Sashe 20
Fil'azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abangaren hajiya Fatima tadinga kiransa be daga ba, Gashi yace karta dawo zezo. Shiru-shiru har akayi ‘magriba bata gansa ba kuma be dauki kiranta ba. Kawai seta kira Malam wanzan ta tambayesa ina JAROOD? Anan malam wanzan ke gaya mata aiya fita tin la’asar be dawo ba har yanzu…” “ina yaje?” Itace tambayar da hajiya Fatima tayima malam wanzan din. “Wallahi ranki ya dade giwar sarki bansani ba, na tambayesa be gayaminba…” hajiya fatima taja kwafa tace “Shine ko daukar wayata yakiyi? Tinda aka masa maganar Aurennan gabaki daya ya canza rayuwarsa, kmr de an masa bushara da barın duniya…harni zecema zezo yaki zuwa sbda wulakanci…” hajiya fatima ta fadi cikin fada, ba karamin bata mata rai JAROOD yayi ba, sbda yace zezo kuma bezo ba, ashe karya ya mata. malam wanzan dağa çıkın wayar yace “Ayi hakuri ranki ya dade…” “barni dashi….ko karfe nawa ya dawo kace dashi ina nan Ina jiransa yau inya kwana bezo gidannan ba sena saba masa, Aure de ba Gashi wallahi seya yisa inde ina raye…” tana gama fadar hakan ta katse wayar. Malam wanzan yabi wayar hannunsa da kallo, se yanzu ya tabbatar da hajiya fatima ta dauki maganar Karin Auren JAROOD da muhimmanci fiye da tunaninsa. “Allah ya kawo mafita…” malam wanzan ya fadi yana zaune har yanzu a bencin me gadin shi kadai, yana jiran shigowar JAROOD dukda de yanaji ajikinsa yau da wuya uban dakin nasa ya dawo gidan yasan kuma duk sbda sanadiyar mgnr aurennan ne yasa yabar gidan sbda be taba fita shi kadai ba a gidan se yau. Har 2:am nadare Amour nata kiran malam wanzan taji ko
JAROOD yadawo amma yace mata har yanzu be dawo ba. Kuma ta kirasa-ta kirasa amma yaki dauka,. Haka ta kwana tana kirga kwanaki yau tasakance laraba ce. Tinda ta tashi da sassafe take kiran JAROOD amma Şam be dağa ba a time dinma shi bacci yakeyi, da kyar ya iya tashi yayi sallar asubahi sbda baccin dake idonsa har yanzu maganin nan be sakesa ba. Tin 6:am data kira JAROOD be dağa ba ta kira malam wanzan ta kuma tambayarsa JAROOD ya dawo yace mata aah. Abu kmr wasa jarood yau kwanansa biyu baya gidan. Sannan ta kira ta kira be dağa ba, sede ya mata message kmr haka. “Amour dafatan kina lafiya, nayi tafiya naje duba kasuwancina dake garin abuja…am sorry kina kirana ban daukaba nayi busy ne Amour…” batace masa komi ba dataga message din, seta kirasa be daga ba. Amour tacika tayi fam kmr zata fashe, Gashi gobe juma’ah, tarasa yaza tayı, bataso jumaarnan ta wuce ba tare da JAROOD ya kara Auren ba kmr yadda me maganin yace. Shiru-shiru JAROOD be dawo gida ba har ranar juma’ah iya kaçın bacin rai Amour tashiga, se yanzu take karajin san ta masa Auren sbda taga iyakarsa. Abangaren JAROOD yana can küllüm wuni yake ya kwana da ciwon Kai sbda tunani, tinda yashiga gidan be fito ko waje ba sallarma agidan yake yinta, sede ya aiki sani me gadi ya Siyo masa Abinci wani yaci, wani ya kasa ci. , yadda JAROOD yake ganin Amour na kiransa ya bashi tabbacin har yanzu Tana kan bakarta na mgnr Auren. Yanaso yaje ya ganta amma besan mezeje ya taras ba amma yana kewarta ji yakeyi kmr yayi 1yr be ganta ba, Alhalin suna gari daya, daman yasan basa gari daya ne toh shine ze iya hakuri.
Da sassafe hajiya fatima ta kira Sarki ta sanar dashi duk halin da Ake ciki, afari shima beyi amanna da mgnr Auren ba, seda Hajiya Fatima tasan yadda tayi ta masa bayanı, aiko nan da nan yaji zuciyarsa ta aminta, sbda yasan tinda hajiya fatima ta hakikance akan maganar to Tabbas akwai nasara insha Allah. “Kibishi a hankali giwata…duk yadda ake ciki ki sanar dani,,,duk abinda kikayi dai-dai ne…” Cewar sarki, sbda dukta gaya masa ya ake ciki. Toh kawai hajiya fatima tace dashi amma ita kadai tasan wani irin bacin rai takeji a zuciyarta Akan JAROOD kuma ta kudirta aranta, insha Allahu baza a wace yau ba seyayi Auren yanaso ko bayaso. Suna gama waya dame martabar ta kira Malam wanzan yace yazo tanason ganinsa. Aiko kafin 20mnt ya iso gidan. A falo ya taddata, kallo daya ya mata yaga ta fada sosai, manyan idanuwanta sunyi luhu-luhu sbda rashin bacci da bata samu. “Kaga cin mutumcina da JAROOD keyimin a kasar nan sbda yaga ni ba me martaba bane, dan yaga ina mace ban isa in sashi abu yayi ba, Sema ya bar garin sbda ni ga mahaukaciya kou? Toh wlhi zan nuna masa wacece ni, se yayi aurennan koze mutu wlhi…” hajiya Fatima ta fadi a hasale, tin kafin malam wanzan ya kwanta take maganar. “Ba haka bane ranki ya dade. Allah ya huci zuciyarki ze dawo insha Allahu abi komi a sannu Ranki ya dade…” ya fadi yana zaunawa a kasan carpet. “Asannu kmr ya? Kana ganin yadda yaronnan yaketa wulakantani ace kmr ni ina UWARSA, yau kwana uku ina kiransa yarannan yaki dagawa, sbda kawai yanaso yacimin mutumci dan ba ubansa bane,,,zezo ya sameni kuma Aure wallahi yau ba fashi ko yar gidan uban waye yau seya Aureta…” hakuri kawai malam wanzan ke bata ganin ta hasala sosai. “Kirawosa da wayarka in gani da gaskene baya dauka…” Cewar hajiya fatima. Malam wanzan yayi hanzarin lalubar wayarsa kirar android ya fara kiran lambar JAROOD, bugu biyu ya masa Amma yaki dagawa. Kwafa hajiya fatima taja cikin bacin rai tace “wallahi Sena sabama JAROOD…” “Allah ya huci zuciyarki Giwar sarki,,,” Cewar malam wanzan. “Tashi muje…” ta fadi tana mikewa daman hijjabi ne ajikinta. Malam wanzan ya mike Cikin hanzari hadi da tambayarta “toh ranki ya dade ina zamuje ranki ya dade ?” “Akwai de mai a motarku sosai kou?” Malam wanzan yayi hanzarin amsawa da “Eh akwai ranki ya dade…” ba tare datace komi ba ta saka takalmi ta fice a falon Tana tafe malam wanzan na biye da ita har suka iso Çar , ya bude mata gidan baya tashiga, ya dawo yashiga gefen me tuki, ya tada motar suka fice a gidan ba tare da yasan ina zasuje ba.
*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*
Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC
Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽
*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500
*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000
VALIDITY: 30:DAYS
Call this line or whatsapp
👉🏼👉🏼 08066268951
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)
Free page group https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah) this book is for matured woman. Wato masu Aure.