← Book details Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 29

Sashe 25

Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Last Free page10
Ba bata lokaci malam wanzan ya Gansu sbda ya tsaya inda ze gansu, hassana tayi farin ciki da ganin mijinta, suka gaisa cikin so da kauna, yaji dadin ganin yarsa da matarsa. Suka shiga mota direct gidan hajiya fatima ya kaisu be fara kaisu gida ba. Bayan sun isa gidan malam wanzan ya juyo yakalli hassana da BATOOL yace “ku fito zaku gaida matar me gida ne, Giwar Sarki, in kuka gama gaisawa kuka fito semu shiga gida, inada magana daku me muhimmanci in kun watsake gajiya…” batare da hassana ta kawo komi aranta ba tace toh. BATOOL kam batace komi ba, tayi shiru tanata kallon dankareren gidan ta glasss din motar gabaki daya farin cikinta ragagge ne, Gashi yau wuni cirr bataga Khalid ba, sun Saba haduwa kullum koda ba makaranta boko, da an aiketa seta makale awani guri sun hadu, bawai karamin SO BATOOL da khalid sukema junansuba, shima seda yayi kuka saboda rabuwarsu, yanzu haka yana can kwance a Gadon asibiti ba tare data sani ba, ranta a hannun Allah, Gashi ita ba wayace da ita ba, daman sede tasaci wayar Ammuh tayi waya dashi ba tare da sanintaba, sbda tanada lambarsa a haddace akanta. Suka fito daga motar, anan kallo ya kara komawa sama sebin gidan suke da kallo suna yabawa da kyaunsa acikin zuciyoyinsu. “Masu kudi sun huta,,,duba daula…” hassana ta fadi aranta. Malam wanzan ya musu jagoranci zuwa babban falon hajiya fatima, daman malam wanzan ya kirata a hanya yace mata gasunan karasowa gidanta. A babban falon nata suka sameta zaune, Tana ganinsu ta washe musu baki. “Lale marhabun da mutanen Agadex, Ansha hanya…” shine abinda hajiya fatima ta fadi bayan taga malam wanzan taga hassana, BATOOL ce last din shigowa falon wato itace a baya. “Masha Allahu…” hajiya fatima ta fadi a fili yayinda tayi tozali da BATOOL tasan ko ba a gaya mata ba, itace matar d’an nata. Kyakyawace sosai, kare mata kallo tashiga yi, tanada matsakaicin tsayi, sannan bata da jiki Sam, amma fa akwai Masrufin jiki, akwai Cass, da Asss, dai-dai gwargwado, tanada nonuwa madaidaita, bayyanannu, dukda hijjabi ne ajikinta amma ta kula yarinyar nada cikar hips, tad’anyi fadi ta kasa, uwa uba kuma ga madaidaitan duwaiwuka Tana dashi, itade gata komi akwai dai-dai beyi yawa ba beyi kadan ba, kai bakace yar 14yrs bace, in aka barka zakasha ko yar 17yrs ce, komi Allah ya bata, kasancewar uwarta tan biyo itama diri kmr yayi magana ajikinta. Sannan ita BATOOL ba fara bace kuma ba baqa bace, sannan ba wankan talwatsa bace, I mean tanada d’an haske kadan, skin dinnan ya kwanta luf na zallar yarinta da d’anyan jini, Sam babu Hutu ajikinta, sbda ba cikin gari suke a Agadez ba cikin kauye ciki , cikin dangin mahaifinta. BATOOL nada d’anyantakar jini, sosai ajikinta, wato sabon jini daban da tsohon jini ko a ido. Kai daka kalli kyakyawar fuskarta Zakasan yarinya ce sharaf, tanada manya-manyan idanuwa kmr zasu fado kasa, cikin kwayar idon nata, fari tarr yake, sannan brown eyes gareta inda bakinnan yake acikin kwayar ido ita nata brown ne, ba karamin kara mata kyau na matsifa brown eyes din yayiba, tanada Zara-zaran gashin ido, kmr ze tsole mata iso, uwa ubs ga gashin gira bakikirin Ubangiji ya yalwata mata shi, a yanayin yadda naga suma ta kwanta luf a goshinta na buzaye dukda banga kanta ba amma inada tabbacin tanada gashi, tanada dogon hanci, yayinda hancin nata ya tafi street ba gargada, bakinta d’an karami ne tsuit kmr gidan tsutsa, Gashi red lips ne da ita dukda bata da haske kwarai, tanada 2dimpls dukda ba dariya take ba amma a lotse suke, bakamar na gefen hagunta yafi lotsawa sosai, in takaice muku hatta da yatsun hannunta dana kafarta masu mugun kyau ne gasu zaro-zaro komi nata seda hajiya fatima ta kare masa kallo. “Tubarkallahu ubangiji yayi halitta….” Hajiya Fatima tace a bayyane dai-dai suka tsugunna suka gaidata a tare hassanar da BATOOL hajiya fatima ta amsa fuska a sake hadi da tambayarsu ya gajiyar hanya sukace ba gajiya, su sam basa çıkın gajiya saboda a jirgi sukazo basu taba hawa jirgin sama ba se yau, suko ganin jirgi basu tabayiba se yau, aiko yau sunsha kallo jirgin. Suna kokarin zaunawa akasan carpet hajiya Fatima tace “Aah ku zauna kan kujera…” ba tare da musu ba sbda ba a musu da manya, hassana ta zauna akan kujerar kasancewar hajiya fatima ma nakan kujerar malam wanzan ma nakan kujerar domin tini hajiya fatima ta hanasa zama a kasa. BATOOL ta zauna a kasan ita sbda a tarbiyar da aka koya mata bata zama akan kujera in har manya na zaune akan kujerar. Anan hajiya fatima ta kara jinjinama tarbiyar yarinyar, duk tafi matan JAROOD tarbiya da hankali da nutsuwa ga uwa uba kyau, kai kace daga tsatson Indians take, amma hajiya Fatima batayi mamakin kyaun na BATOOL ba saboda laka’akari da tayi da kyaun uwarta, da ubanta, hassana kyakyawace sosai ita da Malam wanzan sede ita black beauty ce irin bakaken buzayennan, akasin malam wanzan fari neshi tass, anan BATOOL tayi duhu sbda uwarta nada duhu sosai sede ita batakai duhun mamantaba. “Ga BATOOL tubarkallah, masha Allahu Allah de yasa adace…” hassana da Malam wanzan suka amsa da amin ita hassana tasha fatan miji nagari hajiya fatima Tama BATOOL shi kuma malam wanzan yasan dalilin Adduah. Anan gidan sukaci abinci suka koshi, sukayi har wanka suka canza kayansu dasukazo dasu. sukayi sallolinsu, se tarairayarsu hajiya Fatima keyi Sam hassana batayi mamaki ba sbda daman ita halintane karamci da karramawa, kasancewarta yar babban gidace, gida na dattako ta fido daga gidan da Akasan darajar d’an Adam, domin mahaifinta cikakken malamin Addinine harya rasu yana turbar Ubangiji , duk wanda kaga dan yanada wani abu yana wulakanta d’an Adam toh ka tabbatar be fito daga gidan dattako ba, akoda yaushe de in kaga mutum nagari tabbas ya mori iyaye, sannan d’ar gidan Arziki baya tsiya, tsiya na kanmu talakawa, mune damun samu abu se wulakanci, inkaga mutum na bura uba ka bincika tushensa talakawa ne wlhi, acikin talakawan bance bana kırkıba, amma se an dace. Se karfe tara na dare malam wanzan ya baro gidan hajiya fatima dasu domin suje su huta. Da aka kaisu gidanne suka kara kid’imewa jin anan gidan zasu zauna kuma ga gida dankarere na masu kudi,. Hassana ta kalli malam wanzan tace “Yanzu duk mu kadai zamu zauna a gidannan waye ya bamu wannan gida na masu kudi me girma har haka?” Malam wanzan yace “Giwar sarki da JAROOD…” nan hassana tashiga jero musu godiya dasa albarka, BATOOL de batace komi ba, sbda ita gidan be gabanta tunanin khalid ne agabanta. Ranar de haka suka kwana suna zagaye gidan sunashan kallo babu abinda babu a gidan, babu ce kawai babu agidan, amma an tara komi Najin dadih a gidan, falolin gidan kusan falo hudune kuma duka akwai narkakkun kujeru aciki masu numfashi, asama dakuna ukune, sannan a kasa dakuna hudu ne. Sama hajiya fatima da Malam wanzan suka zabawa kansu nan suka kwana, BATOOL kam kasa aka zaba mata, Ammuh tazaba mata kasan,/ dankareren dakinta me kyau, anan ta kwana. Se wuraren 3:am suka kwanta bacci. Hassana da Malam wanzan dukda suna çıkın gajiya , ba kmr ma ita hassanar dasukayi mikakkiyar tafiya, amma a haka basubar juna ba, daman ji sukeyi kmr suci babu. Da asubah suka tashi sukayi sallar asubahi, suka koma bacci, se wuraren 1;pm suka tashi sukayi wanka, sukayi sallah, suna fitowa falo sukaga abinci hajiya fatima ta aiko dreva ya kawo musu abinci kusan kala uku da kanta ta dafa musu sbda tasan zasu tashi agajiye. sukayi murna hadi da jin dadih, ba abinda zasuce da hajiya fatima se godiya. Sukaci suka koshi sukayi sallar la’asar, bayan sun idar da sallah ne suna zaune a falo AÇ kawai ke bugasu suna kallon wani hausa film a Arewa24. batool nazaune akasan carpet. Hassanna da Malam wanzan na saman kujera daban-daban, in har BATOOL na kusa Sam ko kujera basa zama daya ita dashi sbda inganta tarbiyar diyyarsu, sannan da dajarta kansu da sukeyi yadda yarsu zataga girmansu. (Sliced mistake kika bari yaranki sukaga kin rike ko hannu da ubansu akwai damuwa, Karki sake ki dauki rayuwa rashin tarbiya ağıdanki, wasu matan zakiga dayawa suna daki daya da yara balagaggu amma se kiga mijinta nata hawanta, wallahi wasu lokutan yaranki naji, meyefi wannan zubar da mutumci pls? Kina musulma yar uwa? Mazaaa ki biyema namiji ya zubar miki da mutumci da girma agaban future dinki, yaranki sune gobenki wallahi ko kiso ko karkiso, namiji Kinganshi be tsufa yanada 100yrs ma seya auri yar 7yrs kuma ya haihu inde kayan aiki na aiki, kefa mace wlhi baki isa ki kai 70yrs bama kina haihuwa, mata iyayenmu kuma yan uwana ku gyara rayuwarku pls, ana barın halak dan kunya, koda akace mijinki ya nemeki sanda yaso ba ace ya nemeki a gaban yarankiba, wallahi wani lokaci yara naji wasu kuma ma suna gani tinda ba makafai bane, ku jiba kazanta! Kinga mace in kika haihu Karki sake ki banzatar da yaranki a banza , wallahi yara kmr dukiyane, duk ubangiji ze tambayemu ya mukayi dasu, hisabinnan da kukaji ana cewa wlhi da gaskene akwai hisabi, tsakanin d’a da uwa da uba akwai hisabi, danka haifi yara bawai kai ka haliccesuba, most of lalacewar yaran yanzu am sorry to said wlhi akwai sa hannun iyaye mata, shi namiji daman ai ba ruwansa, in yara sukayi kyau sune nasa, in suka lalace nakine ke mace, ya bar miki wallahi, mu nutsu mu gyara rayukanmu, ku kuma yara ku kıyaye bacin ran iyayenku, ubangiji yace abi iyaye koda kafiraine, sannan ubangiji yasake cewa abi iyaye koda fasikaine, aiko a iya haka yaci ku gane girman iyaye, ku kiyaye bacin ran iyayenku sbda ku gama da duniya lafiya, Ubangiji Allah ya raba kowa da iyayensa lafiya Amin, amma kusani ba biyayya cikin sabama ubangiji)
Chapter 25 · 0% Book details