← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 22

Sashe 18

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaltingo ya kirata yakeyi mata bayanin yanda sukayi da Hon AA Waziri tare da rokonta alfarmar ta kar
i kwangilar kula da Nusaiba...." Take tace masa bazata iyaba tadai bar Kano ta koma Abuja dominta, sosai hankalin Hon AA Waziri ya tashi yayi mata kiran wayar duniyar nan ta
agawa saima rejected da tayi a
arshe ransa yayi ba
i ya dugunzuma tunda yake a rayuwarsa bai ta
a haduwa da mace mara da
in mu'amala irin Madinah ba, to wai ita meye takamarta ne?

Tambayar daya kasa samun amsar ta ranar kwana yayi da
uncin zuciya.

A washegari ya nufo Abuja part dinsa wanka yayi ya fito ya nufi masallaci Saida ya dawo ya ishe Hajiya Babba a parlournta ita da autanta Nussy na kwance na gefe dafe da kanta sai wasu irin abubuwa ya isa gabanta ya ri
o hannunta cikin tausayawa yace
Sannu Daughter ya jikinki?"
agowa tayi ta zuba masa idanu tana hawaye tace
Mutuwa zanyi Daddy....."
Rufe mata baki yayi yace
shiru Daughter bazaki mutu ba insha Allahu zan yi duk me yuwuwa naga an samu wanda zai baki kulawa" zama yayi a gefenta suna duban juna da Hajiya Babba ta kwantar dakai tace
Babban mutum kamar akwai damuwa a tare dakai wani abu ya faru ne?"
Tsumman hannunsa yasa ya share fuskarsa idanunsa sun ka
a sunyi jawur yace
Ba kowanne irin mutum nakeson shigo dashi cikin rayuwata ba Hajiya saidai yanzu yanayin ciwon Nusaiba yanaso dole saiya rakito wani" nan ya kwashe duk abinda Dr.

Deenah ta sanar dashi ya fa
a mata, hatta Nazeer Saida ya girgiza da jin wannan dokoki ya
ago yace.

To wai Bro A canza mata likita mana"
agowa yayi ya zubansa idanu tare da girgiza kai yace
Bakada hankali Bro kana ganin irin wahalar da muka rin
a sha tsayin shekaru indai munason mu
an samu nutsuwa saidai mu fita da Nusaiba waje sannan ne zamuyi bacci na
an kwanaki, yanzu idan mun canzawa Nusaiba likita waye zai iya Bro manyan likitocin da mukejin zasu iya sune suka bada shawarar neman Dr.

Deenah kaga kenan mu hkr ya kama"
agowa Hajiya Babba tayi tace
Ita wannan yarinyar matar aure ce ko bazawara?" Batare da sanin ma'anar tambayar ba yace
Budurwa ce Hajiya shiyasa take abu da gadara batasan darajar haihuwa ba" da sauri Hajiya tace
Haba budurwa Babban mutum kodai bakaji daidai bane ai ba yarinya bace" Murmushi yayi yace
To inajin banji daidai
in ba amma Hajiya meye solution?"
Murmushi tayi tace
Idan na baka mafitar zata zama ta dole ne Abdurrahman banta
a cewa dole kayi ba tun bayan mutuwar matarka Nasmat saidai yanzu dole ta kama kayi
in, kaje ka nemi auren Madinah Cikin sati biyu ayi komai a gama kada kabi ta kanta ka nemi Mansur Hassan Kaltingo abokinka kubi ta sama don inajin yarinyar nan bazata baka ha
in kai ba....."
Girgiza kai yayi yace
Hajiya....."
aga masa hannu tayi tace
Karkace komai kayi yanda nace" shiru yayi ya zuba uban tagumi, Nazeer yace
Amma fah Bro don baka ganta bane babyn ta wanku na da
e banga halitta me kyaun wannan yarinya ba karka wucce tayin wannan mata......

Daka masa tsawa yayi ya mi
e yace
Zaayi hakan amma Hajiya raina bai kwanta da wannan tsarin ba"
[6/23, 8:34 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 31-32_*
Tunda aka sanya bikinta da Hussain take cikin damuwa batada cikakkiyar walwala bawai don batason auren ba saidon gudun fitina tabbas ne akwai
ura cikin aurenta da Hussain ba iya mahaifiyarsa ce batason zamowarta suruka a gareta ba harda
an uwansa sunayi mata kallon kamar wata matsala s tattare dasu.

Bikin saura sati Uku inda ta mayar da hankalinta gaba
aya akan kulawa da Nussy duk da cewa tanada burin fansa akan mahaifinta da har yanzu taki aminta su ha
u ko ranar da yazo Kano ya kawo Nussy Dr.

Zahira da Dr.

Nura tasa suka ganshi ita tace tanada uzuri me muhimmanci.

Sosai yaso ganinta amma ta
i ganuwa saima
ara tabbatar masa da takeyi bazata ganun ba, sati
aya ta basu za'a sake dubata bayan magungunan da ta sake musu kafin su bar asibitin ma ita ta fice daga asibitin.

Tunda yake yaga mata iri-iri amma baita
a ganin mace me izzar Madinah ba, koda sukaje Office
inta shi da Dr.

Nura
amewa yayi yana kallon taswirar hotonta tabbas babu ko tantama ya ta
a ganinta amma to a ina?

Ya manta inane a ya jima yana kallonta kafin yaja numfashi suka fita yaja motar zuciyarsa tab da tunanin inda yasan majigin fuskar yarinyar lallai itan ya sani bamai kama da ita ba, kai tsaye Dr.

Kaltingo yayi masa jagora har zuwa gurin Mal Buba suka zayyane masa bukatarsu Mal Buba ya jinjina lamarin kafin ya
ago ya dubesu yace.

Kunzo da lamari me girman gaske, a zahiri dai Munawwara tanada wanda zata aura
an uwanta ne yayanta angama komai yanzu ma saura kwanaki ashirin da
aya bikin bansani ba ko ita ce ta turoku tunda dama ba na'am tayi da wancan auren ba musamman dake iyayen yaron masason auren, yanzu dai ina bu
atar ku bani lokaci zan tuntu
eta zamuyi magana da ita duk abinda ke akwai zan nemeku"
Jiki a sanyaye Hon AA Waziri da Dr.

Mansur suka bar gaban Mal Buba kasancewar basuga alamun nasara ba saidai AA Waziri ya
udurce zaiyi duk me yuwuwa don ganin ya samawa
arsa madafa bazaiyi saken da Madinah zata su
uce musu ba ko badon komai ba don lfyr Nusaiba.

Hanyar Gombe suka
auka dake Hajiya ta koma can shima kuma kamar yaro yafison zama kusa da Hajiya ko ba komi zai yi hira da ita yaji da
i tana rage masa kewar matarsa abar
aunarsa da shawarwari da kuma nasihohi.

Kamar yanda Hajiya ta sabar masu suna zaune a wani sashi cikin parlourn da aka tanada don ibada tana duba wani littafin addini suka shigo yana ri
e da hannun Nusaiba suka zauna sunayi mata sannu da gida ta
ago da murmushi ta mi
awa Nusaiba hannu ta kamota tace
Ina fatan andace?" Murmushi yayi yace
Eh to kusan haka
in duk wani abu da ya kamata ayi anyi dangane da abinda ya shafi Nusaiba.

Saidai kuma ina ganin kamar bamu dace ba a
aya
angaren" nan ya kwashe duk yanda sukayi da Mal Buba ya sanar da ita, tayi shiru na lokaci Sannan ta
ago tace
Yanzu meye mafita Babban mutum muna bu
atar Madinah cikin gidannan fiye da yanda Wancan yake bu
atarta kada kayi
asa a gwiwa ka jajirce ina ganin zaka dace banji a raina Allah zai gaza taimakonka akan wannan niyyar taka ba kaje, Abdurrahman ka dage zaka dace"
Numfashi ya sauke yace
Hajiya bawai sarewa nayi ba amma sai nake ganin a barta tunda sun riga sunyi mata miji" girgiza masa kai tayi tace
Kaine mijin Kayi abinda nace maka kawai" baya jayayya da maganarta dole ya sunkuyar da kansa sukaci gaba da tattaunawa akan abubuwan daya shafi rayuwarsu.

Itakuwa Madinah anata shirye-shirye magana ta kankama Dr Zahira da sauran mutanenta sai rawar
afa akeyi basusan wainar da ake toyawa ba domin tunda aka fara maganar auren basu ta
a waya da Hussain ba ko ya kirata bata
agawa idan ya turo mata test bata bu
ewa take gogewa gashi ko gidan yazo saidai ya hangeta daga nesa tanajinsa zata kulle
ofarta yayi nacin Ammi tayi fa
an duk wani wanda ya isa ya fa
a yayi amma tayi kunnen uwar shegu, ranar Alhamis data kama za'ayi kamu ranar ne komai ya bayyana ga Ammi da yayyenta su Mus'ab shi itakam batasan me akeyi ba dake dama ba
okin auren takeyi ba batada wasu Yan rahoto iya masifa taki bari aganta bare a kamata, tunda aka fara hidimar bikin kullum sai sunyi fa
a da Zahira.

Yau
inma bayan an taso daga Event
in da akayi kamu sai uzurin amarya batada lafiya aka bayar suka raba abinda zasu raba kowa ya watse, A
akinta ta tarar da ita ta tusa takardu a gaba tana dubawa tare da shigar da wasu bayanan cikin system
inta.

Rufe system
in Dr.

Zahira tayi tace
Amma ke bakida mutumci wlh kawai kisa mu tara mutane domin tayaki farin cikin zuwan wannan rana da aka da
e ana addu'ar zuwa ta shine zaki jisgani ki watsamin
asa a ido ki barni da
arya wa mutane na cewa amarya batada lafiya....." Harara ta watsa mata tace
Kece kike murna da wannan auren da ba baki nayi masa ba amma banji a raina zaije ko inaba" Daga mata hannu Zahira tayi tace
Dakata dallah Malama kada ki fusatani ai saiki tashi kije Mal Buba ne yake neman ki yace idan an taso daga kamun Azo masa dake"
Kasa
e tayi tana mamakin wanne dalili ne yasa Mal Buba yake nemanta?

Dole ranta baiso ba ta tashi ta
auki mayafinta suka fice a harabar gidan ta tarar da Yaya Mus'ab suka gaisa yace
Kunyi magana da Mal ne?" Girgiza masa kai tayi tace
Yanzu Zahira take cemin Ammi tace idan an taso daga kamu naje yanason ganina" gaba yayi itama ta nufi motarta ta shiga suka fice ranta cike da sa
e-sa
en dalilin kiran nasa.

A zaurensa ta tarar dashi suka gaisa yana zolayarta tana Murmushi can ya nutsu ya kira sunanta yace
Munawwara!"
agowa tayi cikin fa
uwar gaba yace
Na canza Miki miji....." Wani dam gabanta ya buga tace
Ni..." Jinjina mata kai yayi yace
ananun maganganu sunyi yawa a lamarinki da Hussain wannan yasa na canza Miki za
in abokin rayuwa ina fatan ya zame Miki alkhairi"
Jikinta a sanyaye idanunta ya ciko da hawaye tace
Waye Mal?" Murmushi yayi yace
Hon Abdurrahman Abba Waziri...." Cikin firgici tace
What?" Jinjina mata kai yayi y
ace
Kiyi h
r insha Allahu shine alkhairin ga lefenki nan ankawo
azu da safe" Idanunta taf da hawaye tace
Amma Mal waye ya kawoshi gurinka har ka amince masa aure na wlh Mal banason auren Hamma Hussain amma da na auri wannan mutumin gara na auri Hamma...
Chapter 18 · 0% Book details