Sashe 8
Gudun Aure Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita dai Ummansu Hadiza ba ta ce komai ba. Har ya gama zage-zagensa ya dago labulan dakina yana fad'in." Ke kina Amina." Shiru na yi ban amsa ba. Ya shigo d'akin sosai yana fad'in." Tashi zan yi magana dake." Na tashi ina goge hawayen da suka kasa tsayuwa.
Ya ce." Ki mayar da yaran nan danginsu shi ya fi miki kwanciyar hankali, ki yi auranki tunda ba ki wuce ba, akan me za ki zauna ki lalata k'uruciyarki a banza, ba fa ke kike da hakkin kula dasu ba, dangin babansu ne suke da hakki a kansu. Ki kwantar da hankalinki, ki samu nutsuwa in sha Allahu idan ki ka auri Alhaji Muntari ba ke kadai ba, mu kanmu za mu ji dadi, domin mutum ne mai wadata da bushasha ko ni zan huta ta dalilinki."
Na dube shi Ina 'kara ganin ba'kinsa a cikin raina. Na ce." Baba Sule ba zan yi aure ba, tunda ba farilla ba ne, musulunci da maslaha ya zo mana. Gaskiya yanzu Babu wannan ajandar a tare da ni, saboda inda da hujja. Bayan haka kuma ni ba yawon ta zubar nake yi ba balle ace ina neman janyo abin kunya, sannan ni nake wahala da kaina da yarana. Don Allah ku 'kyale ni da maganar auran nan haka."
Cikin fushi ya ce." An ki a kyale ki din wallahi tallahi ba ki isa ba, sai kin yi aure Amina. Mu ba al'adar gidanmu ba ce haka iyaye da kakkani, ba za ki zauna mana god'od'o a gida ba."
Na dube shi cikin rashin shakku na ce." To shikkenan zan nemi Babanmu da maslaha sai na je na kama haya, tunda ka ce ba zan zauna muku a g.......Ya bi kuncina da mari mai tsanani!
Jikinsa na kyarma yake fad'in." Kin samu kudi ko Amina, kina ji babu wanda ya isa saboda ba kya nema a wurin kowa shiyasa ki ke gaya mini maganar da duk ta zo bakinki, wallahi ba ki wuce duka ba, zan zage gabad'aya karfina akanki na nakastaki muddin ba za ki bi umarninmu ba."
Ina kuka haikan na ce." Zan fi son ka nakastani Baba Sule ni wallahi ka kashe ni ma, na gaji da wannan duniyar ba zan iya ba, me yasa lokacin da nake budurwa ba ku damu da aurena ba, sai a yanzu da Ubangijin da ya hallice ni ya ba ni za'bi. Ina da hujja Baba, ba wai ina gudun auran ba ne, akwai dalilina."
Kuka nake tu'kuru Ina fad'in." Baba Sule ka dake ni, idan hakan zai sanya ka huce! ina so na mutu na riski Yaya Aminu a aljannar Firdausi."
Kamalu ya zo ya ru'kunkume ni yana kuka. Shi ma dan'uwan nasa ya zo ya zube a jikina ya fashe da wani irin kuka mai soya zuciya....✍️
*1k on talgram via 0542382124..Binta Umar gtbank ko 7084653262...Binta Umar Opey bank mutanan nijar katin Airtel na dala dari*
*08089965176*
*07084653262*
*What'sapp kawai!*
[11/15, 9:38 AM] Aunty B: *GUDUN AURE!*
*NA*
*BINTA UMAR ABBALE 🍒*
*M.W.A*
*TALLAH!*
'Yan uwa
Barkanku da zuwa FAMAS SCENTS OF LEGENDS,
duniyar turarukan wuta masu kamshi na musamman mai samar da nutsuwa da kwanciyar hankali.
Mun tanadar muku da turarukan wuta masu dadin kamshi kamar su
Sandal flakes
Hawee
Gabgab
Halut
Dorot
Coconut chips
Dufr(farce)
Black khumra
Brown khumra
White khumra
Oil perfumes da
Body sprays
Dan turara gidajenku,tufafinku da jikinku.
Ga duk mai buqata zai iya tuntuban mu ta lamba kamar haka
Call/WhatsApp
07037489958
Location:Gonan Ganye,zaria
Kaduna state
Nationwide Delivery
@Arewa books
Bintuumarabbale.
*Free pege*
*6*
Ya kama hanya ya fice daga dakin yana cigaba da fadin." Yadda ki ke ganin kin yi 'kwari a yanzu babu wanda ya isa ya gaya miki ki ji, to nan gaba idan ki ka fi haka za ki ce ba mu muka haifeki ba, ni Sule idan ni ne waliyinki to tabbas ba ki da miji sai Alhaji Muntari, domin ba za mu ta'ba bari wannan damar ta wuce mu ba."
Duk cikin maganganusa babu wadda ta razana ni. Dole dai sai da yarda ta tukkuna za a d'aura mini aure, ba zan yi ba din saboda hujjata ta fi ta su karfi.
Muryar Hamusu na tsinkaya a tsakargidan suna gaisawa da Ummansu Hadiza. Na ji dad'i da bai riski Baba Sule ba, lokacin ya tafi. ya shigo d'akin yana ce wa." Ina Kamalun yake?''
Jin haka ya sanya yaron da sauri ya zo 'buya a bayana ya fara kuka. Ya kuwa janyo shi ya fara gwaura masa mari wanda ya gigitashi ya k'wallara ihu! ya rike tsintsiyar hannunsa da kyau! yana fad'in." Mai kake so ka zama Kamalu? nawa shekarun naka suke a duniya da za ka dinga daga mana hankali, kai ba ka tausayin uwarka da take ta fadi tashi a kanku, ba zaka ri'ke maraicinka ba ko? idan ka yi wa Yaya Aminu haka ba ka yi masa adalci ba, sannan ba ka yi wa kanka adalci ba, kaf zuri'armu babu wanda ya ta'ba shiga hannun hukuma sai kai daga tasowarka zaka jaza mana abin bala'i da maganar mutane."
Bai dubi ihun da yake kurmawa ba ya 'kara kai masa wani marin a d'aya kumatun. Ya kid'ime sosai yana fad'in." Don Allah Baba Hamusu ka yi hakuri ba zan sake ba. Wayyo Allah Ummansu Saminu ki zo ki cece ni." Ya rike shi da kyau! ganin yana ta kiciniyar fizgewa daga hannunsa. Ya ce.'' Wallahi ni ne maganinka Kamalu makaranta zan kai ka, a d'aure ka da sa-sari(mari!) ka je can ka zama almajira mahadaccin al'kur'ani, ba za ka d'orawa mahaifiyarka ciwo ba."
Jin haka sai ya sake gigicewa yana fad'in." Na rantse da Allah ba zan sake ba, Baba Hamusu don Allah ku yi hakuri." Ya juyo yana kallona " Mama ki yi hakuri ba zan sake ba." Yusi yana kuka sosai kamar shi ya aikata lefin ya daddafa 'kafafuna har sai da na ji yadda jikinsa ya rawa. Ya ce." Mama ki yi hakuri, ki ce kin yafe masa, don Allah kada ki bayar dashi aka shi almajiranci kin ji mama."
Wasu hawaye ne masu tsananin zafi suka kece mini. Tausayin yaran ya kara tsananta a cikin zuciyata. Haka suke yi a junansu mussaman shi Kamalun ya yarda ya ci zalin d'an'uwansa, amma bai yarda wani ya ta'ba shi ba. Ko a makaranta ne idan aka ci zalinsa a ajinsu ana tashi sai ya tare hanya har sai ya ramawa d'an'uwansa hankalinsa yake kwanciya. Duk lokacin da Kamalu ya yi lefi ina yi masa fada. Yusi shi yake shiga damuwa fiye dashi wanda ya yi lefin, ya dinga ba ni ha'kuri kenan.
Ya je da rarrafe ya rike kafafun kawun nasa Yana cewa." Baba Hamusu don Allah ka yi hakuri ba zai sake ba, kada ka kai shi bara."
Ummansu Hadiza ta le'ko tana fad'in." Hamusu ya isa haka, ai ya bada ha'kuri, dukan ba zai shiryar ba sai dai addu'a, kuma dai kowa da irin k'uruciyarsa. Tasa ce kawai ta fito fili, amma duk abokanan nasa haka suke da 'kin ji, ku yi masa addu'a kawai Allah Ya tsayar iya nan."
Ya sake shi. A guje ya je ya ri'ke Ummansu Hadiza yana fad'in." Don Allah ki ce masa kada ya kai ni bara ba zan 'kara ba." Ta ri'ke shi tana cewa." Zan gaya masa, amma kai ma ka yi mini alkawari ba zaka sake k'wacen kud'i ba."
Cikin kuka ya ce." Ba zan sake ba na yi alkawari." Sai ta ja hannunsa suka fita tana fad'in." Idan kuwa hakane ni ma ba zan bari a kai ka almajiranci ba."
Ya juyo yana kallona a sanyaye ya ce." Anti Amina don Allah ki daina kuka, hakan zai sake jefa shi cikin wani yanayi. Ki dinga ko'karin sarrafa kanki. Wallahi tallahi ba ki fi mu shiga tashin hankali ba da damuwa ba, ba ki ga yadda Gwaggwo duk ta rud'e da jin abinda yaron ya aikata. Tana fad'in sai ta zo na ce ta zauna zan je ni na ji Ina aka kwana. Da kyar ta ha'kura. Ina zuwa kuma sai Usaini yake fad'a mini ai an kashe maganar. Ki yi hakuri ki cigaba da yi masa addu'a, in sha Allahu rabbi za ki huta da shi."
Na yi 'ko'karin dakatar da hawayen da suke zuba. Murya a dashe na ce." In sha Allahu zan yi 'kokarin yin hakan Hamusu na gode sosai da kokarin'ka, Allah Ya shirye shi.''
Ya amsa da "Amin Ya Allah." Kafin ya yi mini sallama ya tafi.
Da 'kyar na iya cin abinci saboda tsananin damuwa. Wajejan takwas da rabi. Babanmu ya shigo dama idan ya rufe shagonsa ba gida yake dawowa ba yana tafiya bakin titi wurin abokanansa tun na k'uruciya su yi hira. Ya shigo d'akin yana kiran sunana na amsa. Ya ce." Tun kafin na shigo gida jama'a suke yi mini jaje a hanya. Anya Amina yaron nan ba za ki mayar dashi hannun iyayensa ba, kada fa ya lalace a yi kuka da mu."
Hanci na ja, a tausashe na ce." Baba ka yi hakuri da abinda zan fad'a maka don Allah ku bar ni na ri'ke yarana ba na so na yi ta jayayya da ku, Allah ne mai shiryarwa, in sha Allahu Kamalu ba zai lalace ba."
Ya ce." Duk da haka dai. Kin san idan aure za ki yi babu namijin da zai ri'ke miki yara har biyu, ban 'ki ma 'karamin ba, shi wannan din da yake neman gagarar mutane ki mayar dashi can hannun kakarsa tunda tana raye."
Shiru na yi ina nazarin maganarsa. Na san dama da wahala a samu namijin da zai aure ni da yara biyu. Wannan shine dalilin ma da ya sanya gabad'aya na ji auran ya fice mini daga rai, ba don komai ba sai don faruwar matsaltsalu bayan auran. Ba na jin zan yi aure a irin wannan yanayin gaskiya magana kenan.
Maganarsa ta fargar da ni ashe yana tsaye bai fita ba. Ya cigaba da cewa." Alhaji Muntari yana kan hanya zai zo ku gaisa idan kin amince ba za a ja dogon lokaci ba, tunda dake dashi duka ba yara ba ne."