← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 39

Sashe 28

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jawaheer koda ta fito sosai ta k鈥檃ra jin dad鈥檌n jikinta don har tafiyar tama ta daidaita zama tayi gaban mirror ta shafe jikin ta da mayuka kafin ta feshe turaruka mik鈥檈wa tayi ta nufi sif ta fito da doguwar rigar atamfa ta ajiye bakin bed, tana shafa man gashi akanta ya turo k鈥檕far d鈥檃kin ya shigo kallo d鈥檃ya tayi mishi ta d鈥檃uke kai yana murmushi ya zauna bakin bed, camly yace鈥漡ood morning wife鈥� bata juyo ta kalleshi ba tace鈥漣na kwana鈥� daga haka ta d鈥檃uki kayan zata wuce bathroom ta sanya yayi saurin rik鈥檕 ta yace鈥漛aby wai me zaki b鈥檕yewa mijinki idan ban manta ba ystrdy night fa nasan komai uhm so kisa kayanki anan niba kallon kima zanyi ba鈥� jawaheer bata ko kalleshi ba ta juya ta nufi bathroom ta shirya koda ta fito baya d鈥檃kin, sosai tayi kyau daga haka ta nufi palor Amaya ta samu zaune da Aunty Norhan suna kallon wani movie a laptop d鈥檌nshi ahankali ta nufi kujera ta zauna daidai nan Norhan ta d鈥檃go murmushi d鈥檃uke kan fuskar ta tace鈥漡ood morning Aunty jawaheer鈥� jawaheer tana wasa da yatsun hanunta tace鈥漨orning鈥� nanma Amaya ta gaisheta bayan ta amsa Amaya tace鈥滱unty u look so sick bakida lfy ne hala?鈥� Jawaheer wani irin kunya taji kamar gani take Amaya ta gano komai daya faru jiya nan take idanunta ya ciko da hawaye sai dai ta kasa d鈥檃gowa balle tace komai

Aunty Norhan data fahimci hakan tace鈥漨ay b stress yayi mata yawa kije kisamu kiyi barci Aunty zamuji da komai鈥� murmushin k鈥檃rfin hali tayi tace鈥漧fy ta lau maman warda kawai d鈥檃n ciyon kaine kuma da sauki fa鈥� Norhan bata sake cewa komai ba sai murmushi kawai datayi

Suna cikin hira ya shigo palorn cikin white shadda yayi kyau sosai sai tashin k鈥檃mshi yake Norhan ta mik鈥檈 da sauri tana fad鈥檌n 鈥測aya ango wannan adon duk na Aunty Jawaheer ne Oshey, gaskiya u look take away鈥� sai satan kallon jawaheer yakeyi wacce tayi k鈥檃sa da kai tana wasa da zoben hanunta, kafin yayi wani irin killer smile yace鈥漀orhan ku d鈥檃ura abinci mana yanxu fa Aunty Jameela ke cemin wai suna zuwa鈥� Norhan tace鈥漝on Allah fa to me za agrka?鈥� Yace 鈥渄uk abinda ya kamata鈥� daga Norhan da Amaya suka mik鈥檈 zasu nufi kitchen saurin mik鈥檈wa itama tayi zata kitchen d鈥檌n da sauri ya rik鈥檈 hanunta juyowa tayi yana kallon ta yace鈥漛aby bakida lfy kibari zasuyi zo muje kiyi baccinki鈥� Norhan tana murmushin ta tace鈥漺lh Aunty jeki kwanta naga u look sick zamuyi ai鈥� suna shiga d鈥檃kin ya kwantar ta kan bed yana kallon cikin kwayar idonta yace鈥漣 love u wife鈥� murmushi tayi cikin rawar murya tace鈥滻 l.love u too鈥� wani irin dad鈥檌 ya rufe jay itakuwa saurin rufe fuska tayi da tafukan hanunta. Ta matsa can k鈥檃rshen bed d鈥檌n mirgino wa yayi kusa da ita ya jawota jikin sa tana k鈥檕k鈥檃rin kwace wa yaki sakinta unexpected sai jin bakinshi tayi saman wuyan ta yana kissing kafin ahankali ya gangaro ya kama lips nata ya shiga tsotsa batayi k鈥檕k鈥檃rin hanashi ba sai dataga yadda idanunshi suka fara sauyawa gashi yana shirin wuce kiss wani karfi yazo mata ta tureshi tana fashewa da kuka zata bar kan gadon rik鈥檕 ta yayi yana kallon ta da jajayen idanun sa yace鈥漺ife! Menene kuma na kuka babu abinda zanyi i promised u just want to play with u, pls don鈥檛 say no鈥� cikin kuka tace鈥漬idai bana son haka鈥� yana kallon ta yace 鈥渕inene baki so baby?鈥� Still tana hawaye tace鈥漛anason kana tab鈥檃 min jiki鈥� Murmushi yayi yace 鈥渋dan ban tab鈥檃 jikin kiba jikin wa zan tab鈥檃鈥� mik鈥檈wa tayi da sauri ta koma can nesa dashi kamar zatayi kuka tace鈥漚she bani kake so ba dama jikina kake so?鈥� Wani irin zaro manyan idanun sa yayi yace鈥漺lh tallahi inason ki nd i will always luv u till my last breath鈥�

Daga haka ya juya ya fita d鈥檃kin tuni su Norhan sun gama girki har sun shirya komi kan dining sun wuce part nasu don yin sallah.

Jawaheer sabon wanka tayi ta d鈥檃uro alwala ta fito bayan ta shirya cikin abaya bak鈥檃 datayi mata kyau ta tada sallah tana idarwa ta koma d鈥檃ki tayi kwanciyar ta.

K鈥檃rfe biyu daidai Aunty jameela k鈥檃nwar mahaifin su jawad ta iso sai dai bata fara zuwa can part d鈥檌n jay ba don kafin kaje saikayi tayiyar kusan one hour duk da cewar acikin gidan iyayen nasa ne, gidan su jawad tafara nufa ita da yarta Meenah sai kanwar meenah din zainab.

Da sallama suka shigo cikin palorn mrs iqbaal ce hakimce kan seater sai Abee dake duba newspepper, Aunty jameela cikin ladabi ta gaishesu yaran ma suka gaishe su.

Mrs Iqbaal tana kallon Aunty jameela tace鈥漢mm daga can b鈥檃ngaren jawaad d鈥檌n kuke kuma kodaga gidanku?鈥� Aunty jameela sanin halin mrs iqbaal yasa ta d鈥檃ure fuska tayi kamar bataji ba, still tasake cewa鈥漢mm aiko dai yanacan ya d鈥檃ukowa mutane abun kunya ya kwaso yar talaka bayan haka duk iyayen yarinya sun lashe mishi zuciya shikeyi musu komai wannan ai masifa ce, wlh jameela bakiga yarinyar ba wata yar k鈥檃rama bansan me jawad yagani naso atare da ita ba, Allah na tuba ko cikin family yace yana son mace aizamu duba mishi mai tarbiyya anma wannan fa naji lbr wai ance Ba鈥檃 san waye ubanta ba wlh鈥� Wani irin mugun kallo Abee ya jefa mata maimakon tayi Shiru sai cigaba tayi da aibanta jawaheer.

Aunty jameela dai mik鈥檈wa tayi tace鈥漷o yayah mun wuce gidan jawad d鈥檌n鈥� daga haka ta mik鈥檈 Abee yace鈥漷o agaishe su鈥�.

Suna fitowa compound meenah ta kalli mahaifiyar ta tace鈥漨ummy yanzu shi Jay duk class d鈥檌nshi ya rasa wacce zai auro sai Shegiya wacce bata uba! Very shameless wlh鈥� mugun kallon da mahaifiyar tata tayi mata yasa babu shiri tayi shiru.

Aunty jameela ta wurga mata key tace鈥漡ashi kiyi driving mu wuce wlh koda wasa naji wannan maganar kin fad鈥檌n ma wani i will teach u a lesson鈥� meenah ta hade rai suka shiga mota sai gidan jay.

Suna isowa bakin gate yayi daidai da fitowar jay daga masallaci da farinciki ya k鈥檃raso wajen yana rungume Aunty jameela yace鈥漨ummy i missed u鈥� ta daka mishi harara tace鈥漦aida bakasan hanyar gidana ba jawad wlh bakada kirki鈥� murmushi yayi yace鈥漚m very sorry mummy wlh aikine anma soon xanzo insha Allah鈥� daga haka ya wuce dasu ciki bayan sun zauna palorn ne ya gaisheta meenah sai satar kallon sa take kafin tace鈥漣nayini babu yabo babu yace鈥漧fy lau meenah鈥� zainab tana murmushi ta gaidashi shima yamata murmushi daga haka yace鈥漨ummy bara inyi mata magana鈥� daga haka ya nufi d鈥檃ki tana kwance kan darduman da tayi sallah da alamun barci yafara d鈥檃ukar ta tsugunawa yayi ya duk鈥檃 ya shiga yimata kiss ahankali ta bud鈥檈 idanunta suna had鈥檃 ido tace鈥漬ace maka banso fa鈥� murmushi yayi yace鈥漨ummy na ta iso fito ku gaisa鈥� da sauri ta mik鈥檈 tana murmushi tace鈥漝agaske?鈥� Yace 鈥渆h mana鈥� toilet ta shiga ta wanke fuskarta ta fito hijab datayi sallah ta saka suka fito tare tane biye dashi bayan tayi sallama ta risina kanta a k鈥檃sa tace鈥漣nayini mummy鈥� Aunty jameela tana jin dad鈥檌n labin ta da sauri ta d鈥檃gota tace鈥� Bless u my dear! ya kike yakuma bak鈥檜nta?鈥� Murmushi kawai tayi kanta a k鈥檃sa tana wasa da yatsun ta. Zainab tana murmushi tace鈥漣nayini Aunty鈥� jawaheer tace鈥漧fy lau ya sunan ki?鈥� Tace鈥漚m Zainab鈥� Jawaheer tace鈥漸 wlcm zainab鈥� Zainab tana murmushi ta kalli mommy tace鈥漨ummy wannan Auntyn she鈥檚 very cute nd kind鈥� mummy tayi murmushi, Meenah kallo d鈥檃ya taiwa jawaheer ta d鈥檃uke kai bata ko gaisheta ba haka ma bata kulata ba itadai satar kallon jaydeen kawai takeyi.

Su Amaya suna shigo suka rungume meenah suna fad鈥檌n wlh babuke ba tafiya meenah tunda kikazo saidai aturo miki kayanki, kyakkyawar budurwar da aka k鈥檌ra da suna meenah murmushi kawai takeyi daga haka suka risina suka gaggaishe da mummy.

Jawaheer mik鈥檈wa tayi ta kawo musu ruwa da Abubuwan motsa baki bayan sunyi sallah sukaci abinci sai biyar na yamma suka tashi tafiya, meenah ta kalli mummy tace鈥漵am zata xauna nan tare dasu Amayah tunda sch nasu babu wani nisa da gidan鈥� mummy bata hanata ba daga haka ta tafi.

Tun bayan tafiyar mummy Jawaheer data shiga d鈥檃ki bata fito ba zamanta tayi d鈥檃ki su Norhan kuwa suna palor meenah sai hira takeyi musu, jay tun bayan ya raka mummy bakin gate motar shi ya d鈥檃uka ya nufi can gidan su jawaheer gaida mamah, Norhan ganin har yanxu jawaheer na d鈥檃kin bata fito ba yasa ta shiga d鈥檃ki don dubawa ko batada lfy ne zaune ta ganta tace鈥滱unty bazaki fito ayi hira kekad鈥檃i ai babu dad鈥檌鈥� murmushi tayi tace鈥漝ama fa bacci nake yanxu kuma sonake nayi wanka sai inyi sallah naga magrib ma yayi鈥� Norhan tace 鈥淥hhk鈥漝aga haka ta fita.

Bayan anbaiwa yayyah sallama ne suka wuce can gida daga haka yaana takai zoya asibitin urunologist bayan sun dubata ne suka d鈥檃urata kan magani tare da bata shawarwari kuma sun tabbatar da cewar bata tare da wani yoyo daga haka akayi musu sallama.

Bayan ta maida zoya d鈥檌n gida duk da cewar dare yayi yaana bata damu ba ta d鈥檃uki hanyar bama wani local government d鈥檌n maiduguri wani k鈥檃ramin k鈥檃uyen malaman tsubbuh wanda ake kira (nguro sowe) can ta nufa bayan ta saya wani bakin bunsuru.

Jawaheer ko abunci taki fita taci babu yanda su Norhan basuyi da ita ba, meenah ta kalli Amaya tace鈥漺ai mutum yace muku ya k鈥檕shi shida cikin sa anma kuwani damu kanku Allah yasa kartaci mana鈥� ko kallon meenah batayi ba ta wuce d鈥檃ki ta zauna bakin bed wani irin tukukin bakin ciki ya r ya rufeta tayi kuka har tagashi sannan tayi wanka tayi shirin bacci ta haye bed.

Norhan ce ta kalli Meenah tace鈥漢aba meenah hakan da kikayi gskya babu dad鈥檌 that is not fear鈥� tab鈥檈 baki tayi har suka mik鈥檈 zasu tafi part nasu meenah tace ita bayanxu zata zoba sai ta gama kallo.

Zama tayi a palorn har jay ya dawo kallo d鈥檃ya yayi mata ya d鈥檃uke kai har ya shige d鈥檃kin jawaheer wani mugun harara tabi bayanshi dashi kafin ta mik鈥檈 ta wuce part nasu Amaya.

08093772168.
5/24/22, 11:07 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

By Sapnah Borno 馃摎鉁嶏笍

63&64..
Chapter 28 · 0% Book details