Sashe 25
Exiled Prince Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shi kan shi bai san abun da ya ke ji cikin zuciyar shi ba , kawai sai ya tsaya ya na kallon ta
slowly ta juyo ta kaleshi ta ce " yawwa Baby , ka san abun da ke damun Aunty RIANNA da Ammie , na ga har kuka su ka yi da na tambaye su me ya faru shi ne su ka ce min wai na taho wajen ka " ta kai karshen ta na hura kumatu ta da iska
slowly ya juya da kan shi , cen kassan makoshi ya ce mata " kar ki damu ba komai "
daga kafadun ta ta yi kafin ta mike saman guyiwowin ta , ta dawo bayan shi ta tsaya ta sa hannu ta tataro gashin kan shi dukka ta riko cikin hannun ta , ta na fadin " laaaa Baby wannan dukka gashin ka ne , Har ma ya fi nawa yawa " ta kai karshen ta na yar karamar dariya da ga haka ta ɗaure mishi gashin a baya
sannan ta konto da kan ta saman shoulder din shi ta ce " amma baby ka sha azumi ko ? , dubi har wata kiba ka yi "
slowly ya juyo da kan shi ya kale ta , sai murmushi ta ke saki ya ce " ba ki sha Azumi ko guda ba ke ma , amma kin yi kiba , to ni ma ban sha ko guda ba , kawai dan kin yi kwana biyu ba ki gan ni ba ne " ya kai karshen ya na juya kan shi
yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " wa ya ce maka ban sha Azumi ko guda ba , har guda hudu na sha "
Ba tare da ya juyo ba ya ce " uhm , me ya sa , kuma Ammie na ganin ki ba ta ce komai ba ? za ta bari ki sha har azumi Hudu , ki shirya to gobe za ki fara ramuwar su "
shagwabe fuska ta yi ta na turo dan bakin nan nata ta ce " yo ai ba laifi na ba ne , Aunty RIANNA ta ce wai idan mace na period ko ta yi Azumi ba ya ciki har sai ta Kamala "
a dubu dari Amir ya juyo ya kale ta ya na zaro idanu ya ce " Period ki ka fara ? "
a hankali ta gyada mishi kai ta na marairaice fuska ta ce " amma Baby da zafi , sai da Aunty RIANNA ta dinga ba ni maganin rage ciwon , sai da na ji kamar zan mutu " ta kai karshen kamar za ta yi kuka ta janye kan ta da ga saman shoulder din shi , ta koma tsakiyar gadon ta zauna ta yi irin zaman cin tuwo ta sunkuyar da kai ta na turo dan bakin nan nata
tsaya wa ya yi ya na bin ta da kallo , shi ya sa tun lokacin da ya sauke idanu saman ta ya ji duk ta sauya mishi , ashe babyn shi girma ya yi ba ya nan , ya so a ce lokacin da za ta fara period ya na tare da ita , ya bata kulawar da ta dace da ita
har ya bude bakin shi zai magana wayar shi da ke saman bedside drawer ta fara Ringing
dan lumshe idanun shi kadan ya yi kafin ya juya ya kai hannu ya dauki wayar , ya dauki kiran ya kai wayar a kunne ya na sallama cen kassan makoshi
a daya bangaran kuma amsa mishi sallamar shi Diya ya yi kafin ya ce " Amir ga mu nan ni da Aymane za mu shigo part din ka , amma sun hana mu shiga "
" Kai shi wajen RIANNA , Idan na bukaci ganin ka , zan kira ka " ya na gama fadar haka ya katse kiran , ya kashe wayar baki daya sannan ya ajiye saman bedside drawer , dan a yanzu dai ba ya da lokacin kowa sai na babyn shi
ya na ajiye wayar shi , ya juya ya kontar da kan shi saman cinyoyin ta , sannan ya ida Hayewa bed din ya lumshe idanun shi
yar karamar dariya ta yi kafin ta kai hannu ta fara shafa kan shi ta na fadin " baby ina ganin kamar akwai abun da ke damun ka haka ne ko ? " ta tambaye shi cikin shakku
girgiza mata kai ya yi ba tare da ya bude idanun shi ba ya ce " ba na da wata damuwa duk lokacin da ki ke tare da ni "
wani kyawatencen murmushi ta saki , kafin ta dan sunkuyo da kan ta , ta kai bakin shi saitin forehead din shi ta manna mishi kiss ta na fadin " Ina son ka sosai da sosai , ka sani ko , ya na yi kewar ka sosai , kullum in na yi sallat sai na roki Allah ya dawo min da kai cikin koshin lafya , yadda za mu tafi shan ice cream " ta kai karshen ta na yar karamar dariya
" ba sai mun tafi ba Ice cream din za ta tardo ki inda ki ke " ya fada cikin zuciyar shi ya na kara samun nitsuwa cikin zuciyar shi , ya ji dadi da MALIKAT INAS ta ce ta taho wajen shi , ba kariya ya na bukatar ta a kusa da shi fiye da komai a yanzu , Sautin muryar ta kadai ya isa ya share duk wata damuwar da ke cikin zuciyar shi
a hankali ta sunkuyo da kan ta saitin kunnen shi ta rada mishi wani abu kafin ta dago ta na kallon shi ta ce " haka nan ne ko ? "
slowly ya bude idanun shi ya na kallon ta ya gyada mata kai a hankali allamun eh
yar karamar dariya ta yi , ta na shirin magana ta ga ya mike zaune ya sauko da kafafun shi kassa ya mike tsaye ya ce mata " jira ni ina zuwa " ya na gama fadar haka ya fara takawa ya nufi toilet ya shiga ya rufo kofar
da kallo ta raka shi har sai da ya shiga toilet sannan ta juya ta jingina bayan ta a jikin forehead din gadon ta mike kafafun ta , sannan ta kai hannu ta dauko wayar shi saman bedside drawer , ta kunna ta , ta shiga neman game ta fara yi
ta dauki wajen Good 30 minutes a haka kafin Amir ya fito ya nufi dressing room ko sani ba ta yi ba
jim kadan ta fara jiyo wani qamshi mai mugun dadi dai lokacin da Amir ya fito da ga cikin Dressing room sanye da kayan barcin shi farare kal ma su mugun laushi kamar auduga
tun da ya fito ta tsare shi da idanu ba karamin kyau ya yi mata ba , har sai da ya karaso bakin gadon ya Haye shi ma ya zauna su na fuskantar juna ya kai hannu ya kwace wayar shi ya sake kashe ta sannan ya ce " Ba ki jin barci ne ? "
girgiza mishi kai ta yi cikin zolaya ta ce mishi " hira na ke da saurayi na "
daga mata gera guda ya yi ya na fadin " ina ya ke saurayin ? "
" ga shi nan a gaba na " ta fada ta na kashe mishi ido guda
maganar ta ba karamar dariya ta so ta ba shi ba , amma sai ya shanye ya bar kayan shi a zuciya
dan matso da face din ta ta yi kusan ta shi ta na kallon cikin idanun shi ta ce " baby lafiya ka na min irin wannan kallon ? kar ka cinye ni "
[22/09 à 11:13] MEERAH 🪷🩷:
❤⚘ E X I L E D P R I N C E ⚘❤
(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥
💔🥀 ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) 💔🥀
👑❤ MALLAKIN MEERAH ❤👑
【THE ROYALTY LOVE 👑🕊💖】
Marubuciyar littafin
【TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺】
【 BOOK …………………… 2 ❤ 👑】
____________________🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊___________________
PAGE 15 ✍📚
Bai ce mata komai ba , ya sa hannu ya warware veil din ta , ya kai shi wajen face din shi ya shaki qamshin turaren ta , nan take ya ji duk wata sigar jikin shi ta mike nan take wata muguwar Sha'awar ta , ta shigo shi
a hankali ya kai veil ya ajiye saman bedside drawer ya na fadin " ba ki jin zafi da wannan abun a kai "
girgiza mishi kai ta yi allamun a'a
dawo da kallon shi ya yi gare ta ya ce " matso ki ji "
ba musu ta matso da face din ta , saitin tashi ta na murmushi
a hankali ya lumshe idanun shi kamar mai jin barci , sannan ya sake bude su a kan ta kafin ya matso da face dinshi shi ma har hancin su na gogar na juna , a hankali ya kai bakin shi saman nata ya mata manna mata kiss kafin ya cabko lips din ta na kassa ya fara tsotsaya kamar ya samu sweet
ajiyar zuciya ta sauke a hankali ita ma ta lumshe idanun ta , ta na karbar Sakon shi
a hankali ya zame bakin shi , ya hade forehead din su ba tare da ya bude idanun shi ba ya ce " i have really missed you "
dan karamin murmushi mai dan sauti ta yi mishi idanun ta a lumshe , ita da kan ta ta yi kewar shi sosai musaman wannan dadin da ya fara lassa mata
ta na a haka kawai ta ji ya daura hannun saman zip din Abayar ta ya fara yin kassa da shi har sai da ya fida shi baki daya sannan ya sa hannu ya raba ta da abayar jikin ta ya bar ta sai underwear a jikin ta