Sashe 1
Halin Rayuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data HALINTRAYTWA3 Hafsat G. Sc LTTATTAFAN SODANGI Uwar Miji Naga ta kaina Waiyo duniya Rabon kwado Cikar alkawari Mata da kicin dinsu Duk daya Shamaki Hattara Yiwa wani Abu naka Tabbataccen l'amari Kyautata Wacece ai? Ayi dai nu gani Wata fuskar Mata masu duriya Biyan bukatar rai Nufin Allah Mijin ta ce In kunne ya ji Halin rayuwa Gani gareka Kiff na ganinka Daga kin gaskiya Da kamar wuya Garin banza Me zanu ce da maza Masu ftowa nan gaba Me Daki Bugun zuciyarmu daya Mata da kicin dinsu na biyu (2) Mai uwa HALIN RAYUWA 3 Kartawa nayi da gudu cikin duhun daren nan na rinka bi cikin kwararo da lunguna ba tare da ina jin tsoro ko duhun daren ya dameni ba, ji nake tamkar gudun da nake yi din gudu ne na ceton rai, ban tsaya a ko ina ba har sai da na isa kofar gidan su yaya Khadija duk da nisan dake tsakanin unguwannin namu. Sau daya kawai na taba kofar gidan nasu na jiwo muryar yaya Ibrahim yana tambayar wanene? Alama dai na su ma ba su yi bacci ba. Ni ce na amsa cikin wata irin murya mai tsananin rawa saboda barin da jiki na ke yi. Nan da nan na ji yana kokarin bude kofar, bai tsaya yi min wata magana ba ya kauce daga hanya ya bani wuri alamar wai in shiga, sai dai ban iya motsawa ba sai da ya yi min magana da bakinshi, to shiga mana maganar ta shi ta zamo tamkar nuni ko tunatarwa a gareni. Falon yaya Dija na shiga saboda ganin da nayi mishi a bude ban ganta an an ba don haka na wuce can cikin dakinta akan sallayarta na ganta tana salla yayin da hawaye ke gudu a kan kumatunta, na nemi wuri na zauna har ta idar ban mtosa ba shima yaya Ibrahim bai shigo ba wurinshi ya shiga sai da ta shafa fatiha bayan ta kammala addu'o'inta sannan ta juyo gareni. Wannan musiba ta kai inda duk ta lkai sai dai duk da haka ban fidda tsammani ba zata wuce wata rana har ki ga kina bayar da labarinta, babu abin da ya kuma jawo mana wannan fitinar irin rasa uwar mu da mukayi karo na farko da yaya Dija ta fito fili ta fadi hakan da bakinta tana gama fada kuma ta kama kuka nima na shiga tayata kukan da take yi. Yaya Ibrahim ya turo kofa ya shigo, ke Dija wane irni rashin hankali ne wannan? Yaya zaku hadu kuna yiwa mutane kuka a cikin wannan tsohon daren, wai a kanku aka soma ganin irin wadaanan abubuwan ne balle ku ce naku yayi daban da na kowa? Ina ce ga ta nan a gabanki in kuma kaddarar ta ce aurenshi kina da wata hikima ne na hana hakan farIwa ni bana son rashin hakuri. Fada sosai yaya Ibrahim ya yi kafin ya juya ya tafi wurinshi, nima na mike na shiga bandaki nayi wanka na fito nazo na sanmeta kwance a kan gadonta, na hau muka kwanta tare kowa ya yi shiru lokaci mai tsawo har ta kai ma na soma tunanin ita kam ta samu tayi bacci sai na jiyota tana tambayata, kin yi bacci ne Maryam? Na ce mata, uh uh. Yaya aka yi kika fito? Ban 6oye mata komai ba na kwashe bayani na duk abinda ya faru a daren na gaya mata. Zumbur ta mike ta zauna a tsakiyar gadon kika bashi kyautar budurcinki fa kika ce? Kan in san amsar da zan bata kan subutar bakin da nayi nayi mata wannan bayani tuni har ta rufeni da duka duka ukma ba mai sauki ba, kina nufin saboda Mubarak sai ki yiwa kanki sanadin tsiya, tana dukan tana kuka, ke wace irin yarinya ce wane irin so kike yiwa Mubarak? Tsananin tsoratar da nayi da abinda yaya Dija ta aikatamin shi ne ya yi dalilin dana shanye duk wata azaba da ta gana min abinda bai taba faruwa ba a tsakaninna da ita. Shi waye da zaki kai mishi budurcinki? Haba wacce irin fitina ce wannan? Ke wacce irin shashashar yarinya ce da bata san darajar rayuwarta ba? Bayan ta hakura ta bar duka da kukan ne take furta irin wadannan kalmomin abin da tayi min din nc ya yi dalilin da bai karasa gaya mata sauran abubuwan da suka faru ba na nemi wuri na makure vwuri daya yayin da ita kuma ta ci gaba da tsaki tana fadin, mahaukaciya kawai da kin cuci rayuwarki da kinja mana bakin ciki da tozarta a cikin jama'a. Har gari ya waye bata sake kwanciya ba bata kuma daina yi min fada ba, namiji aka ce miki ana yi mishi irin wannan kyautar ne? Ai ni ban san haka kike ba. Washegari da sassafe yaya Tbrahim ya yi shiri cikin kwalliya ta burgewa gidanmu ya nufa don halattar daurin aurena da Alhaji Nalami kamar yanda dama aka shirya ya shigo ya yi mata sallama ya fita. Gabana ya yi mummunan faduwa kamar yanda na san itama yaya Dija ba ta ji dadin tafiyar tashi ba sai dai ta shanye 3aboda har yanzu fuskarte a daure take alamar wai bata daina fushi da ni ba kan maganar da nayi mata, a zuciyata na ce to da Mubarak ya karbi wannan kyauta da nayi mishi ko de yaya muka kare da yaya Dija oho? Ina tayata aiki ina Rokarin ganin t wartsake don mu koma kamar yand amuke, yaya Ibrahim ya gani da baije wajen daurin auren nan ba cikin matsuwa ta ce min, ai ba zai yiwu ba sai a yi zaton da wani abu a Kasa a gane ya san inda kike sannan ko ba don haka ba ma zai yiwu ace babanmu ya kira shi hidimar gidanmu bai je ba, ai kuma sai ya zama karnar da raini a cikin lamarin, nace to kuma baka ne. Ina zaune a gefen gado cikia natsuwa duk da hucewar da na ga kamar yaya Dija tayi bai sa ni jin wani dadi a tare da ni ba, a takure kwarai nake zuciyata sai harbawa takeyi da sauri sauri saboda tsananin tsoron da nake ciki. Tashi ki yi wanka ki gyara jikinki jki karya kafin ya dawo mu ji abinda suke ciki sai mu ma mu san menene abin da za yi. Nace mata to. Muna zaune a falnota bayan mun karya, jikina sai faman bari yake yi tamkar wacce sanyin hunturu ke kadawa babu abinda yafi komai kadani irin kallon agogo da nayi naga karfeara saura minti gonan safe, ahalin daurin auren kuma an ce ne za a yis hi da karfe bakwai da rabi na safe, to kome yaya Ibrahim din ya tsaya yi a can oho? Da ya dawo ai da mun san abin da ake ciki. Muna nan zaune a wurin muna jiran dawowar nashi lokaci sai tafiya yake yi, yaya Dija ta gaji tace ko me ya tsare babansu har yanzu bai dawo ba oho? Daurin auren da aka ce tun safe za a yi shi har yanzu ba a dawo ba. Tana yi tana kallon agogo don kara tabatarwa kanta da lokaci. Muna cikin hakan sai yaya ibrahim din ya shigo gaba daya muka tsareshi da idanuwanmu sai dai babu wanda ya iya buda baki ya ce mishi kala saboda tsananin tsoratar da muka yi. Yanayin shi yana nan a tsakani wato baina-baina ko kuma kadahan-kadahan arn yi daurin auren kenan? Zuciyata ce ta raya ain hakan Lafiya dai babansu na ji ka shiru gashi kuuma duk jiinka yayi dabbare- dabbare bayan sanda ka fita bar daukan ido kayanka suke yi saboda farin su. a gyara zama akan kujera bayan ya kwabe babbar rigar tashi da ya tube ya jefa can gefe. Lafiya dai babansu? Ta sake yin tarabayar a yanayi na zuba mishi ido. Wannan al'amari ai yana da ban mamaki gaba daya muka sake zaro idanuwa muka Zuba mishi, yayi shiru, me yaf aru baban su? Rashin hakuri ya sa ta sake yi mishi tambayar. Tun barina gidan nan fa ba wani abu.da na sawa bakima. Ina jin haka na mnike na nufi kici don kawo mishi abin karyawa na shigo dauke da tiren abinci a hannwma na sameshi yana yi amta bayani, Samarin unguwar ne suka watsa taron mutane da duwatsu da goruna, sanduna ba a samu damar yin daurn auren ba. Da sauri yaya Dija ta sake tambayarshi ba a samu yin daurin aure ba kace babansu? Cil n natsuwa ya ce mata, eh ai rikici babba abin ya zama. Tana jin haka ta fadi a kasa tana sujada alamar godiya ga ubangiji. Ya bita da kallot ana tasowa ta shiga furta kalmomi na godiya da shukure baiyane ta matso gabanshi tana shirya mishi abin karyawa tana sauraron bayanin da yake yi mata, nima ina gefe ina ji jiya ashe wai da suka ankara suka gane Maryamu bata cikin gidan sai sukayi zaton ta sake fita ne ta sake komawa wajen Mubarak tunda dama a can suka kamota don haks suka sake yin gaiya guda suka koma musu bar cikin gidansu har wajen iyayenshi da aka duba ba a sameta ba maimakon a hakra a yi neman a wani wuri tun da baban si da kanshi ya fito yayi mishi magana ya ce bata wurinshi, sai ita babar taku ta nufi ofishi 'yan sanda ta debo su mota guda tana fadin wai iyayen nashi ne suka daure mishi gindi yana lalata 'ya' yan muytane a gidan don haka ba zata yarda da maganar baban nashi ba, a cikin daren suka kama Mubarak suka tafi da sh1 suka tsare bayan dattawan unguwa sunyi kokarin shiga tsakani ta ce wai bata yarda ba aje gaban hukuma kawai don su din dukansu munafukai ne don haka su kuma samari suka fusata suka ce ta wulakanta musu iyaye banda haka kuma dama shi Mubarak mai mmu'amala da su ne don haka suka ja suka tsaya cewa zasu ga yanda za a yi a yi daurin auren, sai da suka bari jama'a sun taru har an sanar da isowar wakilan ango sai kawai suka firfito da sanduna da gorori suka fadawa jama'a musamman tawagar angon da jama' arshi wasu kuma daga