← Book details Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 22

Sashe 13

Jinkirin Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Deenah mamaki saboda haka inason ka ri
e a ranka babu wata ala
a tsakanina dakai a yanzu course ka saremin tun kafin wannan lokacin na tsaneka tun lokacin da ka fara fitomin da asalin kalarka banida wani hope akanka yanzu da wannan nake ro
onka ka fita a rayuwata..........."
arya kike Madinah" ya fa
a yana nufota kamar wani mayunwacin zaki taja baya da sauri ya ritsata a jikin bango ya rufota ta rintse idanunta yayo
asa da kansa daidai kunnenta yace
Ban zaci wannan zai zama sakayyar
aunar dana nuna Miki ba
ingel ki
auka ma nine na fitar da wannan videon da yasa kika yanke wannan hukuncin akaina shin na cancanci wannan butulcin daga gareki?

A gurin duk wanda yasan halacci zaice a'a koda yake babu mamaki goyon
an mage nayi saidai inaso ki ri
e a ranki zan aureki in har Allah ya
adarta ke
in matata ce Madinah banma ta
aji a raina ke
in ba matata bace, sannan maganar aurenki da Khamal na rushe ta babu ita........

Juyawa yayi ya nufi
ofa ya fice ta bishi da wani mugun kallo tace
Aikin banza sai kayi da wata idan na bar muku
asar sai kaci kanka" komawa tayi ta kwanta Hamma Hussain ya fara bata ciwon kai batajin zata iya jurewa wannan ba
in halayen nasa dole ma ta nemawa kanta mafita kodai ta kar
i appointment
in da WHO suka bata zuwa German?" Ita ka
ai taketa tufkawa da warwarewa ta rasa tudun dafawa a daren ta shiga Gmail ta cike takardun appointment
in da aka turo mata ta gama ta tashi tayi alwala yauma kamar jiya abinda Mal Hamza ya fa
a mata shi tayi sannan ta sake kwanciya washegari da wuri ta fice a gidan ta nufi gidan Yaya Mus'ab suka gaisa da Kharimatu matarsa suka zauna suna ta
a hirarsu Mus'ab ya fito daga
akinsa ya zauna suka gaisa yace
Tace Ka bincika min abinda tafiyar zataci kuwa?" Shafa kansa yayi yace.

Eh mun fara magana dashi yau zanje mu
arasa ina fatan lfy dai ko?" Numfashi ta sauke tace
Inaso ne kawai nayima
asar nan nisa" dubanta yayi da rashin fahimta yace
Meye yake faruwa ne ke ba ma'abociyar son zuwa gidan mutane bace
ingel akwai abinda yake damun zuciyarki fah banson ki fara
oyemin abubuwan da suka shafeki zaki ciremin
warin gwiwa"
asa tayi da kanta hawaye ya zubo mata tasa hannu ta share tace
Hamma Hussain ya takuramin ga fitinar su Baffa Sunusi ga Ammi kullum damuwarta
aruwa takeyi Yaya Mus'ab da wanne zanji, shiyasa nakeson barin
asar idan na kaucewa ganinsu
ila su barni na sarara itama Ammi ta samu sururi"
Ammi bazata samu sururi ba har sai kinyi aure wanda nasan shine burin ta, kawai zan shiga maganar ne don ki samu nutsuwa" murmushi tayi tace
Gdy nakeyi abin
auna dama wani appointment na samu zuwa Germany so nan da sati biyu ne shine nakeson kafin wannan tafiyar na gama komai na waccan kaga saina tafi gabadaya tunda na fadawa Dr.

Kaltingo kuma yace yayi na'am da tafiyar domin yanada labarin course
in yanada amfani matu
a musamman yanzu da duniyar likitoci take
ara samun ci gaba a duniya"
Murmushi yayi yace
Wannan ogan naki yanada kirki
ingel Saidai fatan Allah ya saka masa da alkhairi ke kuma Allah ya
ara Miki
arfin gwiwar yin biyayya a garesa yanzu ina zaki naga shirin kamar bana office bane" darawa tayi tace
Kamar ka sani asibitin Dawanau zan shiga zan duba wasu marasa lafiya akwai wasu Sabbin petiant da na samu labarin akwai yiwuwar aiki za'ayi musu sana su sami salama"
ewa yayi yace
zaki iya zuwa dani nifa inajin banta
a shiga wannan asibitin naku ba" dariya tayi tace
Sai kazo muje ai Ni kaina ba son shiga asibitin nan nakeyi ba sau tari indai ba babban aiki ba Turawa nakeyi to yau ance saidai naje da kaina" suna tattaunawa suka fita har suka isa asibitin hirarsu sukeyi ta nisha
i office na shugaban asibitin suka isa suka gaisa ta zaro ID card nata ta nuna masa suka sake gaisawa cike da girmamawa nan yayi mata jagora har cikin asibitin
angare
angare suna duba marasa lfy kawo kan marasa lafiyar da tazo gani ta dubasu tana duba magungunan da ake basu ta zaro wani katin ta rubuta wasu magungunan ta bawa shugaban asibitin ta dubesa tace
a daina basu magungunan da ake basu aci gaba dayi musu amfani da wa
annan abinda ke akwai sai a sanar da asibitinmu akwai jerin kalolin cututtukan da aka ware za'ayi masu aiki nan da watanni shida idan da bu
atar aikin shan maganin nan dana rubuta zai nuna"
Sallama sukayi yanayi mata gdy har mota ya rakasu daidai inda sukayi parking suka tarar an parker wata babbar mota
irar sama daidai zuwansu daidai bu
ofar motar, takaici ya rufe Madinah ganin yanda mamallakin motar ya rufesu kuma ko a jikinsa shirin fitowa ma yakeyi daga motar ta dubi Mus'ab kafin ya bata amsa ta nuna wanda ya fito a motar tace
Yalla
ai idan zai yiwu ka gyara parking zamu fita" wanda ya fito a motar ya juyo matashin saurayi ne ba
i faffa
a irin matasan nan yan wanka.

Wani kallon wula
anci yayi mata yace
Idan babu halin fah Hajiya?" Zuba manyan idanunta tayi kan motar ta bu
e baki zatayi magana Dr.

Jadda ya tako ya dafa saurayin yace
Ranka shi da
e wannan baiwar Allah da kake gani Nima a
ashinta nake kayi h
r ka gyara parking tazo ne domin ta duba marasa lafiyar da muke dasu masu babbar lalura......" A hassale matashin ya zame hannun Dr.

Jadda a kafa
arsa yace
kaine kake
asanta ni a
asana take koma wace ita, ita a haka takai matsayin da za'a zama a
ashinta batada ladabin magana....."
Nazeer!!!" Sukaji wata murya daga bayansu ta furta dukka suka waiga, wani matashin attajiri ne wankan tarwa
a dogo
irar sarakai har
e jikin mota sanye da farin boyal me she
i, idanunsa akan Dr.

Deenah yace
Gyara parking banason fa
an rashin gaskiya da talakawa su ba jin kunyar cin mutuncin mu zasuyi ba, tsakaninka da talaka kawai ka taimakesu idan ka gansu a wani hali amma ba musayar yawu ba, kasani tun kafin kayi parking Saida nace karka rufesu" Ba
aramin duka kalaman mutumin sukayi mata ba a fili tace
Talaka?" Bai ko sake kallonta ba ya
auki wata
ar yarinya
arama da bata wucce shekaru takwas ba ya sa
a a kafa
arsa ya nufi cikin asibitin tabisu da kallo tare da ta
e baki a ranta tana raya irin maganar da zata mayar musu Mus'ab ya kama hannunta ya shigar da ita mota yanda Zuciyarta take a kusan nan yasan idan ya barta komai zai iya faruwa Madinah bata iya fushi ba kuma bata
aukar wula
anci, ba itaba shima kalamin mutumin sun daki zuciyarsa dauriya kawai ya fita.

Udanunta ne ya sauka akan number motar taga number ce ta musamman an rubuta AA Waziri ta
e baki tayi sukaci gaba da hirarsu da
an uwanta har sukaje Office
inta ta shigar da bayanan da zata shigar Yayi mata sallama ya fita Dr.

Zahira ta shigo sukaci gaba da hirarsu lokaci zuwa lokaci kalamin wannan yaron na
azu da take kyautata zaton zata iya girmansa suna dawo mata tare da kalamin wannan mutumin da farkon fitowarsa a motar tayi masa kallon me hankali
AA Waziri" ta furta tare da furzar da iska aranta tana raya Allah ma ya sake ha
asu a gaba..............
[6/19, 8:29 PM] Am Oum Hairan: *_Oum Hairan 21-22_*
_Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ki biya ta wannan asusun 300 VIP 600 PC 1k domin jin yanda wannan littafi zai kaya sis abari ya hucce shike kawo rabon wani in baki fara ba ki fara yau JINKIRIN AURE
alubale ne dake ciwa al'umma tuwo a
warya_
_Nrml 300 PC 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank ko 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta wannan number 09013718241, Yan Niger zaku turo katin Airtel na 500cf shaidar payment ta 09013718241_
Da mamaki Zahira ta dubeta tace
Waye kike fatan sake ha
uwa dashi a wannan duniyar?" Murmushi tayi ta tattare kayanta tace
ba ha
uwar alkhairi bace Zahira amma ina fatan Allah ya sake ha
ani dashi ta hanyar da zan nuna masa ba talaka ne wula
antacce ba wanda ya raina talaka shine wula
antacce"
Bata bawa Zahira damar sake magantuwa ba ta juya ta fice a office
in dole itama Zahira ta fito suna tafe suna tattaunawa har sukaje
ofar gdansu Zahira ta sauketa sukayi sallama ta nufi nasu gidan ranta a jagule, a tsayin shekarunta 35 an fa
a mata maganganun da sukafi wanda wannan mutumin ya fa
a mata zafi amma tashi ta tsaya mata a rai harma tanajin meye yasa bata rama ba tun a lokacin?

Hatta Ammi saida ta fahimci bata cikin walwala da dare da suka zauna Ammi ke tambayarta ta sanar da ita abinda ya faru Ammi Murmushi tayi tace
To banda ma abinki wannan har yakai ki damu kanki ita rayuwa ai kowa da irin fahimtar da yayi mata su a yanda suka fahimci tasu rayuwar kenan talaka ba abakin komai yake ba kuma bakida wata dama ta fahimtar dasu ba akan daidai suke ba saboda haka sanya damuwa akan abinda bakada ikon canzawa yakan zama rashin hankali da gajarce tunani kije kiyi abinda ke gabanki ki manta da babinsu shine zai faranta min rai"
Tashi tayi tana murmushi tace
Amma Ammi kinsan ba'a ta
ayimin abinda naji bazan iya yafewa kamar wannan ba?

Ina fatan kada Allah ya sako wata dama tasu a hannuna wlh sai sun yara wahala kafin nayi Inma zanyi
in kenan"
uwa Ammi tayi mata tace
Shidai Allah yanason mutum me yafiya akan abinda akayi masa ya ba
anta ransa har yayi
unci" bata sakeyin magana ba ta nufi
akinta ta
auki system
inta tana daddanawa lokaci zuwa lokaci tana duba agogo ganin dare yaja ne yasata kwanciya har zuwa lokacin zuciyarta bata gama sanyi ba.
Chapter 13 · 0% Book details