Sashe 19
Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
This book is 1k direct to me 08101626484.
Free page7
Tafiya yakeyi Akan ti-ti acikin tsaleliyar motar tasa, amma Sam besanma ina zeje ba, ayadda yakejin zuciyarsa daya kara Aurennan kwara ubangiji ya amshi ransa kawai ya huta. Shawagi yadingayi akan ti-ti har aka kira magriba yayi packing a dai-dai masallacin dake Cikin Anguwar dosa, masallacin shekh zafar. Yayi sallar magriba ya jima yana lazimi har zuwa isha’i, anan masallacin yayi sallar isha’i, kana ya fita yabar masallacin, ya koma motarsa , yaga miss call din Amour kusan miss call 60, kuma har yanzu kiransa takeyi bata bar kiransa ba, yanaso ya daga amma besan meze ce mata ba harga Allah, shiyasa kwara yabar gidansa for 2days ko ubangiji zesa ta mance da maganar Aurennan. Jan motarsa yayi Direct zuwa çıkın Hayin dan bushiya, yana da gida anan, shi wallahi Yama mance yaushe rabonsa da zuwa gidan nasa, yafi 2yrs beje gidan ba se yau zeje gidan. Yana tafe yana saka da warwara acıkın zuciyarsa harya isa gidan, gidan dan karete ne, na gaske, tin bakin a get din gidan na fahimci hakan. Hon ya farayi abakin get din gidan hadi da dafe kansa wanda ke masa barazanar tarwatsewa, yana me kallon wayarsa daketa ringin , awannan Karan malam wanzan ne ke kiransa yaki dauka, yana kallo ya masa kira uku amma yaki dagawa. “An damu mutum…” ya fadi a bayyane, gabaki daya kansa ciwo yake masa irin ciwon kan dabe taba irinsa ba se a kwanakinnan tinda mgnr Aurennan ya sako Kai yake Cikin wannan mugun ciwon kan. Seda yayi hon uku kana me gadin dake gadin gidan ya fito a guje yanajin hon din amma yana toilet ne. Yana lekowa yaga motar JAROOD, yaganeta sbda malam sbda lambobin motocinsa daban suke, ya Riga ya haddacesu, 10yrs ba wasa ba. Cikin hanzari baba me gadin ya bude masa get din ya danno kan motar ciki. Yayi packing a packing space ya fito yana karewa gidan kallo, kato ne sosai gidan, ga bangare bangare agidan kusan bangare biyar, ko ina haske ne a gidan, kai kace akwai mutune a gidan. Aguje me gadin ya karaso ya zube ya fara jero masa gaisuwa. “Barka da zuwa ranka ya dade…”. “Barkade ina mukullin gidan?” JAROOD ya fadi yana nufar hanyar shiga part din farko, Sam besan hayaniya, bana me gadin yanada surutu sosai. “Gashinan aljihuna ranka ya dade, ai kullum dashi Nike yawo ajikina…” baba sani me gadi ya fadi yana lalubar aljihunsa ta çıkın wandon jikinsa, ya ciro mukullayen gidan ya basa. JAROOD ya amsa yana kokarin bude kofar falon part din. “Me gyaran gidan yana zuwa de kou?” JAROOD ya tambayi me gadin dai-dai ya bude falon. “Eh yana zuwa sosai duk bayan kwana biyu yake zuwa…” JAROOD yace “okay…” dai-dai ya saka Kai cikin falon, ya rufe kofar me gadi ya koma bakin aikinsa yana mamakin zuwan nasa gidan a wannan lokacin, yajima sosai baya zuwa gidan kuma ko leko gidan bayayi, amma 25 ga wata yakesa Malam wanzan ya biyasu hakkinsu, shinema yake zuwa gidan time to time ya duba lafiyar gidan, kusan 10yrs yana gadin gidan Ze iya kirga sau nawa JAROOD yazo gidan. JAROOD Yana shiga falon ya kunna AÇ, ko ina tsaf’tsaf yake a falon kmr ka kalli kanka a tiles din kasan falon, akwai komi na more rayuwa agidan Kai kace akwai mutane acikin gidan, falon yaji kujeru na Alfarma kalar dark blue da Golden yellow, ba karamin kyau falon yayi ba ba hayaniya, ga wani makeken TV daya mamaye bango daya a falon. Yana kunna AÇ ya isa kan kujerar 3Cttr ya kwanta hadi da dafe kansa da karfin gaske, ya kashe Wayoyinsa duka biyun, ya ajiyesu Akan dan karamin table din dake gefen kujerar da yake Kai. “Hasbunallahu wani’imal wakeel…” ya fadi yana kara dafe kansa sosai. Daren ranar duk yadda yaso yayi sallar dare kasawa yayi, sede ya kira baba sani me gadi, ya bashi kudi ya Siyo masa Tuwo a gidan Abincin hadiza Balangu, da Panadol night, ya danci tuwan kadan, kadan ko loma hudu beyi ba, sbda abincin baya masa dadih, kawai yasha maganin, ya koma ya kwanta. 20mnt yayi da kwanciya bacci yayi awon gaba dashi, me mugun nauyi sbda maganin dayasha, ya mance rabonsa da yayi bacci me dadin wannan.