← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 39

Sashe 36

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajja ta tab鈥檈 baki takalli inda su Norhan suke tace鈥漣nbanda rashin tsoron Allah meye kuma nawani zuwa nan gidan inace gacan katafaren gida da jawaf ya gina muku anma harda zuwa nan wlh kunji kunya鈥� Norhan batace komai ba ta nufi d鈥檃ki ta d鈥檃ukowa Hajja triples hajja sai santin kyawun su takeyi, Aunty jameela ta mik鈥檈 ta shiga d鈥檃kin bayan sun gaisa da jawaheer tace鈥漝aughter Allah yaraya mana babies ayita hak鈥檜ri kinji koh wlh bansan haka ya faru ba sai daga baya wlh nida kaina nasa ban kyauta ba da nabar meenah agidan anma Insha Allah hakan bai sake faruwa鈥� Jawaheer wacce jikinta ya gama yin sanyi kanta yana k鈥檃sa daga haka Aunty tai mata barka ta koma palorn daidai nan jay wanda zuwansa gidan kenan ya nufi d鈥檃kin bayan ya gaida yan palorn bakin gado ya tadda ta tana shan pepper soup d鈥檌n da ummu tayi mata ya karb鈥檃 ya ajiye gefe ya janyota zuwa jikin sa yana binta da wani kallo daga sama har k鈥檃sa kafin yakai hanunsa kan k鈥檌rjin ta dasuka k鈥檃ra girma duk da cewar suna cikin riga yayi whispering yace鈥漺ife yanxu babu nawa kason anan kenan duk triples sunkwace fadar koh?鈥� Kunya ce ta kamata hakan yasa ta rufe fuskarta da tafin hanu yawani kara janyota yana shafata yafara kissing nata passionately tayi luf a k鈥檌rjinshi tana lumshe idanu tana shak鈥檃r k鈥檃mshin sa.

Hajja tana rik鈥檈 da jaririn namiji ya tsala uban ihu itama zaro idanu tayi tana cewa鈥漼a Rasulullahi jimin gulma wannan yaro indai irin halinda zakayi kenan wlh zaka kashe aure, ah zaikashe aure billahi Anuumu jibi yadda ya tsala ihu badon kinada tsoron Allah ba ai saikice minsili nai mishi nikam bada niba gad鈥檃 a kabarin arna ungo meenah maza mik鈥檃shi wajen gyatumar sa鈥�

Meenah karb鈥檃n babyn tayi ta nufi d鈥檃kin da sallama da sauri jawaheer ta fara k鈥檕k鈥檃rin tureshi jin sallama anma yak鈥檌 sakinta saida aka k鈥檃ra sallama sannan ya d鈥檃go jiki asanyaye ganin meenah ce mik鈥檃 mishi babyn tayi tare da fad鈥檌n 鈥渟he鈥檚 crying Hajja tace inkawo ta鈥� Jawaheer ko kallon inda take batayi ba shine ya karb鈥檃 babyn.

Deen saida ya gama wayar sa sannan ya gaida su Hajja
5/30/22, 9:02 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 79..

Hajja tace 鈥渨aye kuma wannan d鈥檌n mai kama da jawad?nace waye shi kumin bayani mana don ban ganeshi ba鈥� nan Abee yace鈥滺ajja wannan ai shine d鈥檃n uwan jawad da akatafi da cikinsa na wata d鈥檃yar nan鈥�. Hajja ta fashe da kuka tana fad鈥檌n 鈥渋qbaal cemin zakayi shine dai wanda kullum nake Addu鈥檃r Allah ya bayyanar dashi to gashi dai Allah ya amsamin addu鈥檃 tunda ya bayyana kawai ahadasa aure da meenah, Meenah kinga wannan d鈥檃n uwan jawaf ne wlh dashi za ahaki鈥� sai a lokacin Deen yawani had鈥檃 rai ya kalli wacce aka k鈥檌ra da meenah yace鈥滸odforbid mezanyi da wannan over my death body wlh nikam banso akai kasuwa鈥� meenah jikin ta yayi mugun sanyi wani irin haushin Hajja taji don koma meye itace ta janyo mata wannan k鈥檃skancin.

Hajja ce ta mik鈥檈 ta shiga d鈥檃kin da jawaheer take bayan sun gaisa tace鈥漈oh yanzu jawaf ya ake ciki kabata hak鈥檜rin koko sai ta kullaceni, don Allah yar nan kiyafemin wlh sharrin meenah ne datace min bakida mahaifi ashe ke yar gidan Abbas ce, tabbas keko kikeda mahaifi tunda Abbas d鈥檃n uwan shehun borno ne ashe dai jinin sarauta ke yawo jikinki wlh ni sai jiya nakejin lbrn wajen mahaifiyar massah kinsan aminiyar mai rasuwa Umaimah ce, to jiya dai nace bara inje ingaida ta anan nakema fad鈥檃 mata kin haihu aiko tace dai zatazo鈥� Jawaheer kanta a k鈥檃sa batace komai ba.

Su Hajja sun jima agidan kafin suka wuce gida, Zoya kuwa tayi neman duniya bata samu gidan mahaifiyar tata ba daga k鈥檃rshe haka ta kwana kan layi duk hankalin ta ya gama tashi ta koma tamkar mahaukaciya sabon kamu.

Tun a jiyan mahaifin Abutturab ya d鈥檃uki gawan d鈥檃nsa yana kuka yana jawa yaana Allah ya isa yabar gidan, haka akaje akaiwa Abutturab sutura aka mik鈥檃sa zuwa gidan shi na gaskiya, su Batool kuka kawai suke suna jin tsanar mahaifiyar tasu wanda ayanxu basuk鈥檌 Allah ya d鈥檃uki ranta ba.

Yaana kaya tasa tafita don Dad yace tabar mishi gida haka bulldog ya ringa binta yana jan zaninta da hakori jama鈥檃 kuwa sai kallonsu suke suna mamaki haka har ta isa gidan su.

Tana shiga palorn yayyah kuwa wani d鈥檕yi ne ya doki hancinta taci burki tana fad鈥檌n 鈥渕enene wannan haka mai wari?鈥� Daga nesa yayya wacce ke kwance ta bud鈥檈 k鈥檃fafun ta inda k鈥檜daje suka cika gabanta tana kuka tace鈥漼aana nice wlh wannan laya dai tazamemin masifa tun jiya gabana yake d鈥檌wa gashi yau dana tashi kam naman wajen diddigewa yake shikad鈥檃i yana zagwanyewa鈥� yaana tana hawaye tace鈥漼ayyah Abutturab ya rasu鈥� nan ta kwashe komai ta labarta mata yayyah wacce take kuka tana koran kudan tace鈥漼aana koda bana raye karki barsu kid鈥檃u fansa kansu ki kashesu nace kikashesu yaana sirrin nan dai inhar ina raye bazai tab鈥檃 fitowa fili ba na cewar banice na haifi Abbas ba, Abbas ba d鈥檃na bane d鈥檃n gidan sarkin borno ne wato d鈥檃n yayana tun Abbas yana wata biyu mahaifiyar sa ta rasu a lokacin mahaifinshi yace yabani shi duniya da lahira don lokacin bashida wata matar saidaga baya ne ya auri mahaifiyar massa鈥� yaana ta zaro idanu tace鈥漚she ba yayana bane yayyah?鈥� Abbas wanda yake shigowa cikin palorn duk yagama jin komai juyawa yayi ya bar palorn gabad鈥檃ya ma ya fice daga gidan.

Yana tafiya da motar sa ya hango zoya tanata tafiya kamar mahaukaciya da sauri ya Parker bakin titi ya sauk鈥檕 yana fad鈥檌n 鈥渮oya meya kawoki nan anguwar ina zakije kuma haka?鈥� Ta fashe da kuka tace鈥滵ad inata neman inazanga mama innemi yafiyar ta kozata yafemin itada jawaheer sai dai bansame su ba, ance sun k鈥檃ura daga gidan shine zanje innemi can gidan iqbaal tunda ance d鈥檃n gidan jawaheer ta aura may b sunsan gidan da mama ta koma鈥� duk da tashin hankalin dayake ciki bai nuna ba yace鈥漚inasan gidan shiga muje鈥� shiga tayi suka nufi gidan iqbaal daidai nan jawad yafito zai nufi can gidan ummu sauk鈥檕 wa Abban Jawaheer yayi shima jay ya bud鈥檈 tasa motar ya sauk鈥檕 sannan ya bashi hanu bayan sungaisa yace鈥漝on Allah nine mahaifin Jawaheer inaneman ta ne kozan samu ganinta ance anan gidan take aure鈥� Jay rusunawa yayi yace鈥滱llah sarki Abba ai Jawaheer na can gidan ummuna ta haihu ka shigo daga ciki mana Abba鈥� Dad yayi murmushi don yagane wannan shine surkin nasa yace鈥滱鈥檃 basai nashiga ba Son ko zaka had鈥檃 mu da wani ya kaimu inda take?鈥� Yace 鈥淎鈥檃 muje kawai inkaiku鈥� daga haka suka nufi gidan da sallama suka shiga kowa yana zaune palorn daga meenah har sauran dangin su maman Jawaheer ce kad鈥檃i bata palorn tana can gidan ta sai jawaheer dake d鈥檃ki tare da babies wanda suke bacci.

Bayan angaggaisa ne su Norhan sai kallon zoya suke don tai musu kama da matar yayan nasu, Jawad ne yace鈥漸mmu Abeeh Hajja wannan mahaifin Jawaheer ne..鈥�

08093772168
5/30/22, 11:32 PM - You added Sis Sapnah鉁嶐煆�
6/1/22, 11:19 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 80鈥�

Gabad鈥檃ya palorn suka juyo nan meenah tafara rarraba idanu jin annuna mutum cikin kyakkyawar shiga ta kamala wanda hakan ya nuna cewar kana ganinsa kasan ba k鈥檃ramin waje ya fito ba.

Cikin girmamawa duk ahanlin cikin palorn suka shiga gaishe shi ya amsa musu da fara鈥檃 jawaheer wanda tun daga cikin d鈥檃kin taji ana cewa Abbanta aiko da gudu ta dangwarar da baby boy d鈥檌n hanunta dayake tsala kuka kan rug ta fito aguje tana hawaye ta nufi palorn, aiko tana zuwa ta rungume shi tana hawaye tafad鈥檃 jikin sa tana fashewa tace鈥滱bbana kaine kazo? Kazo wajena ne Abba鈥� sosai yaji wani irin tausayin ta yana murmushin k鈥檃rfin hali ya janyeta daga jikin sa yana cewa鈥漝aughter kefa babba ce yanzu har yara gareki karkiwa Abba kuka kinji koh? Abba yazo yaganki kuma yaga jikokin sa鈥� turo baki tayi still tana hawaye tace鈥漣 missed u Abbana! Pls karka sake tafiya ka barni kaga kowa yana tare da nashi Abban a dalilin hakan har wasu sun k鈥檌ran marar uba sunce ba鈥檃san wanene ubana ba鈥� tayi maganar wani sabon hawaye Abba wanda jikin sa yagama sanyi yace鈥漝aughter bar kukan haka kinji koh, ga y鈥檃r uwarki baki ganta bane鈥� sai a sannan ta kula da wacce ke rakub鈥檈 gefe aguje ta mik鈥檈 ta rungume zoya tana mirmushi tace鈥滱unty zoyah kece anma zamu kwana koh?鈥� Baban nasu kallon su kawai yake cike da tausayi yana cin k鈥檃unar su tana ratsashi.

Gabad鈥檃ya palorn saida sukaji tausayin su, Amaya ce ta shige d鈥檃ki ta fito mishi da Babies ya d鈥檃uke su yasa musu albarka, meenah tun sanda taji jawaheer tana cewa Abba wasu sun k鈥檌rata Shegiya duk kunya tabi ta isheta tamkar ta shige cikin k鈥檃sa haka taji

Abba yana zaune agidan mama ta shigo da sallama da sauri zoya ta rusunar da kai don batasan da wanni ido zata kalli mahaifiyar tata ba, itadai mama batama san zoya da Babanta sunzo gidan ba saida ta shiga palorn, babu yabo babu fallasa ta gaida Abba da murmushi ya amsa mata, zoya ce ta mik鈥檈 tana fad鈥檌n 鈥渟annu da zuwa mama鈥� itadai mama me zatayi banda mamaki ace yau zoya ce ta k鈥檌rata da suna mama murmushi ta sakar mata tace鈥滱llah yayi miki albarka zoya!鈥� Zoya har cikin ranta taji sanyi sosai don ko babu komai tana hango alamar mamar tata mai Sauk鈥檌n kai ce don taga alamun zata yafe mata, bayan sun zauna zoya itama d鈥檃ukan baby tayi tanata santin su jawad kam jikin sa tun d鈥檃zu yayi sanyi don yagane ashe Zoya y鈥檃r mamace shine taje kwanaki ta tab鈥檃 yimata rashin kunya鈥� shikam kansa yake tambaya kawai ganin babu mai bashi amsa yayi shiru.
Chapter 36 · 0% Book details