← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 22

Sashe 2

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Please Yaya Mus'ab na rokeka a matsayinka na gatan daka tsayawa rayuwata kayiwa girman Allah ka shigemin gaba wajen bijirewa auren Khamal baiyimin ba bayan haka Nima banyi masa ba Yaya Mus'ab abinda Khamal yake fa
a min kullum shine shifa duk da lalacewarsa yanaji a ransa taimakona zaiyi idan ya aureni saboda naje na zubar da darajata irin mazan da nakeso na tsaya ruwan idanu nayi musu tsufa bazasu iya aurena ba Yaya Mus'ab kullum haka yake fa
amin Ni ban kalleshi da aibinsa ba sai shine yake cusguna min da na
asun da bani nayiwa kaina ba...."
aganta hannu Yaya Mus'ab yayi yace
Shikenan ya isa Madinah Allah yayi za
i na alkhairi yanzu ya batun komawarki karatun?

Dr Shafi'u abokina yace akwai wata jami'a a Rasha da suke bada horo na musamman akan duk wata matsala data shafi
walwa to ke kuma naga kinada interested akan wannan
angare shiyasa nace zanyi Miki magana ko zakije ki
ara samun gogewa"
aramar dariya tayi tace
Shiyasa nake sonka Yayana duk abinda da zai kawowa rayuwata haske shine burinka Yaya Mus'ab Allah yaja kwana ya
ara arziki, ka bincika min shi abinda tafiyar zataci da inason na biya kudin aikin hajji amma tunda hakane bari na tura gaba tunda dai Ammi tayi Ni daga baya naje nayi, Yaya nifa Research kawai akan abinda ya shafi brain yana mugun sani nisha
Dariya Mus'ab yayi yace
Autar Ammi kenan waye zai
i farin cikin Ammi ai dole mu
arfafa Miki gwiwa munyi waya ma da Khamis shima ya bada goyon baya Salees ne dai da Aminu suke
orafin wai mune mukeja ake zaginmu ana cewa mun
aure Miki gindi kina yawo da sunan karatu ni wani lokacin gwiwata har sanyi takeyi"
Kwantar da kanta tayi jikin bedside tace
kuyi h
r No condition is permanent Ya Mus'ab wata rana sai labari Allah shaida ne bana aikata abinda mutane suke zargina dashi Yaya duk wata mace da wannan
addarar ta fa
a mata dama sociaty dinmu kallon
ar iska gantalalliya watsattsa sukeyi mata hatta da Allah ya hukunta zai aureta bayajin a ransa budurwa zai aura, nifa da wannan surutun da nakeja muku wlh ko za'a bani sadakin bazawara indai nagartar mijin takai gara na kar
a indai yayi albarka Shikenan"
Murmushi yayi ya mi
e cike da tausayin
anwar tasa yace
Insha Allahu komai zai wucce ki kwanta goma ta wucce gashi gobe talata" fatan alkhairi tayi masa ya fice tare da ja mata
ofar ta mi
e tayi mata key ta shiga bayi ta dauro alwata ta kwanta daidai lokacin da aka kece da wani ruwa me
arfi ta kunna MP tana sauraron
ira'a tare da tsunduma duniyar tunanin rayuwar baya.

Kamar yanda ta saba yauma ganin zata raba dare bacci yakasa
aukarta tana hasaso lkcn da zata kwanta kusa da mijinta ta tayi matashin kai da
irjinsa ta shafa sumarsa taja gemunsa, wannan rana ji takeyi dama zata iya kissimo irin nisha
in da zata kasance dama tazo mata nan kusa dama zata bu
e idanu taga ba ita ce Madinan da abu
aya ya zamewa tsaiko cikin rayuwarta ba.

To wai meyene abinda ya zame mata katanga da samun abokin rayuwa ne?

Tambayar da kullum takewa kanta da makusantanta kenan amma ta kasa samun amsa saidai ace mata tayi h
r lokaci ne idan ta h
r ta cire komai a ranta kuma sune wa
anda zasu fara cewa da ita
Madinah wai yaushe zakiyi aure ne?" Wannan tambaya tana dagula lissafin ta da ace mutanen duniya zasusan
uncin da take shiga a dalilin wannan tambaya da sun daina yi mata ita.

Zuwa yanzu abubuwa sun fara yi mata nauyi sha'awar kasancewa da namiji abokin
ebe kewa tana yawan bijiro mata takan raba tsayin dare bata iya bacci ba saboda ciwon mara idan abin ya ta'azzara har fita takeyi daga hayyacinta sai likita ya tsaya a kanta sannan take dawowa daidai.

Sai bayan sallar asuba sannan ta koma ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa dake yau ba itane da dutyn safe ba tanada isasshen lokacin bacci ba ita ta farka ba sai 12:21pm ta farka shima tashinta akayi ta bu
e idanunta kan
awar tata kuma abokiyar aikinta Dr.

Zahira murmushi sukayiwa juna Zahira tace
Tunda nayita kiran wayar ki najita a kashe nasan kinanan kina sana'ar saiki tashi mu fita inaso zaki rakani unguwa"
a tayi tare da salati ta diro a katifar Zahira tabita da kallo tana cewa
Kaga manyan mata masu manyan kaya matan me rabo wato Dr.

Komanki abin sone ga kowanne lafiyayyen namiji wlh Ni kaina da nake mace halittarki na birgeni an baje fasaha wajen
eraki ke gani kin zamewa mazaje
walele ya Allah karka kasheni sai naga wannan me rabo da zai huta da jikin nan"
Amin ta amsa dashi tana shigewa bathroom ta sakarwa kanta ruwa ta sulla wankanta ta
auro towel ta fito ta tsaya jikin mirror tana shafa ta bata kusan rabin awa wajen shafa mai fesa turare gyara gira sannan ta koma ta
auki wata ba
ar atamfa tasa abinka da kyakkyawar nandanan ta
ara wani kyau na musamman ta
auki mayafi Milk kalar zanen jikin atamfar da takalminta da jakarta duk kalar mayafin ne ta dauki system nata da wayoyinta suka fice.

A tsakar gida suka ishe Ammi tana gyaran
umba ta dubesu tace
Ai dake kece kinga ta fito Zahira ni tun asuba rabona da Munau tanacan tana sana'ar bacci kamar kasa" dariya tayi har Saida dimpli
inta ya lotsa tace
Ayyah Ammi wlh banyi bacci da wuri ba jiya don Ni a yanda na kwanta ma sai biyu zan fita a gdannan to wannan uwar
warzabar tazo ta tasheni wai zataje unguwa kuma saina rakata"
Tsugunnawa tayi tace
Ammi na tuba wlh na horu a taimakeni da key
in motar Allah bazan kuma bige kowa ba" harararta tayi zatayi magana tace
Wlh Ammi tsautsayi ne bazan kuma ba da abin hawan kafi kwarjini kinsan yanayin aikin mu....."
Cilla mata mukullin tayi tana cewa
Yar
aniya jeki nikam Allah nunamin ranar aurenku na daina ganinku kuna shigemin gaba" addu'a ce Ammi tayi amma Saida ta sanyaya mata jiki, har suka isa kango jikin gidan nasu dake dama tun jiya tace da maigadin ya wanke mata motar shiga kawai sukayi ta sallameshi suka fice suka dauki hanyar asibitin da suke aiki.

Dr.

Zahira ce ta kawar da shirun da cewa
Na fahimci kinsa damuwa kwana biyu a ranki Dr.

Meye yasa Ni da nake bazawara bana damuwa kamar yanda kike damun kanki?" Dr.

Madinah akwai arhar hawaye nandanan suka shiga zarya a idanunta ta bu
aramin bakinta tace
Saboda ke kin ta
a yi kinada yaranki ko yanzu kika mutu kinada masu
aga hannu suce Allah ya ji
an Umman mu Dr.

Ni banyi ba banida kowa sai Ammi, kwana biyun nan ta matsa da maganar aurena sai nakejin dama zan iya aurar kaina kodan na faranta zuciyar mahaifiyata"
Cikin tausayawa Dr.

Zahira tace
Dole zata damu Dr.

Ko kinsan yanzu a unguwar nan taku shafinki aka bu
e jiya Husain
anina yazo yake cemin wai ke meye ya hanaki aure ne?

Na dubeshi da mamaki shine yake cemin yaji a majalissar Bala me Youghut anata zaginki wai karuwanci kikeyi har wani dillali yana cewa shi yama ta
a kaiki gurin wani mai gidansa....."
[6/3, 7:14 PM] AM OUM HAIRAN: *_JINKIRIN AURE_*
alubale ga
ammata)_*
*By*
*Oum Hairan*
*Dedicated to*
Dr.

Mass @gadas son so for ever.
*Free P 5-6*
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank.

Shaidar payment ta wannan number 09013718241_
Murmushi takeyi wanda da ka gansa kasan na ciwo ne irin wadannan
ananun sharrikan suna damunta amma yanzu sun rage yi mata zugi a zuciya ta saduda tunda ita dai ta tabbatar da bata ta
a aikata abinda mutane suke kallonta dashi ba, ta sani Allah zai wanketa tsaf idan lokacin wankewar yayi.

Da wannan suka isa sukayi parking bata iya cewa komai ba suka fito kowacce ta wucce office
inta da wuri tayi
an aikace-aikacenta ta sallami petiant
inta yawanci duk wa
anda zasu
ara kar
ar magani ne da kuma ganin yanayin jiki dake azumi ta
auka yau
in sai uku ta fito daga nata office
in ita dama Dr.

Zahira ta jima da tashi a aiki suka kuma ficewa, lalle sukaje da kitso Zahira aka yima kitso Madinah ba ma'abociyar kitso bace tafi ganewa ta gyara sumarta ta daure dake Allah yayi mata baiwar sumar.

Biyar suka
auki hanya wannan karon Zahira ke jan motar suka shiga unguwannin cikin gari
ofar nasarawa sukaje wani gida Zahira ce ta kira wata number bugu biyu aka
aga suka gaisa ta sanar dashi suna
ofar gidan yayi musu izinin shiga Madinah na mita tana cewa ta gaji da yawon zuwa gurin
an tsubbu da Zahira ke sata ita ta barta taji da damuwarta basai ta
ara mata wata ba.

Da wannan suka shiga cikin gidan a aljihun zauren suka ishe babban mutumin malami ne babba da tarin littafai a gabansa yana duba wani littafi a hannunsa ya dago ya amsa sallamarsu tare da nuna musu gurin zama suka zauna da gaisawa Zahira ta fara yi masa bayani tace
Mal wannan ita ce Dr.

Madinah wacce jiya na fara baka labari wato Mal wani abune me bam mamaki da
aure kai yake faruwa nikam abin yana bani mamaki matu
a, Mal babu muni babu matsalar tarbiyya babu jahilci babu gigita ta talauci amma rayuwar ta
i tayi haske kullum cikin damuwa take hatta Ni kaina abin ya fara sani a damuwa, Mal mijin aure ya gagara ga Dr.

Madinah gashi shekaru har sun fara nauyi kullum abu sai
ara nisa yakeyi Ni raina ya fara fa
amin anya babu sa hannu ko na mutum ko na shai
anu?"
Zubawa Dr.
Chapter 2 · 0% Book details