Sashe 7
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dare fah yayi kaga goma ta kusa"
Cije le
ensa yayi yace
shikenan tare da juyawa na ri
o hannunsa da sauri nace
Aa ba haka nake nufi ba muje na rakaka...." Juyowa yayi ya dafa kaina yace
Ranki baiso ba
ingel jeki gida kawai"
Girgiza kai tayi tace
Ba haka bane Hamma...." Ganin idanuna ya kawo ruwa yasashi yin gaba nabi bayansa ashe duk wannan abin da mukayi kan idanun Hajiya Suwaiba, jikin motarsa muka tsaya ya zubamin idanu mun jima tsaye gabana yana fa
uwa shi kuma bazan iya cewa ga abinda yake tunani ba ya bu
e min mota zuciyata babu tunanin komi na shiga shima ya shiga yayiwa motar key muka bar Event center
in munyi tafiya me
an tsayi sannan yayi parking ya kwantar da kansa jikin kujera yana fitar da wani irin numfashi da bansan dame zan kwatantashi ba.
Can a sama na tsinkayo muryarsa yana cewa
Inajin zuciyata kamar baa jikina take ba tanayimin nauyi tanamin ciwo kamar zata fito a
irjina Madinah wanne magani zamu bawa kanmu don ragewa kanmu ra
i tunda kowa ya kasa fahimtar halin da zukatanmu suke ciki?"
Da rashin fahimta na
ago idanuna na zubashi akansa nace
Kamar ya fah?"
agowa yayi yasa hannu ya kamo hannuna ya murza tsakiyar hannuna da
arfi, karon farko da naji wani abu ya game jikina wanda ya fara tasowa daga tsakiyar kaina, na motsa sa niyyar kwace hannuna maimakon ya sakarmin hannun sai ya janyoni na shiga jikinsa sosai yasa hannunsa biyu ya matseni, faduwar gabana ta tsananta ba ba
uwa ce ni a shiga jikin Hamma Hussain ba amma yanayin na yau ba
one a wajena wani tsoro ya shigeni jin yanda jikinsa ke wata irin ka
awa kamar yanajin sanyi,
amshin turarensa yana
ara hautsina min lissafi.
Banyi aune ba naji numfashina yana
aukewa ashe bakina ya jorner a nasa na kuwa datse ha
orana da
arfi cikin tsoro da firgici na shigar sabon yanayi, duk yanda naso na
waci kaina na kasa sai kawai na rushe masa da kuka muka rin
a kokawa dashi yanason dole saiya ciremin mayafin jikina nikuma na
i bashi dama yakai hannunsa
irjina ya cafka kenan nayi wani kukan kura na Angajeshi nakai hannu na bu
e motar ko handbag
ina ban
auka ba na kwasa da gudu shikam bai iya fitowa a motar ba saboda wahalar yanayin dana gudu na barshi aciki.
Inacin uban gudu Allah ya ha
ani da me napep na tare na shiga na fa
a masa inda zai kaini har zuwa lokacin
irjina harbawa yakeyi da
arfi a kofar gida na tarar da Yaya Salees ya zubamin idanu gaba
aya yanayina baiyi masa ba ya tako ya kama hannuna yace
ingel yadai" da yanayi na rashin gaskiya nace
Yaya bashi ku
insa handbag
ina aka sacemin a gurin dinner"
Bayan haka bance masa komai ba nayi gaba ina shiga na kullo
ofata Zuciyata wani irin bugu take badawa me ban tsoro Ni kaina Saida na firgita da yanayin bugunta hakan na zame a gurin na
ora kaina saman katifa na rushe da wani kuka me ciwo, abinda banta
a tunani ba a gurin wanda banta
a tunani ba Hamma Hussain.....
Hamma Hussain shine da farautar mutunci na?
Dama hakan zata yiwu mutumin da kullum yakemin nasihar na kula da kaina mutuncina shine
imata yau shine yayi
arin rabani da mutuncin nawa?
To kodai shima zargina yakeyi da nasan komai kamar yanda da yawa suke
auka??
Banida amsa hakan na zame na kwanta raita tanamin wani irin ciwo ranar nayi kukan da banta
a yin irinsa ba kuka biyu na rashin madafa da kuma na ciwon abinda Hamma Hussain yayimin, da wannan bacci ya
aukeni ko a baccin firgita na rin
a yi saboda da gssken gaske na razana da yanayin Hamma Hussain nasani addu'a ce kawai ta ku
utar dani ba karfina ba ba iyawa ta ba.
Ina kwance bankai ga tashi ba da safe naji hayaniya a tsakar gida Muryar Zakiyya da Hajiya Suwaiba sune suka sanyani mi
ewa dagani sai rigar bacci a jikina na nufo kofa na tsinkayo Muryar Hajiya Suwaiba tana cewa
Ai dama bazaku amince ba amma ai munada shaida meye ya kawo jakarta da wayarta
akinsa idan ba ita bace tayi masa wannan aika
r a gabana fa ta hilaceshi suka fito daga Event center sannan na koma gida na tarar dashi an caka masa wuka a
irji an kuma caka masa a gefen ciki wlh tallahi babu abinda zaisa mu yarda Dole taje tayiwa jami'an tsaro bayani idan kuwa dana ya mutu to itama saita bisa"
Da sauri na fito daga dakin na tsaya ina kallon kowa kawai sai naga Ammi ta juya ta shige
aki na juya ga Hamma Khamis naga yayi
asa da kansa Yaya Mus'ab ne kawai ya Matso gareni ya yayumo hijjab saman igiya yasamin yace
Ya akayi haka My Deenah garin yaya kika aikata wannan mummunan aikin?" Cikin alamu na rashin fahimta nace
Meye yake faruwa ne?" Nan Suwaiba tayo kaina tana cewa
Azzaluma maci amanar
auna kin cucemu Madinah kuma saikin girbi abinda kika shuka ashe dana rabaki da
ana na haramta masa aurenki kyace ya rayu mu gani wlh bazan yafe ba sai anbimin jinin
ana....." Har yanzu ban fahimta ba Saida jami'ar tsaron ta nufoni da sar
a a hannunta zata sanya min Yaya Mus'ab ya dakatar da ita yace
Wlh tallahi Madinah bata aikata abinda kuke zarginta ba don haka daganan babu inda zata indai ba gurin aikinta ba haba wannan ma ai haukane kawai don anga jakarta da wayarta a
akinsa sai ya zama kuma ita ce ta nemi kashe shi idan so kuke ku tabbatar ku bari ya dawo hayyacinsa mana shi ai zai iya bada shaidar waye makashinsa tunda dai bai mutu ba"
Shigowar Mal Buba da Baffa Kabir ne yasamu mayar da hankalinmu garesu bandani da hawaye yake tsiyaya a fuskata kamar famfo Mal Buba yace
Daga gurin Hussaini muke yanzu haka ya tabbatar mana da ba Madinah ce ta aikata masa wannan ta'addanci ba maza ne su biyu da baisan su waye ba amma yana zargin na gdane........
PAID BOOK
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank.
'
Ko MTN card ta wannan number 09013 718241.
[6/10, 4:21 PM] AM OUM HAIRAN: _*JINKIRIN AURE!!!*_
alubale ga
ammata)_
OUM HAIRAN
Free P 13-14
_Paid book Nrml 300 Vip 500 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
Ajiyar zuciya me
arfi Madinah ta saki ta juya ta koma ciki zuciyarta na tafasa ranta na suya wai kamar ita duk kusancinta da Hamma Hussain zaace itane taje ta farmaki rayuwarsa, hawaye ta sharce ta juya ta tsaya jikin window tace
Banso furta Miki komi ba amma furucinki na
arshe yasa naji inason na fahimtar dake duk da nasan ko kin fahimta girman kai da duhun zuciyarku na
iyayyar Zuri'ar Al
asim bazata bari ki yarda kin fahimta ba.
Mama Suwaiba ba kamar yanda kike tunani bane eh tabbas hakanne abinda idanunki ya gani naje dinner Bikin Bilkisu da Hamma Hussain badon kaina ba sai domin Hamma na, shine ya rokeni alfarmar zuwa gurin taron domin a cewarsa zuwana zai bashi
arfin gwiwar gudanar da komai da
warin gwiwa, banso tafiya ni daya ba yanayi yasani dole nayi hakan don wacce zan gayyata tayimin rakiya tana dutyn dare, kuma ba gaskiya bane kalaminki na cewar na yaudareshi na fitar dashi shine yayi amfani da girman darajarsa a gurina ya fitar dani abinda ya faru har yasa na bar masa jakata da wayata wannan kuma sirrinmu ne ni dashi saboda yanada
imar da bazan iya fadin komi game dashi ba, wannan shine gskyr abinda ya faru tsakanina dashi, waye ya farmakeshi har ya yanke shi wannan bansani saboda haka Allah ya sakawa mahaifiyata
aga mata hankalin da kukayi da wannan nake cewa indai babu kason tsoho da tsohuwa a gidanmu a fice mana daga cikinsa....."
Dafe kuncina nayi da sauri na
ago idanuna suka sauka cikin na Ammi ta nunani da yatsa tace
Mamanku Suwaiba ba sa'ar yinki bace ki kame bakinki banason rashin kunya bazamu daidaita ba"
Zuciyata a jagule na koma na zauna kan katifa ta ina share hawaye duk da sosai Maganganun mahaifiyar Hamma Hussain sun ta
on raina amma Zuciyata cike take da son sanin halin da Hamma na yake ciki, yinin ranar sukuku haka nayisa sai dare na fita a gida na tafi gurin aiki kasancewar night duty ne dani, ko a wajen aikin banida walwala sosai da safe dana tashi daga aiki raina bai yarjemin wuccewa gda ba Saida na kira Yaya Mus'ab na tambayeshi asibitin da aka kwantar da Hamma Hussain ya fa
a min na
arasa gabana yana fa
uwa nurse
in suna mutuntani don ni
in ba
oyayya bace a asibitin kasancewar nayi wani practical acan, nan na tsmbayesu
akin suka rakani na bu
e na shiga da sallamata gabana ya fa
i ganin Hamma Jabir ne a zaune shida Hamma Khamal.
Muka gaisa dasu a
agauce kallon da Hamma Jabir keyimin yana damuna na
arasa wajen Hamma na ri
o hannunsa tare da shafa kwantacciyar sumarsa nace masa
Ina fatan mijina yanajin sauki?" Sha
amshi na dake kashe masa jiki a koda yaushe da kuma jin dirin saukar sautina a dukkan jikinsa yasashi bu
e idanunsa akaina tar yanamin wani kallo na tsantsar
auna da tausayin kai.
awa nayi na zauna a kusa dashi na
auki hannu na nakai
irjinsa da yake na
e da bandejin daya
aci da ruwan ciwon me ha
e da jini na
ago na dubeshi cikin tsananin tausayi nace
Sannu Hammana tun jiya raita ta
i sakewa inajin tsoron yanayin da zan tarar dakai shiyasa banzo ba ina fatan banyi laifi ba?" Dagamin kai yayi nayi murmushi na fara kwance
aurin na dauko akwatin dake aje a gefe nasa almakashi na rin
a yanke masa a hankali ina cire bandejin har naje
arshe na sanya safa na cire audugar ya
an saki siririyar
ara nayi saurin
ora bakina a nasa nayi kissing nasa nace
Haba Dr Mijin Dr.