Sashe 1
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[6/1, 7:33 PM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
alubale ga
ammata_*
*By*
*Oum Hairan*
*Dedicated to*
Dr Mass Agadas son so for ever.
*P 1-2*
Iska ce ke ka
awa ta damuna me cikakken sanyi da sanya zuciyar da take cikin kwanciyar hankali a nisha
i, yayin da zuciyoyin da suke cike da zullumin damuwa suke kasancewa da sassaucin yanayi.
Saidai a gurinta itan wannan yanayi yafi mata kowanne yanayi zafi, rayuwarta ta
untata hawayenta ya yawaita
uncin zuciyarta ya
aru a yayin data ke
ance kanta ita ka
ai a madaidaicin office
in nata me
auke da table me kujera
aya, gabanta cike yake da files-files na petiant
inta na yau data gani inda gabadayan hankalinta yabar gangar jikinta a zaune saman kujerar lokaci zuwa lokaci hawayenta ba diga saman takardar dake gabanta.
wankwasa
ofar akayi har karo uku dake hankalinta baya jikinta batasan anayi ba, jin shirun ne yasa me neman izinin turo
ofar tare da sallama ta shigo cikin office
in ta tsaya ta zubawa Mamallakiyar office
in idanu tana mamakin abinda yake sanyata shiga matsananciyar damuwar da har hankalinta yake gushewa haka.
Dukan Table
in Dr Zaheera tayi abinda ya dawo da wadda ke zaunen cikin nutsuwarta tayi saurin sa handcap ta share idanunta ta
agosu ta zubasu kan Dr Zaheera itama ita take kallo harta isa ga wata kujerar ta zauna suna facing
in juna.
Dr Zahira ce ta kawar da shirun da cewa
Kullum kin kasance cikin damuwa kin takuri kanki kin tsawwala kanki Dr Madinah meye yasa hakan ne?
Meyesa kike mantawa duk abinda ba'a fareshi akanka ba bazaa
are shi akanki ba?"
Manyan fararen idanunta ta lumshe ta kwantar da kanta saman kujerar da take kai hawaye na tsiyaya daga kwarmin idanunta tasa tisue ta goge dogo hancinta
Meye ne matsalata meye ne aibina meye yasa kyawuna ya kasa samar min da mijin aure, meyesa kullum al'umma basamin adalci suke ganin cewar nice na
i aure bayan Nima nafi kowa son na ganni cikin dausayin sunnar ma'aikin Allah???
Tambayar da kullum nakewa kaina kenan"
Cewar Dr Madinah dake
agowa tana zuba idanunta akan
awarta Dr Zahira, shiru Dr Zahira tayi na
an lokaci sannan ta bu
e baki tace.
Dr Madinah ba jama'ar gari da suke ganinki daga nesa ba ni kaina da nake da kusanci dake lamarinki yana bani mamaki gani da sani a damuwa da tunanin meye dalili?
Madinah kyawunki yakai ace kina juya ragamar maza a hannunki sai kuma ya kasance maza sune
addararki, ta yaya zan yarda ace mu da bamu kai ba maza na zumu
i akanmu ke da kika wucce kice babu wanda ya ta
a cewa yana sonki?"
Murmushi me ciwo Madinah tayi tana kai dubanta ga agogo ta mi
e ta fara harha
a files
in ta sanyasu wajen adanasu ta
auki jakarta ta dubi Dr Zahira tayi gaba tana cewa
duk sanda na tsaya tuntuntunin abinda kike tunani yanzu Zuciyata zafi takeyi Zahira ni kaina na fara tsoron kaina ina tunanin to ko wani abune ke gareni abin gudu da Ni na kasa ganewa, Zahira shekaruna sun fara tafiya a matsayina na
iya mace ba namiji ba ace na zubar da shekaru talatin da biyu batare da aure ba wannan abu da cin rai yake....."
Isa sukayi bakin titin suka tari
an sahu suka hau ya fara sauke Zahira a kwanar unguwar su sannan ya wuce da Madinah tasu unguwar ya sauke ta ta fito tana gyara mayafin data yafa saman uniform
inta na aiki ta nufi unguwar tasu lokaci zuwa lokaci suna gaisawa da dattijan unguwar dake zaune a
ofar gidajensu.
Gidansu ta shiga da sallamarta babu kowa a tsakar gidan hakan ya bata damar nufar
akin mahaifiyarta ta daga labulen tana cewa
Ammi sannu da gida" Ammi dake zaune a tsakar
akin ta
ago tana duban tilon
iyar tata mace tace
Yawwa Munau Ja
ama" guri ta samu ta zauna tana yage mayafinta tace
Yau na gaji da yawa Ammi me kuka girka mana?" Numfashi ta sauke tace
Abinda kika tsana" dafe kirji tayi tace
Nashi na Ammi don Allah meye yasa kukayi alale?" Tana maganar tana kwalawa me aikinsu kira Bintalo ta ta rusuna a gabanta tace
meye kikeyi Binta?" Tana wasa da yatsunta tace
bsbu abinda nakeyi Uwar
akina" fasali taja tace
ki samamin abinda zanci insjin yunwa gashi ku kun tashi kunyiwa mutane Alele" mi
ewa Bintalo tayi ta fita bata jima ba ta dawo
auke da tire sha
are da kwanuka ta ajiye mata a gabanta ta fara budewa tayi murmushi tace
wato wanani Ammi kikayi niyyar yi ashe ma My Favorite kukayi" murmushi Ammi tayi ta zuba mata ido tana kallon yanda take cin abincin a nutse da alama yunwa ta yini da ita yau.
Munau" Ammi ta kira sunanta ta
ago tana ajiye cokalin ta mayar da hankalinta ga mahaifiyar tasu Ammi tace
Wato Madinah kullum da wannan tunanin nake kwana nake tashi kullum da tunanin lokacin aurenki nake bacci nake tashi Madinah kullum shekarunki tafiya sukeyi girma
ara sauko Miki yakeyi ke kuma abinda yake aranki shi kikeyi baki tunanin gobenki kin kasa tsayar da hankalinki ki samarwa kanki abokin rayuwa ki inganta kanki, Munau meye ne a gabanki daya danni sunnar ma'aikin Allah da tunaninki baya baki dacewa da cancantarki na kiyi ta?
Aure shine martaba da mutuncin kowacce
a mace aure shine daraja da
imar kowacce mace ke ba iya mace ba hatta namiji aure shine
imarsa"
Idanunta da suke tsiyayar da hawaye ta sadda
asa taci gaba da kukanta me tafasa zuciya, wannan ya tashi hankalin Ammi tace
Ina mamakin yanda da zaran nayi Miki magana akan ingancin rayuwarki kike sanyani a gaba kinamin kuka Munau idan har maganar da nakeyi Miki ce bakiso zan iya tattarawa na daina amma ki sani da gaske ganinki a gabana bayamun da
i kamar kowacce uwa Nima nafison ki rin
a zuwar min da yawo kina komawa
akinki"
Hannu tasa ta tsane hawayenta ta
ago cikin raunin murya tace
Wlh Ammi kullum ina addu'a mafarki da fatan zuwan wannan ranar amma ta
i zuwa, Ammi ya zanyi wannan rana tazone?
Nima na zama matar aure cikakkiyar mace me
anci sannan me ji da alfarmar aure, Ammi ki daina ganin laifina kiyimin addu'a don Allah kema gani kikeyi kamar nice banason aure bayan auren ne ya
i za
ata Ammi kinsani tun kafin wannan lokacin wallahi tallahi bansan wani namiji
aya daya ta
a tarata ya bu
e baki yacemin yana sona koda wasa ba bare da aure, wai Ammi ya akeyi ake samun mijin auren nan ne Nima nayi ko na samu ki daina kallo na a me laifi...."
arashe maganar tana sakin wani kuka me gunji tare da kifa kanta a kafa
ar Ammi, cike da tausayawa Ammi ta shiga bubbuga bayanta da sanyin yanayi na mahaifiyar da taga
anta cikin halin tsanani tace
Shikenan Munau na fahimceki ki daina kukan haka Allah yanaji yana gani zai kawo mana mafita da yardarsa zanci gaba da yimiki addu'a kema karki gajiya wannan ita ce
addarar mu, yawwa
azu baffan ku Sunusi yazomin da maganar ha
in aurenki da
an uwanki Khamal..."
A firgice ta
ago tace
Ni kuma Ammi habadai Khamal kin manta waye Khamal Ammi
ungurmin
an taba sannan
arawon kaji da awakin unguwa ace shine mijina?
A'a nikam wannan za
in baimin ba nidai a tayani da addu'a nasan Allah bai manta dani ba Ammi"
[6/2, 9:15 PM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
alubale ga
ammata_*
*By*
*Oum Hairan*
*Dedicated to*
Dr.
Mass @gadas son so for ever.
*Free P 3-4*
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank._
Tashi tayi ta nufi
akinta ta cire kayanta ta nufi bayi ta watsa ruwa tayi alwala tayi sallar magrib ta zauna tana karatun Kur'ani tana sharar hawaye, a wannan yanayi taji an bu
ofar dakin nata an shigo an nemi guri an zauna bata
ago ba Saida takai aya sannan ta rufe Kur'anin ta shafa addu'arta ta juyo tare dayin kasa da muryarta cikin girmamawa tace
Yaya Mus'ab kaine a daren nan ga gari yanata cida alamun ruwa zai sauka"
Fasali yaja yana cire hularsa yace
To ya zanyi Madinah kece kin
i barinmu mu huta Baffa Sunusi ne yaje ya dameni da maganar aurenki da Khamal kuma yacemin lallai kafin azumin bana sukeson ayi komi a gama shiyasa nazo naji meye kike ganin zai yuwu?"
Tunda ya fara maganar take kallonsa tana girgiza kai batare da ta katseshi ba har ya gama sannan tace
Yanzu Yaya Mus'ab wannan shirmen maganar har takai ka hana kanka kwanciya cikin iyalinka ka fito da wannan tsohon daren?"
Murmushi yayi yace
Kullum ke raayinki bambam yakesha da mutane Ni abinda yasa naga dacewar nazo mu tattauna naga ba duka abinda rai keso take samu ba musamman a wannan bigiran Madinah kinsani ni bana cikin mutanen da zasu kawo Miki mafita domin cutarwa a gareki, nayi
awainiya da rayuwarki tun yarinta kawo lokacin da kika zama mutum kike iya yiwa kanki abubuwa da suka shafi rayuwarki.
Inason ki tsaya ki
auko hankalinki ki tattarashi waje guda ki duba yanda rayuwar take tafiya kiyi h
r ki kar
i wannan za
in kiyi addu'a wata
ila shine alkhairin daya hana wani zuwa ke kuma kika
i karbarsa tun kina
arama"
Idanunta ta
ago daya ciko da kwalla tace
Shikenan ashe dama idan Allah ya jarabci bawa da wata
addara saiya manta da fa
in ma'aiki (S.A.W) da yake horonmu da mu za
awa
anmu iyaye na kwarai, Yaya Mus'ab wanne
angare zan nuna idan na kar
i Khamal a matsayin miji nace shine alfahari na?