← Book details Exiled Prince Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 27

Sashe 26

Exiled Prince Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a hankali ya yi kassa da kan shi ya daura shi saman shoulder din ta ya fara yi mata kiss har sai da ya sauko saman tudun boobs din ta
wani irin dogon nunfashi ta ja ta yi baya da sauri
slowly ya dago kan shi ya kale ta , sai wani lumshe idanun ta ke yi a hankali kamar mai jin barci

ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kai hannu ya fida Rigar barcin shi ya ajiye saman Abayar ta
da ga haka ya kai hannu shi ya riko kugun ta ya janyo ta , ta fado saman kirjin shi
ya sa daya hannun ya raba ta da bra din ta ya ajiye gefe
ya na fida mata bra din ko , su ka mike tsatsaye nipples din ta su ka soke shi a kirji

da sauri ta sa hannayan ta dukka biyu ta tura shi baya , ta dauki rigar shi ta na boye jikin ta , Muryar ta har kerma ta ke ta ce " Yaya Zayd me ka ke shirin yi haka , ni ka kyale ni "

murya a shake ya ce mata " Pl......please ki tsaya ba abun da zan yi miki "
rumtse idanun ta yi ta girgiza mishi kai a hankali
a hankali ya kai hannun shi ya riko Rigar hannun ta ya ce mata " please cutie , so ki ke yi na...... "
da sauri ta kai hannu ta toshe bakin shi , ko jin abun da zai fada ba ta yi ba
ta na daura hannun ta ya fudo da tongue din shi ya fara yi mata tafiyar tsutsa saman tafin hannun ta
yar karamar dariya ta yi ta na fadin " Ka bari mana " ta kai karshen ta na janye hannun ta

ta na janye hannun ta , ya matso da face din shi ya kai bakin shi saitin kunnen ta ya ce " Please Feed me , wlh ina cikin matsananciyar yunwar ki "

dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " ba ga ni ba "
ta na gama fadar haka ta ji ya sauke lips din ta saman wuyan ta , ya yi mata kiss
dan lumshe idanu ta yi , ta na sauke ajiyar zuciya dai'dai lokacin da shi ma ya sauke ajiyar zuciya

a hankali ya kontar da ita saman gadon sannan ya mata runfa da fafadar kirjin shi
daga mata gera guda ya yi ya na fadin " lafiya ki na min irin wannan kallon "

yar karamar dariya ta yi ta na kauda kai gefe ta ce " ni ba kai na ke kallo ba "
" To juyo ki kale ni " ya fada ya na tsare ta da wadanan hazel eyes din na shi

sai da ta ida dariyar ta sannan ta juyo da kan ta a hankali , idanun ta ba su sauka ko ina ba sai cikin nashi , sai kawai su ka tsaya su kallon juna cikin ido

wani cool murmushi ta sakin mishi ta daga mishi gera guda allamun minene
a hankali ya girgiza mata kai ba tare da ya janye idanun shi ba , yau dai ya na son ya ga wannan tsantsar son shi da Diya ke cewa ya na gani cikin idanun ta

sai da ya dan dauki lokaci a haka kafin ya sauke wata nanauyar ajiyar zuciya ya lumshe idanun shi
jin yadda ya sauke ajiyar zuciya ya sa ta tambayar shi ko lafiya

bai ce mata komai ba , kawai ya kai bakin shi saman nata ya fara kissing idanu a lumshe
ajiyar zuciya ta sauke kafin ta lumshe idanun ta ita ma ta fara mayar mishi da martani , ta zagayo da hannayan dukka biyu a kugun shi

a hankali ya kai hannu shi ya fara yi mata tafiyar tsutsa da yatsar shi , tun da ga saman kugun ta har ya iso saman breast din ta , a hankali ya riko breast din ta da hannu ya fara murza mata a hankali

slowly ya zame bakin shi da ga cikin nata , bai sauke shi ko ina ba sai saman nipple din ta , ya fara sucked din ta kamar baby

ta na jin saukar lips din shi saman nipple din ta , ta ware idanun ta a dubu dari , a hankali ta kai hannu saman shoulder din shi ta na son ta ture shi amma ina jikin ta duk ba kwari

a hankali ta fara sakin mishi kuka , dan fa ya fara yi mata da zafi ba tare da ya sani ba
cikin kukan nata ta ke fadin " yaya Zayd ka bari don Allah da zafi "
amma ina ko jin ta ba ya yi , da allamun ya fara fita hayacin shi
ya na haka kawai ya ji dick din shi ta yi mishi wani tsilo , ba shiri ya zame bakin shi da ga saman nipple din ta ya na fadin " Ashhhhhhhh " da dan karfi , kafin ya fadi a jikin ta ya kontar da kan shi tsakanin shoulder din ta da wuyan ta ya na nunfashi da karfi kamar wanda ya kwana ya na gudu

ta na jin ya zame bakin shi , ta sauke ajiyar zuciya ta lumshe idanun ta

▪AFTER SOME MINUTES

a hankali ta fara jin wani zafi ya lulube ta , Slowly ta ware idanun ta , ta daura hannun ta saman bayan shi
nan ta ji wani mugun Zafi da jikin shi ke yi , kamar wanda ke cikin oven

a rudu ta bude baki ta ce " baby Lafiya jikin ka ya yi zafi haka ? "
sai a lokacin ya sauke ajiyar zuciya , ya bude idanun shi a hankali sannan rada mata " ba komai "

a hankali ta zagayo da dukka hannayan ta a bayan shi ta rungume shi ta ce " kuma jikin ka ya yi zafi haka , ko dai ba ka da lafiya ? "

a hankali ya juyo da kan shi ya manna mata kiss saman Kumatun ta ya ce " ba komai kin ji ? "
ya na gama fadar haka ya mike a hankali , ya sauka da ga saman ta , ya mike zaune bakin gadon , sannan ya mike tsaye ya nufi toilet
da kallo ta raka shi har sai da ya shiga sannan ta kai hannu ta dauki rigar shi saka ta sannan ta koma ta konta ta lumshe idanun ta

ta na a haka ya fito da ga cikin toilet ya na sanye da bathrobe , ya wuce dressing room
jim kadan ya fito da ga shi sai Short , ya nufi bakin gadon shi ya zauna , ya kai hannu ya kashe wutar dakin , ya kunna bedside lamps sannan ya konta ya na fuskantar ceiling ya lumshe idanun shi , ya daura hannun shi guda saman forehead din shi

▪ROUKSAR

tsaye ta ke gaban Damba , sai faman huci ta ke duk cikin bacin rai
shi kuma Damba ya na zaune kamar kullum kassan bishiyar shi , ya na kallon ta
sai da ta gama hucin ta , sannan ta ce mishi " Damba , yarinyar nan ta na neman ta bata min shiri na wlh "

dan lumshe idanun shi kadan ya yi kamar mai jin barci ya ce " Ba abun da za ta yi , Malik ya mutu , ko za ta iya medo shi ? "

girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " A'a , amma ai shi Amir ya na raye , kuma na ga allamun shi ma ya fara sake mata , yanzu ya kore mu baki daya da ga part din shi banda ita , har MALIKAT AL'UMU wadda ta haife shi , ya ce ba ya bukatar ganin ta "

" yanzu ya ki ke so mu yi a kan ta , wannan yar karamar yarinya ta yi kadan ta ce za ta wargaza shirin da na dauki tsawan shekaru ina yi , rana guda "

ya na gama rufe bakin shi Rouksar ta ce mishi " mu kashe ta kawai "

" Me ki ke jira ba ki tura mata abubuwan wassan ki ba "

hararrar shi ta yi kafin ta ce " Damba , ka daina kiran Babys di na da Abun wassa , ka fi kowa sanin da mun shiga watan Azumi karfin sihiri na , raguwa ya ke kowace rana , har yanzu ba su gama dawowa dai'dai ba , bari ka ga "

ta na gama fadar haka ta lumshe idanun ta , ta fara motsa lips din ta kamar ta na magana
A hankali jelar gashin ta , ta fara sauyawa ta koma green , fuskar ta , ta fara komawa green ita ma
nan take Jelar gashin ta ta fara yin sama , ta na komawa kamar jikin maciji
lokaci guda jelar ta zubo ta koma kamar da farko , black color , Fuskar ta ta koma color din ta ta gaskia

wani nunfashi mai karfi ta ja kafin ta bude idanun ta , ta na kallon Damba
kafin ta yi magana ya riga ta cewa " yanzu ba za mu iya anfani da poison din ki ba ? "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " No gaskiya sai nan da one month kafin su dawo dai'dai , ko taba skin din ta poison din ya yi , ba za ta yi rai ba "

" ba matsala , kafin nan shiri na , na gaba zai fara "
cikin rudu ta ce mishi " wane shiri kuma bayan wanda mu ka yi "
yar karamar dariya ya yi kafin ya bace bat a wajen ya kyale ta nan tsaye

tsayawa ta yi ta na bin bishiyar da kallo , cen kawai sai ta saki wani cool murmushi ta na dan cije lips din ta na kassa kafin ta bace bat ita ma

▪KARFE DAYA NA DARE

▪INAYA

a hankali ta ware idanun ta , ta mike zaune bakin gadon ta sauko da kafafun ta kassa , ta mike tsaye , ta fara takawa a hankali ta nufi hanyar toilet
Chapter 26 · 0% Book details