← Book details Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 29

Sashe 12

Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Free page4 Karfe biyu dai-dai JAROOD ya tashi daga baccin nasa, yana tashi yaji wani mugun ciwon kai, daman kusan kullum da ciwon kai yake tashi in yayi bacci , sbda Azabar tunani dake damunsa danma Allah ya taimakesa har yanzu beda hawan jini, amma yanaji ajikinsa yana gab da kamuwa da ciwon hawan uban jinima. Adaddafe ya nufa toilet yayi Alwala , yayi sallar azahar. Kana Ya shiga dakin motsa jiki, kmr de yadda ya saba a kullum. ya motsa jikinsa for 20mnt, ya fito ya shiga wanka a gaggauce, ya fito, zuwa lokacin kiran da Malam wanzan ya masa yafi kira goma, harda Amour ma se kiransa takeyi, kusan miss call ashirin nata kiran har yafi na Malam wanzan. “Haba ni bantaba ganin wannan abu ba, sekace dole zuwa gun maganin, nace bazanje ba se abarni tinda ni ba karamin yaro bane ai…” Cewar JAROOD daketa shiryawa Yana shirin yana mita, harya kammala shiryawan, ya fito cikin danyan boyel yard, zallar ruwan Kwai, me azabar turirin kyau, dinkin yar shara, ba karamin amsarsa dinkin yayi ba, besa hula akansaba sumar kannan nasa ta kwanta luf irin na buzaye kmr akama a kitsa sbda kyaunta da tsayinta. Ya fito babban falonsa se zuba kamshi yakeyi, kyaunnan nasa ya kara fasowa, seya rikide yau kmr wahainiya age dinsa suka kuma buya acıkın kyaunsa da zallar fatar hutunsa se yayi kamar dan saurayi. Komai besa acikinsa ba amma sam ko yunwa bayaji, daman wasu lokutanfa yanacin Abincine kawai dan karya mutu amma badan zuciyarsa naso ba. Cikin sassarfa ya fito compound din gidan, ganin yadda lokaci ya tafi sosai har 3:pm wai ahakama dan a gaggauce yayi wankan ya shirya. Se jero masa gaisuwa maaikata keyi daya fito farfajiyar gidan a gaggauce yake amsawa, ya kosa ya isa inda ake packing motarsa in ze fita, yasan malam wanzan nacan ya cika fam. Kafin ya karasa ya kalli Dankareren watch din hannunsa yafi sau ashirin. Aiko ilai yana karasowa ya gansa jikin motar ya tsaya kyam, yasha nadinnan na buzaye. “Ayi hakuri na bata lokaci, wlhi bacci ne ya kwasheni sosai…” Cewar JAROOD domin yasan yayi lefi. Malam wanzan ya girgiza kai kawai yace “Ai ranka ya dade nasan duk gün maganinnan ne bakaso aje kuma insha Allahu se anje yau…Giwa nacan tana jiran mu Biyo mu dauketa tin Dazu taketa kirana…” JAROOD dake kokarin shiga mota yace “Uhmm bade kun matsa se munje ba, muje kawai Allah ya tsare, amma ni sam jikina nabani ba nasara…” kafin ya dire maganarsa, malam wanzan yayi saurin amshewa da “Kasan gaibune?” JAROOD dake kokarin rufe murfin motar gaban daya shiga yace “Waneni…” ya rufe marfin motar. Malam wanzan ya zagaya yashiga dreva side yana fadin. “Toh tinda baka sani ba kabarwa Allah kawai, Amma insha Allahu dağa gün me maganinnan mungama zuwa gun magani insha Allahu domin zamu samu biyan bukata insha Allahu…” malam wanzan ya karashe yana karya kan motar suka fice agidan motar securities na biye dasu abaya. JAROOD ya tabe dan karamin bakinsa yace “Oho ni nawarkr ko karna warke wlhi daga gün wannan me maganin nagama zuwa gun neman magani Akan Abarnan, kawai abarni haka, Matannan kuma duk sawake Musu zanyi, sbda Harga Allah nagaji, nayi iya bakin qoqarina zuwa yanzu nagaji…” malam wanzan dake driving ya kalli JAROOD ya gefen ido kana yace “Har Hajiya Zulaikha yar gidan Waziri?” JAROOD dake facing dinsa yace “Ai ita zan fara saki wallahi, saboda a shekarunnan tafi kowa takuramin, Aisha sam bata tabamin maganar rashin lafiyarnan ba, amma ita Zulaikha bata da magana sena bura…” “Kai!! Wlhi karkaga lefinta tayi matukar kokari 20yrs fa kuna tare ko nononta baka taba tabawa ba balle akaiga kataba sha, uwa uba ka sosa mata kasanta, aiko kaga dole tadamu, kai zan iyace maka akaf duniya babu macen dazata iya juriyar da hajiya Zulaikha tayi akanka, aiko zaka rabu da Hajiya karama ni banso ka rabu da hajiya babba…” Cewar wanzan. JAROOD yace “Toh in abu yaci tura ai dole in rabu da ita wlhi nida kaina nasan tayi kokari, kokarin ma, me tsanani banda abinda zan biyata dashi, shiyasa ina daga mata kafa sosai awasu lamuran, amma abinda takemin da Aisha keminshi ai da tuni nasaketa wallahi…” “aiko ita hajiya karamar tayi karkaga lefinta, shaawafa mugun abune awannan lokacin, Ai babu abinda za ace da matannan naka se Allah ya musu sakayya da Aljannah musammanma hajiya karama…” JAROOD yace “haka ne kuma Amin ya Rabbih…ni kainafa abun nadamuna, wallahi damuwar da nake ciki ko ita Zulaikha din bata cikin irinta, inaji ina gani banda katafus, ko shaawa banji baba malam ta ina ma zan iya taba wani Nono Balle insha? Nifa gani nikeyi wannan duk hauka ne da tsantsar iskanci… kai Nifa kona warke bazan iya wannan rashin Ajinba sekace wani karamin yaro, over 50yrs nake fa arayuwata yanzu …” malam wanzan ya bushe da wata iriyar dariya sosai, bakaramin dariya maganganun JAROOD suka bashi ba. “Ranka ya dade banda cika baki, Sadda zaka dinga yamutsar nonuka da duwawuka wallahi baka sani ba, kilama kwana zaka dingayi kana kwasar ragaaa…” malam wanzan ya fadi yana dariya har yanzu. JAROOD yaja wani tsuki hadi dacewa “Allah ya kyauta, sekace de d’an marasa tarbiya,,ni yanzu haka amaganar da kakeyima wallahi ji nakeyi kamar mutumcina ya zube tin kafinma abun ya faru…” malam wanzan ya kuma tintsirewa da dariya ya juyo ya kalli JAROOD kana yaci gaba da tukinsa yana fadin. “Sannu d’an masu tarbiya..insha Allahu zan Tuna maka maganar nan da kayi, aide lokaci yazo insha Allahu…” JAROOD ya tabe baki yace “Ko lokacin yazo zakasha mamaki wlhi, kai Nifa ba d’an iska bane, ka duba kaga yadda duk inda nabi ake ganina da kamala, kuma ma in hajiya Zulaikha ce kusan 10yrs fa nabata ta ina zan zauna ina wannan bad’alar da ita, ai wallahi nide bance bazan sex da ita ba, amma harga Allah acıkın duhu sbda zubewar mutumcina, Balle har takaiga wai insha mata Nono mace!!!? Tabdijan! Allah ya kyauta wannan rashin tarbiya har inaaa!!! Yanzu in Amour tasamu labarin ina wannan iskancin ai seta tsaneni wlhi…” malam wanzan ya kuma kara kwashewa da dariya har yanzu yana dike da mamakin JAROOD har yanzu se dariya yakeyi yana juyowa yana kallonsa Rabin hankalinsa nakansa Rabin hankalinsa nakan driving ya jima beyi dariyar da yake tayı yau ba. “Lallai wlhi kanada Aiki!! Au waikai hajiya Zulaikha ma gani kakeyi rainaka zatayi danka sha mata nono? Ina maga Aisha kam ai nasan ba’a maganartar ita…. Da sauranka d’an masu tarbiya…” ya karasa mgnrsa yana kuma kwashewa da dariya. JAROOD ya yamutsa fuska kamar zeyi Amai ya hade girar sama da kasa hadi da tsare gida yace “Renin hankali! Kai kanka yakaji maganar abakinka? Ni JAROOD? Haba! Sekace de wani d’an marasa tarbiya 10yrs fa nabawa Zulaikha kawai se in kama ganin jikinta taga nawa skin to skin, ita kam aisha Aisha Ai ba’a mgnrta kmr yadda kace wlhi…uhm yanzu kai Matarka daka Auro last maman Amour, haka kukeyi da ita? Wannan Ai zubar da mutumci ne dajama kai raini…” ya karashe mgnrsa yana kuma tsare gida. Har yanzu malam wanzan be bar dariya ba, ze iya cewa tinda suke da JAROOD be taba bashi dariya ba kmr ta yau. “Yaro man kaza, zauna nan har gaba da nono na zuqeee mata, toh ai ta hakan nema aka samu takwarar Giwar, seda nayi tande-tande da zuke-zuke!…” Cewar malam wanzan. “da girmanka? Ina ganinka da mutumci ashe ina… kai kaga zaka iya ni ba mara mutumci bane dazan dinga wannan iskancin kamar wanda aka yaye agidan karuwai…” malam wanzanfa dariya kawai yakeyi kamar cikinsa ze kulle ji yakeyi kmr yayi packing ya gama dariyar, Amma ba dama ganin time ya tafi. Ya kalli JAROOD yace “Ai sarki da giwa ma seda sukayi hakan sannan aka sameka malam sunnah nefa soyayya cefa kome kayi lada ne da matarka..har Gindin matarka in kasha lada n…” kafin ya karashe JAROOD yayi hanzarin zuge glass din side dinsa ya tofar da miyau, har Amai ya faraji sbda yadda malam wanzan yace wai Asha gindin mace. ya dawo ya kalli malam wanzan yana yamutsar baki, kai kace gindin macen ne abakinsa. yace “Dan Allah abar mgnr kayan kyamarman haka karka sani inyi Amai…wlhi zuciyata ta fara mugun tashi , kasa ina nema in farajin Amai-Amai …” “iyeeeehhhh! Ahhh wlhi Kanada babban Aiki malam, Allah de yakai damo ga harawa ko beciba yayi barne-barne, da wasa-wasa…” Cewar malam wanzan daketa dariya har yanzu mamakin JAROOD yakeyi. “Yade cin..Amma banda wannan siffofin rashin tarbiyar da rashin d’a’ah, kana magana kmr de kanaso ka maidani karuwan namiji, Dabi’un mazan banza ne Ai wannan…” “har fin karuwa seka zama wallahi,,,badai muna nan ba inda rai aida Rabo..” Cewar malam wanzan JAROOD ya masa banza sbda ya gaji da mgnr. Dai-dai suka iso gidan hajiya Fatima wadda tini ta fita farfajiyar gidan tana jiransu daman Malam wanzan ya kirata tinda suka kusa karasowa gidan. JAROOD yayi hanzari ya Riga wanzan, fita ya bude mata gidan baya tashiga ta fara masa fadan meyasa ya bata lokaci har haka kuma tanada kiransa be daukaba. “Kiyi hakuri Amour bacci ne ya daukeni..” Cewar JAROOD, be jira cewartaba yana fadar haka ya mayar da murfin motar ya rufe, ya koma inda side dinsa kusa da dreva. Hajiya fatima suka gaisa da Malam wanzan,. Suka hau hanyar zuwa zariya gurin me magani. JAROOD ya juyo ya kalleta sanye take da rigar danyar shadda tasha gold tako ina wuya hannu da kunne, ko ina kawai gold ke mgna Alaji! ba karamin kyau tayi ba, shaddar ta amsheda kalar purple dinkin doguwar riga Tasha aiki. Ta yafo babban mayafi light purple. “Amour wai gold kikasa amma Kinsan hanyar daza mubi se Ahankali nanfa ba Agadez bane Amour, kar muyi kicibus da masu satar mutane…” malam wanzan yayi saurin cewa “ba wani masu satar mutane insha Allahu ranki ya dade, ai yanzu ba Kwana kin baya bane, da kwanakin baya nema bazeyu mubi hanyar zariya a mota ba sede a jirgi…” hajiya fatima harta zaro ido jin mgnr JAROOD, seta maida idon jin abinda Wanzan yace. “Allah de ya tsaremu, kuma ubangiji yasa mu samu abinda mukaje nema, Allah ya dubi duminiyarmu…” JAROOD da Malam wanzan
Chapter 12 · 0% Book details