← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 22

Sashe 22

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiru rashin motsinta yasa Hajiya Babba yo tattaki ta nufo part
in nasu ta tarar da AA Waziri a zaune a parlourn ta tsaya yana mamaki tace
Babban mutum yau dama baka fita ba?" Shafa kansa yayi yace
Eh Hajiya wata kasala na tashi da ita shiyasa ban fita ba" nan suka gaisa take tambayarsa Madinah ya kai dubansa ga
ofar yace
tun safe take bacci"
e ha
a Hajiya Babba tayi tace
Baccin sakarai tun safe har la'asar ai a tashi mutum" tana maganar tana nufar
ofar shiga
akin Madinah ta mur
a ta hangota
udundune sai rawar
ari takeyi ta isa gaban gadon da sauri tace
ya Allahu
arnan bakida lafiya shine kika shigo kika
udundune" tana maganar tana ta
a jikinta tajishi zafi zau daidai lokacin ya shigo ta watsa mai da
uwa tace
Ashe bata da lafiya shine kacemin bacci takeyi" sunkuyar dakai yayi cike da kunya Allah
aya tunda ya tashi ya le
o bai kuma shigowa ba yace
Bari a kira likita ya dubata" cikin sanyin murya irin ta mara lafiya tace
nasha magani nayi allura zuwa anjima zazzabin zai sauka yama fara sauka tunda gashi na fara gumi"
A tausaye Hajiya Babba tace
sannu yar nan Allah ya kawo sau
i bari naje na kawo Miki abinci" fita Hajiya Babba tayi ya isa gefen gadon ya janye mata bargon ya ta
a jikinta yaji yanda ya dauki
umi yayi murmushi yace
ke yanzu tun baayi komai ba kika fara karaya da girmanki da komai yanzu me kikeso zakici?" Kawar da kanta tayi tace
Banason surutu ka tafi" rausayar dakai yayi can sukaji an fasa ihu ta waje ba shiba hatta Madinah da ba lafiyayyiya ba saida ta fice a guje tashin hankalin da suka tarar yasa Madinah sake sakin wata
arar ta kwasa da gudu ta zube gaban Nussy tana jijjigata saidai taki motsawa ba komai ne ya sameta ba face zuwa da tayi tana wasa da
arafunan dake jikin matakalar benen gidan ko ya akayi oho ta cake ma
ogaro dashi har Saida ya hudo gaba jini kuwa kamar an yanka rago.

Iya
arin Madinah wannan accident yafi
arfinta dole sai babban asibitin Abuja aka kira emergency suka taho sukayi dabaru suka cireta a jiki tun a gurin suka tabbatar da babu rayuwa a jikin Nussy.

Tashin hankali ashe Madinah bata fahimci irin son da AA Waziri yakewa Tilon
iyar tasa Nusaiba ba sai lokacin da aka sanar dashi mutuwarta ai yanke jiki yayi ya fa
i cikin wani yanayi na tashin hankali aka daukeshi aka kaishi asibiti ita kuma aka shiryata zuwa makwancinta, ita kanta Madinah wannan mutuwa ta ta
ata sosai tayi kukan rashin Nussy domin ta sha
u da yarinyar sha
uwa ta gaske gashi yau Allah ya kar
i rayuwarta Nusaiba yarinya me shiga rai ta tafi tabar masoyinta mahaifinta da
uncin damuwa.

Kwanaki ukun zaman makokin duka ba'ayi su da AA Waziri ba yana asibiti jininsa ya hau da
yar Madinah ta samu kansa da bashi h
r da kuma bashi misalai wa
anda sukafi nashi zafi wannan tasa ya h
r suka dawo gida, Madina ta mayar da hankalinta a kula da mijinta da kanta.

Cikin lokacin sukayi wata muguwar sha
uwa soyayya me kwanciya a zuciya ta sarki ruhin junansu kulawa ta musamman suke bawa juna cikin hakan Madinah ta fara laluri ita kenan kullum babu lafiya dakanta tayiwa kanta test saiga shigar ciki a jikinta matu
a tayi farin ciki da farin cikin mijinta don tasan yanzu duk wani burinsa na duniya ya ta'alla
a ne akan son haihuwa aikuwa tana ganin gata tattali da kulawa gurin wannan ahli ba shiba ita kanta Hajiya Babba kulawar da take bata ta musamman ce.

Tun cikin yana wata biyar ya fara turowa aikuwa AA Waziri ya tubure shi bazaa wahalar masa da
a ba dole abar yawon aiki ta
auki hutu to dake suma sunsan matsalarta basu wani wahalar da itaba suka bata hutun tazo ta zauna saidai taci tayi wanka ta fita motsa jiki, cikin na kaiwa wata bakwai suka bar
asar gaba
aya wai ta tafi haihuwa Saudiyya acan ta zauna ta haifo yaronta namiji wayyoh murna gurin waziri kamar an masa kyautar
asar Makka.
[7/3, 6:19 PM] Am Oum Hairan: *_JINKIRIN AURE_*
*_END 43-44_*
_This book is not free Nrml 300 PC 1k view acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or DM 09013718241_
Ranar sati yaro yaci suna Muhammad a ranar ne kuma suka
ungumo suka dawo Nigeria jirginsu ya sauka a Abuja a can suka tarar da Ammi saboda tace itane zata kula da
arta da jikanta,
Kwana goma sha hu
u da haihuwar akayi gagarumin shagalin suna bayan lafawar komai rayuwa taci gaba da gudana cikin jin da
i da kwanciyar hankali yaronsu yaci gaba da girmansa
an yan boko rabin rayuwarsa da nanny danma Hajiya Babba tana gidan tana
aukarsa suna yini tare.

Komai ya wuce da haka rayuwa taci gaba da tafiya kamar komai bai faru ba nutsuwa ta samu Madinah anyi gidan kai gashi har iyali sun baibayeta.

Cikin shekaru uku yaranta biyu Muhammad da Nusaiba, irin son da AA Waziri yake nunawa iyalinsa sone da bashida tamka.

Yau asabar ce dukkansu suna gda babu wanda ya fita Nazeer daketa fama da Muhammad ya
ago ya dubi Madinah dake zaune shirim kamar kayan wanki da tsohon ciki a gaba yace
Wato Dr idan na kalleki sai na rin
a ganin kamar kafin lalurar Late Nussy ta shigo dake rayuwarmu tun da can na wanku" Murmushi tayi ta zu
i lemon dake hannunta tace
Eh ba
arya bane ba da gaske kasanni kafin wannan lokacin saidai a yanayin daka sanni
in ba yanayi ne me da
i ba, ka tuna wata rana da kuka je Kano asibitin Dawanau bansan meye ya kawoku ba amma kunyimin block mota har nayi maka magana kaso zagina.

Nayi tunanin Da Hon ya fito zaiyi maka fa
an girma amma saiya fa
i wata kalma da har yau takemin yawo a
wanya Nazz Allah
aya lkcn da kukayimin wannan cin mutumci ya tsaya a raina musamman na Hon saboda shi ba yaro bane saidai tunaninsa a wannan karon yayi kama dana yara wannan tasa naci burin
aukar fansa akan Nussy amma tausayi ya gagara barina domin tun ranar dana
ora idanuna akan Nussy naji tayi bala'in shiga raina"
Dukkanninsu kallonta sukeyi da mamaki sukace
Kece?" Kada musu kai tayi tace
Zahiri" Murmushi Hon Abdurrahman Abba Waziri yayi yace
Na tuba nabi Allah matata" itama Murmushin tayi tace
na da
e da yafe maka ai kawai dai ya kamata Ku fahimci talaka ba wula
antacce bane kuma bawai sonsa ne Allah bayayi yayisa a talaka ba sannan badon yafi son wanda ya azurta ne yasa yayishi a me arziki ba dukka bayinsa
aya ne a gurinsa wanda yafi tsoronsa shine kawai wanda yafi so, Ni zan tashi na koma ciki marata ciwo takeyi master ga yaranka nan kar su zo su dameni su dameka kaida Hajiya"
Bin ta Hajiya tayi da kallo ganin yanda take ri
e mara tace
alau kike kuwa Madinah?" Murmushin ya
e tayi tace
kawai marata ke ciwo nasan idan na kwanta zan samu relief"
Da wannan ta haye saman ta bu
akinta ta kwanta ciwon marar na
aruwa can taji ya lafa ta mi
e ta shiga bathroom ta tsugunna domin yin fitsari kawai taji an dannota ta rintse Idanunta da
arfi jikinta na rawa ta sunkuto
anta namiji, ganin yaron yanata wutsil-wutsil yasata sauke numfashi da
yar ta
auki rezar saman wata yar cover da suke zuba kayan wanka ta yanke masa cibiya ta cire
ankwalinta ta na
eshi ta lalubo wayarta ta kira Hajiya Babba.

Da gudu Hajiya Babba ta nufo saman tana cewa
Ikon Allah wannan karon haihuwar a sadaka muka sameta" gyara yaron tayi tsaf da mejegon ta kwanta tana hutawa ya shigo gidan bakinsa kamar an masa kyautar duniya ya matsa jikin gadon babbyn ya
aukeshi yace
Barakallahu ahsanal khali
in wato mazan sukayo kama dani Nusaiba tayo kama dake My life wannan yaron har yafi Muhammad kama dani"
Bayan suna ne kuma rikici ya rinca
e tsakaninsu ita tace saidai su h
r da haihuwa shikuma yace bata isaba rigima har Kano da
yar aka shawo kanta ta h
r sukaci gaba da gurgura rayuwarsu da yaransu rayuwar wadata arziki da kwanciyar hankali.

Komansu yana tafiyar musu yanda sukeso da yardar Allah cikin lokacin ne Madinah ta bu
e asibiti nata na kanta a Kano inda AA Waziri ya bu
e mata wani katafaren asibitin a Abuja ta
auki
wararrun ma'aikata ta zuba.

Tanaci gaba da aikinta da WHO Madinah an zama manyan mata masu aji ga ilimi ga ku
i ga kwanciyar hankali ga soyayyar miji sannan ga yaranta sun fara
agawa, rayuwa a Nigeria tayi musu wahala ita da mijinta yau suna wannan
asa gobe suna waccan yaran ne kawai ke zaune a gida 9ja suma kuma da anyi hutu suke dauke kayansu haihuwa daya ta kumayi ta samu Ummu Adiyyah ga Al
asim dinta shima ya girma yaranta hu
u ita da kanta haihuwar ta tsaya basu wani damu ba domin yara uku suna ganin sun ishesu rayuwa.

Tammat bih hamdullah
Nan na kawo
arshen wannan littafi Mai suna JINKIRIN AURE fatan Allah ya bamu ikon amfana dasu akasin hakan Allah ya rintse idanunmu daga garesu.

SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
7a4d7083b269456ba92f648064072c03
Chapter 22 · 0% Book details