← Book details Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 29

Sashe 22

Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Abangaren malam wanzan da yayi sallar Jumaah, ya idar yana fitowa daga masallaci, ya koma gefe yashiga lalubar lambobin kaf abokansa yana tambayarsu ko sunada yarinya yar 12yrs zuwa 16yrs wani bawon Allah ke nema ze aura, be nuna musu babban mutum kmr JAROOD ze auraba seya nuna musu wani bawon Allah ne, aiko kaf kowa sede yace bashi da ita, duk se wani tunaninma yake zuwar musu rai, sbda sunsan shi malam wanzan yanada yarinya yar 14yrs, se duk sukasha ko tsafi za a musu da yara, saboda haka duk kowa yace babu, Kowanne cikin abokan nasa da irin tunanin dayayi, wasu suce tsafi za a musu da yara, wasu suce kashe musu yara za ayi, ganin yadda duniya ta lalace kowa nashi yakeso, sannan yanzu ba kamar Ada bane duk ba yarda duba da yadda duniya ta tabarbare, ballema ana ganin shi malam wanzan yanada yarinya me wannan shekarun amma shine ya bugo yana nema, wasu suce ai da Alkhairi ne malam wanzan baze nemesu ba. Nan de har a dangi kaf malam wanzan ya laluba amma babu, Sema aka dinga kara fassarashi da miyagun suffofi na rashin mutumci daman anajin haushinsa saboda yadda ubangiji ya rufa masa aşırı kaf a danginsa babu me rufin asirinsa, kuma yanzu a dangi in kanada kudi ka shiga uku, haka ma Inkai talaka ne kashiga uku, mutanen duniya duk sun lalace ubangiji ne kawai yakesan bawansa, duk yadda yake in har baya saba masa, amma yan uwan yanzu sun lalace sede Adduah kawai, wani yana gefe ji yakeyi kamar ya kasheka sbda wata niimah da Ubangiji ya maka, kuma yan uwanka, jamaah muji tsoron Allah mu dinga yakı da zuciyoyinmu. Haka malam wanzan ya dawo gidan jikinsa ba laka a falo ya tadda hajiya fatima se zirya takeyi a falon Tana jiran shigowarsa, Tana ganin ya shigo ta tarbesa da “Allah yasa de a dace?” Tin kafin yace komi a yanayin fuskarsa ta fahimci ba’adacee ba. Malam wanzan ya girgiza mata kai hadi dacewa “wallahi aah ranki ya dade ba adace ba, kowa yaki amincewa har acikin dangi na lallaluba, duk sede su dinga cemin bazasu iya Aurar da yaransu masu wannan shekarunba gudun karsu kamu da yoyon fitsari gün haihuwa, wasu ma karara suke nunamin basu yadda dani ba, kinsan yadda rayuwa ta canza ranki ya dade…” jin abinda yace yasa hajiya Fatima zaunawa hadi da sauke gauron numfashi tace “Nagode da kokarinka, Allah yasa haka ne yafi zama Alkhairi…” malam wanzan ya amsa da “Amin…” atunaninsa kota hakura da mgnr aurenne. “Alhamdulillahi ya fadi a ransa…. “Mikomin wayata in kira Me martaba, ya laluba ko za asamu a abokansa…” ta fadi tana nunawa malam wanzan table din kusa dashi inda wayarta take. Malam
Wanzan murna ta koma ciki na tunanin kota hakura ne, ya miko mata wayar ta amsa tana kokarin Nemo lambar Me martaba zatayi dealing se kawai ta fasa ta tsaya tayi shiru, Tana tunani-tunani, tasan da wuya asamu wanda ze bada yarsa take yanke Ayau kuma me wannan shekarun, Tabbas za ayi musu mugun tunanima in mgnr nan ta fasu a Agadez, balle daman ga Abokan hamayya tako ina, tini za a kullo wani mugun sharrin a maka musu, mutum yanzu ba abun yarda bane. ta fasa kiran me martaba kwata-kwata, ta ajiye wayarta a gefenta. Ta kara küre malam wanzan da ido na 3mint se tayi hanzarin tunano wani abu, se tayi zumbur kmr an tsikareta kawai tace. “Bakadana y’a me 14yrs ko 12yrs ma kace kou? Wadda aka haifa kwanaki har akasa mata sunana….”

*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*

Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC

Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000

VALIDITY: 30:DAYS

Call this line or whatsapp
👉🏼👉🏼 08066268951
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)
This book is for matured woman(matan Aure)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

This book is 1k direct to me 08101626484. Next page is the last page of free page insha Allah, sauran se munje VIP za a warware zare da Abawa.
Chapter 22 · 0% Book details