Sashe 8
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba girmanmu bane"
Ina maganar ina sa Spirit ina wanke masa ciwon yana
an ciccijewa ina zuba masa sannu har na gama da taimakon wata nurse da tazo take tayani bayan na gama na gyara na cikin nasa shima tare da
aukar katin na duba magungunan na sake rubuta wasu a
asa na juya na mi
awa Hamma Khamal daya kafeni da idanunsa jajaye da suke firgitani, na bu
e baki zanyi magana yace.
Madinah ko kins
an nafi wannan yaron dacewa da samunki?....."
aga masa hannu nayi nace
Please adanasu zasuyi maka rana wadannan magungunan nakeso aje a kawomin yanzu" cije le
e yayi batare daya kar
i katin ba sai Hamma Jabir ne ya kar
a na zaro ku
i a jakata na basa ya dubeni yayi murmushi ya fice batare daya kar
i kudin ba.
Ban wani damu ba na koma na zauna kusa da Hamma Hussain nace
Hammana kaci abinci?" Girgiza min kai yayi nayi ajiyar zuciya na tashi na cire rigar aikina ya rage dagani sai yar body hug da sikert
inta na matsa ga tea flast
in na ha
a masa tea me kauri na tasheshi da taimakawar Hamma Jabir daya dawo daga siyo maganin muka jinginar dashi na rin
a bashi Hamma Jabir yana cewa.
Ikon Allah Sis Deenah ke
ar baiwa ce ba mu ba har amaryarsa Saida tazo asibitin nan akan ya samu yaci wani abu ya
i Kinga dake kece ya kar
Budar bakin Hamma Khamal sai cewa yayi
To kai Kanada abin bashi ne koko ka iya karuwanci ne da zakayi tunanin zai kar
a daga gareka?" Ciwo matu
a kalaman Khamal sunyi min amma saina shanye naci gaba da abinda nakeyi Shiko Hamma Hussain kallona kawai yake yi lokaci zuwa lokaci yana tsane hawaye a idanunsa, a haka Hajiya Suwaiba Mama Jamila da Bilkisu amaryar Hamma suka zo suka ishe mu hankalina ya tafi wajen kula da Hamma banji shigowarsu ba sai ihun Hajiya Suwaiba naji tana cewa
Yau Ni Asalamiyya naga abinda ya isheni bai ishi Allah ba, Jamila anya yarinyar nan ba mayya bace kiga burinta na kashemin
a bai cika ba ta kuma biyosa asibiti don wani ki
ifere da munafurci har wai itane ke kula dashi, to kinsan zaki kula dashi
in meyesa kika nemi kasheshi haushin ba'a samu ba?"
A zahirin gaskiya nutso a duniyar ilimi tasa ba kowacce magana nakeda lokacin tankata ba wannan tasa nayi kunnen uwar shegu da Hajiya Suwaiba da mu
arrabanta sunata suba
insu abu
aya da nayi bayan na gama kula da Hamma na nayi shirin tafiya shine na sunkuya daidai kuncinsa nayi masa kiss na kusan thirty seconds sannan na janye na
auki hannunsa na
ora a
irjina saitin Zuciyata nace
Kaji a ranka Dr.
Madinah taka ce da yardar Allah Hammana indai gidanka da gurbin mata to komai nisan zamani zaka sameni badon fitinanniyar soyayya ba a'a saidon halacci"
Da sauri na fice daga
akin nabar Bilkisu shanye da baki tana bina da wani mugun kallo ita da uwar mijinta nikuwa ina fita na tsare
an sahu na hau na nufi gda koda naje gidan ban wani bata lokaci ba na hau shirin tafiyata Lagos zamuyi wani taro na
arawa juna sani wanda daganan kuma idan mutum yana da ra'ayin tafiya
arin karatu zai rubuta idan Allah ya taimake shi manyan
ungiyoyin lafiya na duniya tare da ha
in gwiwar bankin duniya suka duba cancantarka saisu
auki nauyin ka.
yar na shawo kan Ammi da taimakon Baffa Kabir da Yaya Mus'ab ta amince min wannan tafiya itanma nasani saboda wannan hargitsin auren na Hamma Hussain ne yasa ta barni don na samu sau
in zuciya.
Hamma Khamis ne ya kaini airport na hau jirgi na tafi dake nasan inda za'ayi taron bansha wahala ba na isa masauki, nayi wanka nayi alwala nayi Sallah sannan na kwanta baccin gajiya.
Ban tashi ba sai tara na dare na gyara jikina na fesa turare mara nauyin
amshi na fita domin neman abinda zanci nayi order na dawo na kwanta babu
ata lkc aka kawomin na zauna inacin abincin ina tunanin Ammi na, bayan na gama nayi alwala na kwanta bacci me nauyi ya
aukeni.
Washegari da safe na fice daga hotel
in na nufi gurin taro duk abinda ake bu
ata na cika ashe taron na girmama wasu manyan likitoci ne guda Uku Dr.
Mansur Hassan Kaltingo, Dr.
Labaran Isah da Dr.
Maryama Abdi Baye, bayan tashinmu daga meeting
in ne na fito domin hawa Abin hawa ya mayar dani masauki naji anyimin sallama a bayana na amsa tare da dakatawa da tafiyar da nakeyi na juya cikin ladabi nace.
Barka da wannan lokaci Dr.
Ina tayaka murnar samun tauraro na
aya a jerin manyan likitocin Africa" Murmushi yayimin yace
Dr.
Madinah Al
asim Gwangola sunanki ya kara
e duniyar likitocin wannan zamani ba iya
warewa ke haska Miki gabanki wajen la
antar matsalolin da suka shafi
walwa ba harda baiwarki wacce take bayyane akan fuskarki"
Murmushi nayi masa nayi
asa da gwiwowina nace
Na gde Dr." Zubamin idanu yayi yace
Ni sunana Dr.
Mansur Hassan Kaltingo haifaffen Jihar Gombe dake cikin Nigeria, wato na bibiyi tarihinki daga lokacin da Dr.
Mu'az na Asibitin Koyarwa ya sanar dani cewa Amatsayina na likitan
walwa ina bu
atar Ha
in kai daga gareki domin Hausawa sunce Mai laya kiyayi me zamani, Dr.
Deenah tun lokacin nasa hankalina akanki,abubuwa da yawa nine nake jefaki a ciki gurare da yawa shurarki batakai a nemeki ba nine nake sawa a nemeki domin
arfafar kokarinki na taimakon al'umma.
Dr.
Deenah aikinmu yanada wahala mutanen duniya sun tafi akan cewar kudi zai biyamu ladan aikinmu wanda Ni na jima da ha
ancewa babu wani ku
i da yake da nauyin da zai biya likita da Malamin makaranta ha
in aikinsu saidai Allah shine ka
ai yake da abin biyanmu, kar na cikaki da surutu A wannan shekarar kina
aya daga cikin likitocin da Zasu tafi
aro karatu
asar Rum wato France domin samun shahadarki ta zama Consultant a
angaren daya shafemu wato
walwa, kuma insha Allahu nayi Miki alkawarin kafin ki dawo daga wannan jihadi zan gina Miki asibiti babba a cikin birnin Kano wanda daga kowanne yanki na Afrika sai an rin
a zuwa domin kawo
arar duk wani ciwo daya shafi
walwa, ga wannan key
in motarki ne da
ungiyar likitocin kwakwalwa suka baki kyauta domin tayaki murnar samun gurbin zama a cikinmu"
Da tsananin mutuwar jiki ta
ago idanunta da suka ciko da hawaye tace
Matu
a nayi gdy da
arinka gareni amma sai nakega kamar bazai yiwu ba...." Da sauri yace
Saboda me?"
asa tayi da kanta tace
Ammi na batason yawace yawacen nan da nakeyi a cikin
asata ma ta Nigeria bare kuma naje mata da batun fitata
asar waje da sunan karatu Dr.
Idan da wani daya cancanci wannan gurbin abashi ni a matsayina na mace basai dole na....."
Dole saikin zama Consultant!" Ya fa
a yana gyara tsaiwarsa tare da
an takawa yayima motar dake aje a gurin key ya bu
e ta yace
Dame kama ake
ota sannan me kamar zuwa ka aika Dr.
Deenah dole zaki zama Consultant kizo na saukeki a masaukinki, ki barni da Ammi nine zanji da ita"
Dr.
Mansur Hassan yanada kwarjinin da bazan iya jayayya dashi ba haka na shiga sabuwar motar fil yajamu zuwa Frame Hotel inda na sauka na kwana kenan mun da
e a receiption muna tattaunawa sannan mukayi sallama da ba
ar kafiyata ta fusatashi don yayi duk me yuwuwa yaga na kar
i motar amma na
Washegari na sake dauko hanyar Kano a gajiye ban wucce gida ba saida naje asibiti n duba Hamma Hussain sannan na isa gda nayi wanka na kwanta Ammi na tsefemin kaina akace ana sallama dani a waje, ke kinji irin muguwar fa
uwar da gabana yayi Zahira!
To abune ba
o da banta
a samu ba tunda nake a duniya ba'a ta
a aikowa ance ana sallama dani ba, ganin banida niyyar motsawa Ammi ta
walawa Hamma Khamis kira ya fito daga
akinsu tace
Khamis dubawa auta wake nemanta?" Shima cike da happy ya nufi wajen ya jima sosai sannan ya dawo yace
ingel yace ace Miki Dr.
Kaltingo ne" Zuciyata ta buga da
arfi cikin rashin hayyaci nace
Don Allah Hamma kace masa
atan hanya yayi banan bane......."
PAID BOOK
_Normal 300 VIP 600 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank.
'
Ko MTN card ta wannan number 09013 718241.
[6/11, 7:22 PM] AM OUM HAIRAN: _*JINKIRIN AURE!!!*_
alubale ga
ammata)_
OUM HAIRAN
Last Free Page 15-16
Nan na kawo karshen free Page na wannan littafin ki biya domin karatu cikin salama Nrml 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya
Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment direct Link
https://wa.me/message/LFSVQWEXOXAHF1
_____________________________
Zubamin idanu Ammi da Hamma Khamis sukayi da tsananin mamaki nidai banason tuhuma wannan tasa na mi
e na shige
akina na kullo
ofata na haye katifa na kwanta gabana ya sake faduwa jin Ammi tana cewa
Bawan Allah ka ba
uncemu a bazata koda yake kace gurin Munau kazo ita kuma na fahimci kamar batayi lale da zuwanka ba"
Murmushinsa na dattako yayi yace
Nasani Hajiya ba lallai Dr.
Tayi farin ciki da zuwana ba Ni wakili ne daga
ungiyar likitoci ta duniya WHO Hajiya wani albishir ne nazo Miki dashi game da Dr.
Deenah duk da dai naga ita batayi murna da wannan alkhairi danaje mata dashi ba, Am dama sakamakon tacewa da za
ulowa da wannan
ungiya takeyi na fasihai kuma jajirtattun likitoci yasa muka za
ulo Dr.