Sashe 15
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko case na rashin lfyr yarinyar yazo hannunki ne?" Girgiza kai tayi kamar tana gabansa tace
Eh to yazo baizo ba taimako na gaba shine zaka
aukomin hoton file na yarinyar ka turomin inason nayi bincike ne game da ciwonta"
Tana aje wayar kiran Dr.
Kaltingo ya shigo suka gaisa ya tambayeta game da maganarsu ta jiya tayi murmushi tace
Wato Dr.
Yarinyar tana bu
atar kulawa matu
a nayi bincike yau sosai game da ciwon ina tunanin ta samu ciwon (INCREASED INTRACRANIAL PRESSURE) wanda yake samuwa dalilin bu
ewar hanyoyin gudanar jini (BLOOD FLUID & CEREBROSPINAL FLUID(CSF) Dr.
Wannan ciwo yanada wuyar sha'ani yanada wahalar magani gsky domin ba kowanne asibiti ne suke da kayan gwajinsa ba, am abu
aya da zan iya yi cikin wannan lamari shine ka fa
a musu suje France zan rubuto masu sunan asibitin da suke wannan aiki na toshe hujewar da jijiyoyin
walwa sukayi amma fah Dr.
Kasani aikinmu
ila wa
ala ne idan Allah yaso ta tashi zata iya tashi saidai har zuwa yanzu cikin kaso dari da akewa aikin nan kaso uku ne ke iya tashi sauran duk suna mutuwa ne sannan fah Dr.
Har yanzu ba'a gano engine da zai yi aikin a warke gaba
aya ba anayinsa ne duk bayan lokaci, ina ganin wannan bayanin zai taimaka musu wajen shawo kan matsalar"
Numfashi Dr.
Kaltingo ya sauke yace
Amma Dr.
Zan so a matsayinki na
wararriya kuma jajirtacciya data saba taimakawa ki samu lokaci kiga Nusaiba nasan ganinki da ita zaisa ki tausaya mata wala Allah ma kiji a ranki zaki iya tallafar rayuwarta"
Murmushi tayi da yake sanyaya masa gwiwa tace
Banason ha
awa kaina aiki ne Dr.
Nan inada wasu manyan project guda biyu da suka sanya lkcna ya
aru gashi akwai wasu petiant da nake kula dasu ciki harda me irin ciwon Nusaiba please Dr.
Kaima zaka iya nikam gsky banji a raina zan iya wannan aikin ba musamman danasani idan na shiga zanyi wuyar fita saidai
ayan biyu ta faru ko dai Nusaiba ta dawo Kano ko kuma Ni na koma inda suke nikuma gsky bazan iya barin garina ba.
Bama wannan ba nifa Dr banjin zan iya wannan aikin ne"
Katseta yayi da cewa
Amma Dr.
Bansanki da irin wannan
abi'ar ba meye yasa zaki tsireta lokaci guda haka aikinmu munayi ne da son abun da kuma hope akai saidai yanzu naga kamar kin cire hope Dr.
Meyesa" dogon numfashi taja ta sauke ta bu
e baki muryarta can
asa tace
Inada dalili Dr kayi abinda ke gabanka inka samu dama ka taimakawa Nusaiba Allah ya bata lfy koda addu'a na tayata nayi ho
asa basai nakai ga ta
a jikinta ba"
itt ta tsinke layin tana ganin
imar Dr.
Kaltingo amma batajin zata iya tsinka burinta tabbas wannan wata dama ce da Allah ya bata na ta rama abinda ya jima yana kartar zuciyarta saidai kuma dole saita iya takunta batason Dr.
Kaltingo yasan dalilinta so takeyi sai ta ja rawanin AA Waziri a
asa ta nuna masa tabbas shima talaka yanada rana,
ewa tayi tana zagaya
akin tana sa
a hanyoyin da zatabi wanda dole sai an nemeta, murmushi tayi tace
Insha Allahu zanyi duk me yuwuwa naga baki mutu ba Nusaiba don idan kika mutu shiri na ya rushe kiyi ha
uri naso taimakonki halin mahaifinki ne zaija sau
inki da nisa.........."
Kuyi hkr da wannan na
an shiga busy ne.
[6/19, 8:29 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 25-26_*
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
*BONUS PAGE*
Komawa tayi ta zauna tana Murmushi a ranta tana raya irin
udurin dake zuciyarta da wannan ta tashi tayi wanka ta kwanta tare da kiran Ammi a waya sukayi hirarsu sun jima sosai sannan sukayi sallama kiran Zahira ya shigo tace
Dama yanzu nake shirin kiranki meye asibiti yake ciki?" Murmushi tayi tace
komai yana tafiya daidai mun samu
arin ma'aikata ma daga UNICEF" jinjina kai tayi tace
Nagaji da zaman
asar nan kuma kullum dalilan zamana
aruwa sukeyi" murmushi Dr.
Zahira tayi tace
kinajin da
inki Ni yanzu wani abune ya tunkaroni da yake neman fin
arfi na Dr.
Wani cousin
in Daddyn Noor ne ya fito waishi sona yakeyi zai aureni na nuna masa a'a banaso amma kullum maganarsa
ara
arfi tskeyi ke yanzun har yakai kansa gurin Baffanmu shi kuma ya kirani yake fa
a min ya yaba da nutsuwarsa amma me nagani, to kaina ya kulle Naseer bashida matsala gsky a kankin kansa saidai matarsa Samira tanada mugun kishi wanda Ni nake ganin kamar bazan iya auren mijinta ba"
Dariya sosai kalmar ta ta
arshe tabawa Madinah Saida tayi me isarta tace
Kinada abin dariya Dr.
Zahira mata suna tsorataki toke yanzu kina tunanin samun saurayi ne wanda bashida mata ko kuwa kina tunanin zaki samu matar da bata kishin mijinta ki aure mata?
Kema kinsan bame yiwuwa bane dole ne cikin biyu
aya ta faru kodai ki auri Naseer ko kuma ki auri waninsa, Dr.
Zahira koni a yanzu raina baita
a bani cewa zan auri saurayi ba saboda haka duk shirina na zama da kishiya ne mu goga kowa tasa ta fisshe shi, Ni ina ganin indai kinason Naseer to ki bashi damar fitowa kuyi aure kema kya samu nutsuwarki ta dawo sai kuci gaba da tayamu addu'a muma Allah ya kawo mana karshen ka
aici"
Jinjina kai Dr.
Zahira tayi cikin yarda da kuma tausayin aminiyar tata tace
shikenan na amincewa shawararki zan fa
awa Baffa na amince Allah yasa alkhairin kenan Madinah wlh kullum inayi Miki addu'a banta
a rokawa kaina miji na gari batare da nasaki a ciki ba kuma inaji a jikina yana gaf da bayyana yanzu yaushe zaki dawo Nigeria ko kuma mune zamu biyoki?"
Sunsha hira sosai sai wajen biyu na darensu Madinah sannan sukayi sallama sunayi sallama taga sa
on Dr.
Kaltingo ta email kamar ta bari sai Saida safe saidai yafi gaban haka a gunta batasan dame yazo mata ba haka ta bu
e tare da tashi zaune tana karanta sa
Likita a kullum burinsa yaga al'ummar da yake cikinta sun rabu da ciwuka sun zauna lafiya, likita a kullum burinshi taimakon al'ummah likita a kullum burinsa sanya dariya da farin ciki a zuciyar me ciwo, shin Dr ki kalli yarinyar nan da idanun Rahma dame zaki iya taimaka mata?
Likitoci sun bada shawarar dole ne a samu
wararren likita ya kasance da ita a kowanne lokaci domin tana bu
atar kulawa ta musamman don tabbatuwar lafiyarta, mahaifinta Abokina ne ya taimakeni a rayuwa Dr.
Inason gusar da
uncinsa ta hanyar zama silar samuwar lafiyar gudan
arsa
aya tilo gashi ni girma ya hauni bayan haka bangaren a yanzu ya girmeni saboda yanayin shekaru ya tabbata sai irinku masu
uruciya kune zaku iya wannan sadaukarwar.
Dr.
Na bawa Hon.
AA Waziri labarinki ya ro
eni alfarmar yi Miki tayin kwangilar so na sanar dashi bakida ra'ayi domin mun fara maganar dake yace na bashi number ki kuyi magana ke dashi don Allah ki bani dama na bashi number ki ina fa
a Miki gsky ne AA Waziri yafi
arfin komai a gurina kiyi don ni Dr.
Madinah wannan shine karon farko dana nemi alfarma a gurinki....."
Gabanta ne ya fa
i ta rin
a bin hoton da kallo yarinya kyakkyawa da bata wucce shekaru goma ba amma da ganinta kasan ta tawaya cikin alamun tausayawa ta rubuta masa
ta aje system
in ta kwanta kasancewar ba sallah zatayi ba taci gaba da latsa wayar yanayin garin ya fara sabar da ita rashin baccin dare hakana ta cinye daren wajen tufkawa da warwarewa sai asuba ta tashi tayi wanka tai alwala sannan ta samu baccin ya
auketa cikin baccin taji wayarta tana ruri ta wawurota ta danna a kunnenta jin Muryar Dr.
Kaltingo yasata wartsakewa yace
Sorry na tasheki dama Hon.
AA Waziri ne yace ya kiraki baki
agaba" Hamma tayi tace
Eh lkcn daya kira lokacin daga wayata baiyi ba yanzun kuma ya wucce zanyi wanka na fita kace ya kirani 8:00pm" shifa Dr.
Kaltingo mamaki sha'anin Madinah ke bashi yaja fasali yace
Ok babu damuwa insha Allahu zakiji shi lokacin da kikace" tare suka ajiye wayar ta tashi ta fara shirin fita.
Lkcn data dawo rututu ta tarar da misscall bata saurara ba Saida tayi wanka ta zauna ta bu
e system
inta wani kiran ya shigo ta jima tanabin number da kallo kafin ta
aga tare da sallama, a tausashe aka amsa mata ta lumshe idonta duk da ba wani sani tayiwa Muryar ba amma ta gane wani
angare nata take wutar dake cin zuciyarta ta ruru sabuwa har taji kamar ta kashe wayar saidai Dr.
Kaltingo ne a tsakiya dole ne tayi danshi saboda yayi mata abubuwan da ba wannan alfarmar ba ko tafi haka ya nema sai tayi masa.
Batakai ga magana ba yace
Sunana Abdurrahman Abba Waziri nasan sunana bazai zame Miki
atacce ba Dr.
Mansur Hassan Kaltingo ne ya bani number ki" ta
e baki tayi tace
Ya sanar dani zaka kira" cikin fa
uwar gaba Hon AA Waziri yace
kamar naso nasan Muryar koda yake muna harkar mutane
ila me irinta ce am yanzu meye kika tsara game da petiant
inki?"
Sake gyara zamanta tayi tace
Naso nayiwa Dr.
Kaltingo bayani saidai naga kamar bazai fahimceni ba Hon.
Ciwon yarinyarka yana bu
atar kulawa saidai ni
in daya za
a don bata kulawa abubuwa sunyi min yawa yana maganar 1 week ne Ni kuma a
allah zan
auki tsawon 7 weeks kafin na gama abubuwan da nakeyi so bansan yane za'ayi ba....."
Katseta yayi da cewa
Kada kiyimin haka don Allah ki taimakeni kada Nusaiba ta rasa rayuwarta Dr.