Sashe 1
Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA INAYI MUKU BARKA DA SALLAH, ubangiji yasa Ibadan mu karbabbe ne.
Alhmdlh kamar yadda nayi alkawarin kawo muku sabon littafi na kayatacce da yardar Allah to yau dai gani nadawo kamar yadda nfada muku nazo muku ne da labari mai tab鈥檃 zuciyar mai karatu tare da soyayya mai cike da shauki, pls matured head only idan kinsan u are not matured enough karki karanta min littafi kizo kina biyoni kice zaki gayamin zancen da bazan d鈥檃uka ba.
鉁煉� KAZAFI馃挮鉁�
Story and written by S.borno this book is not free kibiya naira 300 kikaranta cikin salama, ga mai bukata zai tutubi wannan number 08093772168
Paid book.
Free page 1&2
A cikin garin maiduguri Borno state misalin k鈥檃rfe hud鈥檜 na yamma hadari ne yahad鈥檈 sosai kasancewar lokacin damuna ne kusan kullum ruwan sama akeyi.
Jiddari polo anguwa ce wacce zamu k鈥檌ra da anguwar manya kasancewar anguwar masu kud鈥檌 ce, cikin anguwar ne wata mota parfection ta danno kai da gudun gaske, gaban wani katafaren k鈥檃ton gida motar ta shiga danna uban horn kamar zata fasa gate d鈥檌n gidan, da gudu wani tsoho ya taso ya bud鈥檈 gate d鈥檌n.
Zoya wacce tagama fusata sauk鈥檈 glass d鈥檌n motar tayi tana aikawa wannan tsohon mugun kallo cikin harshen su na kanuri tace 鈥渘yi munafuk chari ye鈥� (kai munafukin tsoho ne) taja wata uwar tsuka ta figi motar ta tashige cikin gidan, compound d鈥檌n gidan ya k鈥檃yatu sosai da flowers iri iri fad鈥檌n kyawun gidan kad鈥檃i b鈥檃ta lokaci ne don kana ganin gidan kasan cewa na wani k鈥檜san ne agarin borno. Flat kusan biyar ne agidan ko wanne yana da tazara da d鈥檃n uwansa sai kuma wasu biyu da ake kan ginawa suma suna opposite da juna.
Rumfar Parking ta nufa tasamu gefe guda ta paker motar ta sannan ta fito, anan na samu damar k鈥檃re mata kallo zoya yarinya ce k鈥檃rama wacce bazata wuce 17 yrs ba, kyakkyawa ce ajin farko sannan acike take ta ko ina don Allah yayi mata diri gaba da baya fara ce tass tanada dogon hanci da k鈥檃ramin baki, duk inda ake batun kyau to tabbas za ak鈥檌ra zoya.
Riga da skirt ce ajikinta ta atamfa green color sosai d鈥檌nkin ya zauna mata tayi kyau duk da cewar ba kwalliya tayi ba, bata d鈥檃ura d鈥檃n kwali ba kawai mayafi tasa mai ratsin green sai yar side bag d鈥檌nta hanun ta rik鈥檈 da manyan wayoyinta guda biyu ta nufi compound d鈥檌n su.
Tana bud鈥檈 k鈥檕far palorn ta shiga ko sallama batayi ba Aunty yana ce ta juyo ta kalleta dai dai nan sukayi clash hakan yasa zoya ta shagwab鈥檈 fuska kamar zatayi kuka tace 鈥淎unty yana wlh nagaji gashi ma barci nakeji ko akwai abinci kad鈥檃n insamu inci?鈥� Murmushi Aunty yana tayi tace 鈥� zoya kinaso kice min bakici abinci agidan mahaifiyar taki bane, shiyasa fa niban son kina zuwa kinsan abunka da talaka suma ba isarsu tayi ba鈥�.
Tab鈥檚 baki zoya tayi tace鈥漬ifa bama can naje ba Aunty wlh i don鈥檛 know why ni inajin kunyar nunawa k鈥檃waye na cewar maman jawaheer itane mom d鈥檌na鈥�. Murmushi Aunty yana tayi tace 鈥渮oya kenan bari infad鈥檃miki mahaifiyar ki bata tab鈥檃 k鈥檃unarki ba hasali ma babu wacce ta tsana sama dake a duniyar nan, tafi k鈥檃unar k鈥檃nwarki jawaheer akanki don haka ki manta cewar ma kinada wata uwa, ni nan nayi miki alk鈥檃warin zan zamemiki tamkar uwar data haifeki ki daukeni matsayin mahaifiyar ki ba k鈥檃nwar uba ba kinji koh?鈥� Tayi maganar ne tana rungume zoya ajikin ta tare da bubbuga bayanta.
*wacece Aunty yana*?
Aunty yana k鈥檃nwa ce ga Alhaji Abbas mahaifin zoya, su biyu ne wajen mahaifin su, Alhaji Abbas shine babba sai Aunty yana wacce ke bimasa, asalin su mutanen maiduguri ne kanurin usul.
Aunty yana tana auren wani hamshak鈥檌n mai kud鈥檌 yaranta uku ne a duniya d鈥檃nta babba shine Abutturab sai Wacce ke bimasa wato Batool, sai autar su mairam.
Abutturab babban likita ne bai cika zama a nija ba don acan Egypt yake aikin sa kuma bawani cika zuwa nija yayiba sai idan akwai dalili mai k鈥檃rfi.
Aunty yana da mahaifiyar ta sun kasance masu k鈥檃bilanci don tun bayan da Alhaji Abbas ya auri Rumanah suka d鈥檃uki k鈥檌yayyar duniya suka d鈥檃ura mata cewar maiyasa zai auro bafulata wacce ba yaren suba, yayya mahaifiyar Alhaji Abbas har can gidan Abbas d鈥檌n take zuwa tayiwa Rumanah rashin mutunci, itadai bata tab鈥檃 d鈥檃ga kai koda kallon banza tayi mata ba kasancewar ta mai hak鈥檜ri dakuma tarbiyyah.
Ahaka rayuwa taci gaba har Rumanah ta haihu inda yariya taci sunan yayya wato mahaifiyar Alhaji Abbas sai suke kiranta da zoya, ranar da aka yaye zoya aranar Yayya tazo ta k鈥檞ace ta sosai Rumanah tayi kuka har tagaji, shidai Alhaji Abbas halin mahaifiyar tasa yana damun sa sai dai babu yadda ya iya hakan yasa baice komai ba.
Ko wata ba ayiba da faruwar hakan cikin ikon Allah Rumanah takuma samun wani cikin har lokacin haihuwar ta yayi ta haifo yarinya kyakkyawa washegarin suna yayya tazo gidan ta tsaya kan Alhaji Abbas ta matsa mishi da saiya saki Rumanah yana hawaye yana bata hak鈥檜ri haka ta kwashesa da mari tana ta banbami saida ya rubuta saki sannan ya samu salama.
Duk da cewar saki d鈥檃ya yayi mata haka tabar gidan don ayanxu ita kanta tagaji da halin Aunty yana da yayya, yana fita masallaci ta bar gidan
S. Borno ce鉁嶏笍
5/4/22, 10:26 AM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI鉁煉�
Paid book.
Free page 3&4
Alhaji Abbas yana dawowa ya tarar babu Rumanah agidan duk da cewar yabi umarnin mahaifiyar sa yasake ta hakan bai hana hankalin shi tashi ba, yana cikin wannan jimamin Yayyah takuma cewa idan yaje ya nemi inda Rumanah take bata yafe mishi ba, haka yayi hak鈥檜ri ya danne zuciyar sa ba don yaso ba.
Rumanah kasancewar iyayen ta sun rasu kuma bata da kowa a Borno hakan yasa hankalin ta yayi k鈥檕loluwa wajen tashi don bata san inda zataje ba ga kuma k鈥檃ramar jaririya atare da ita wato Jawaheer.
Tana cikin tafiya batare da ita kanta tasan ina ta nufa ba har ta iso jiddari polo gaba da anguwar su sosai, anguwar shiru baka jin komai sai haushin karnuka, sosai tagaji sabida tasha tabiya hakan yasa ta zauna bakin wani hamshak鈥檌n gida don baiwa jaririyar ta nono, tana zaune wata mota ta danno cikin layin daidai bakin gidan datake zaune motar ta shiga yin horn, da sauri ta mik鈥檈 tana k鈥檕k鈥檃rin barin wajen gate d鈥檌n hakan yasa wutar motan ta haskata harma wacce ke cikin motar tana iya hango ta, bud鈥檈 motar akayi aka fito wata kyakkyawar balarabiya ce ta fito sanye take da abaya ahankali ta k鈥檃raso inda Rumanah take ta tsaya d鈥檃n nesa da ita tace 鈥淎ssalamu-Alaiki!鈥� Da sauri Rumanah ta amsa mata nan take Balarabiyar nan tace 鈥渂aiwar Allah mekikeyi anan wajen awannan daren?鈥� Rumanah bata b鈥檕ye mata komai ba ta bata labari sosai jikin matar yayi sanyi nan ta kamo hanun ta mai gadi ya bud鈥檈 musu gate suka shiga cikin gidan, ita dai Rumanah duk tsoro yakamata tun shigan su gidan sabida tsaruwar gidan duk da cewar dare ne zaka rantse cikin gidan ranace don an k鈥檃wata compound d鈥檌n da wasu irin k鈥檕yayen wuta, duk irin had鈥檜war gidan su jitayi wannan gidan ya dokeshi sau miliyan tamkar ba a nigeria gidan yake ba.
Wani palor suka shiga wanda fad鈥檃rshi b鈥檃ta lokaci ne yayi mugun had鈥檜wa bana wasa ba.
Matar ta nunawa Rumanah kujera babu musu Rumanah ta zauna, babu b鈥檃ta lokaci tace 鈥渂aiwar Allah agaskiya kin bani tausayi kuma insha Allah zan kamanta taimaka miki, ni ba yar Nigeria bace anma ina auren wani d鈥檃n Nigeria ne anan garin maiduguri yanxu haka bama zama anan acan saudiya muke zama, nazo ne don wani bikin dangin mijina kuma gobe zan koma insha Allah don nikad鈥檃i nazo, kuma agaskiya yanxu innatafi babu ranar dawowa ta wannan gidan dakika gani gidan d鈥檃na ne ko wata ba ayi da kammala shi ba, zaki iya zama har sanda Allah zai kawo mafita ga wannan A.t.m ne akwai wasu kud鈥檃d鈥檈 zasukai 20 million kiyi anfani dasu kuma kibaiwa diyarki ilimi kinji koh?鈥� Rumanah hawaye ne ya sauk鈥檕 mata tarasa da wani baki zatayi mata godiya nan tashiga yimata godiya murmushi matar tayi tace 鈥渂abu komi yanxu muje innunamiki d鈥檃kin da zaki zauna kizab鈥檃 kozaki zauna asama kokuma down stairs duk dai inda kike so鈥� haka takaita ta nuna mata inda zata zauna.
A wannan daren matar nan tasa mai gadi ya sayo kayan abinci ya cika store.
Washe gari da asuba tagama shirin ta zata tafi taje part d鈥檌n Rumanah tai mata sallama anan take shaida mata sunan ta Jannah anma yaranta da y鈥檃n uwanta suna k鈥檌ranta da Umaimah, Rumanah ganin matar zata girmeta ne yasa itama tayanke shawarar zata k鈥檌rata da Umaimah d鈥檌n haka sukayi sallama ta tafi, rayuwa taci gaba da tafiya har shekaru uku babu Umaimah babu lbrn ta inda Rumanah sukaci gaba da rayuwa a wannan gidan itada yarta jawaheer har jawaheer tashiga shekaru hud鈥檜.
Wannan kud鈥檃d鈥檈n da umaymah ta bata su batayi wasa dasu ba akwai wata aminiyar ta nan tasameta tabata lbr dama aminiyar tanada shago tana business d鈥檌n kaya tana kawosu daga dubai nan tabaiwa Rumanah shawara cewar ta rink鈥檃 yin turarukan wuta da humrah ta ringa kawosu shagon ta za asaya, hakan ce takasance Rumanah batayi k鈥檃sa a gwiwa ba tafara turaruka cikin k鈥檃nk鈥檃nin lokaci Allah yasawa kasuwancin ta albarka matan manya ne suke sayan turarukan ta haka tacigaba da juya wannan kud鈥檃d鈥檈n dasu take biyawa jawaheer makaranta da kuma shi take ciyar dasu haka har jawaheer tafara tasowa bata san gatan mahaifi ba sai dai soyayyar uwa.
Har izuwa yanxu da ta girma ta kai 16 yrs yanzu tana ss2 a capital school.
Wata k鈥檃war Aunty yana datake zaune kusa da anguwar dasu Rumanah suke zaune ne tana yawan ganin Rumanah a anguwar hakan yasa taje tayiwa Aunty yana gulmar cewa ai taga maman zoya tana aikatau a anguwar su to wannan shine yasa zoya take k鈥檃ra jin tsanar uwar tata don babu abinda ta tsana kamar talaka.
Aunty yana kullum bata zama agidan ta saita zo gidan yayyah don kawai ta hurewa zoya kunne wannan dalili yakesa ko yaushe tana gidan yayyah.
*cigaban labari*