Sashe 10
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Video na da Hamma Hussain jiya an cire murya da komai an daddatse wasu guraren sai inda ya kwanto jikina inda ya sanya nipples
ina a bakinsa da inda na
ora hannu na akansa da niyyar tureshi iyanan kawai aka bari wani hawaye me
umi ya satatomin ba jikina ba hatta Zuciyata rawa takeyi inda kikasan sabuwar kamun ciwon jijjiga ta masu na
uda......
_Normal 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank.
'
Ko MTN card ta wannan number 09013 718241.
[6/12, 8:57 PM] AM OUM HAIRAN: 17-18
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
Bansan tsayin lokacin dana
auka zaune a gurin nan ba Saida naji an bu
e office
ina an shigo shima ba shigowar naji ba
arar dukan table ne ya dawo dani hayyaci na dago idanuna da suka ka
a sukayi jawur tare da cije le
e na ganin me shigowar yana nufoni yasani saurin mi
ewa na nunashi da yatsa sai naga ya tsaya shima jikinsa na rawa da murya me nuna alamun tashin hankalinsa yacemin
Ya akayi kikayi mana video jiya har kika fitar dashi......."
Bansan inada fushi ba sai ranar Allah
aya bansan lokacin dana
auke Hamma Hussain da wani nagartaccen mari da ya sanyashi dafe kunci ba, cikin kuka nace masa
Azzalumi mayaudari dama shirinka kenan akan rayuwata shiyasa kaketa bibiyata ashe jiran damar da zaka canzamin lissafin rayuwa kakeyi Hussain ni ka tallatawa surata a duniya saboda cin mutumci da tozarci akan abinda banta
a nema ba banta
a aikatawa ba Hamma meye nayi maka daka za
i fitar da bad video na....."
Rufemin baki yayi da hannunsa jikinsa har yanzun rawa yake yi na tureshi nace
Karkace min komai
on girman Allah kaje kawai Allah ya bimin ha
ina ya sakamin wannan tozarcin daka shirya yimin"
Ina fa
in haka na zari jakata da key na nayi waje ya biyoni yana kwalamin kira banko bi takansa ba bare na saurareshi nayi ma motata key na fice da mugun gudu na nufi get
in maigadin ya bu
e min cike da mamakin yanda nakejan motar a fusace.
Gida na nufa dama dai ikon Allah ke kare bawa amma kariyar ranar ta musamman ce, inayin parking na kifa kaina a sitiyarin na rushe da wani kuka me dukan zuciyar makusanci banji sanda aka bu
ofar ba saiji nayi ansa hannu an
ago fuskata yasa hannu ya sharemin hawayen yana girgizamin kai yace
ingel ya akayi haka?" Da sauri na
ago ina ja baya ina ka
a masa kai yayi saurin dam
ar hannu na yace
Please Lovely sis baa
oyewa abokin kuka mutuwa kuma ko kowa ya
i fahimtarki nikam zan fahimceki garin yaya haka ta faru videonki nata yawo tsakanin wayoyin dangi harma suna i
irarin fitar dashi duniya muddin baki yarda da
udurinsu ba?"
Sai yanzu na samu damar furuci na bu
e bakina Harshena na sar
ewa na zayyane masa komai yaja gwauron numfashi yace
Allah shine kawai zai fitar dake Hussain yayi kuskure kuma ya ha'ince ke Madinah koda ace da yardarki hakan ta faru bai kamata yayi Miki video har yayi sakacin da videon zai tantsama duniya ba, yanzu dai karki shiga gdannan saboda Ammi nakan tsini wlh duk wani bayani daya kamata nayi mata nayi mata ta
i fahimta muje na kaiki gdansu Ja'afar ki zauna tare da Mamansu duk yanda zanyi sanyi na ha
o Miki komanki kiyi tafiyarki Faransa ki barmu da Ammi zamuji da ita"
agowa nayi ina
arin dakatar da kukana nace
Bazan iya tafiya bansan matsaya ta a gun Ammi ba Hamma Mus'ab....." A fusace yace dole saikin tafi domin kuwa hakan shine kawai zaisa komai ya batare da rai ya
aci ba"
Naso gardamewa kafiyar Yaya Mus'ab yasa na amince ya kaini gidansu abokinsa dake Inna Saude tasanni bamu samu matsala ba ta rin
a bani kulawa har zuwa dare wajen Goma Yaya Mus'ab ya kawomin trolly na kayana dana ha
a da sauran tarkace na na killace washegari raina babu da
i haka Dr.
Kaltingo ya kirani yazo ya
aukeni shida Yaya Mus'ab suka kaini Airport Saida suka jira tashinmu ina kuka ina
agawa
an uwana hannu karon farko da zanyi tafiya me nisa a rayuwata banta
a zuwa ko Niger ba iyakar yawona a cikin gidane Nigeria sai gashin zan sauka a birnin Rum da sunan karatu tabbas wannan wani Babban
alubale ne daya farmaki rayuwata dole nasan irin na
in da zanyi don
aukar cece-kucen sociaty
ina.
asar France
asace me ban sha'awa da burge idanu gani na fara fuskantar hakan ne tun daga Airport ashe abin na gaske ne ko anan
in ma motar WHO ce tazo ta daukemu ukune Ni ka
ai ce mace kuma bahaushiya a cikinsu
ayan Ucche yazo daga Ogun Dayan kuma yazo daga Benue, aka kaimu masauki kowa aka dam
a masa key na dakinsa a hotel
in da aka saukemu.
Na da
e ina kallon tsarin
akin da zanyi rayuwar shekara guda a cikinsa gashinan dakine tangameme sai parlour shima babba yayi biyun
akin dakin gadone kawai da wardrobe sai dressing mirror falon kuwa
atuwar TV ce ta bango sai kujeru set sannan gefe dinning table da kujerunsa tsakiyar kujerun akwai Center table sai wani guri da aka ware aka zuba littafai a cover alamar da take nuna gurin karatu ne aka tanada numfashi na sauke tare da komawa ciki na cire kayana na shiga bathroom nayi wanka na
aura alwala dake sun sanya hoton da yake nunawa mutum
ibla nasa doguwar riga nayi Sallah ina azkhar naji ana ta
a kofa ta na tashi na bu
e wani ma'aikaci ne ya gaisheni tare da mi
amin SCHEDULE nasu na abinci na zabi wanda nake tunanin zan iya ci na koma bai jima ba ya kawomin na kar
a Saida na gama abinda zanyi sannan na bude wayata da son kiran Yaya Mus'ab sai naga su lokacin dare yayi musu nisa dole na h
r na kwanta.
A chat nake sanar dasu Yaya Mus'ab na sauka lfy tare da
aukar masaukina na tura masa baya online saboda haka Nima na sauka na kwanta, satinmu
aya muka fara
aukar darasi akwai yan Afrika da yawa a ajinmu musamman yan Nijeriya anan muka sake haduwa dake munyi mamakin ganin juna sosai kike tambayata yarana nawa nayi murmushi nace Miki banmayi auren ba nan kike cemin yaranki biyu Noor da Ayman babansu ya rasu tunda cikin Ayman na tausaya Miki sosai daganan amincinmu yaci gaba da hauhawa ya kasance kin baro masaukinki kin dawo nawa muna rayuwa da yarda da juna da kulawa kinsha tambayata meyesa banyi aure ba ke s tunaninki boko ce ta hanani aure sai daga baya kika fahimci ashe ni
in wata cukurku
iyar
addara ke kaina babu wani abu dana nema na rasa dangin kyau duk wata halitta dake cika zatin mace Allah ya gama zubeta a wajena harma da
ari ga ilimi amma mijin aure ya gagara samuwa a gareni.
Haka mukayita gungurawa har muka gama karatu na fito da kyakkyawan certificate wanda yabawa kowa mamaki kamar kuwa yanda Dr.
Kaltingo yayimin al
awari haka ce ta faru bayan mun gama shagalin graduation namu a wannan
asa muka
ungumo Nigeria a Abuja muka sauka banyi tunanin Ammi zata halacci wannan taro ba amma sai na ganta, murna farin ciki bansan sanda na rungumeta ba harda Hamma Hussain yazo gurin wannan shagalin da Baffa Kabir tunda shine matsayin uba a gareni bayan komai ya nutsa ne aka fara kiran manyan likitocin duniya suna jinjinawa kwazona da har
asar France ta amince ta bani shahadar zama Consultant ta
walwa tare da kyakkyawan yabo, amma fah munci wuya kafin faruwar hakan Allah ne kawai ya dubeni ya bani Sa'a don duk wa
anda mukaje dasu Ni ka
ai ce na tsallake jarabawar
arshe wayyoh Allah Dr.
Zahira mutum aka kwantarmin nayi masa aiki na
walwa tsayin sati biyar ana wannan aikin dukkan abokan karatuna nasu majinyatan basa wucce aikin farko zuwa na biyu suke mutuwa nice nakai
arshe da taimakon Dr.
Kaltingo na samu wannan petiant nawa ya mi
e wannan abu ba
aramin da
i yayiwa masoya na ba wannan shine farkon nasarata ta duniya gaba
aya.
A wajen taron aka bani Offer na ta
aukar aiki a Word health organization sannan aka ware ranar da za'a rakani office
ina na Asibitin da suka gina na masu matsalar
walwa dama sauran cututtuka anan Kano tare da kyautar wata arniyar motar saman wacce suka bani a farko, ranar baniba hatta Ammi tayi kukan farin cikin yanda taga kowa a wannan waje Idan ya bu
e baki Dr.
Deenah yake ambato.