← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 22

Sashe 5

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kyau yana jawa yaro farin jini matu
a musamman ni nawa daya ha
u da tsafta nan a unguwar mu aka rin
a rububi da tururuwar zuwa
aukata Deenah shine sunan da
an Baffa Kabir ya ra
amin Shikenan Deenah ta bini Babu jituwa tsakanin yayyena da
an su Baffa Sunusi amma ta dalilin haihuwata sai ga Khamal Naseer da Hussain dan Baffa Nuhu suna tururuwar zuwa gdanmu Hussain ne me
an banzan karambani har
aukata yasha yi ya tafi dani gdansu haka iyayensa zasu koromu karshe Suwaiba tace indai ya
ara dauko mata wannan aljanar yarinyar irin tsiya da jaraba saita sa an yankashi.

Dake ba wani girma yayi sosai ba haka ya h
r ya barni saidai yazo gdanmu yayita yimin wasa sai yamma ya tafi, soyyayarsa gareni yasa Ya'ya Mus'ab
aga masa
afa.

Inada saurin girma kamar kazar gidan gona shekara ta biyu aka sani a makaranta da yake wayona yafi na shekaru na saiya zamana a makarantar ma na samu kar
uwa matu
a da gaske ina karatuna sha
uwata da Hamma Hussain na
ara shiga jikina da koyamin damuwa dashi har takai duk ranar da Banga Hamma Hussain ba bana samun nutsuwa,
Saida takai duk masifar Suwaiba da Baffa Nuhu Saida suka sallama lamarin Hamma Hussain gareni, ya garace yaje makaranta a dake shi daya tafi da wuri bai ganni ba.

Inada shekara goma na gama firamare lokacin Yaya Mus'ab ya gama jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya ya dawo gida gadai kwalin amma babu aikin yi dake akwaishi da zuciyar nema haka zai ta buga-bugarsa shine gini shine dako duk don ya samo mana abinda zamuci shida Yaya Salees da wannan suka samamin secondary na
ora itama ta ku
i ce ku
i sosai nake kwasa a wannan makaranta da nakeyi da
inta dake ba asarar kudin akeyi ba ina kwashewa.

Inada shekara sha hu
u wata rana muna zaune a tsakar gida nayi matashin kai da cinyar Hamma Hussain yanamin tsifa a lokacin shi kuma yana karatunsa a Bayero University Kano, hira sukeyi suna tattaunawa akan irin wahalar da Baffanmu yasha nan Hamma Hussain yake cewa ai wani lakcaransu yayi musu bayanin yanda ciwon yake samuwa matsalar jijiyoyin
walwa ne"
Nan na fara tambayarsa abinda ya shafi ciwukan da suka shafi
walwa dake yana bawa duk abinda ya shafeni muhimmanci ya zauna yanamin bayanin abubuwan daya sani a matsayinsa na
aliban ilimi nan take naji inada soyayyar karantar bangaren kodon na gano yanda za'a magance ciwon daya zama sanadin kashemin mahaifina da kuma wani yaro a ma
otanmu me suna Hashim da shima akace tun wani hatsarin mota da akayi dashi yana
arami ya samu wannan matsalar.

Ina tashi na zura da gudu Hamma Hussain ya bini ban zame ko inaba sai gdansu Hashim, Hashim ya girmeni a haife amma yanayin lalura yasa yake abubuwa kamar yaro
arami nan na kama hannunsa muka zauna nace masa
Aboki nice zanyi maka maganin ciwonka zakaji sau
i zaka warke ka koma kamarni kamar Hamma Hussain" dukkansu wa
anda suke gurin kama daga babar Aboki Hajiya Sakina da kuma Babansa Alh Musa da kuma yayyensa suka kama yimin dariya Hamma Hussain da Yaya Mus'ab sune kawai suka zubamin idanu sun sani a rayuwata banson dariya hakan yasa ina
agowa Hamma Hussain yayi sauri cewa
Hakane Dr.

Deenah Matar Dr.

Hussein insha Allahu saikin zamo silar warakar Aboki" ..........
[6/7, 8:29 AM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
alubale ga
ammata)_*
*By*
*Oum Hairan*
*Dedicated to*
Dr.

Mass @gadas son so for ever.
*Free P 9-10*
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank.

Shaidar payment ta wannan Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
Tsalle nayi na fa
a jikin Hamma Hussain ina dariya ya
agani muka fita duk da shekaruna sun fara nauyi ina da kusan 15 years Amma har yanzu ban girma da
auka gurin Hamma Hussain ba baya gajiya da hidima dani baya gajiya da wahaltamin baya gajiya da ji
antar al'amura na.

Muna rayuwa da taimakon Ubangiji dayake kawo mana
auki cikin nasara Yaya Mus'ab ya samu aikin campany ya fara shikuma Yaya Salees yaci gaba da buga-bugarsa shine aca
a shine kwandastan mota ita kuma Ammi takanyi funkaso da safe da rana kuma tayi lemon ginger da kunun aya haka Allah ya rin
a tallafarmu munaci gaba da rayuwa cikin
aramin yanayi Ni da yayye ba biyu muna karatunmu wani lokacin kudin school fees
inma sai anyi kamar anayi kafin asamu a biya.

Zahira a mafi yawan lokuta ma Hamma Hussain shine yake biyamin ku
in makarantar, shekarata sha bakwai na gama secondary A wannan lokaci idan kika kalleni zakice nayi shekaru ashirin da biyu saboda cikar zati na da halitta ta.

Tabbas na amince Zahira ni babbar yarinya ce matar manya a hankali mukayi wata sha
uwa da ta rin
a riki
a tana zama soyayya amma a
angaren Hamma Hussain nikam banta
a jin so na soyayya tsakanina da Hamma ba saidai kawai nasan duk cikin
an uwana inajin Hamma Hussain a raina fiye da kowa.

Lokaci da zamuyi candy Hamma Hussain ya kashemin kudi bana wasa ba domin a lokacin ya gama karatunsa dake zuwa wannan ga
a Allah ya
aga mahaifinsa da Baffa Sunusi sun shiga harkar siyasa gadan-gadan wannan tasa baisha wahalar samun aiki ba, kuma baya
yashin kashemin ko nawa ne ga Yaya Mus'ab shima komai ya samo Deenah komai ya shigo hannunsa nawa ne wannan tasa na zama
ar gata abu guda
aya yanzu daya kutso cikin rayuwa shine masifar son karatun likitanci kamar yanda naci buri itakuma Ammi tunda na taso taga yanda nake girma kamar kazar gidan gona bata da burin daya wucce taga ta auradda Ni.

Muna zaman jiran jarabawa Kusanci na da Hamma Hussain yana
ara
arfi duk dangi kowa yana kallon mu matsayin masoya Mal Buba shine ya shiga cikin maganar dakansa yasa aka kira Baffa Nuhu akan maganata da Hussein tashin farko abinda Baffa Nuhu yace ya girgiza Ammi na sanda taji wai Baffa Nuhu ne yace shi indai shine ya haifi Husain to bai amince masa aure na ba harma da
arin cewa shi ai baima yarda mu
in halattatun
a bane don har Ethiopia yaje ba'a nuna masa limamin daya
aura mawa Baffanmu da Ammi aure ba.

Tun daga wannan lokaci aka jingine maganar auren to dama dake ba wani damuna maganar tayi ba haka naci gaba da harkokina ranar da jarabawarmu ta fito Hamma Hussain ne yaje ya dubo min yazo da murnarsa jarabawa tayi kyau na samu duk abinda ake bu
ata ranar Ya Mus'ab har goyani yayi saboda murna ya tsugunna gabana yace
Uktee me kikeso yanzu bayan fitowar jarabawarki?" A dan
arare saboda Ammi bata bani da sau
i idan nace mata karatu nakeso nace masa.

Hamma Mus'ab don Allah kar ku watsawa muradina
asa kune kukace shine burin Baffanmu akaina koda baya raye zaku iya cika masa burinsa, inason nayi karatu burina shine na zama likitar
walwa please Ya Mus'ab....."
aukeni naji anyi da marin da Saida bakina ya fashe Ammi tace
Karatun ubanki zakiyi Munau Ni kwadantaki zanyi inci da zansaki a gaba in kalla Mus'ab na fa
a maka ka daina biyewa shirmen yarinyar nan....."
Cikin sanyin jiki Yaya Mus'ab ya
ago yace
Ba haka bane Ammi yawanci tunanin yaro shine nasararsa Kinga yanzu kece da kanki kikace mubar maganar auren Hussain da Madinah to me zamuyi da ita Ammi babu amfani zaman Madinah a gida gara ta tafi makarantar wala Allah karatun shine alkhairin rayuwarta kuma ai karatu baya hana aure tana karatun ta idan Allah ya kawo mijin sai tayi aurenta"
Barin gurin Ammi tayi Yaya Mus'ab yabita nikuma na nufi
akina nasa tisue na goge bakina ina tunanin idan Ammi ta
i amincewa da muradina ya zanyi Allah ya sani ina matu
ar son karatu bazan iya h
r da karatun ba, na kusan raba dare ina juyi ranar ko islamiyyarmu ta dare banje ba har na saduda na ha
ura da lamarin karatun amma kullum raina a kunci yake banida sakewa damuwa ta aure ni gashi Hamma Hussain ya daina zuwa zuwa gdanmu Baba Suwaiba da Baffa Nuhu sunce idan bai h
r daniba zasu cireshi cikin jerin yaransu.

A zahiri ya nuna musu ya ha
ura saidai a bayan fage yanata yimin hidima adashi Yaya Mus'ab ya
auka a gurin aikinsu yaje ya yankarmin Form na Jamb bansan anayi ba sai saura sati
aya za'ayi jarabawar na samu labari murna a gurina kamar anyimin Hajj da Umrah lokacin jarabawa yayi muka zana cikin kokwanto ko mu dace ko mu fa
i tunda mun riga mun san halin
asar mu, bayan kammalawa muka dawo sati ka
an Jamb ta fito komai na cikin nasara na samu abinda kowanne dalubi yake nema, nan aka shiga fafutukar yanda za'ayi a biyamin ku
in jarabawa a Jami'ar Adamawa aka samamin admission Yaya Mus'ab yasai da machine
insa da system dinsa ya gamamin komai dakansa yakaini makaranta ya kamamin hostel muka fara rayuwar karatu da
alubai yan'uwana anan muka ha
u dake in baki manta ba.

Tun a wancan lokacin kyawu na yake firgitani kinsan meye yasa kyawuna yake firgitani?

Tunda na taso na mallaki hankalin kaina bayan Hamma Hussain babu wani namiji daya ta
a kallona ya furtamin kalmar nan me tsada a gurina kuma me arha a gurin
ammatan da suka amsa sunan su mata musamman kyawawa kamata.

Zahira kinsani tun a wancan lokacin Ni dake zamu fito daga makaranta za'a ganmu tare a tsaya ace ana sonki saidai Ni banta
a samun wannan gatan ba muna wannan rayuwar kikayi aure kika auri Daddyn Noor har muka gama makaranta mukayi duk abinda ya dace muka dawo garinmu kikaci gaba da rayuwa a gidan mijinki nikuma naci gaba da rayuwata tare da mahaifiyata da
an uwana.

A wannan
adamin ne kuma idanun jama'a yayo kaina musamman da naje karatu na dawo su Baffa Sunusi sune suka fara bu
e fagen da cewa Ammi ta mayar dani karuwa taki barni bayi aure saboda tana morar kyauna tana samun abin lasawa.
Chapter 5 · 0% Book details