Sashe 3
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanu yayi kanta na
asa tana wasa da yatsunta can ya numfasa yace
Allah ya shiga lamarin Madinah" shiru ta tsawaita can ya dago yace
Babu matsalar jinnu cikin lamarin nan kuma babu sa hannun kowa Madinah kawai lokacine baiyi ba amma insha Allahu zamu du
ufa tayaki addu'a Allah ya jinkirta zama ya kawo abokin rayuwa na kwarai yanzu abinda nakeso daku ga wata addu'a da zan baki yau daren Laraba
arfe biyu ki tashi kiyi alwala kiyi sallah raka'a hu
u kowacce ki karanta mata fatiha
afa
aya da kulhuwallahu 40 kowacce raka'a har ki idar kiyi istigfari adadin 100 kiyi salatin annabi
afa
ari shima kina me tawassali ga Annabi Muhammad (S.A.W) bayan kin gama ki fa
i bukatar ki ta za
in miji na kwarai abin alfaharin kowacce mace sai ki rufe da istigfari 100 salati 100 saiki tashi ki koma ki kwanta kiyi haka na tsayin kwanaki bakwai bijahi Rasulullah sai Allah ya waiwayi lamarinki domin kin ha
a shi da wanda bazai iya juya baya ga bukatar wanda yaje masa dashi ba wato Muhammadur Rasulullah, Madinah idan kinyi haka duk abinda al
ibla ta nuna to dole ki kar
e shi koda kuwa
an uwan naki Khamalu ne idan kuma akasinshi ne to dama fatan da mukeyi kenan, aje a dage Allah zai duba bu
ata"
Gdy tayi masa sosai suka ajiye masa sadakar Naira dubu goma suka tafi hakanan taji malamin ya kwanta mata domin a kalaminsa akwai tawali'u sosai cikin lamarinsa, suna tafe ne tafiya irin ta kurame can Madinah tace
Dole zan bar
asar nan cikin yan kwanaki Dr.
Saurin cin birki tayi tace
What happen Dr.
Madinah da zakice zakibar
asa bayan kinsan yanayin da muke ciki yanzun?" Numfashi ta sauke tace.
Shine dalilin da zaisa nabar
asar Dr.
Zahira yau ina zaune a office Baba Sunusi ya kirani zagin da yayimin akan nace banada ra'ayin aure da Khamal ko karen gidansa baita
a waba har yana kirana
ar matsiyata taka hayen arziki......" Kukane yaci
arfinta ta rushe da kuka tace
Wai meye laifina ne da Al
asim ya haifeni da Adiyyah?
Dubanta Zahira tayi tace.
Na dade da fahimtar family
inku kuna rayuwa a cikinsu ne kawai amma basa kaunarku Dr.
Don Allah yau dai ki bani labarinki ko a takaice ne wala Allah ta yiwu inada rawar takawa Dr tun muna school of nursing na fahimci halin da kuke ciki amma abin baiyi tsamari irin yanzu ba don Allah Please Dr.
Ba'a
oyewa abokin kuka mutuwa"
Ajiyar zuciya ta rin
a jerawa sannan tace zan baki labari na Zahira kiyi h
r tun a baya ba rashin cancanta ce tasa nake basarwa ba rashin lokaci ne yanzu kuma inada lokacin da zamuyi amfani dashi yanzu muje gidan Mama mu
auki izini saimu kwana a gdanmu"
Haka akayi gidansu Zahira suka fara zuwa Mama bata hanasu ba don tasan shakuwarsu musamman da sukace zasuyi wani aiki ne suka dungumo suka taho Sheka lokacin Ammi ta gama ha
awa autarta kayan shan ruwa suka baje a tsakar gida suka huta lokacin sallah yayi sukayi Saida sukayi Isha sukayiwa Ammi sallama sukayi shirin kwanciya dake katifar ta Dr Madinah babba ce by six ce me tudu, duban Dr Zahira tayi tace
kin shirya jin labari na?" Jinjina kai tayi Madinah tayi murmushi tace
kin shirya zubar da hawaye kenan zan baki labari kamar yanda kika bu
ata amma idan bukata ta samu zan tashi" amincewar Dr Zahira yasa Madinah gyara zamanta ta kur
i coffee
in hannunta ta fara da cewa.
*** *** *** ***
Madinah Al
asim, shine cikakken sunana Wadda a yanzu duniyar likitoci musamman wanda suka shafi
walwa a
asata Nigeria sukafi sani da Dr.
Deenah, Mal Buba shine wanda yayi silar tsatsona domin shine ya samar da Al
asim da
an uwansa Sunusi Nuhu da Kabir sai mata biyu Gwaggo Hajara da Yakumbo Harira, Baffana Wato Al
asim shine daban a cikin biyar
innan kuma shine
a na uku a wajen Mal Buba ya kasance Sunusi da Nuhu sune kawai a samanshi sauran duk
asanshi ne.
Mahaifina ya taso da rangwamen gata saboda mahaifiyarsa ta rasu ne tun yana shekara uku a dalilin haihuwar
anwarsa inda suka tafi tare ita da jaririyar data haifa, saiya kasance ru
on Kasim ya koma hannu Inna Mai koko wadda ita ce uwar su Sunusi.
Inna mai koko batason Kasim ko ka
an hakan yasa suma yaranta suka taso da a
idar
iyayyar Kasim inda shi kuma Mal Buba ganin yanda suke nunawa
an marayan zakin nasa kyara da tsangwama yasa ya
auki kulawa da soyayyar duniya ya
ora masa.
Sai ya kasance duk inda zasuje tare suke zuwa dake Mal Buba bafulatanin Gwangola ne dake cikin taraba a yanzu ya taso da yawon kiyo da fatauci har kawo lokacin da girma ya fara riskarsa, yaso ya
ora Babban
ansa Sunusi akan wannan tafarki amma sai Innan mai koko tayi tsalle ta dire tace
anta karatun boko zasuyi ba gantali ba shima da yake ya jima da zare lissafinsa akansu yasa yaci gaba da rainon Kasim akan harkarsa har Kasim ya saba fita kasashen Afirka shine Chadi Ghana Cameron Mali Senegal Togo kai dama kasashe da yawa na Afrika irinsu Rwanda da dai sauransu.
Daga baya ne kuma karatun bokon ya
i ga
an Inna taso su koma harkar fatauci abin ya faskara domin ba'a rainesu a cikinta ba Baffa Kabir ne kawai ya
an yi abin arziki lokacin da Mal Buba ya dawo ya zauna su kuma sukaci gaba da fafatawa a zahiri Kabir ba irin zuciyar yan'uwansa ne dashi ba shi yanason Kasim musamman yanzu da kusancinsu yake
aruwa suke yawon kasashe tare.
Kasim baiyi ilimin boko mai zurfi ba iyakarsa Firamare irin ta wancan lokacin bata yanzu ba amma yanada ilimin muhammadiyya fiye da yan uwansa dalilin da yasa komansa ya zama cikin nutsuwa da dattako, Wata shekara harkar kasuwancinsu takaisu Ethiopia a hanyarsu ta shiga garin Ethiopia ne sukayi kicibis da wani ayari na
ammata sun dauko ruwa dake suna kusa da wani
auye ne.
Nan suka isa garesu suka rokesu su sammasu ruwa su sha su wanke fuska kasancewar tafiyar Sahel ga rana duk sun gala
aita, sai wa
annan
ammata suka
i basu wannan ruwa guda
aya cikinsu da tafi kowacce kyau ita ce ta tsaya bayan yan' uwanta sun tafi ta basu ruwan nata sukasha sukayi alwala suka bata tulun ta juya ta koma.
Kasim ne ya dubi Kabir yace
Bantaba zuwa garinnan ba amma naji labarin abinda ke faruwa mubi yarinyar nan kada matasa su keta mata haddi" babu musu sukabi bayanta ilai kuwa batayi nisa ba wasu matasa su biyu suka fito cikin rairayin Sahel suka tareta sunayi mata dariya
aya cikinsu yakai hannu ya dumbuli nononta aikuwa ta
ame jikinta yana rawa tanayi musu magiya da yanayin tashin hankali kamota
ayan yayi daidai lokacin da Kasim ya iso da sauri yakai hannu zai
waceta suka kama kokowa da matasan har suna yankarsa da
yar ya
waceta a hannunsu y ha
ata da Kabir shi kuma yaje ya
ebo mata ruwan ya dawo ya ishe su tana ganinsa ta rin
a murmushi da kanta tayi musu jagora har gdansu mahaifinta tsoho ne sosai shi ka
ai ne a bukkar tasu sai wata bukkar dake rufe a gefe.
Da mamakinsu sukaji yayi musu magana da fullanci suka amsa masa yayi musu tambayoyi suna bashi amsa can ya dago yace musu
Adiyyah tayi miji yau zan daura maka aure da matarka ka dauketa ku tafi" Saida gaban Kasim ya fa
i ya
ago zaiyi magana ya
aga masa hannu yace
yaro tsayin lkc ina jiran zuwan mijin Adiyyah baizo ba sai yanzu ka bayyana tabbas kaine zabin da Allah yayi mata kayi hkr ka kar
i al'adarmu a yanda tazo maka zakaji dadi kuma zakayi alfahari da auren Adiyyah gatanan na baka ita halak malak bayan Ni baka da wani gata saikai daga bayyana yanzu"
Kasim baiso karbar wannan aure ba haka Kabir ya rarrasheshi aka
aura wannan aure Adiyyah tayi murna shikam Kasim sama-sama ce murnar shi a ranar kaka Hakeem ya bawa Kasim wannan bukka dake rufe wai ya kwana da matarsa shi kuma zasu kwana da Kabir, wannan shine asalin ha
uwar Kasim da mahaifiyarmu Ammi kenan.
Cikin ikon Allah watansu biyu a wannan
auye suna shiga cikin gari suyi sarinsu har suka gama ana saura kwana uku zasu tafi ne ciwon ajali ya riski tsoho Hakeem a daren ya rasu sarai Adiyyah taji mutuwar mahaifinta maiyi mata gata dake su can ba kamar mu ba basa zaman makoki kwana biyu da rasuwar suka dauko hanyar Nigeria birnin Kano kasancewar kasuwanci ya jima da dawo da Mal Buba Kano ganinsu da ba
uwar fuska yasa bayan Oyoyo akayi cirko-cirko ana jiran aji abinda suka zo dashi Kabir ne yayi masu bayanin komai Mal Buba ya jinjina lamarin ubangiji shi nan har yayiwa Kasim mata a can Gwangola ashe matarsa tana Ethiopia, shikam baija da lamarin ba Inna me koko ce dai a lokacin ta rin
a fa
a tana cewa wannan ai irin tsiya da masifa aka dauko musu
asar da akace da karuwanci suke samun ku
in shiga shine zaaje a kwaso musu don a lalata musu nasaba.
Shi kuwa Sunusi ba
in ciki ne kawai na ganin zukekiyar matar da
aninsa ya samu a sadaka yasashi
yashi da ba
in ciki gashi shi ya bige da yar tallan shinkafa da wake.