← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 22

Sashe 19

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dafa kanta yayi yace
Kije kiyi biyayya wannan za
in ba nawa bane za
i Allah ne" gdy tayi masa ta mi
e jiri na
ibanta tana fitowa suka kalli juna da Zahira hawaye ya zubo mata tayi saurin shigewa mota ta rushe da kuka abinda ya
aga hankalin Zahira tace
Waye ya mutu Madinah?" Bata kulata ba saida tayi me isarta sannan tace
Meyesa
addarar aurena tazo a haka?

Hon Abdurrahman Abba Waziri shine Mal zai canzamin meyesa bazai za
omin wani ba?"
Da rashin fahimta tace
Kamar nasan sunan" hawaye ta share tace
Kinsanshi mana mutumin da ya kawo yarinyarsa asibitinmu kwanaki har na baku damar dubata keda Dr.

Nura wai shine matsayin mijin da Mal ya za
amin to waini ya akayi ma yasan gdanmu"
[6/25, 9:05 PM] Am Oum Hairan: *_33-34_*
Zubawa Dr Madinah idanu Dr.

Zahira tayi tace
Ikon Allah yanzu dashi za'a
aura kenan?" Jinjina kai tayi tace
Hakane banji da
in za
in ba domin nasani sarai ba don Allah ya kawo kansa gidanmu ba har ya nemi aurena yayi ne don
arsa" da sauri Dr.

Zahira tace
kamar ya don
arsa meye ya kowa
arsa cikin lamarin aurenku?" Murmushi tayi me nuna irin
acin da yake zuciyarta tayi parking a
ofar gdannasu tace
Nace bazan kar
i kwangilar kula da itaba kasancewar yanayin ciwonta ya nuna dole sai an samu likita permanent dazai zauna tare da ita kafin a samu lagon ciwon shine ya
ullo ta aure Kinga ya zama dole kenan naje na zauna na rayu dasu, eh na aminta zanje na zauna na rayu dasu zan kula da Nusaiba saidai a hankali nufina zan wanzar dashi domin nasami cikakkiyar dama da zan ganar da Hon Abdurrahman Abba Waziri talaka ba wula
antacce bane...."
Da rashin fahimta.

Dr.

Zahira tace
Har yanzu na kasa fahimtar komai kiyimin bayani yanda zan gane!" Murmushi tayi ta kwashe komai ta sanar da Zahira, Zahira tayi ajiyar zuciya tace
Kinada matsala wannan har yakai kiyi saving mutum a ranki ni sai naga kamar baikai ba ki ajiye komai ki kar
i za
in da ubangiji yayi Miki inba haka ba zaki kuma jefa kanki ciki matsala, Madinah koda ace da manufa ya aureki to yaji yana ra'ayin rayuwa dake ne shiyasa har ya nema please ki cire komai a ranki"
Zuciya taja ta bu
e motar tana cewa
Abinda naje na tarar a gidan shine zai haskamin yanda gobena zata kasance.

Cikin gidan suka nufa kowanne da abinda yake sa
awa a ransa tana shiga Ammi ta tareta tace
Garin Yaya hakan ta faru Munau?" Cikin sanyin murya tace
Nima tambayar da nakewa kaina kenan Ammi bansan komai game da wannan lamari ba....."
Kunya muke neman ji shiyasa muka canza Miki da cancanta Alh Nuhu ya kuma cin laya kan cewa bazaa
aura auren nan ba shikuma wannan mutumin yanata naci shiyasa muka sauya Hussain dashi shi kansa Hussain
in har yanzu labari bai isheshi ba, naso sanar dashi tun yau Mal ya hana yace abarsa dasu" bata
arshe jin abinda yake fa
aba ta shige ciki don itadai tasan babu abinda jin zai
are ta dashi
Kayanta ta cire ta kwanta kowa yana farin ciki da daren aurensa amma banda ita shau
i da nisha
in da kowacce amarya take samu a ranar bikinta ita bata sameshi ba zuciyarta batajin komai game da auren to meye yasa hakane?

Rashin amsa yasata gyara kwanciya a haka Zahira tazo ta ishe ta suka zauna ita da wata
awarsu suna zolayarta har zuwa yanzu maganar sauyin mijin nata bata bazu ba to itama baso take tabazu ba shiyasa taja bakinta ta tsuke washegari gidan ya cika ya tumbatsa da dangi anata hidima abu yaji masu abu kuma a ranar ne wajen tara na safe taji wayarta tayi ring tana dubawa taga alert ne na ku
i masu kaurin gaske bayan alert
in anyi mata gajeran sako, _Nasan ba lallai idan na tambayeki ki fa
a min matsalarki ko nawa kike bu
ata da zata gama Miki hidima shiyasa na turo miki wa
annan idan sunyi ka
an don Allah ki sanar dani....._
e baki tayi ta aje wayar akaci gaba dayi mata gyaran farcen
arfe biyu bayan sallar juma'a aka
aura auren kamar yanda aka tsara tun farko ko second
aya ba'a
ara ba.

Hussein yana gefe da dandazon abokansa yaji Maro
in yana shelar
aurin auren da wani bashi ba, tashin hankali da ba'a sa masa rana Koda Hussain ya tsinkayo Muryar Maro
in baisan sanda ya zube a gurin sumamme ba, bashiba kowa ma yayi al'ajabin yanda wannan lamari ya faru.

Lokacin da Hamma Khamis ya kirata yanayi mata congratulations batasan sanda hawaye ya rin
a zarya a Idanunta ba tace
Alhmdulillahi bi ni'imatihi........" Sai kuma ta fa
a jikin Ammi ta rushe da kuka tare da
ankameta Ammi itama cikin hawayen tace
Komai nada lokaci Madinatul Munawwara yau dai da masu Miki fatan alkhairi da masu yi Miki na tsiya da masu zun
enki lokaci yayi da zaki gusa ki bar musu unguwar kije kema kiyi bautar ubangiji tabbas wani jinkirin alkhairi ne kekam inaji a jikina kin tsamo alkhairin rayuwarki saidai fatan alkhairi kije kiyi biyayya"
arfe uku motocin
aukar amarya suka zo Tunda Madinah take bata ta
a kuka irin na yau ba, lokacin da Baffa Kabir yakeyi mata nasiha akan biyayya da bayyana mata girman ha
in miji akan matarsa matu
a jikinta yayi sanyi tayi kukan gingimemen nauyin daya hauta sannan tayi kukan rabuwa da Amminta rabuwar da ta zama babu dawowa saidai da ziyara.

Tanaji tana gani aka sata a mota suka sulali hanyar da zata kaisu Gombe suna tafe tana shasshe
arta idan ta tuna da Amminta ta rushe da sabon kuka ita ba yarinya
arama ba amma yanayin ya zame mata sabo, haka sukayita zu
a tafiya basu suka shiga Gombe ba sai bayan Isha suka
auki hanyar unguwar da gidan Senator Abdurrahman Abba Waziri yake basuyi wata doguwar tafiya ba suka isa
ofar get
in gidan masu gadi suka wangame musu motocin guda uku sukayi parking a rumfar aje motocin mutane suka fara fitowa, Hajiya Sadi
a kanwace ga Hajiya Babba ita ce ta fito da Dr.

Madinah daga motar suna ri
e da hannunta har
angaren Hajiya Babba mutanen dake falon suka taresu da gu
a da fullancinsu suka kamata suka zaunar da ita gurin da aka tanada dominta sunata yi mata Barka da zuwa, bayan komai ya lafa ne Hajiya Babba ta kama zara
n yatsunta tace.

Inayi miki Barka da shigowa cikin wannan zuri'a tamu matsayin mata Madinah Allah yayi Muku albarka yasa aurenku ya zamo haske ga wannan gida, Zainab ku rakata
angarenta ta huta kafin mijinta ya shigo"
ar da ita sukayi suka fice suka nufi wani
angare da yafi kowanne ha
uwa da tsaruwa a gidan aka bu
ofar aka shigar da ita kai tsaye
akin baccinta suka shigar da ita Zahira da sauran mutanensu sunata yabawa da baiwar da Allah yayi mawa Madinah ta more gida ta more dangin miji saidai fatan zaman lafiya.
arfe goma kowa ya watse suka nufi makwanci ya rage daga ita sai Zahira suna zaune Zahira tace
Ni ina mamakin kukan da kikeyi na meye ke ba mutuwa akayi Miki ba ba komai ba aure Sunnah ce kowa da haka ya saba ki daina kukan nan haka don Allah banaso Mijinki yazo ya tarar dake a haka"
yar ta samu ta rarrasheta tayi shiru ta mike tace
Nima zanje na kwanta Allah ya bamu alkhairi" fita tayi ta barta zaune a gadon tanata tufka da warwara ta kasa mi
ewa daga gurin har sha
aya aka bu
ofar aka shigo Idanunta na cikin mayafi ya tsaya jikin
ofar ya zuba mata idanu tare da sauke ajiyar zuciya ya taka a hankali ya isa gaban mirrow ya ajiye ledar hannunsa can
asa taji yace
Welcome" sake takowa yayi gabanta yace
Idan kin shirya inason magana dake a part
ina"
[6/27, 8:52 PM] Am Oum Hairan: *_35-36_*
_Paid book 300 SP 1k view acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or DM 09013718241_
Shiru sukayi na tsayin lkc sannan taji yaja
ofar ya fice ta sauke wata ajiyar zuciya me
arfi sannan ta mi
e ta shiga bayi ta kalli bayin sosai kafin tayi wankan ta dawo ta bu
e kayanta ta
auki rigar bacci mara nauyi tasa ta zura hijjab ta fice daga
akin gabanta na fa
uwa ta nufi wani sashi da take hange kusa da nata ta mur
ofar a hankali ta tura ta shiga tare da sallama.
in dake fitowa daga bathroom
aure da towel ya amsa mata tayi saurin
asa da kanta tace.

Na gama inason kwanciya" ajiyar zuciya ya sauke yace
Ok dama game da Nusaiba ne nace meye tsarinki na fara kula da ita?"
Binsa tayi da kallo irin na kama rainamin hankali ta juya zata fice ya ri
o hannunta yace
A baya kina da cikakken iko na jana a
asa kiyimin duk abinda kikeso amma yanzu dake da aikinki duka a
ashin inuwata kuke" lumshe idanunta tayi tace
Zanyi tunani akan hakan" tana fa
in haka ta zame hannunta ta fita a dakin yabita da kallo yarinyar akwai jin kai ya rasa meye ta
amarta a duniya
e baki yayi tare da zura rigarsa ya fita domin yaje ya gano halin da Nussy
insa take ciki mamaki ne ya cikashi ganin Madinah a
akin tana dubata ko shigowarsa baisa ta
ago daga abinda takeyi ba saima sake dauke kanta da tayi daga
angaren da yake taci gaba da abinda yake gabanta.

Shiru sukayi na tsayin lkc sannan taji yaja
ofar ya fice ta sauke wata ajiyar zuciya me
arfi sannan ta mi
e ta shiga bayi ta kalli bayin sosai kafin tayi wankan ta dawo ta bu
e kayanta ta
auki rigar bacci mara nauyi tasa ta zura hijjab ta fice daga
akin gabanta na fa
uwa ta nufi wani sashi da take hange kusa da nata ta mur
ofar a hankali ta tura ta shiga tare da sallama.
in dake fitowa daga bathroom
aure da towel ya amsa mata tayi saurin
asa da kanta tace.
Chapter 19 · 0% Book details