← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 22

Sashe 9

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suka bata damar zuwa
asar Faransa domin
ara samun gogewa a
angarenta me muhimmaci na
walwa, bayan nan sunyi mata kyaututtuka na karramawa bisa ga jajircewarta wajen kawo ci gaba a wannan fanni babbar kyautar da sukayi mata itane waccen motar dake waje sai system da kuma gurbin karatu na shekara guda domin zama
wararriyar likitan
walwa a
asar Nigeria, ina fatan Hajiya ke kin fahimceni Ni wakili ne daga WHO"
Shiru sukayi gaba
ayansu kowa da sakon dake sauka a zuciyarsa banda Ni da bansan meye yake faruwa ba a haka Yaya Mus'ab yazo ya ishesu suna zaman kurame babu wanda ya samu damar magana saishi dake shigowa gidan ne yace
Ammi wa
anna manyan bakin mukayi ne haka a gidan naga wata kafurar mota a
ofar gida"
Ammi ce ta
ago ta dubeshi tace
Gara da Allah ya kawo ka Mus'ab kaina ya kulle na rasa abin tofawa nabar bawan Allah
urar hazo sai
are masa takeyi aka"
Zama Yaya Mus'ab yayi yace
to meke tafe dakai bawan Allah da farko dai Assalamu alaika don naga motar lambar WHO ke gareta" murmushi Dr.

Kaltingo yayi yace
Ai motar ma nan zan tafi na bar muku ita" nan ya zayyane masa komai Yaya Mus'ab yaja dogon numfashi ya sauke yace
ari ma
ari wannan lamari da girma yake yanzu dai
warai munawa WHO godiya ne matu
ar tarin yawa alhmdllh ko iya haka
ingel taci moriyar nacinta gashi har duniya ta fara sanin da
ushin tsirarta a ban
asa maganar zuwa Faransa
aro karatu kuma Dr.

Kaje nidai Amatsayina na wanda nake magana da yawun Madinah na amincewa tafiyarta muna fatan tafiyarta tsanin nasararta ce......"
Ammi ce ta
ago tace
Anya Mus'ab hakan kana ganin zai yuwu kasan fa yanayin da Munau take ciki kowa bayama rayuwarta uzuri gani sukeyi kamar itace ta tsarawa kanta
addararta Mus'ab inajin tsoron kada tafiyar yarinyar nan Faransa ya sake janyo mata wata masifar da bayan ta dawo zata hanata kwanciyar hankali"
Khamis ne ya magantu da cewa
Yanzu Ammi zaman nata meye ya rage nifa ina ganin tayi tafiyarta kawai shine yafi mata alkhairi...." Dr.

Kaltingo ganin ya samu goyon baya yasashi saurin cewa
Kuma babban abin sha'awar inta dawo da aikinta zata dawo domin lokacin da zasu gaba karatun lokacine da WHO take daukan sabbin ma'aikata tare da gwaggwa
an albashi Hajiya tuntu
e da
in gushi akwai asibitin da muke ginawa anan Kano da Gombe cikinsu ne Wannan
ungiya zata bata jagorancin
aya Kinga kenan wannan dama ce da bai kamata ayi wasa da ita ba"
Murmushi Ammi tayi tace
Yaro duk naji wannan amma nikam a son raina naga
ingel
ina tayi aure suna zuwarmin da mijinta suna gaisheni suna tafiya....." Da sauri Dr.

Kaltingo yace
Shima auren Lokacine idan lokacinsa yayi za'ayi Ammi ayi ta addu'a ba gaggawar ba samun mafi alkhairi" da haka wannan zama ya tashi nikam ina
akina bansan inda aka kwana ba sai magrib ina zaune a
aki naji sallamar Hamma Hussain gabana ya fa
i sosai inajin a raina kamar in tashi in fita wata zuciyar tana hanani amma nayi mamakin yanda aka bari ya fito yanzun da
anyen ciwo a kirjinsa bai warke ba.

Kasa dannar ruhina nayi na mi
e na fito mukayi karo dashi yana niyyar shigowa
akin nawa na matsa na bashi hanya ina bu
e bakina nace
Ya akayi wannan wanne irin kulawa likitanka yake baka da zai baka damar yawo a wannan lokac....." Ban rufe bakina ba naji nayi flat a cikin jikinsa yasa hannunsa biyu ya zagayeni ya
ora kansa a saman kaina cikin zafin fitar iskar numfashin dake nuna wannan zuciya tana cike da
unci yace
Wlh babu wata mace da zan iya yima kyautar samartaka ta indai bata kasance keba
ingel zanyi nesa da kowa dominki a yau na gama komai nawa na barin
asar nan zan tafi Italian domin yin wani course ina tunanin zai
aukeni watanni takwas insha Allahu kafin na dawo zanyi duk me yiwuwa na daidaita komai muyi aure kafin na rasa rayuwata ta dalilinki......"
Yana rufe bakinsa na janye a jikinsa nace
Duk da nasani Zuciyata taka ce Hamma amma inason don girman Allah muyi biyayya domin muma ayi mana Hamma rayuwa fah tana taka rawar ne kayi ne me za'ayi maka tunda iyayenka sun
i duba kusanci da zumunci su kar
eni matsayin suruka ka ha
ura dani ka zauna da Bilkisu da zuciya
aya ina maka fatan ta zamo alkhairinka indai nice inanan akan bakata ban janye ba idan har Allah ya hukunta aure tsakaninmu to ko a mace ta hu
u zan shiga gdanka na amince, Hamma nima akwai yiwuwar zanyi tafiya zuwa Faransa duk da bansan ya mutane zasu
auki abin ba, Nima da farko ban kar
a ba yarjewar Yaya Mus'ab yasani yarda domin shi
in furuci nane indai ya aminta Nima ina aminta da amincewarsa"
Ina maganar ina isa saman akwatin kayana na
ebo masa takardun da aka aikomin dasu da magarubar nan kafin na tada sallah ya kar
a yana kallona Nima shi
in nake kallo ya
auke idanunsa akaina ya mayar kan takardun yaci gaba da dubsnsu a nutse Saida ya gama dubawa sannan ya
ago fuskarsa babu wata walwala yace
Congrats" daga haka ya juya ya fice tun daga wannan rana ala
a tsakanina dashi ta janye bansan dalili ba kuma nayi duk me yuwuwa naga na sani amma ya
i bani dama koda ala
ata dashi ta dawo saita dawo a wani yanayi yawanci ina office ina aiki zai kirani yace idan na tashi yanason ganina a guri kaza"
A farko banjin komai haka zan
auki mota na naje duk inda yacemin tun daga lokacin daya fara bijiromin da abubuwan da hankalina bazai
auka ba daga lokacin na daina amsa kiransa nakance masa inada meeting ko inada uzurin yi a gida.

Wata tana ban mantawa naje Aiki na dawo na gaji ga kaina dake ciwo saboda shirye-shiryen tafiyata da muketayi babu zama babu nutsuwa hakan yasa banida lokacin kaina, wannan rana na
ebo gajiyar gaske kayana na cire na
aura towel da nufin shiga wanka gashi gidan Ni ka
aice Ammi ta tafi gidan Hajiya Mabruk wata yar
asarsu, gajiya ce ko tsautsayi ne nidai bansani ba naji wayana na ring ina dubawa naga Number Dr.

Kaltingo na
aga da girmamawa ta da nakeyi masa domin mutumin yanada
imar gaske a gurina mun gaisa yacemin kiyimin snapping na Passport naki ki turomin sannan ki zama cikin shiri jibi in Allah ya kaimu karfe 1:00pm zaku tashi Don Allah a kula dakai sosai kada ki biyewa sakarkaru su
auke Miki hankali daga abinda kikajeyi"
Godiya nayi masa mukayi sallama na dauki hoton na tura masa na kishingi
a ya'akayi ya akayi bacci ya
aukeni naji kamar an tasheni na zabura ina
arin tashi kawai naji an kwanto kaina tare da
ora hannu a
irjina abinda ya sabbabamin bu
e idanuna tarwai cikin firgici ki
ima da tashin hankali nace
Hamma Huss....." Numfashi nane ya
auke nayi wani kukan kura ina
arin Angajeshi towel
in jikina ya su
ale ya rage dagani sai pant nasa hannu na
ame jikina ko dukkan ga
aina suna rawa nace
Innanillahi wa Inna ilaihirraji'un Ham...

Hamma....." Nufoni yayi da wani yanayi da banta
a riska ba a rayuwata na mi
e ina
arin yayumo hijjab
ina nasa ya cafkeni
arfinmu ba
aya ba kawai naji wani
umi da zugi saman nipples
ina na bu
e idona na sake rintsewa na saki wata
ara tare da dafe kansa cikin tashin hankali nace
Ham...Hamma Ka bari banaso ya hayyu ya
ayyumu innanillahi hasbinallahu wa ni'imal wakeel.........
agowar da zaiyi na samu na Angajeshi na shige bayin cikin
akina da ba'a gama gyarawa ba na datso
ofar
irjina na duka irin na dakan garin tuwon mutanen da haka naji yanata bugan
ofar yana kiran sunana da wata wahalalliyar murya da na kasa gane wacce iri ce nikuwa na
i bu
ewa na zauna a ciki na ha
e kai da gwiwa ina kukan ba
in ciki karo na biyu kenan da yake
arin ketamin haddi na meye yasa yakemin hakanne?

" Tambaya mara amsa da wannan tunanin naji alamun fitarsa naja ajiyar zuciya na mi
e na bu
e kofar a hankali ganin babu kowa na fito na dannawa
akin key na koma na zube ilahirin jikina har yanzu rawa yake ranar inajin shigowar dukkan yan uwana har Ammi na inaji suka dawo ita da Hamma Aminu dake a mota ta suka fita har
akina ta
wasa zata bani mukullin amma firgici ya hanani bu
ewa gani nakeyi kamar zasu fahimci abinda ya faru.

Washegari kuwa da
yar na fito kiran duniya Hamma yayimin da sa
onni na
i bu
ewa saboda matu
a ya ficemin a raina na fahimci farautar mutunci na yakeyi so yake ya cikawa duniya burinta na kirarin da sukeyi mana budur bazar.

Ina office aka kirani a waya na
aga kawai sai naji an kece da dariya nayi shiru ina hasaso waye can naji yace.

Madinah kenan jiya dai sai akai wal
iya akan idanuna naga halin kowa ashe dama sha
uwar nan Ni nasan bata Allah bace ashe lalubar juna akeyi am na manta ban fa
a miki waye ba duk da nasan zaki iya daukar murya to mijinki ne da zai taimakeki ya aureki amma fah in kinso rufuwar asirinki wato Khamal, kafin na sauke layi ina Miki albishir da ki bu
e data akwai kyakkyawan tukuici da nakeson yau na farayi Miki saboda inason kisan nasan ke
in wacece ashe lullu
in biri ne ta ciki fanko ne koda yake nima na ha
iyi yawu........."
Datse layinsa yayi batare da bawa shirmensa muhimmaci ba na bu
e data sakonni suka fara shigowa ba
uwar number dana gani kawai na duba na zabura na mi
e kaina yana juyawa jiri na neman kayar dani na saki wayata, kinsan meye na gani?
Chapter 9 · 0% Book details