← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 22

Sashe 20

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na gama inason kwanciya" ajiyar zuciya ya sauke yace
Ok dama game da Nusaiba ne nace meye tsarinki na fara kula da ita?"
Binsa tayi da kallo irin na kama rainamin hankali ta juya zata fice ya ri
o hannunta yace
A baya kina da cikakken iko na jana a
asa kiyimin duk abinda kikeso amma yanzu dake da aikinki duka a
ashin inuwata kuke" lumshe idanunta tayi tace
Zanyi tunani akan hakan" tana fa
in haka ta zame hannunta ta fita a dakin yabita da kallo yarinyar akwai jin kai ya rasa meye ta
amarta a duniya
e baki yayi tare da zura rigarsa ya fita domin yaje ya gano halin da Nussy
insa take ciki mamaki ne ya cikashi ganin Madinah a
akin tana dubata ko shigowarsa baisa ta
ago daga abinda takeyi ba saima sake dauke kanta da tayi daga
angaren da yake taci gaba da abinda yake gabanta ya
auki lokaci yana kallonta kafin ya juya ya fice a dakin ya koma part
insa ya kwanta ransa ya tafi tunanin irin zaman da zasuyi da amaryar tasa s yanda ya lura da take
nta bata
aukar wasa.

Da wannan tunanin bacci ya
aukeshi ita kuwa Dr Madinah bata samu komawa part
inta ba sai sallar asuba tayi sallah tayi wanka ta kimtsa ta kwanta, wajen tara taji ana ta
a kofarta ta mi
e tana mika ta bu
e ba
inta ne da suka kwana suka rankayo parlourn nata suka baje tare da fara bayyana mata irin sha tara ta arzikin da aka hada musu suma kuma sun jibge gararsu ta Fulanin Gwangola, nan suka rashe sunata hira sai
aya na rana Bashir driver ya shigo yace.

Alh yace wai bakin da zasu tafi su shirya anjima motoci zasuzo" tana kallo suka tashi suka fara shiri haushi kamar tayi kuka, tana gani suka gama shirinsu tsaf Masu aiki na kawo abinci motocin suka zo a gurguje sukayi lunch din suka tafi har hawaye tayi saboda kewa da zasu rabu da aminiyarta Dr Zahira tace
Ai dake zaku koma Abuja Nima can zamu tafi da Angona"
Tana
aga musu hannu suka tafi ta juya zuciyarta a karye ta nufi cikin gidan dangin su Hon Abdurrahman suma duk sai yau suketa tafiya yamma tayi kowa ya watse aka barsu da halinsu, daga wannan lokaci rayuwa ta fara canzawa Dr Madinah babbar damuwarta ita aikinta ba a Gombe ba gashi tazo ta tare a Gombe gashi ya
ora idanu kan kulawar da take bawa Nussy kusan kullum sai sunyi fa
a dashi ita tana ganin tana bakin
arinta shikuma yana nuna mata bata iyaba danma da Hajiya Babba a tsakiyarsu ita ke tsawatar masa wataran idan ya bata haushi ta hana Madinah ta
a Nusaiban har sai ya sauko ya bata h
Gashi da yawan tafiye-tafiye tunda dai suka samu suka dawo Abuja Allah ya taimaketa ma'aikatarsu ta ajiyeta Headquarter ta Abuja Shikenan ta samu nutsuwa yanzu damuwarta
aya lamarin Nusaiba dake
ara
amari da taimakon Allah ta samu aka amince mawa appointment
inta data tura
asar France suka basu lokacin da zasuje ayi mata aikin farko.

Dukkansu hankalinsu a tashe yake hatta ita Madinan saboda tasani aikin nada hatsarin da ba kowa ake yiwa ya tashi ba amma ya zasuyi gara ayin Allah shine keda rayuwar bawa.

Lokacin ya cika suka nufi
asar France Cikin ikon Allah akayi aikin lfy aka gama wannan nasara ba
aramin da
i tayiwa wannan ahli ba saiga Nusaiba kamar ba itaba hakan yasa suka dawo bayan an basu lokacin da zasu koma a kara duba lafiyarta, rayuwa tayi da
i na wasu takaitattun lokaci.

Wata rayuwa da ke wakana tsakanin Madinah da AA Waziri tunda aka kawota gidan da sunan mata basu ta
a kwana
aki
aya ba sukan
auki lokaci basuga juna ba tunda Madinah ta kiyaye lokacin dawowarsa idan yana
asar Shikenan da zarar taga ya kusa dawowa saita shige part
inta ta rufe tayi kwanciyarta ko wani abu yazo dashi saidai yabawa Nussy takai mata, cikin watanni shidan sunyi wata irin sha
uwa tsakanin Nussy da Dr Madinah komai Mom komai Mom kai zaka zata da gaske ita ce ta haifeta.

Duk bayan wata uku suke mayar da Nusaiba gurin likitanta Dr James da kuma Dr.

Madinah, Yau asabar ce hutun
arshen sati AA Waziri yana
asar a babban parlournsa ya wuni yana ganawa da ba
i har yamma sai biyar sannan ya shigo gda kai tsaye part
insa ya shiga yana shiga ya ishe Madinah a zaune saman kujera tana duba jaridar daya ajiye a saman tables
in dake gaban kujerar.
ago manyan Idanunta tayi ta saukesu akansa tare da mi
ewa ta nufeshi ta sanya hannu ta zame wayarsa dake hannunsa tace
Sannu Ranka shi da
e nasan ka gaji...." Mamaki ne ya cikashi ganin ta sake nufosa duk da gaban Madinah fa
uwa yakeyi haka ta isa cikin kwarkwasa takai hannu ta fara
alle masa bottle na rigarsa ta zame ta a jikinsa tana shiga jikinsa tace
Meyesa ka gajiyar da kanka haka..."
Hannu takai saman tazugen wandonsa yayi saurin ri
eta yana cewa
Ya akayi meye ne hakan?"
Murmushi tayi ta karyar dakai tace
Kawai inason bawa mijina kulawa ne nayi hutu me tsayi na aiki gashi Ammi na tayimin nisa Zahira kuma sun koma Kano da mijinta shiyasa nakeson samun abokin da zai rin
a daukemin kewa muna hira dashi ya bani lokacinsa na bashi nawa so na duba na dubo kaine kawai taswira ta nuna saboda kai
in halali na ne......
[6/29, 9:04 PM] Am Oum Hairan: *_37-38_*
_Paid book 300 PC 1k view acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu first bank or DM 09013718241_
Zuba mata idanu yayi cike da mamaki yace
To ni bana bu
ata" Murmushi tayi tace
Haka zakaso" ya bu
e baki zaiyi magana ta
ora hannunta a bakinsa tace
sheet karka wahalar da kanka Ni nan daka ganni ba wani abu nake nema ba banma san abinda kake tunanin ba bare naji shau
i a kansa kawai kazo muje nayi maka wanka na taimaka maka ka shirya na baka abinci in kana bu
atar hutu nabaka dama ka huta"
Surutunta ya fara yi masa yawa shi baima ta
a tunanin a miskilncinta tana magana haka ba"
Sake narkar dakai tayi tace masa
Kasan cewa inada ha
i a gunka wanda kayi watsi dashi tsayin watanni?

Abinda yasa bai dameni ba saboda bansan me akeji a ciki ba amma dai ka sani ina kallonka ne a mutumin da yake da gazawa wajen sauke ha
i, koda yake ashe ba aurena kayi don mu rayu ba ka aureni ne don yarinyarka kaje kayi rayuwa amma ka sani Ni bana da wata mafita bayan kai"
Juyawa tayi zata fice ya ri
o hannunta ya juyota gaba tayi
asa da idanunta ya saketa yace
kije zan nemeki" juyawa tayi ta haura gadon ta kwanta tana mi
a tace
Na gaji da kwanan ka
aici gsky yau a bayan mijina nakeson kwana" shikam yau ya gamu da gamonsa abinda ya fa
a kenan cikin ransa kafin ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa.
e baki tayi taci gaba da latsa wayarta tanaji ya fito ya fara shirin kwanciya ya dubeta yace
zan kwanta" kallonsa tayi tare da yin mi
a tace
Ok Bismillah tana matsawa daga inda take tunanin zaiso kwanciyar kallonta yayi
Zaiyi magana meye kuma ya tuna saiya fasa a ransa yana furta shikam ya shiga uku da wannan yarinya yau salonta mamaki yake bashi, ra
awa yayi kan gadon ya kwanta kamar wanda za'a kama ita kanta a tsorace take da yanayin kawai dai don tanason takura masa ne amma da taji
umin jikinsa a jikinta Saida gabanta ya fa
i mazewa kawai tayi ta share dukkansu a
ar sukayi bacci sanyin dare da yayi sanyi basusan sanda suka manne ba jin yanda
umin tattausar fatarta yake ratsashi ya haifar masa da wata kasala da baisan meye ya sabbabata ba sai wani yanayi ya rin
a shigarsa kiran sallah ne ya tashesu suka janye jikinsu ana juna da sauri kowanne yace
kayy" tare da yiwa juna kallon tuhuma saidai babu me bakin magana haka ta juya ta fice shima ya shiga bathroom yayi wanka yayo alwala cike da shau
in yanda baccinsa na jiya ya kasance rabonsa da bacci mai da
insa ya manta lokacin.

Masallaci ya nufa yayi Sallah sai bakwai ya shigo a tsarin gidan kuku ne yake ciyar da kowa saidai yau yaga sabanin haka ita da kanta taketa shirya dinning
in ya tsaya yana kallonta ta
ago suka ha
a idanu tayi saurin
auke nata tace
Barka da safiya" a gajiye don wankan nata na yanzu ya sashi a corner yace
Yawwa ina Salman
in" rausayar dakai tayi tace
Hutu na bashi yau Nima inason samun ladan aure" kalmarta tayi masa da
i yaja numfashi a miskilnce yayi ciki tabisa da kallo tare da yin Murmushi tace
Zaka shigo hannu ne"
Da wannan ta nufi sashin Hajiya Babba suka gaisa ta shirya mata dinning dinta Nusaiba nayi mata surutu tana cewa
Mommy jiya naje bedroom naki banganki ba ina kika
uya" murmushi tayi tace
Ina wanka kikaje" da sauri tace
Lalala mommy nafa da
e naji banjiki ba na taho" da
uwa Hajiya Babba tayi mawa Nussy tace
karbi nan sarkin surutu
aniya zo kiyi break a kaiki school" mi
ewa Madinah tayi tace
Bari naje na sallami Daddy Daughter" ka
a mata kai tayi ta fice ta nufi nasu part
in a dinning
in ta tarar dashi ya har
e sarai tasan mugun ikonsa nan jiran me ha
a masa abincin yakeyi.

Haka ta cire ganda ta ha
a masa itama ta zauna sukayi zaman kurame ita ce ta gaji da shiru
in tace masa
To ka bani labari mana!" Yanda tayi furucin tana shagwa
e fuska yasashi kallonta baisan sanda yayi murmushi a rayuwarsa yanason yaga mace tanayi masa shagwa
a wa
annan abubuwan ya rasa shiyasa ya kasa aure gani yake kamar bazai samu kamar Nasmat iya kula da miji da tattalin
auna da kuma shagwa
a ba......
Chapter 20 · 0% Book details