Sashe 16
Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ki fa
amin da wanne irin ku
i kikeso na rin
a biyanki Naira, dollers ko......" Dakatar dashi tayi da sauri da kalmar data soki zuciyarsa tace
Abdurrahman Abba Waziri, Sunana Madinah Al
asim Gwangola talaka ce ni amma kai bakada ku
in da zaka iya biyana ladan aikina idan nayi saboda haka ka adana
an canjikan ka da basu wucce li
in evant ba nasan zasuyi maka amfani a gaba, zan bar duk abinda nakeyi don Nusaiba da rayuwarta na dawo 9ja nan da kwanaki biyar saboda haka ka zama cikin shiri, abu
aya da nakeson ka fa
amin Yanzu haka Nussy tana ina?
Abuja gdanka ko Gombe gurin Hajiya Babba...." Dubanta takai ga agogo takwas da rabi ta cire wayar a kunnenta tare da cewa
Lkcn dana
auka don saurararka ya
are zan koma kan aikina letter"
it ta yanke wayar yabi wayar da kallo cikin fa
uwar gaba da
aruwar bugun zuciya yakebin sensor
in da kallo mamakinsa na
aruwa zuciyarsa na tafasa ya
aga wayar ya kira Dr.
Kaltingo yace
Wacce irin yarinya ka ha
ani da ita?"
Da mamaki Dr.
Kaltingo yace
Meye ya faru?" Ajiyar zuciya ya sauke yace
Waye mahaifinta a Nigeria da takejin kanta haka?" Tashi zaune Dr Kaltingo yayi yace
Wai Dr.
Madinah kake nufi?
Hon Ba
ar kowa bace hasali ma marainiya ce da bata taso da gatan mahaifi ba naci da jajircewa sune suka
orata a matsayin da take yanzu nasan tanada izza akan aikinta amma tanada sanyin hali akan yanayin rayuwa Hon.
Dr Madinah mace ce ta kwatance domin takai kuma ta doke matsala
aya cikin abinda ka nema shine ba lallai ta amincewa barin aikinta don aikin Nusaiba ba tana
aukar albashin da har yanzu bana
aukar kamarsa tana da hanyoyin da suke kawo mata ku
in da bata
auki ku
i a bakin komai ba, may be kaje mata da maganar ku
ine ita kuma basa cikin abinda suke ru
arta shiyasa kaga rashin kirkinta"
Numfashi ya sauke yace
Tace zata dawo nan da 5 days Nussy tana Gombe Ni zanyi tafiya ne zuwa Cairo Dr.
Na wakiltaka akan komai daya shafi lafiyar Nussy nasan banida matsala dakai insha Allahu"
Duk yanda yaso ya manta da kalaman Madinah ya kasa yawo sukeyi masa a
wanya shi kamar shi ta gayawa wa
annan zafafan maganganun shikam zaiso ganinta da abinda take ta
ama dashi a duniyar nan.
Kamar yanda tayi masa al
awari hakan ce ta faru suna waya da Dr.
Kaltingo akan duk abinda ya shafi Nussy ita kuma tana
ara bincike da tattara bayanai, da
yar ta samu asibitin da tayi course
in suka bata certificate
in ta tare da kyaututtuka na wasu muhimman kayan aiki taji da
i matu
a hakanan basaso suka kawota airport ta hau jirgi tare da al
awarin duk lokacin data samu free zatake kawo musu ziyara saboda ba
aramin sabo sukayi ba.
A filin jirgin saman Abuja ta sauka tana sauka ta hango Dr.
Kaltingo tsaye jikin wata mota ta zubansa idanu tanayi masa murmushi shima murmushin yayi mata ya nufota tare da kar
ar jakar hannunta yace
Wlcm back Dr." Murmushi tayi tace
Dole mana tunda kun tasoni...." Maganar ce ta ma
ale lkcn da sukayi idanu biyu da Nazeer
ur ya
ura mata idanu itanma shi take kallo a wula
ance tace
Wannan fah Dr." Murmushi yayi yace
Autan Hajiya Babba kenan" sake kallonsa tayi ta kawar dakai ya sake saita Engine idonsa akanta, Dr ya bu
e mota motar ta shiga tana cewa
Dr.
Ayimin booking a yau komai dare gdan Ammi na naka kwana" tayi mgnr lokacin da motar take tashi ta sulali titin Asokoro gaban wani babban katafaren gida Nazeer yayi parking tare da horn get man ya bu
e masa ya sunna matar ciki yayi parking a rumfar aje motoci ya bu
e kowa ya fito yanayin gini da tsaruwar gidan yakai ta daga kai ta kalleshi amma ba lokacin wannan bane Nazeer ne yajasu har zuwa cikin babban parlourn gidan ya basu gurin zama tare da dauko musu lemo ya nufi wata
ofa yana kiran
Hajiya!
Hajjaju ki fito kinyi ba
Wata dattijuwa ce ri
e da hannun Nusaiba ta fito tana cewa
Kaikam kira kamar san
ira to gani ba
i ko nace ba
uwa sannu da zuwa kinsha hanya" murmushi tayi tace
Wlh Hajiya ya gida da me jiki kuma?" Zama tayi suka kuma gaisawa tace
zo Nusaiba" babu musu ta iso gareta ta janyota ta zaunar da ita a cinyarta tace
kina zuwa school?" Turo baki tayi tace
Daddy ya hanani wai banida lfy mommy kema Kinga banida lafiyar?"
Yanda tayi mgnr tana sa
alo wuyan Dr.
Madinah yabasu dariya Dr.
Madinah tace
Kuma kema kin yarda bakida lafiyar?"
aga kai tayi tace
Daddy na yana yankani yana soyani kuma yana kaini Other country" gaba
aya sai taji yarinyar tana wani shiga ranta tace
Ok kinashan magani?" Hajiya Babba ce ta katseta da cewa
Dr.
Idan kika biyewa shirmen yarinyar nan bazakiyi abinda ya kawoki ba"
agowa tayi tace
Shima hakan cikin aikina ne Hajiya"
[6/20, 9:24 PM] Am Oum Hairan: Dr Madinah sake mayar da dubanta ga Nusaiba tayi tace
Amma kamar Naji ance bakison shan magani ko meye dalili?" Turo baki yarinyar tayi tana dafe kanta tace
Mommy sune da wannan da wancan suke takuramin sai nasha kuma suke....
Me mah uhm....
Na manta" murmushi Dr.
Deenah tayi ta dubi Hajiya Babba tace
Hajiya ko zan iya ganin magungunan da akewa Nusaiba amfani dasu?"
ewa Hajiya Babba tayi tace
Meye zai hana likita bari na
ebo Miki dama shekaran jiya kafin Daddynta ya tafi yaje ya siyo mata su wani likita ne ya rubuta mata su" tana maganar tana shigewa ciki suka kalli juna da Nazeer ya sosa kai yaso ganeta saidai ya rasa inda da kuma lkcn daya santa wannan dalilin yasa yaketa satar kallonta ko zai tunano inda ya taba ganinta.
Bayan ta gama duba magungunan tanayi tana duban Nusaiba ta
ago tana saita idanunta kan Hajiya Babba tace
Zaa daina bata maganin nan zuwa lokacin da zan gama bincikena game da abinda ya dace ayi mata yanzu zan wucce Kano Ni yau zuwa jibi idan Allah ya kaimu zaku zo za'ayi mata wasu gwaje-gwaje anan asibitinmu" tana fa
in haka ta mike ta dauki jakarta takai dubanta ga Dr.
Kaltingo shima ya mike Hajiya Babba tace
Amma Dr.
Da kun bari sai gobe kwa tafi wannan tafiya da kika ciwo ne nisa ga yammaci tayi li
is haka"
Murmushi tayi tace
na gde Hajiya ai ba'a dare a gida" tana mgnr tana fita ko tayin da Hajiya Babba keyi mata na abincin da suka tanada dominta ta
i amsawa ta fice ta jira Dr.
Kaltingo a jikin motar nan ya fito da kaya niki-niki yasa a but ya shiga taja suka nufi airport sukan ta
a hira har suka kai ta kuwa yi saa dake abin da alfarma lokaci bata wani bata lokaci ba suka tashi zuwa Kano Yaya Aminu ne yaje ya
aukota suka rungume juna cike da farin ciki tace
Hamma Aminu kaima ka zama magidanci" dariya yayi yace
anwata kenan ke bakiga yanda kika zama babbar mace ba" dariya tayi tace
to ya zanyi kun taramin yara sun baibayeni yanzu fah kaima yaranka hu
u oh Ni Munawwara Allah dai ya kaini Nima naga nawa na goya" murmushi yayi yace
Amin
ingel in layi naja ai na baya zai samu lokacine"
Da wannan hirar suka shiga unguwarsu an
ara gyarawa Ammi gidanta yayi masifar kyau ya fito da layin sosai taja ajiyar zuciya yanzu kam burinta ya cika ita da
an uwanta sun gyara gidansu babu wanda zai musu kallon raini, parking yayi a gurin parking na gidan ta fito ta shiga da gudunta tana cewa Ammina......"
Fitowa Ammi tayi da sauri tare da ri
e ha
a tace
Oh Ni Adiyyah dama ashe ke yaron nan zaije
aukowa
aniya yacemin zance zashi" dariya sukayi suka baje a tsakar gidan suna gaisawa da hirar yaushe gamo ta kwanta cinyar Ammi tace
Ammi nayi missing cinyarki da yawa fah saidai na rungumi pillow in ka
aici ya dameni nayita
unci ni ka
ai...." Sallamar da akayi ce ta katse mata surutun nata ta
ago sukayi idanu hudu ta kawar dakai tare da yun
urawa ta mike zatabar gurin ya ri
o hannunta ta juyo da wani irin zafi ta sauke masa zafafan idanunta da suka sanyashi saurin sakin hannunta yace
Wlcm back My Wyf" kallon data sake watsa masa duk da kasancewarsa dakakken namiji Saida ta fa
ar masa da gaba ta juya ta fa
akinta yanaji tayima
ofar key.