← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 39

Sashe 20

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jawaheer wacce fitowar ta kenan daga wanka ta shirya cikin wata doguwar rigar bak鈥檃r abaya tana tufke gashinta da ribom tajiyo k鈥檃mshin turaren sa da sauri ta juyo karb鈥檃n ribom d鈥檌n yayi ya kama mata gashin, ya matsota jikinshi sosai kowani ogarn na jikinshi na mik鈥檈wa, d鈥檃n lumshe ido yayi dak鈥檡ar yace鈥漦in gama wasan b鈥檜yan?鈥� Ahankali cikin rawar murya take son yin magana anma takasa, bud鈥檈 idanunshi dasukayi jazir yayi yana kallon ta wani irin gauron numfashi taja k鈥檌rjin ta kamar zai fashe yawun bakinta ya k鈥檃fe tana k鈥檕k鈥檃rin yimishi magana anma takasa, wani irin kafe pink lips d鈥檌nta yayi da ido yana tuna irin zak鈥檌n su dakuma d鈥檃nd鈥檃non su don a wannan ranar daya tsotse su saida ya rasa sukuni baida wani buri daya wuce ya k鈥檃ra samu yasha don yayi kewar su. Goge guntun tears d鈥檌n daya zubo daga idanun ta tayi tana k鈥檕k鈥檃rin kwace kanta, wani irin juyawa da ita yayi ya had鈥檃 ta da bango kafin yayi sauri ya dafe bangon da hannayen sa biyu ya wani matso jikin ta sosai, hanshin shi ya d鈥檃ura kan nata yana shak鈥檃r numfashin ta yana kallon yanda tagama rud鈥檈wa duk ta tsorata sai zaro idanu take, murya can k鈥檃sa yace鈥漺hat?鈥� Ahankali tace鈥漽amu fita ne nidasu Amaya muna son zuwa kasuwa?鈥� Kafe bakinta yayi da ido yace鈥漛anason fitanki yanzu ke ba d鈥檃ya kike dasu Amayah ba鈥� wasu irin hawaye ne suka fara wasan tsere a fiskar ta鈥︹€�

WANNAN PAGE DIN NA JIYA DA DARE NE SAI ANJIMA ZAKUSAMU PAGE GUDA BIYU NAYAU.

09093772168
5/16/22, 8:24 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

-BY Sapnah Borno -鉁嶏笍

45&46鈥�

Ganin tana hawaye ya had鈥檈 rai yace鈥滼awaheer kin san bazan amince matata ta aure tana yawo kan titi ba kowani wawa yana kallon ta, so babu inda zakije!鈥� Daga haka ya fice a d鈥檃kin tasha kuka harta gaji.

Aunty yaana ce zaune tana ta k鈥檌ran wayar Ba鈥檃na yana ring anma ba鈥檃dagawa sosai hankalin ta ya tashi hakan yasa ta nufi gidan yayyah, yayyah tace鈥漼aana ya naganki haka ko akwai wata matsala ne?鈥� Yaana tace鈥漼ayyah wlh akan kisar danasa Ba鈥檃na suyiwa su Jawaheer ne yace min zasukai hari tun daren jiya, anma wayar sa tana ringing kuma ba ad鈥檃uka鈥�. Yayyah tace鈥漢mm yaana to meye abun damuwa kinsan fa Ba鈥檃na tak鈥檃dari ne kullum cikin nasara yake don haka kima wani daina damuwa don nasan ko yaushe muzamuyi wining鈥� Aunty yaana murmushi tayi tace鈥漺lh har hankali na ya kwanta yayyah鈥�. Aunty yaana ta jima suna hira da yayyah kafin ta koma gida.

Amaya suna dawowa ita da Nadeera suka had鈥檜 da ya mairah tare da massa, sunfito daga cikin wani mall Amayah ce ta risina ta gaida ya mairah Duk suka gaisa, ya mairah tana murmushi tace鈥滱maya yaushe zakixo muyi kwana biyu?鈥� Murmushi tayi batace komai ba tace鈥� tunda kinki zuwa gidan mamanki ki kwana mata biyu saiki bani nomb d鈥檌nki, Massa karb鈥檃 min number ta鈥� mik鈥檃wa Amaya wayar mamanshi yayi tasa nomber bayan ya shiga mota yy copy number a tasa wayar.

Jay yana zaune a palor Amaya ta shigo gidan da sallama bayan ya amsa mata yace鈥漣nkin shiga saiki fad鈥檃 mata ta shirya zamuje can gida kin san mrs iqbal tana zuwa鈥� Amayah batace komai ba ta nufi d鈥檃ki kwance ta samu jawaheer saman bed sai dai ba bacci takeyi ba, tace鈥滱unty Jawaheer yaya jay yace kishirya zamu wuce can gidanmu鈥� batace komai ba ta mik鈥檈 ta saka hijab d鈥檌nta don tayi wankanta tun d鈥檃zun, fitowa sukayi this time around baya palorn hakan yasa suka nufi compound, hangoshi sukayi tsaye jikin motar sa yana waya ahankali suka k鈥檃raso wajen, Amayah ce ta bud鈥檈 mata gidan gaba ta shiga, shima ya shigo mazaunin driver takurewa tayi waje d鈥檃ya haka ya tada mota suka bar gidan.

Suna isa can main house d鈥檌n nasu jay ya wuce part nashi, Amaya da Jawaheer ne kad鈥檃i zaune a palorn suna hira suka jiyo sallamar mrs iqbal wato matar Abee wacce take zaune can kaduna, bata wani shiri da Umaimah har ta rasu hakan yasa Amaya bata son matar.

Amsa mata sallama sukayi tashigo palorn tana yamutsa fuska, jawaheer risinawa tayi ta gaisheta maimakon ta amsa mata sai tab鈥檈 baki tayi tace 鈥淎maya dear ina matar jawad d鈥檌n ko bazata fito ta gaishen bane?鈥� Amaya tace鈥漨rs iqbal ai gata nan naga ta gaisheki baki amsa ba鈥� Jawaheer dai kanta yana kasa tana wasa da yatsunta bata d鈥檃go, mrs Iqbal wacce ta hakimce kan kujera tace 鈥淭oh zabiya kin sani agaba ai saiki bani waje kije maza ki girka mana abinci don k鈥檃wayena suna zuwa鈥� Jawaheer jiki a sanyaye ta mik鈥檈 ta nufi kitchen cikin k鈥檃nk鈥檃nin lokaci ta shirya abinci mai lfy inda Amaya take tayata.

K鈥檃rfe hud鈥檜 daidai k鈥檃wayenta suka iso gidan harsu uku don sun samu lbrn zuwan nata suna shigowa palorn suka zazzauna Amaya ce ta gaishe su ta wuce d鈥檃ki jawaheer bayan ta gaishe su ne ta kakkawo wamers d鈥檌n abincin da drinks ta ajiye musu, Hajiya shafa ta kalli mrs iqbal tace鈥滲ilkisu wannan kuma yarinyar waye?鈥� Mrs iqbal ta tab鈥檈 baki tace 鈥渨annan wlh yar aikin gidan ce鈥� muryar jawad suka jiyo wanda shigowar sa kenan yace 鈥淛awaheer ba y鈥檃r aiki bace matata ce so mrs iqbal ki kiyaye kalmominki鈥�

Jawaheer wacce take b鈥檕ye kukan dake shirin kubce mata mik鈥檈wa tayi zata wuce d鈥檃ki jawad wanda ya fahimci halinda take ciki saurin rik鈥檕 hanunta yayi ganin haka tayi saurin risinar da kanta tana hawaye, babu kunya yafara rarrashin ta.

Ita kam mrs iqbal rik鈥檈 baki tayi cikin ranta tana fad鈥檌n 鈥測aushe jawad d鈥檌n yazama haka鈥� sai kusan magrib suka bar gidan ita da k鈥檃wayenta.

A can Egypt kuwa Abutturab ne zaune bakin wani pool k鈥檃fafun shi suna cikin ruwa yana zaune babu wanda ya fad鈥檕 mishi arai sai Jawaheer, murmushi yayi ya shafa sajen sa yace鈥滱llah sarki my love bazan tab鈥檃 mantawa dake ba ni Aliyu haryau har gobe kina k鈥檃rk鈥檃shin zuciya ta鈥� mik鈥檈wa yayi ya nufi hotel d鈥檌n dasuke ganin Ajidde tana bacci ne ya d鈥檃uki wayar sa ya wuce d鈥檃ya d鈥檃kin number jawaheer ya k鈥檌ra sau biyu bata d鈥檃ga ba itakuwa jawaheer ganin number wata k鈥檃sa yasa taji tsoron d鈥檃gawa sai kallon wayar tata takeyi wani k鈥檌ran ne ya k鈥檃ra shigowa hakan yasa ta d鈥檃ga wayar takai kunne shiru tayi batayi magana ba saiji tayi yace鈥漼鈥檃r k鈥檃nwata kin mance da yayanki gabad鈥檃ya baki ko tunani na jawaheer?鈥� Jawaheer wani irin hawaye ne ya zubo mata ta fashe da kuka anma takasa cemishi Komi, ahankali yace 鈥渏awaheer har yanxu kina raina ke kad鈥檃i ce cikin zuciyata anma sai gashi k鈥檃ddarar Allah ta gidda tsakaninki da wani wanda bani ba鈥� tana hawaye tace 鈥測a Abutturab ashe kana nan?鈥� Numfashin tane yakusa yankewa ganin jawad jikin k鈥檕far d鈥檃kin yana aika mata wani kallo tagama tsorata dashi don bata tab鈥檃 kallonshi cikin irin wannan yanayin ba hakan yasa takasa ko motsi, ahankali ya tako cikin d鈥檃kin ba tare dayayi mata wata magana ba ya mik鈥檃 hanu alamar ta bashi wayan babu musu ta mik鈥檃 mishi ya karb鈥檃 baice da ita komai ba ya fice daga d鈥檃kin. Tun daga wannan ranar jawaheer tashiga tashin hankali don gabad鈥檃ya jay ya daina ko zama agidan ko ya shigo gidan baya kula kowa sai Amaya.

Yau takama monday tun safe jay ya nufi office ya shiga bincike kan phone d鈥檌n su Ba鈥檃na yana tracking layin sai dai abunda yake d鈥檃ure mishi kai shine duk wani tressing da zaiyi sai computer ta nuna mishi cewar location d鈥檌n sim d鈥檌n yana jiddari polo hakan yasa gabad鈥檃ya kansa ya kulle ya shiga tunanin waye kuma A jiddari polo zai turo azo akawo wa gidan su attack da wannan tunanin har dare yayi ya mik鈥檈 ya wuce gida.

Washe gari jawaheer ta tashi da matsanancin ciyon mara kamar zata mutu gashi babu kowa gidan sai Amaya, Amaya ganin halin datake ciki ne yasa ta k鈥檌ra jay ta shaida mishi cikin k鈥檃nk鈥檃nin lokaci ya dawo gidan ganin yadda jawaheer d鈥檌n ke kuka duk ta bashi tausayi tambayar ta yayi wani magani takesha bayan ta fad鈥檃 mishi ya aika Amaya taje ta sayo mata da pad da maganin.bayan ta kawo da kanshi ya taimaka mata zuwa toilet bayan tayi wanka ta shirya tafito ya bata maganin tasha har yanzu yana jin haushin wayar da tayi da Aliyu don abin ya tsaya mishi arai.

Washe gari tun safe yawuce can part d鈥檌n Jawaheer inda zata tare don angama ginin anzuba komai na k鈥檃sar waje shi kanshi yasan komai yayi kyau.

Bayan ya koma cikin gida ne yace da Amaya 鈥渒ije kifada mata tafito muje can gidan su ta gaida mama don jibi idan Allah ya kaimu zata tare鈥� Amaya tana murna tace鈥漝on Allah dgske ya Jawad?鈥� Ganin harar daya daka mata ne aguje ta wuce taje ta fad鈥檃 wa jawaheer d鈥檌n basu jima sosai ba suka shirya suka fito kanta a k鈥檃sa tana tsoron had鈥檃 ido dashi, shikuwa sai binta da kallo yake yana lumshe ido.

Mota suka shige ya tada motar suka bar gidan tunda suka hau titi yake kallon ta ta mirror ahankali ta d鈥檃go ta madubi aikuwa cikin rashin sa鈥檃 sukayi clash ganin yadda yake mata wani irin kalllo saida gabanta ya fad鈥檌 da sauri tayi k鈥檃sa da kanta.

Ahaka har suka isa gidan gabad鈥檃ya suka shiga risinawa yayi ya gaida mama duk suka gaidata jawaheer kam ta rungume mahaifiyar tata, bayan sun gaisa jay yace鈥漨ama dama munzo muyi miki sallama idan Allah ya kaimu jibi zata tare鈥� mama tana murmushi tace鈥漷o Allah yasa a tare a sa鈥檃 Allah yabaku hak鈥檜ri da zaman lfy Allah yamuku albarka鈥� Jawaheer tana hawaye nasiha mai ratsa jiki mama tayi musu daga haka suka tafi.

Washe gari tun safe Nadira ta iso gidan don zatayiwa jawaheer lalle,masha Allah anyi lalle yayi mugun kyau abinka da farar fata.

Anayimata lallen ne wayar Amaya wacce taketa faman ring tahau ruri aikuwa da sauri ta d鈥檃uki wayar tayi cikin d鈥檃ki duk suka sa dariya, Nadira tace waini Amayah new catch tayi ne nifa ban gane ba wlh jiyama dataje gidan mu ta jima cikin d鈥檃ki tana wannan wayar鈥� Jawaheer dariya tayi tace 鈥渁iga dukkan alamu hakan ne don nima jiya da dare hanani bacci tayi鈥�
Chapter 20 · 0% Book details