← Book details Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 29

Sashe 10

Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kudun baki daya, har gidajen mai garesa sunfi goma a arewa musammanma a kaduna, ga motoci yanadasu Treloli sunfi dari. kuma kawaishi yafijin dadin zama akaduna, yasan Kano sosai , amma gaskiya kaduna tadanfi masa dadin zama. Da kyar şarkı ya amince da hajiya fatima JAROOD ya koma nigeria ağarın kaduna dashi da iyalensa, Zuwa lokacin sunada 10yrs da Aure shida hajiya Zulaikha wadda tagama karatunta na likitanci, JAROOD ya bude mata katon asibiti, tazuba likitoci wani lokacin tana zuwa asibitin, wasu lokutan bata zuwa duk bata çıkın nutsuwarta, Zuwa lokacinnan ubangiji ne kawai yasan irin jarrabawar shaawar da take ciki, wasu lokutan da kanta takesa kanta takawo, sbda zuwa yanzu dauriyarta ta fara karewa, in abun yaci tura dole se tayi yan dabaru. Sunada 15yrs da Aure JAROOD da Malam wanzan sukaje gun wani me magani A meduguri, anan shima yace se JAROOD ya karayin Aure, JAROOD yaki afari amma sedaya gayawa mahaifiyarsa ta bashi karfin guiwa saboda Ance lafiyarsa na jikin mace ne, inba tananba bata yadda Za ayi akarya wannan sihirin. Anan medugurin JAROOD ya hadu da hajiya Aisha ya gaya mata matsalarsa ai tini tace zata jure tinda taga Akwai abun lasawa. Aka daura Auren hajiya aisha da JAROOD ta tare agidansa dake kaduna inda hajiya Zulaikha take. Hajiya Zulaikha hankalinta yatashi ganin JAROOD ya karo Aure atunaninta da lafiyarsa ma Kenan, dukda ya mata bayanı amma bata fahimta ba kasancewarta mace me tsananin kishin tsiya. Tin daga nan zaman lafiya ya kaura tsakanin hajiya Zulaikha da JAROOD, tanata zuba ido taga meze wakana tsakanin Aisha da JAROOD se kuma taji shiru Aishar ma da kanta tasanar da ita ba abinda yashiga tsakaninta da JAROOD amma fa dukda haka kishi be bar Hajiya Zulaikha ba ganin irin matar da JAROOD ya Auro mata me sıffar yan duniya ga makirci ga uban kisisina, ita kuma Zulaikha tanasan mijinta sosai kawai de matsalarsu rashin Sex ne, duk inda takaiga shaawah JAROOD baya Tabata hakan kesa mata haushinsa aranta ko d’an romances be taba mata ba tsawon 20yrs suna zaune, tinda ya karo Auren hajiya aisha ne tarikice masa har take iya gaya masa wasu maganganun banza. Hajiya Zulaikha takasance mace me kamun kai duk yadda takaiga shaawah bata taba jin tana shaawar kaucewa hanyar Ubangiji ba, tanada Aminiya daya dasuka hadu anan kaduna Doctor Salima, taso tasata ahanyar bin maza sbda tana gaya mata matsalolin ta amma hajiya Zulaikha tace bazata iya ba wallahi duk shaawarta batasa imaninta ta fita ba, har yanzu imanine fal zuciyarta uwa uba kuma tasamu tarbiya tagari agurin mahaifanta. Askasin hajiya Aisha Wacce daman tin kafin JAROOD ya aureta ita ke ciyar da gidansu, ba iskancin da bata tabayiba afadin duniya inde afannin neman maza ne, ba kalar burar da gindinta be gani ba, kuma har yanzu datayı Aurennan ma ba denawa tayi ba, wato yanzuma tabude sabon babin bin maza, acı me kyau Asha me kyau ai dole seda bura. tasamo d’an yaro d’anye sharaf dan 25yrs ita kuma tanada 35yrs ne yanzu. Ana kiran yaron da Dan boy. Dan boy ya kasance me wankin mota ne, a inda hajiya aisha ta hadu dashi takai wankin motar ta ne wani car wash da Dan boy ke aiki tagansa, kasancewar dan boy kyayawan namiji ne baki yanada hancı sannan giant ne ga tsawo ga jiki kai inka gansa baza kasha 25yrs yake ba, akallah zakasha yakai 30yrs sbda yanada jikin karfafa, dole daka kallesa zakasan burarsa katuwa ce. Hakane yasa Hajiya Aisha narkewa akan San dan boy, tana miko masa kokon bararta yayi accepting dawuri ganin tanada Farare ahannu, . Hajiya aisha taji dadin yadda dan boy yayi accepting dinta. Ta gatantasa ta bude masa shagon saida wayoyi, tasiya masa katafaren gida me kyau, dataji duri na ruri taje ya sassasoka mata Wutsiya. kuma tana matsifar jin dadin burarsa, ga dadih ga girma. In kaganta ta kule adaki toh dashi take waya mugun sanshi takeyi, amma Sam JAROOD besani ba, seta fita ta kwana ma bata gidan dasunan taje biki saboda tanada kawaye sosai tinda tazo gidan hajiya Zulaikha ke ganin kawaye iri iri wanda daka kallesu kasan yan duniya ne, ita kam kawarta daya Aduniya Doctor salima. Iyayen JAROOD nada gidaje ağarın kaduna dan haka suna zuwa garin sosai domin suga dansu sbda shi Sam be cika zuwa Agadez ba, har yanzu hajiya sadiya bata dena shige da fice ba Akan JAROOD ita de burinta kada yayi mulkin Agadez kawai kowa yatashi a tutar babu Gashi itade bata haihuwa har yanzu ko bari bata taba yiba, Sajida kanwar JAROOD tini itama tayı Aure açan Agadez din. Harsu hajiya Sadiya bata bari ba, se asiri take Musu ta hanasu haihuwa agidan mazajensu aurenma dabadan karfin Adduah uwa dake bibiyarsuba da basu isa suyisaba. Sunyi aure amma har yanzu ba wacce ta haihu, sajida kam tini mijinta yakaro Aure har kishiyarma ta haifi yara uku. Ita kam mardiya har yanzu mijinta be mata kishiyaba dukda bata haihuba ya dauki kaddara ya Fawwalawa Ubangiji ne ya tsara musu hakan, yanasan matarsa sosai. JAROOD na Cikin jarrabawa me matukar rad’ad’i ubangijine kawai yasan ya yakeji, kwata-kwata bayajin dadin duniya tinda ya Taso har zuwa yanzu a neman magani rayuwarsa take kuma yana tunanin aneman maganin ze mutu, wai danma akwai Amour da Sarki ga uwa uba Abdullahi wanzan suna kara masa kwarin guiwa, kuma dan yanada karfin imani Amma Allah kadai yasan ya pain dinsa yake, wallahi abinda yakeji arayuwarsa da tini ya hadiye zuciya ya mutu, dande kawai akwai karfin iman, amma abun nadamunsa yadda yake ganin rayuwarsa ta bambamta dana maza, yana Sha’awar yaga namiji da iyalansa suna zaune lafiya, musamman yaga an hayayyafa, shi kam tinda yazo duniya gabansa be taba harbawa ba, yadda gaban maza keyi, shi nasa sam ko motsi be taba yiba, gade bura lafceciya amma sam bata motsi kuma kaf jijiyoyinsa lafiyarsu lau. *** *** *** *** *** *** *** *** *** Wannan Kenan Back to story. *** *** *** *** *** *** *** *** ***
Chapter 10 · 0% Book details