← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 22

Sashe 12

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaltingo yayimin al
awari haka ce ta faru bayan mun gama shagalin graduation namu a wannan
asa muka
ungumo Nigeria a Abuja muka sauka banyi tunanin Ammi zata halacci wannan taro ba amma sai na ganta, murna farin ciki bansan sanda na rungumeta ba harda Hamma Hussain yazo gurin wannan shagalin da Baffa Kabir tunda shine matsayin uba a gareni bayan komai ya nutsa ne aka fara kiran manyan likitocin duniya suna jinjinawa kwazona da har
asar France ta amince ta bani shahadar zama Consultant ta
walwa tare da kyakkyawan yabo, amma fah munci wuya kafin faruwar hakan Allah ne kawai ya dubeni ya bani Sa'a don duk wa
anda mukaje dasu Ni ka
ai ce na tsallake jarabawar
arshe wayyoh Allah Dr.

Zahira mutum aka kwantarmin nayi masa aiki na
walwa tsayin sati biyar ana wannan aikin dukkan abokan karatuna nasu majinyatan basa wucce aikin farko zuwa na biyu suke mutuwa nice nakai
arshe da taimakon Dr.

Kaltingo na samu wannan petiant nawa ya mi
e wannan abu ba
aramin da
i yayiwa masoya na ba wannan shine farkon nasarata ta duniya gaba
aya.

A wajen taron aka bani Offer na ta
aukar aiki a Word health organization sannan aka ware ranar da za'a rakani office
ina na Asibitin da suka gina na masu matsalar
walwa dama sauran cututtuka anan Kano tare da kyautar wata arniyar motar saman wacce suka bani a farko, ranar baniba hatta Ammi tayi kukan farin cikin yanda taga kowa a wannan waje Idan ya bu
e baki Dr.

Deenah yake ambato.

Na sake rungumeta na fashe da kuka nace
Duk wannan baya gabana Ammi nafison na wanke Miki zuciya ta hanyar yin aure Ammi wannan millions of dollars
in da suka zubamin a acct
ina zaki tafi Saudiyya bana keda Yaya Mus'ab da Yaya Salees da Hamma Khamis da Hamma Aminu dani kaina inason don Allah kuyimin addu'a idan ciwone Allah ya yaye min yayimin za
in abokin rayuwata na kwarai ya bayyana mana shi da gaggawa kodan samun cikakken farin ciki....."
Rungumeni tayi tana hawaye tana cewa
Zaizo
ingel zaizo insha Allahu Allah ka ji
an Al
asim ka haskaka makwancinsa burinsa ya cika akanki da ya jima yana fata samun
iya mace ta zama likita gashi ya samu amma bai gani ba
ingel ki ginawa mahaifinki masallaci da rijiya ko makarantar islamiyya da niyyar sada
atul jariyyah nasan zaiyi alfahari dake....."
Da wannan taro ya tashi muka taho gida jirgi muka biyo nida Ammi da Baffa Kabir Yaya Mus'ab da Hamma Hussain da Khamis suka tu
o motocin suka taho dasu,
an unguwar mu sukayita shigowa yimin sannu da zuwa wasu domin Allah wasu kuma gulma ke kawosu bayan lafawar abubuwa na shiga office
ina na fara gudanar da ayyuka cike da
warewa kema nayi Miki office a asibitina mukaci gaba da gudanarwa kinsani albashina ba ka
an bane duk watan duniya a canjinmu na Nigeria ina
aukar 1.8 million hakan yasani bige gidanmu nayi mana gini na alfarma na siye kangon dake kusa da namu kangon duk na ha
e mana muke rayuwa da mahaifiyarmu sannan na bawa Yayye na jari me kaurin gaske suka fantsama kasuwanci dake sunada nasibi dukkansu gasunan suna rayuwa cikin rufin asiri Yaya Mus'ab ne ya koma karatu bayan ya gama ya samu aikin banki yanzu dukkansu babu wanda bashida iyali hatta Hamma Aminu da nake bi yayi gida da yaransa biyu niko gani a gida kullum cikin jiran tsammani nake Allah bai kawo karshe ba.

Zahira zuwa yanzu wlh Nima babu abinda nake bu
ata sai miji abokin rayuwa shawara da
ebe kewar juna amma abu kullum kamar da
i na fara cutuwa har shai
an da zuciya sun fara yawo dani musamman yanda yanzu kuma wata fitina ta bijiro min namiji zai shiga jikina sai mun saba ya fara bijiro min da wasu
abi'u saidai idan na fahimta na gocewa bu
atarsa kasancewar inada burin
addarata ta tsaya iyakar JINKIRIN AURE karta ha
a da karuwanci, Zahira wannan shine ka
an daga cikin tarihi na ina fatan hakan zaisa ki gane cewa Ni bani nake gudun aure ba shine yake guduna".........
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
[6/19, 8:28 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 19-20_*
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
************
Wata gwauruwar ajiyar zuciya Dr.

Zahira tayi ta cire hannunta a kuncinta tace
Wato komai naki abin taajibi ne Dr.

Madinah ha
a duk da nasan abubuwa da yawa game dake amma yau na
ara cika da tausayin rayuwarku kuna rayuwa da
aunar juna tsakaninki da
an uwanki saidai duniya ta
i maku adalci Dr.

Kiyi h
r wataran komai zai zama tarihi me bada tarihin ma bazaa samu ba, amma meye yasa kika yanke shawarar sake tafiya Rasha domin sake wasa kwakwalwa?"
Iska ta fitar daga hancinta da bakinta tanakai dubanta a agogo tace
Saboda na bawa 9ja iska zarge-zargen mutane a kaina sun fara yawan da kaina yake neman gaza
auka Dr.

Zahira kina gani wahala nakeyi nakecin gumina Gashi dai permanent office
ina amma Ni kenan a yawo yau ina wannan jihar gobe ina wannan asibiti tara ne a
ashin kulawata Ni ka
ai ga damuwa da take neman fasamin kwakwalwa a
alla idan na matsa zan samu sau
i na kwana biyu"
Tana maganar tana shiga bathroom ta
auro alwala ta fito lokacin 1:57am ta tayar da sallah kamar yanda Mal Hamza ya umarce ta haka tayi harma da addu'o'in da bai sata ba sannan ta kishingi
e a kan praymate
in bacci ya
auketa.

Kiran asuba ne ya tasheta ta tashi Dr Zahira sukayi sallah itadai sake kwanciya tayi ita kuma Zahira ta shiga gyaran gidan kafin Ammi ta fito ta gyara komi ita da Bintalo, koda Ammi ta fito ta gani ba
aramar addu'a sukasha ba sukayi break Ammi tace
ita Sarkin baccin bata tashi bane?" Murmushi Dr Zahira tayi tace
kusan kwana tayi tana ganawa da ubangiji yau kuma tace azumi takeyi amma Ammi Madinah tana bu
atar kulawa sosai saboda a
an kwanakin nan na fahimci matsalarta ta dameta saboda ina yawan kamata cikin dogon tunani wani lokaci harda hawaye Ammi kici gaba da tausarta da nuna mata lokacinta ya
arato insha Allahu"
Jinjina kai Ammi tayi tace
To Zahira ubangiji ya amince" mi
ewa tayi tace
Ammi bari naje gda na shirya na tafi aiki" fatan alkhairi tayi mata ta fita ita kuma taci gaba da
an aikace-aikacenta na gda sai rana sosai ta fito ta gama shirinta tsaf suka kuma gaisawa da Ammi ta zauna tana nazarin ta inda zata fara Ammi tace
yauma da tafiyar ne?" Ajiyar zuciya tayi tace
wlh Ammi zan shiga wani
auye can cikin Garum Malam bana fatan nakai dare bare kwana ya kamani bazan tafi da mota ba saboda bansan yanayin hanyar ba kinsan hanyar
auyuka sai a hankali"
Fatan alkhairi Ammi tayi mata ta fita ta hau
an sahu Saida ta biya office
inta ta dauki wasu takardu sannan ta fita ta nufi Kano line ta hau mota tasha wahala kafin takai
auyen haka dai tayi abinda ya kaita ta fito ta kuma nufo Kano ko asibitin bata koma ba ta wucce gida ana kiran Isha saida tayi sallah sannan ta samu damar shan ruwa bayan tasha ruwa ta kwanta tayi muguwar gajiya batako son ta motsa bacci ya
auketa cikin bacci taji ana knowking
ofar ta tashi ta zauna a gefen katifar tana tattare gashinta tace
Waye?" Ba'a bata amsa ba sai turo
ofar da akayi aka shigo tayi saurin mi
ewa tsaye ya tsaya jikin
ofar tare da sa
ale hannunsa a
irjinsa ya kafeta da idanunsa dake cikin farin tabarau.

Saurin saita nutsuwarta tayi tare da
aure fuska tace
Mal lafiya a wannan lokacin?" Takowa ya farayi cikin takunsa na isa yana matsota batare da yace komai ba har Saida ya isa ciki sosai ya
ora
afarsa saman stool ya sake saita idanuwansa akanta yace
Dr.

Deenah ko kuma nace
ingel sunan da kika saba dashi daga gareni" kawar dakai tayi tana juya masa baya tace
iyakar abinda ya kawo ka kenan?" Murmushi yayi na gefen baki yace
Nazo ne naji matsayata a gurinki domin naji wani sabon labari da brain
ina ya kasa tantancewa Madinah meye matsayin Hussein a wajenki yanzuuu...."
Ya fa
a da
araji yana hautsinota gaba da karfi ya
ago kanta tare da zuba idanunsa kan fuskarta, takaici ne yasata tureshi taja dogon tsaki ta juya zata fice ya fincikota da
arfi yace
Wlh tallahi Madinah Hussain ya
una yanzu baya tsoron
auri indai a kan lamarinki ne banyi ba ance nayi garama muyi
in musan munyi in kika cika nunamin rashin daraja zan gwada Miki nafiki
iban albarka domin komai kikayi zai kasance horona ne....."
A hassale tace
Hakane Hussain Ni horonka ce ta fanni da yawa na rayuwa amma ka sani a baya nake horonka yanzu Ni horon duniya ce ina iya bawa me tunanin wacece Dr.
Chapter 12 · 0% Book details