← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 22

Sashe 17

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Takaicinsa har wuya haka ya dawo suka gaisa da Ammi yace
Ammi Ni narasa meye yasa
ingel takeda ru
on masifa takasa yafemin laifin da take zargina akai" Murmushi Ammi tayi tace
Hussaini ai kunfi kusa da
ingel kuma zan iya cewa kafini sanin halinta domin kaine amininta kafin tasan kanta inaga kaci gaba da ha
uri zata sauko fah....."
Bazan sauko ba" sukaji ta furta lokacin da take fitowa tace
Ba fushi nakeyi dashi ba damar biyayya na bashi Ammi Mahaifinsa da mahaifiyarsa basason ala
ata dashi meye yasa bazai nemi wacce ransu zaiyi da
i da itaba wlh tallahi Ammi Hamma Hussain ya cika naci Hausawa fah sunce idan so cuta ne h
r magani ne, Ammi nafi Hamma Hussain bu
atar abokin rayuwa saidai son na samu abokin rayuwa bazaisa kuma na
i yima iyayena biyayya ba wannan dalilin yasa na ciresa a lissafina yaje ya rayu kawai" Mi
ewa yayi zuciyarsa a karye yace
Koda kin daina sona Ni zan rayu dake
ingel banida burin takura rayuwarki amma ina
aunarki
auna ta jini saboda haka ki shiryawa zama amarya ko ranki bayaso" dariya tayi tace zanji kuma zangani"
Bai saurareta ba ya fice daga gidan ita kuma ta shiga kitchen ta kunna gas ta
ora ruwa yayi dumi ta sauke ta koma bathroom na
akinta tayi wanka tayi sallar magrib da Isha sannan ta mi
e, bata jima da kwanciya ba wayarta ta
auki ruri ta lalubota tana duba number Nussy ta gani kamar yanda tayi saving number AA Waziri da ita kamar ta ajiye tunawa dole suyi communicating tunda ya
auki ragamar lfyr
arsa ya dam
a a hannunta, a kasalance tayi masa sallama ya amsa tare da cewa
Meye bayani game da Daughter?" Murmushi tayi taja numfashi tace
banfara aiki akanta ba nadai duba yanayinta ne ranar Monday inason a kawota asibitinmu Kano akwai wasu gwaje-gwaje da za'ayi mata sannsn na dakatar da shan magungunan ta har sai anyi gwajin abinda ya nuna sai asan abinyi a gaba am wannan shine abinda ke akwai"
Ya rasa meye yasa yakejin kamar yasan muryarta sannan yanayin sanyin maganarta yake sanyashi kasala, a gajiye yace
Ok tanks" daga haka ya kashe wayarsa bata wani bawa hakan muhimmanci ba ta gyara kwanciyarta bacci me da
i ya
auke ta.

Kashegari da safe ta nufi office
inta don tana da abubuwan yi masu muhimmanci sai yamma ta dawo duk da cewar ranar ba ranar aiki bace Lokacin data dawo ne ta ishe mutane a tsakar gidan nasu da yawa gabanta ya fa
i suka kalli juna da Ammi ta kawar dakai.

Maryam cousin
in ta ce yace wajen Baffa Kabir itane ta nufota tace
Congrats Dr komai lokaci ne yau dai Baffa Nuhu ya amincewa aurenki da Hamma Hussain...." Da sauri ta dubeta tace
Shine me sai akace in shi ya amince Ni na amince?" Dukkan wanda yake gurin Saida yabita da kallo musamman Ammi da take kallon wannan a matsayin wata dama da Allah ya bu
ewa Deenah ta samun abokin rayuwa me sonta da
aunar farin cikinta.

Tsaki taja tayi ciki Abinda Ya
ara tabbatarwa duk wanda yake wajen Deenah batayi amanna da wannan shiri ba, Kharimatu matar Yaya Mus'ab ita ce tabi bayanta don tasu tafi zuwa
aya ta ishe ta ta cire kayanta zata shiga wanka tace.

Wai Madinah meye ne yake damunki ke kinsan irin murnar da mu masoyanki mukayi da aka sanar damu yau za'a kawo lefenki yanzu fa dakon jiransa mukeyi?" A hassale tace
Zaku karbi lefena dawa?

Aunty Kharimatu ina ganin mutumcinki kije ki fadawa duk wani wanda yazo don wannan shirmen yaja tsumman rayuwarsa ya
ara gaba wlh bazan auri Hussain ba yariga ya gama fita a raina da abubuwa da yawa na tsaneshi matsayin miji ku barni nayi rayuwata Ni
aya nafijin da
inta....."
Tass aka
auketa da mari ta dafe gurin zuciyarta na tafasa ta
ago ta sauke idanunta kan Ammi, Ammi tace
Na da
e ina zarginki da bijirewa aure kina musamin ashe gaske ne ke wacce irin zuciya ce dake kamar ta kafuran farko Munau meye laifin yaron nan Husaini ya
are rayuwa a wahalarki ashe ke butulu ce wlh kin bani kunya meye baya hawa tsanin
addara ne yaron nan yanata binki kina janshi a
asa shin ke kinajin akwai wanda zaisoki kamarsa a duniyar nan?

To ahir
inki ko kinaso ko bakiso indai na isa dake kuma nice na haifeki saikin auri Hussaini...."
Da rawar murya tace
Idan kuma Allah bai
addara bafa Ammi na rantse da Allah bana
in Hussain amma a yanzu bana masa son aure Ammi kibarni wlh bazan ta
a auren jinin Hajiya Suwaiba ba matar nan ta
ini ta cutar da raina lokacin da bankai kowa ba Ni danme yanzu zan......."
Zaki rayu da
ana ko?

Rasa kunya
eran tanka international Karuwa, to ai bari kiji fin
arfi na akayi har maganar Nan ta kawo haka amma Ni bazan ta
a amincewa dake matsayin matar
ana ba saboda
abi'a naso takeyi abinda aka gada iyaye da kakanni shine akeyi ake fakewa mutane da karatu Madinah ga lefenan an kawo kuma na ha
snce
annan ya mallaku kansa na cikin tukunyarki to amma ki sani ba cinya ba
afar baya ki jira ranar da zaki tabbatar Suwaiba ba sa'ar karawarki bace tafi uwarki ma makaman ya
i"...............
_Sorry nd manege_
[6/22, 7:45 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan_*
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1

Tunda ta fara maganar babu wanda ya kulata sai yanzu da Madinah ta
ago ta dubeta tayi murmushi ta bu
e baki zatayi magana Ammi ta
aga mata hannu tace
Karkice komai Madinah, ke kuma tunda kin gama
iban albarkar taki kina iya tafiya" Harara ta zabgawa Ammi tace
Eh kince haka mana to wlh muddin nice na haifi
annan to baku isa ku mallake min shi ba dole ku sakarmin kurwar
ana da kuka kame tun baisan kansa ba, yo Ni na ta
ajin wannan masifa ance baasonku kun nace kun li
e saboda anyi ba
in jini anason a jonawa
ana masifa gayyar ba
in jini....."
Zuciyar Madinah har wani zillo takeyi tanada abin fa
a amma Ammi ta hanata magana dole ta koma ta zauna tanaji tana gani Suwaiba ta fice taci bulus, kwarai da Ammi tabarta da sai ta fa
awa Hajiya Suwaiba maganar da har ta mutu bazata manta ba.

Murmushi tayi ta juya ta kwanta ranta na suya Ammi tace
Ki kama kanki kuma ki koyi juriya dole ko don arzikin Mijinki ki rin
a ragawa Suwaiba domin ta haifeshi tunda kuwa ta haifeshi Kinga kema ta haifeki Munau don Allah banason wata magana mara da
i ta shiga tsakaninki da Suwaiba"
Daga kai tayi tace
Insha Allahu Ammi amma ku dakatar da kawo lefen nan a tara wani lokacin" Murmushi Ammi tayi tace
To ya kikeso ayine Munau shifa aure dole ne gareki kiyi h
r ki kar
i za
in nan
ila shine za
in da Allah yayi Miki"
Zaune ta tashi ta dubi Ammi tace
Idan ya kasance haka ne meyesa bai yiwu tun a baya ba Ammi matakin bata ran juna kawai aka
auka amma Ni inaji a jikina bashine za
in da Allah yayimin ba Ammi duk da haka na kar
a saidai inaso ki fa
a masa kar ya takurawa shiga rayuwata banaso"
Ai Shikenan" Ammi ta fa
a tana ficewa daga
akin hakan ya bata damar shiga wankan da tayi niyya ta fito ta zauna zaman shafa mai ta gama tayi sallolinta ta kulle
ofarta tayi kwanciyarta kira da bugun
ofar duniya ta
i bu
ewa, ashe a wannan rana aka kawo lefen Mal Buba ne ya tsayar da lokacin bikin wata uku masu zuwa shima saboda Ammi tace a dan basu lokacine.

Washegari Litinin wayar Dr.

Kaltingo ne ya tasheta ya sanar da ita sun taso ta amsa da
Ok" sukayi sallama ta shirya ta fice, har yamma ba'a gama gwaje-gwajen ba wannan tasa dole sai kwana sukayi washegari aka
ora sukayi mata sallama suka tafi, taci gaba da bincikenta akan lamarin ciwon na Nusaiba kwana uku komai ya kammala da dare bayan ta nutsu ne ta
auki waya ta kira wayar Hon AA Waziri, bugu
aya ya
aga tayi shiru kamar bazatayi magana ba bayan tayi masa sallama, can ta numfasa tace
Munyi dukkan abinda ya kamata muyi na gwaje-gwaje game da matsalar Nusaiba abu
aya dana gano shine za'ayi mata aiki ne a zu
e jinin da ya taru a cikin kanta sakamakon
ulewar jijiyoyin
walwarta amma kafin aikin za'a
orata akan wasu magunguna da kuma allurai, za'a aika masu da alluran da magungunan su Alluran za'a rin
ayinsu ne duk Bayan 2 hour baa fashi kuma ba'a tsallake lokaci idan bakwai daidai aka fara to goma daidai za'ayi wata idan aka fara tsallake tsallaken shine matsala kuma shima maganin duk bayan 3 hour ake shansa sai ku nemi wanda zai kula da
a'idar lokacin"
Sosai sharru
an suka tashi hankalinsa yaja numfashi yace
Amma Dr.

Waye zaiyi wannan aikin?" Murmushi tayi tace
Toni ya zanyi in sani kaima baka sani ba wannan dai shine matakin farko na kula da Nusaiba a wannan
adamin da muke kai ciwonta yayi zafin da kulawa ta musamman take bu
ata"
Aje wayarta tayi taci gaba da harkokinta kwana biyu tsakani Dr.
Chapter 17 · 0% Book details