← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 22

Sashe 4

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gidan da Mal Buba ya ginawa Baffa Sunusi nan yasa aka gyarawa mahaifina da mahaifiyata Mal Buba da kansa yaje kasuwar Rimi ya siyo musu katifa da pillow da duk wani abu da yasan zasu bu
ata, aka fara rayuwa a wannan gida Jamila matar Baffa Sunusi da Indo matar Baffa Nuhu suka hadewa Ammi na kai ya zamana ko fitsari a dole Ammi na take fitowa girki kuwa kafin ta gama tayi kuka yakai sau nawa don sun rin
a kallonta suna zundenta suna mata habaici tare da dariya suna cewa da ita karuwa matar cushe ko kuma su rin
a cewa da ita yar cirani kayy har mayyah sunsha ce mata wai kyawun banza kyan
an maciji.....
[6/7, 8:29 AM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
alubale ga
ammata)_*
*By*
*Oum Hairan*
*Dedicated to*
Dr.

Mass @gadas son so for ever.
*Free P 7-8*
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank.

Shaidar payment ta wannan Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
Zahiri irin kalaman da suke amfani dasu wajen cusgunawa Adiyyah sunyi tasirin hanata walwala ta rin
a rama babu dalili wannan ya
aga hankalin Al
asim musamman lokacin da Adiyyah ta samu ciki me laulayin gaske ya kasance komai sai yayi mata kafin ya fita daga gidan hatta da girki.

Wannan ya
ara rura wutar
iyayya tsakanin Adiyyah da matan yayan mijin nata wato faccalolinta ya kasance ko maganarta babu me amsawa Adiyyah zuciyarta me tsarki ce shiyasa wannan yanayi ya dami rayuwarta a haka a daddafe tayi haihuwarta ta fari ta haifi Yaya Shamsu koda akazo batun zaman bi
i Inna me koko ita ke daukan duk surukanta amma cewa tayi bazata iya wahala mara amfani ba.

Baffana yaji ciwon wannan magana haka ya tafi Yola dangin mahaifiyarsa ya dauko wata dattijuwar ta kula masa da matarsa lokacin da sukayi arba'in tsohuwar ta tafi ya had
anta sha tara ta arziki, rayuwa taci gaba da tafiya babu wani da
i indai kaga Adiyyah na walwala tsakaninta da mijinta ne ko kuma
anta, na manta ban fa
a miki ba a wannan lokacin Sunusi da Nuhu basu haihu ba Sunusi nada shekara bakwai da aure Nuhu yanada hu
u ga Al
asim shekara
aya da rabi an sankato masa
ansa namiji.

Aifa sai aka
ara
aukar tsana aka
orawa Adiyyah da
an ta kinsan abin yaro kuma lafiyayye lokacin daya fara rarrafe Adiyyah na can na aiki saidai ta jiyoshi ya canyare da kuka tana fitowa sai taga ko Jamila ko Suwaiba wata ta make mata
a haka zata
auki abinta tayi ciki dashi ta rarrasheshi, yaron nan har wuta yasa hannunsa Jamila na girki a Madafi amma bata iya hanashi ba, wannan ta wucce wata rana Adiyyah ta shiga wanka tabar Shamsu na bacci a
aki ashe tana fita ya tashi ta yayo waje lokaci an siyowa Suwaiba kalanzir zatayi girki a robar swan kawai yaron ya
auka ya kyankya
a Suwaiba da Jamila suna
aki suna kallonshi yanata kakari da fitar da dafara babu wacce ta fito Saida Allah ya jeho Baffanmu ya ga
ansa a wannan hali ya isa gareshi da gudu shida Baffa Kabir suka
aukeshi Baffanmu yana kwalawa Adiyyah kira ta fito a gigice taga halin da
anta ke ciki aikuwa ta fasa ihu sukayi waje a guje kafin suje asibiti rai yayi halinsa.

Sosai wannan abu ya girgiza Baffanmu take ya yanke shawarar barin wannan gida aikuwa bayan bakwai ya samu wani gidan haya shi kadai da matarsa suka shiga ciki babu da
ewa kuwa Allah ya
ara basu rabo ta kuma haihuwar namiji shine Yaya Mus'ab
ina da zakiji ina yawan ambato gatana masharin kukana Yayana kuma abokina me share damuwata.

Zakiji yanda akayi ya samu wannan matsayin da darajar a gurina a hankali,
Haka rayuwa taci gaba da tafiya shekarar Mus'ab biyu aka haifi Yaya Salees shima shekararsa biyu aka haifi Yaya Khamis sai yaya Aminu, Ni kuwa Saida yaya Aminu ya shekara tara sannan aka haifeni, Zahira haihuwata tazo da wani irin yanayi me gigita tunani domin tun kafin a haifeni komai ya janyewa mahaifinmu Mal Buba ya kar
e duk wani abu da yake nasa a hannun Baffanmu sakamakon sharrin da Sunusi da Nuhu sukayi masa dalilin siyan wani gida da yayi akusa da wanda muke ciki ya ha
e da namu dake dama ya da
e da siyen wanda ya kama hayar ya gyareshi, bansan wanne tudu wanne gangare akabi aka sauko ba duk wannan yardar da nasamu labari dake tsakanin kakana da Baffana ta gushe ba ya zamana ko gaisheshi Baffanmu yayi baya amsawa rayuwa tayiwa Baffanmu kunci gashi bai iya komai ba sai fatauci ga babu jarin juyawa sannan ga yan' uwansa duk babu wanda zai ra
a yaji da
i sai Baffa Kabir shikuma shima ba wata power ce dashi ba domin shima yan uwan nasa da suke ciki
aya sun barranta kansu dashi saboda yana tare da Baffanmu.

Tun cikina yana wata biyar Baffanmu ya kama wani ciwo ne kama da hauka sakamakon wani hatsari da sukayi shida Baffa Kabir a hanyarsu ta dawowa daga Gwangola, a wancan lokacin babu wadatar na'urorin bincike sannan su kansu likitocin kwakwalwar sunyi
arancin da ba kowa ne y
ake da halin zuwa ya gansu ba saboda Ammi na ta sanar dani a wancan lokacin saidai aje Lagos ko Port-Harcourt sannan za'a sami damar duba mutum indai matsala ce data shafi
walwa don ko likitocinmu na arewa sunce zasuyi
arshe sai sun turaka can.

Tun ciwo yana
arami haka Ammi da Baffa Kabir sukayita fafutuka suga abin bai girma ba amma abu yaci tura karshe kan Baffanmu ya rin
a kumbura yana wata irin firgita ko bacci baya iyawa saidai damuwa kullum cikin kuka yake kamar
aramin yaro idan an tambayeshi mene sai yace Adiyyah yake tausayawa ranar da baya raye gashi Mus'ab da Salees da Khamis basu kawo
arfi ba bare su taimaketa gata ita ba kowa ba a Nigeria idan tace zata koma Ethiopia ma can
in ma ba gatane da itaba tunda shima babanta Hakeem a irin yanayi da Baffanmu ya taso shima ya taso gata ita ka
ai kacal ya haifa kamar rai mace yayyanta biyu maza Daga yawon almajiranci basu dawo gida ba har aka auradda ita Tsoho Hakeem ya rasu.

Cikin dare Adiyyah ta fara na
udar haihuwata har wayewar gari Baffana da baason shigarsa damuwa kuma dama baa cikin lafiya yake ba domin a lokacin kansa yayi na mutum uku lafiyayyu saboda kumburi shine yaketa kaiwa da komowa sai kuma matar Baffa Kabir da tazo tun daren kiran sallar farko yayi daidai da dirowata duniya zuwa lokacin Baffana ba'a barinsa fita shi ka
ai saboda kowanne lokaci yakan iya samun gushewar hayyacinsa ashe ba'a sani ba ya fita a titin sheka anan wata motar yan sanda ta kwankwatse min Baffana!!

Dakatawa tayi tana sharar hawaye sannan ta
ora da cewa ashe duk sauran
an uwana gata suka samu nice
addarata tazo a juye.

Zahira tunda Baffa Kabir da Yaya Mus'ab dake da shekaru sha bakwai a lokacin suka fahimci Baffanmu ya fice suka bazama nemansa, basuyi nisa ba suka ishe wannan mugun ganin da bayanin wasu mutane dake gurin sanda abin ya faru suka gane shine aikuwa sun shiga tashin hankali, aka
auki gawarsa bayan an shigar da duk wani bayani daya kamata aka wucce da ita gida.

Wayyoh wannan rana zo kaga tashin hankalin da Ammi ta shiga sumanta uku har asibiti ta kwanta yau Shikenan ta fito rana mijinta me
aunarta da son ganinta cikin walwala wanda yafita sonsa ya
auke wannan shine ga
oshi ga kwanan yunwa ga burinsa ya samu
iya mace da yake burin ganin ya haifa ashe bazai ganta ba gatan da yake alwashin bata da ilimin da yake burin bata da muradinsa na ganin ta zama likita duk ba tabbatattu bane......

Wannan mutuwa hatta makota ta girgizasu shi kansa Mal Buba ya ka
u da jin rashin daya tafka
ansa mai biyayya a garesa da gudun
acin ransa Mal Buba yayi kuka har hawayensa sun kafe ya zama na zuci yana hasaso daren jiya wajen tara yana zaune a tabarma a aljihun zauren gidansa yaji an shigo, yace waye can ya jiyo shasshe
ar kukan babban mutum ya taso ya fito yaga ashe Al
asim ne mamaki ya kamashi yace
asim meye ya fito dakai yanzu?" Cikin kukan ya dur
usa ya ri
afarsa yace
Banida lafiya banida hankali Baffa amma hakan bai hanani jin tausayin kaina ba idan na mutu kana fushi dani akan laifin da zargine sharri ne Baffa kaji
aina ka tausaya min kace ka yafemin wlh tallahi inajin kamar bazan kai gobe ba...

Duk sanda yazo yanayi masa wannan magiyar sai yakanji kamar ya yayyafa masa fetur ne to jiyan ma abinda ya faru kenan yana masa kuka yana magiya haka Mal Buba ya tsallake ya shige daki ya barshi shidai baisan sanda ya tafi gidansa ba ashe rabuwar
arshe ce.

Kuka sosai Buba yayi yana cewa
Na yafe maka Al
asim wlh nasan bazaka aikata min ba kuma Kabiru ya fa
a min bakada hannu a cikin wannan sata da akayi
an fashi ne suka tareku suka kwashe komai....

Wayyoh Al
asim ka yafemin Nima na yafe maka!"
Saida
ansa suka ha
u suka
aukesa a gurin aka
auki Baffanmu aka kaishi makwancinsa sannan akaci gaba da kar
ar gaisuwa, adalci
aya da gwamnati tayi mawa su Ammi ta bawa Ammi jari sannan an
auki nauyin karatun Yaya Mus'ab da Salees zuwa jami'a hakanan Ammi ranar suna tasa aka Samun Madinatul Munawwara sunan kakata wacce ta haifi Baffa kenan, nan akaci gaba da raino na kyawu na biyu na ha
a na mahaifiyata Ammi da kuma na Kakata wacce naci sunanta domin itama wa
anda suka santa suna fadin kyawunta asalin bafulatanar Adamawa ce cikin garin Maybalwa.
Chapter 4 · 0% Book details