← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 22

Sashe 14

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kwanakin da suka gabata abubuwa da yawa sun faru masu da
i da akasinsu kamar yanda Mal Hamza ya umarce su bayan sati guda da zuwansu suka koma tayi masa bayani kamar yanda ya bu
ata yayi shiru na dogon lokaci can ya
ago ya dubeta sosai yace
kuma Munawwara cikin satin nan bazaki iya tuna wani da kuka ha
u ba kodai da
i ya ha
aku ko kuma akasin haka, ko s gurin aiki ko a kasuwa ko a kan hanya?"
Shiru tayi tana nazari can ta
ago tace
Wlh na kasa tunawa Mal" Murmushi yayi yace
Shikenan Ni na hango abinda baki hango ba kije kici gaba da addu'a saura
iris nasan idan lokacin yayi zaki tuna da komai" gdy tayi masa suka tafi iyakar tunaninta ta kasa tuno wani abu, daga nan gurin shirye-shiryen tafiyarta ta wucce ta gama komai sannan ta dawo gida zata fara zuwa Germany ne tayi wata biyu daga can zata wucce Rasha.

Tayi wata shida ranta wasai farin ciki takeyi da tafiyar domin tasan zata huta da jarabar danginta da suka sanyata a gaba ga Hamma Hussain daya
aro wula
anci kullum cikin tuhumarta yake tare da
alubalantar watsin da tayi dashi ita kuma Allah ya sani bawai sonsa ne ta daina ba a'a sabuwar rayuwar daya tsiro da ita bayajin kunyar ta
a jikinta kullum burinsa ta bashi dama ya nuna mata kalar tasa
aunar practical ita a tunaninta koda zatayi wannan rayuwar shikam ba abokin yinta bane bare ma bata ta
a fatan hakan ga waninta ba bare ita kanta.

Da wannan ta tattara ta sauka a
asar Jamus
asa me cike da albarka saidai sanyin da yaso ya takurata amma tanajin da
in rayuwa a
asar babu ruwan wani da wani, ta rasa meye yasa turawan suke matu
ar bata girma idan sukaji matsayinta musamman sukan raina
ananun shekarun da suka kaita wannan matsayi, Seminar da ta kaita Garman sati hu
u ta
auketa.

Ta huta na sati biyu sannan ta wucce Rasha ta fara abinda ya kaita hankalinta ya kwanta duk ta sauke layukanta na 9ja saboda ta samu damar yin abinda ya kaita ko sabuwar number data saka daga Amminta sai yayyanta sukeda ita sai Dr.

Kaltingo da Dr Zahira da tabar asibitinta a hannunta ta gurinta takejin yanayin gudanarwar, hankalinta ya kwanta sosai batada damuwar komai.

Kullum da safe zata fita taje asibitin da take course
in ta dawo da yamma
warai hukumar asibitin suka yaba da kwazonta sun jima basu samu likita me kaifin basirarta a wannan asibiti ba aikuwa nan sukayi mata cahhh suka fara zawarcinta suna aikawa da shugabancinta cewar suna bu
atar abar musu ita, to itama ta
an kwa
aitu da son zama dasu saidai Amminta tana ranta bazata iya barin Amminta da zaman dindindin ba, ko a cikin
asar tana ganin yanda Ammi take shiga damuwa idan taga bata kusa da ita bare kuma ace ta tafi tafiya doguwa irin wannan ta ba yau ba ba gobe ba dole da damuwa.

Wannan shine ya hanata kar
ar tayinsu ta dai ci gaba da lalla
awa ya rage saura wata
aya ta gama course
inta ne suka bata wani aikin bincike da zai dauketa wata biyu steel bataji dadin karin lokacin ba saidai babu yanda ta iya wai a haka ma sunyi mata da
auna.

Tayi nisa cikin wannan aikin bincike ne wani dare ta dawo daga hospital ta gaji sosai saboda sunyi yawo sosai a ranar, tana kwance tayi ruf da ciki tana duba yanayin yanda project
in nata yake kasancewa wayarta ta soma Ring bata
auki abinda wasa ba ta jirkito ta
aukota tasan
ayan uku ne kodai
an gdansu ko kuma aminiyarta ko Dr.

Kaltingo kodai
an nacinta Hamma Hussain da a yanzu lamuransa suka fara bata tausayi Bilkisunsa ta rasu a dalilin haihuwa gashi ta barsa da yara biyu shi kuma tayi masa wula
ancin ya barta ya kasa barinta zuciyarta ta fara ayyana mata kodai bashi dama zatayi a karo na
arshe?

Wata zuciyar kan garga
eta kwana biyu ta samu salama daga
warzabar dangi idan ta kuskura ta dawo da maganarta da Hamma Hussain sabuwa to zata koma ruwa ita kuwa da wancan yanayin daya wucce ya dawo gara ta
arshe kwanakinta babu auren duk da tana tsananin bu
atar mijin musamman a wannan lokacin da take jin tabbas tanason namiji feeling ya fara cutar da rayuwarta kullum ita kenan shan
wayoyin da zasu rage mata zugin azabar da take ciki amma kullum lamarin kamar kara ta'azzara yakeyi.

Kara wayar tayi a kunnenta da sassanyan sexy voice
inta tayi masa sallama ya amsa da walwala yace
Dr.

Deenah ina fatan kina cikin aminci wa
annan Rashawan basu takura Miki ba don nason so da masifar son African women"
Murmushi tayi tace
Allah dai yana tsallakar damu kamar yanda ya saba tsallakar damu a nan
in ma Dr.

Ya Nigeria ina missing chakwakiyar
asata duk sai nake jina wata daban nan ba hayaniya babu sa ido ba ruwan wani da wani rayuwar dai gwanin da
i amma ta
asata tafita da
i tafita
anci"
Dariya yayi yace
Dr.

Kenan kinada abin dariya Am wato Dr.

Wata petiant muka samu take neman bawa kaina ciwo, yarinyar wani Sanata ce me wakiltar Gombe central ta samu wani irin ciwo na
walwa me wuyar sha'ani da wuyar magani an fita da ita
asashe sunfi goma amma kullum babu wani sau
i a ciwon shine nace bari na kiraki don nasan kinason irin wannan isue
Gwauron numfashi ta sauke ta tashi zaune tana gyara bra
inta tace
Meye asalin samuwar ciwon na haihuwa ne ko kuwa daga sama ta sameshi?" Fasali ya sauke yace
Wato shekara bakwai baya sunyi tafiya da mahaifiyarta Nasmat daga Gombe zuwa Abuja a mota a wannan tafiyar ne suka samu gagarumin hatsarin mota wanda yayi sanadiyar mutuwar Nasmat da Drivern su ita kuma yarinyar Nusaiba
ar shekara uku a lokacin ta samu karaya biyar a jikinta wanda hakan ne ya hana asalin wancan ciwon bayyana sai daga baya aka ga kanta yana kumbura tana firgita nan hankalin mahaifinta ya tashi domin ya
auki son duniya ya
orawa wannan tilon
iyar tasa ko ka
an baison abinda zai taba nutsuwar yarinyar, sake gyara zamanta tayi tace
Waye mahaifin nata kuma wanne asibiti da wanne aka kaita?" Jin ta bawa abin attention yasashi cewa
Senetor Abdurrahman Abba Waziri Wato AA Waziri..........."
[6/19, 8:29 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 23-24_*
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
Durowa Madinah tayi daga gadon da take kai da sauri tace
Abdurrahman Abba Waziri, AA Waziri?" Jinjina kai Dr.

Kaltingo yayi yanaci gaba dayi mata bayanin da bata fahimtar komai a cikinsa bai san meye yake faruwa ba saida yaji taja gwauron numfashi ta sauke tace
Ya isa Dr." Shiru ta kuma ratsawa can tace
Allah ya bata lfy Dr.

Zan kwanta gobe in Allah ya kaimu inada fitar wuri zuwa wani guri banason African time shiyasa nakeson kwanciya da wuri" baiji da
in yanda lokaci
aya yaga yanayinta ya sauya ba yace
Ok Dr ki kwanta mayi mgnr da safe" aje kan wayar tayi sunan da Dr.

Kaltingo ya fa
a mata yanaci gaba dayi mata yawo a kwanyarta tana tuno Number motar mutumin da yaci mutuncinta ranar da sukaje Asibitin Dawanau ita da Yaya Mus'ab tabbas Inma ba shine ba to makusancinsa ne a cikin motar, irin wannan zuriyar basu dace da tausaya ba domin suma basa tausayin kansu"
Bawa zuciyarta hutu tayi ta hanyar gyara kwanciyarta washegari babu inda zata don haka ta yini tana research akan irin lalurar da Dr.

Kaltingo ya sanar da ita jiya ta jima da sanin ciwon amma bata ta
a bada hankalinta wajen bincike akansa ba domin ba ciwone da yake yawan samuwa ba amma ciwo ne me wuyar sha'ani, bawai don taji tanason duba petiant dinba a'a saidon ta
arawa saninta
arfi game da harkarta, yini tayi tana abu
aya daga wannan shafi zuwa wancan sallah da abinci sune suke dakatar da ita har yamma sannan ta rufe tayi wanka ta fice daga gidan ta nufi wani gurin hutawa.

Anan ne zuciyarta ta rin
a raya mata tayi
aramin research kan AA Waziri Murmushi tayi ta
auki wayarta ta kunna layin ta na Nigeria ta lalubo number Dr.

Jadda bugu biyu ya
aga yana cewa
Allah ya taimaki likitan likitoci na nemeki har nagaji da cigiya sai daga baya nakeji ashe
asar kika bari" murmushi tayi tace
Dr.

Kenan ya aiki ya fama da petiant?" Numfashi ya sauke yace
Munata fama ya Rasha?"
Alhmdllh" ta amsa tare da sauke numfashi tace
Ka tuna lokacin da nazo duba marasa lafiya asibitinku nida Yayana kafin barowata Nigeria? in baka manta ba akwai wasu mutane da sukayi bad parking har mukaso yin hatsaniya da Drivern a
arshe me gidansa ya fito ya fa
i abinda yakeso suka tafi, shin zaka iya tunawa?"
Murmushi yayi yace
warai kuwa ranki shi da
e ban manta ba ai ranar Nima naji babu da
i sosai" ajiyar zuciya tayi tace
Meye abinda ka sani game dasu?" Shiru ya
anyi me tsayi sannan yace
Yaron da kukaso kuyi hatsaniyar dashi
anine ga wannan mutumin sunansa Nazeer Abba Waziri shikuma wanda ya fito daga bayan Sunansa Sanata Abdurrahman Abba Waziri mutanen Gombe ne a lokacin da kuka ha
u dasu sun kawo wata
aramar yarinya ne sakamakon ciwon ta
uwar
walwa da take fama dashi......."
Ya isa ranka shi da
e iya haka ma ya wadatar"
Amma Dr meye yasa kike tambaya game dasu?
Chapter 14 · 0% Book details