← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 22

Sashe 6

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan maganganu sune suka rin
a tunzura zuciyar Ammi takan cemin Munau ki h
r da makarantar nan tunda kin samu abinda kika samu kiyi aure ko dangin mahaifinki sa daina zagina da ganin laifina" a duk lokacin da tayimin wannan bayanin nakanyi dariya nace
Ammi kenan duk fa wanda ya zageki ha
i ya rage Miki tunda kinsan baki aikata abinda suke zarginki dashi ba kuma ma Ammi shi aure ai mutum biyu akeyinsa Ni kinganni fah wlh tunda na taso babu wanda ya ta
a cewa yana sona shima Hamma Hussain da kuke gani wlh bakina da nasa baita
a kallona yacemin Deenah inasonki ba kawai abu daya dana sani zanyi aure idan lokacinsa yayi, kiyi h
r Ammi banason zaman banza shiyasa kikaji muna zancen juyawata karatu tunda mijin auren baizo ba"
Jinjina kai Ammi tayi tace
Shikenan Munau Allah ya taimaka ya kawo miji na gari" amsawa nayi da Amin na tashi na
auki handbag
ina dana aje na shige
akina na cire kayana na fito na shiga bayi na watsa ruwa na sanya kayan bacci naci abinci na kwanta Zuciyata cunkushe da tunanin ta inda zan fara neman abokin rayuwa raita tana fa
amin to nayiwa Hamma Hussain magana mana aikuwa na daga waya na kirashi ya dagamin babu wani jinkiri kamar yanda na saba nace
Hamma!" Numfashi ya sauke yace
Na'am
ingel" yanayin yanda naji muryarsa yasa gabana fa
uwa sai nayi shiru da furta
udurina har Saida naji yace
Deenah meye yake faruwa ne yau na yini zirga-zirga akan sharafin karatunki harma an gama komai zaki fara karatu a Skyline university dake nan Kano makarantar tanada kwararrun malamai shiyasa na za
a Miki ita kuma shi kinsan wannan
angaren da kika
auka bangare ne me wahala harkar
walwa har tafi ta zuciya wahala shiyasa naga gara ayi abin da gaske, to alhmdllh dake
ingel
in tawa akwai kwazo result
inki ya tsallake harma ya zarce kin sami gurbin karatu a cikinta saidai matsalar ku
i amma karki damu zanji da komai tunda mun gama magana da Yaya Mus'ab komai zai yiwu da yardar Allah"
Numfashi na sauke cikin raunin murya nace
Hamma Ni na h
r da karatun Ammi aure takeso taga nayi saboda maganganun da aketayi akaina, Hamma kawai muyi aure idan da rabon nayi karatun nayi a gaba...." Wannan magana dana fa
a masa ba
aramin jefashi a tashin hankali nayi ba ashe abinda yake addabar zuciyarsa kenan shiyasa farkon kirana naji kamar bashida lfy.

Numfashi ya sauke cikin son kwantar min da hankali yace
Kullum shine burina Deenah karki damu lokacin ya kusa insha Allahu gobe kafin na tafi aiki zanzo gidan muyi magana da Ammi"
Haka mukayi sallama ko babu komi na
an samu nutsuwa inaji a raina nakai kukana inda za'a sharemin hawaye, kamar yanda ya al
awarta min da safe kafin in tashi yazo gdanmu shine ya tasheni da tausasan yatsunsa da naji suna yawo a fuskata yana huramin iskar bakinsa na bu
e ido ina mi
a na manta a yanayin da nake ciki, ya kuwa kafeni da idanunsa ina sauke nawa akansa ai ban gama sauke idona akansa ba na yayumo bedsheet
in na rufe jikina ina cewa.

Wayyoh Oh God sorry please Hamma...." Lumshe idanunsa yayi ya kwantar da kansa jikin bango yana sauke wani wahalallen numfashi na figo hijjab
ina nasa na mi
e zan bar gurin ya ri
oni na fa
o jikinsa ya saukemin hucin numfashinsa a saitin fuskata a wahale yace
Harda
walele Deenah meye yasa kikeson tsokanata da jikinki wlh kina cutar dani shiyasa na
auki matakin
aurace Miki saboda banason ayi abin kunya"
[6/8, 2:55 PM] AM OUM HAIRAN: _*JINKIRIN AURE!!!*_
alubale ga
ammata)_
OUM HAIRAN
Free P 11-12
_Paid book Nrml 300 Vip 500 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
Zamewa nayi a jikinsa na nufi hanyar da zata sadani da tsakar gidan na
auki buta tare da shiga kitchen na tsiyayo ruwan dumi na nufi bayi na watsa ruwa na fito sanye da hijjab dina ina goge jikina da towel na ishesu shida Yaya Mus'ab da Hamma Khamis suna tattaunawa a karshen maganar naji Hamma Khamis yace
Hussain kaje kayi biyayya ga umarnin Mahaifanka itama insha Allahu zata samu alkhairinta munsani kaso Madinah tun tana tsumman goyo ka ji
anci lamuranta to ba daga kai bane muma badaga mu bane laifin iyayenka ne da suka kasa yima rayuwarka adalci munayi maka fatan alkhairi idan
ingel rabonka ce zaka
auka Allah shaida banawa
ingel sha'awar rayuwa da wani bakai ba domin kai kafi kowa sanin ciwonta"
Jikina ne yayi sanyi Zuciyata tayi
unci na koma na zauna sharaf a
asa kaina na juyawa na fara tuhumar kaina to meye kenan abin nufin su Hamma Khamis da Hamma Hussain da naji suna tattaunawa?" Banida me bani amsa shiyasa jikina a kasalce na tashi na
auki doguwar riga na saka na kwanta nayi likimo bisa katifa ta lokaci zuwa lokaci tunanin ta yanda zan fara shirin wanke zuciyar Ammi na karo na farko yana bijiro min.

Zahira a mind
ina
ulafucin karatun boko ya zauna banajin shau
in son aure saboda ina ganinsa kamar wata katanga ga cikar muradi na, nasani auren zamani ya zamana bana aure ba
i ganda inji Hausawa da yawa ma baa kaiwa ba
in so ina me tunanin zama likitar
walwa kwararriya ta
asa da
asa ina batun
orawa kanta damuwar iyali?

Wannan gajeran tunanin ne a baya yaki barin Zuciyata kwadaita da samun abokin rayuwa sai a wannan karon da naga Ammi na ta damu Nima saina damu da damuwarta amma ta banza, nidai banji wani bayani ta wajen Hamma Hussain ba in munyi waya kawai labarin cigaban da aka samu ta wajen shirye-shiryen karatuna kawai yake bani.

A wajen Yaya Mus'ab nake samun labarin Hajiya Suwaiba ce tayi rantsuwar muddin ya
ara furta yana son aurena saita tsine masa kuma tayi masa mata a Gwangola, bansan Zuciyata ta sha
u da Hamma Hussain ba Saida naji wannan ba
in labari aikuwa ranar nayi kuka kamar zan kashe idanuna daga karshe dai na fawwalawa Allah komai tare da cin alwashin Nima a wannan karon na h
r da Hamma Hussain badon banjinsa a raina ba saidon inaso ya gama da iyayensa lafiya.

Banci wata biyu ba komai na karatuna ya kammala Yaya Mus'ab yasai da kangonsa daya fara ginawa shikuma Hamma Hussain ya siyar da filinsa suka yimin komai har
inki suka
aramin na fara zuwa makaranta, A Skyline naga rayuwa da
an manya masu damawa a
asa Ni kuwa a matsayina ta
ar Mal Shehu saina kame kaina na fita harkar kowa sai wanda ya shiga tawa abin daya rin
a bani mamaki mazan da muke karatu dasu sunason yimin magana amma bansani ba kwarjini nakeyi musu basa iyawa saidai idan nice nayiwa mutum magana zakiga har wani happy yakeyi, Nasha jin sunan da suke kirana dashi wanda suka sameshi a bakin wani malamin mu me suna professor Suzan shine mutum na farko daya fara kirana da First Lady Shikenan suka samu suma, mata kuwa kowa so take ace tanada kusanci dani amma Ni naja na janye saboda dukkansu
usoshin gwamnati ne sai yaran manyan yan kasuwa banason raini wannan tasa na
i basu fuska saidai gaisuwa.

Shekara kwana Zahira sai gashi karatuna ya taho gangara zuwa wannan lokaci damuwa ta fara aurata don nima kuma lamarin na daina
aukarsa me sauki inada shekara 25 a duniya ga ilimin addini ga na zamani gashi har an samu wani asibiti babba me zaman kansa sun
aukeni aiki da babban matsayi da babban albashi amma kullum lalurata
aruwa takeyi takai yanzu idan na shiga taron maza sai kiga duk sunyi
asa dakai suna cemin
ranki ya da
e Allah ya taimake ki" ko kuma kiji suna First Lady meye kike bukata?

Zahira shekarun bukatuwa ta ga
a namiji sun danno yanzu ba karatu ba ba aiki ba ba girmamawa ba abokin rayuwa kawai nake nema amma na kasa samu, wannan tasa na rin
a ramewa gashi yanzu a unguwar mu duk majalissar da kika wucce labarin Dr Deenah akeyi wasu suce nayi ba
in jini na rasa mashinshini wasu suce burin duniya ambarni na gan
ame idona ya bu
e nakasa fitar da miji saboda ina kallon kyauna da ilimina na tsaya jiran tsammani, wasu kuma suce karuwanci nakeyi shiyasa na
i aure an fake da guzuma ana Harbin karsana.

Maganganu dai kala-kala har wa
anda baki bazai maimaita ba, inanan a haka ina aikina saboda surutun mutane Yaya Mus'ab yasa muka Saida gidanmu kuma munyi Sa'a yayi daraja sosai saboda campanyn MTN ne suka siya zasu kafa service a gurin muka matsa gaba mukasai ginanne harma da
arin fili babba shine wanda muka zagaye muke saka shirgin da bazai shiga gida ba a ciki, ana haka Bikin Hamma Hussain ya taso dake na cireshi a raina ban wani damu ba akasha biki nayi masa gudunmawa ta ban mamaki naje har wajen dinner
in ashe rabon yiwa kaina tambarin
addara ne ya kaini.

Ina zaune a kujerata Ni ka
ai na wanku idanun kowa a kaina
annensa da kuma sauran yaran dangin mahaifina sunata yasar min da magana lokaci zuwa lokaci ina
auke
wallah da tisue ta gefen farin medical
ina naji an ta
a table
in na
ago idanuna na saukesu kan Hamma Hussain tsaye a gabana Saida gabana ya fa
i da irin kallon da yakemin na yun
ura na tashi da son aro juriya nace
Hamma dama kai nake jira duk na gundura da zaman ka
aici" ina maganar ina zuge jakata na dauko wani dan
aramin akwati na kama hannunsa na zare masa zobe da agogon dake
aure a hannunsa na dauko na cikin akwatin na
aura masa ina tsaka da sanya masa zoben naji
umi ta dokin wuyana na dago da sauri ashe hawayen Hamma Hussain ne suka huda mayafina suka ratsa jikina
Da sauri na dafe kaina nace
Hamma ya haka yau fah ranar farin cikinka ce meye yasa zaka
atawa kanka wannan lokacin me girma....?" Rufemin baki yayi yace
Sheeet please
ingel muje ki rakani wani guri" zaro idanu nayi nace
Ni Hamma ina?
Chapter 6 · 0% Book details