacci suke da har hakan ta kasance?鈥� Ya k鈥檃rasa maganar cikin tsawa, jawaheer tana karkarwa tana hawaye tace鈥漬iban san tana bin bayana ba shine nafita kawai naji harbi dana juyo sainaga wasune a mashin suka harbeta ahanu sukayi wucewar s鈥︹€� bai bari takai k鈥檃rshen ba cikin b鈥檃cin rai ya fincikota cikin tashin hankali yace鈥滼awaheer wlh if something happened to amaya bazan tab鈥檃 yafe miki ba, ashe ke bakida hankali harzaki fita wlh komai ya faru da ita kece sila鈥� yana gama fad鈥檌n haka ya hankad鈥檃ta yayi cilli da ita gefe yayi wucewar sa.
D鈥檃kin da Amaya take ciki ya nufa kamar zaiyi kuka duk likitoci sun rufu kanta ansa mata oxygen ana k鈥檕k鈥檃rin cire mata bullet d鈥檌n dake hanunta, ganin yadda take kwance kamar gawa hakan yasske tunzurashi ya dawo inda Jawaheer take tana jikin window tana kallon halinda Amayah ke ciki tana kuka.
Janyota yayi fuskar shi babu rahama yace鈥漦ibar hospital d鈥檌n nan bana son kuma ganinki nace banson ganinki jawaheer鈥� yajata a k鈥檃sa ya cillata compound sosai take kuka.
Komawa yayi reception ya zauna ya dafe kai idanunsa sunyi jazir tamkar wanda ya kwana yana kuka.